Sashe 173
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
mgnr gudun kada tayi tsawo taga hjya ta fara sakin hnya. Amihh bata shigo gidanta ba se wuraren 10:pm tayi packing ta fito, tin daga nesa take hangoshi zaune a bakin kofar ya jingina knsa da kofar shiga side din nata, yanata gyangyad'i ya sakarwa sauro lallausar jikinsa, se cizo yakeyi, kasancewar ya fara bacci yasa har Amihhn ta karaso inda yake be sani ba ta zuba masa ido, kallon mamaki amihh ke binshi dashi , ko zaman me yakeyi a bakin kofa oho..." "Kai Lafia kake zaune a kofa?'' Ta fadi cikin dan daga murya, wanda yy sanadinar tashinsa daga baccin daya dan fara figarsa, ya bude kwayoyin idaniarsa a kn Amihh, firgigit yy ya tashi tsaye yana sosa hannunsa na hagu inda sauro ya ciccijeshi yace "Auwal hubb kin dawo? Tinda kk fita ina nan ina jiranki , yau kn jima baki dawo ba,..." Amihh ta tsuresa da ido jin yace yana nan yana jiranta tin dazu fitarnan tata, wato tin safe, tace "You mean tin safe dana fita kana nan a zaune?'' Amihh tayi tambayar hadi da nemn karin bayani. Ab'ilal ya daga mata kai alamar Eh...amihh ta tsuresa da ido , bataga alamar karya ba a tattare dashi, nan take Zuciarta ta karaya ta fahimci yaron ya kamu a hannu ram ram a kn soyayyar yarinyar, kamuwa ma bata wasa ba domin kuwa ko kwayoyin idaniarsa ka kalla seka hango soyayyar yarinyar a ciki. "Kaci abinci kuwa?'' Amihh ta tambaya cikin kulawa. Girgiza mata Kai yayi hadi dacewa ''banci ba Auwal hubb banajin yunwa, ni abincinma be gabana, dan Allah ki gayamin inda yarinyarnan take ko ta koma gidan karuwan ne? Ki gayamin dan Allah, wlhy amihh Ina santa, Allah ya jarabceni da santa, ina cikin wani hali, amihh Kalli kwayoyin idanuwana , bana bacci, zuciata tanamin empty kmr ba komi a cikinta, Amihh wlhy ciwon zucia nakeyi....'' Ya karashe hawaye na bin kuncinsa, Amihh dake kallonsa ta kara leka fuskarsa da kyau ganin hawaye na gangarowa, tausansa ya yawaita a zuciarta bata taba ganin kwalla ba a kn fuskarsa tin tasowarsa se yau, koda ubansa ya rasu bataga hawayensa ba. ta sauke sassaukar ajiyar zuciar, hadi da danne tausansa dake kasan zuciarta, a ganinta be cancanci taji tausansa ba, Sbda shima be tausayawa yarinyar mutane ba, ya azabtar da ita iya azabtuwwa, ynzu ma Allah ne ya kamashi. "Daka temaki knka kaci abncin ay dayafi, kar zafin ya Zame maka biyu,.." Amihh na gama fadar hkn ta shige kofar dazata kaita falonta,, tanaji yana kokarin shigowa ta rufe kofar hadi da mata kwad'o, Ab'ilal ya taba handle din kofar yaji ta rufe falon, ya shiga magiyya kn ta bude masa, tayi masa bnza nan kasan wajen ya koma ya zauna ya jingina knsa da kofar, yayi alqawarin nan ma ze kwana, kila ko ta tausaya masa ta gaya masa inda yarinyar take. Amihh na shiga falonta taga akwatunan anjanyesu gefe guda tasan ma'aikata ne, sukayi hkn sbda sun gyara gurin. ta isa ga akwatunan, kn babban ta fara budewa ta shiga dubawa, bra ne kawai cike da qkwatin Amihh ta shiga dudduba bra din a ido ta tabbatar duk zasuyi mata kmr ya gwada size dinta, bra din masu kyau ne dagani masu tsada ne sosai, wasuma bata taba ganin irinsu ba se yau, ta gama duba akwatin farkon se yabawa takeyi da kyaun bra din a zuciarta, kana ta duba me bima babban akwatin nan shima cike yake da bra wad'anda sukafi na farkon kyau, amihh ta saki baki sbda bra din sunyi yawa ss, Amihh ta duba akwati na ukun ma duk bra dinne a ciki, wannannko shago za a bude ay sunyi yawa (sbda yafison nono shiyasa yafi siyan Bra din dayawa...) Amihh ta gama duba akwati na ukun ta duba na hudu shima duk bra dinne sena biyarma duk bra ne, na shida ne panties suma masu kyau latest , akwati na bakwai kuma kananan kaya ne na gani na fadi, masu kyau , wasuma dasu kwara babu duk na bayyana tsiraici ne, se akwati na takwas ma duk kananun kaya ne, har zuwa akwati na goma duk kananun kaya ne, akwati nasha daya dana sha biyu, duk gold ne sarkoki da dankunnaye, da zobuna da watch's da sarkokin kafa, hadda wasu yan bite masu kyau na sakawa a sumar kai suma duk na gold din ne Masha Allah komi na akwatunan sunyi kyau, gold din sunfi ma Amihh kyau, dagani tasan an narka mahaukatan dukia a akwatunan, musammanma na gold din, duk mnyan dinariyya ne a ciki babu kananu,. Daganim akwatunan da yanayim siyayyar ciki ya kara tabbatarwa da Amihh yaronta baya hayyacinsa, abubuwan sun tarun masa ne, ga gindin yarinyar da yakeso yaci againt kuma ga soyayyarta me mugun zafi dake dawainiyya dashi, ga rashin sabo da duk yanayin da yake cikin...Amihh ta maida kayayyakim cikin mazauninsu ta mayar da zip dinsu tayi zipping akwatunan, kana tasuri bag dnta ta nufa bedroom dinta. "Tabbas ubangiji ba azzalumin bawansa bane, se wanda ya zalinci knsa...." Amihh ta fadi a bayyane, tana me karasawa tsakiyar dakinta....