Sashe 146
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana sallarh azahar Salwah ta shigo da shirinta na zuwa scul kasancewar 2;pm sukeda lecture yau, ynzu hk kuma ana neman 1:30pm ne. Salwah dake sanye da hijjabi har kasa se bag data sagalo ta karaso cikin dakin tin shigowarta dakin ta zuba ma hilwah ido tanata sallarh azahat, salwah ta karasa ta zauna tana me facing fuskar hilwah sbda tun shigowarta taga canjin launi a kn fuskar tata, dan hk ta kureta da ido tana me kokarin fahimtar a abinda takeso ta fahimta. Har ta idar da sallar idon salwah na knta, hilwah ta kalleta da kumburarrar fuskarta wadda ta kara kumburewa fiye da jian daya mammaretan. Salwah dake kallonta tace "Innalillahi wa'ina ilaihirraju'un! " salwah ta fadi a raxane, ganin fuskar hilwah ta kumbure sosai, kuma da gani kumburin shadin yatsu ne, salwah ta riga ta haddace kumburin shadin yatsu a kn fuskarta tin sadda amihh ke saurin kai mata mari ada, amma ynzu Alhandulillahi se abnda baza a rasa ba sbda Hilwah Amihh ta rage hantararta, shiyasa duniar ALLAH salwah na tsananin kaunar hilwah. Kasa da knta tayi dan tasan salwah dabin kwakwafi, aiko kn ta ankare ta karaso ta matsota sosai ta hau duba fuskar tata l dan kara tabbatar dacewa kwanciar yatsune kmr yadda take gani, ayko nan take ta gane kuma ta tabbatar kusan karo na biyar kenan tana ganin wannan shadin yatsun a kn fuskarta amma inta tambayeta se tace mata ba komi,..ita kuma salwah tace zata gayawa Amihh nan hilwah zata fashe mata da kuka tayi ta rokonta kan karta gayawa Amihh. "Wlhy yau baki da bakin daza kiyimin karya....wannan mari ne, kuma yah ab'ilal ne ya mareki...wlhy tallahi yau sena gayawa Amihh mike faruwa koda kuwa hkn zeyi dalilin dazaisa ki bar min mgna...'' Salwah ta fadi hkn, dajin yada take mgnr zakasan ranta a bace ne...hilwah dake sauraronta ta shiga girgiza mata kai knta n kssa , salwah ta kara harzuka taci gaba dacewa "Wallahi sena fadi, ke knsan girman lefin mari, wannan wani irin abu ne! wacce iriyar rayuwa ce wannan! Wacce iriyar zucia gareki! Ke jakarshi ce dazaki zauna yayita dukanki kmr baki da ilmi, kin zauna yana azabtar dake, wlhy komi kk ciki ina ankare dake sis ni ba jahila bace, ina kallonki ne kawai, amma tin tini nasan yah AB'ILAL yana azabtar dake kuma yana kuntata miki, har kwanan da kikeyi a kasa nasan cewa da wata a kasa kedashi a kn wannnan lamarin haka kawai zakiyita kwana a kasa ba dalili , Wllhy ko kaffara bazanyi na nasan akwai dalilin yin hkn,...wlhy yau se an fallasawa Amihh komi!'' Salwah ta karashe mgnr hawayen tausan hilwah na neman zubowa daga kwayar idonta, hilwah ta fada jikinta hadi da fashewa da wani irin kuka me tsuma zucia, tana me girgizawa salwah kai alamar karta gayawa Amihh, salwah bata san sadda ta fashe da nata kukan ba me cike da tausan hilwah, cikin kukan taci gaba da mgna, "ki gayamin me kikeyiwa yah AB'ILAL yake miki wannan muguntar...ke Ay ba jakarshi bace dazaki zauna yana miki wannan muguntar kowa ya kalli skin dinki ay yasan bana whla bane, a kn meye zaki zauna yana baki whla, yana izayar dake, Wannan ay ba lokacin azabtar d mace bane...ki gayamin me kk masa yake miki wannan muguntar....Ki gayamin nd kkyi masa!!'' Ta karashe mgnr da karfi murya cikin kuka, yayin da inside zuciarta keta azabar tafarfasa, harga ALLAH ta jima da tausan hilwah a zuciarta tin dawowarta side din tasan tana kunsar takaici sosai take ankare da hkn, se taje zata gayawa Amihh seta fasa sbda tunawa da tayi da girman alqawarin data yima hilwah, kn cewa bazata gayawa Amihh ba. Dakin ya dauki sit hilwah ta gaza bata amsa kawai se faman shashshekar kuka takeyi dmn tana neman jikin dazata makale tayi kukanta ma'ishi , daman tincan ita akwai saurin kuka ina maga anyi mata abnda dole tayi kukan. "Ki gayamin me kk yima yah AB'ILAL nace miki! Ki gayamin meyasa yake miki wannan izayar?" Salwah ta kara jefo mata tambayar tana meci gaba da kuka, a wannan karon ma bata bata amsa ba taci gaba da kukanta me cike da bakin ciki hadi da wasu nadamomi a zuciarta. Salwah tayi mata tambayar duniarnan kn ta gaya mata me takewa AB'ILAL yake Mata wannan izayar Amma hilwah taki mata ko mgna se azabar kuka kawai takeyi still tana jikin Salwah, yayinda Salwah ta kara rungumeta sosai jikinta, tana kara jin tausanta sosai cikin ranta...."plx sis ki gayamin me kikewa yah ab'ilal yake miki wannan hukuncin plx!'' Salwah ta kara fadi wannan karan da muryar lallami, tana me kara rungumo hilwah jikinta sosai,..duk yadda salwah tayi juyin dunia a wannan karanma hilwah ce mata tayi bkm, tayi tayi amma hilwah taki gaya mata, karshema ce mata tayi, bashi ya daketa ba. zucia tazoma salwah wuya takaici me tsantsar tsanani ya rufeta tace "Wlhy sena gayawa Amihh! Kila ita kya sanar da ita komi kk ciki!!" Hilwah ta dago daga jikin salwah ta kamo hannunta tana me rokonta kn karta gayawa Amihh,,,salwah ta zuba mata ido sosai bata taba ganin mace me zurfin ciki irin na hilwah ba, duk yadda za ayi juyin dunia Bata taba gayan abinda ke cikinta. Hk salwah ta kyaleta kawai ta shiga aykin rarrashinta , hadi da bn baki me tattare da kwantar mata da zucia, itama tana kuka, da kyar suka lallashi zuciyoyin juna, salwah tace ma hilwah kawai kar, taje mkrnta sbda fuskarta ta kumbura, hilwah tace aah zata iya zuwa,,,,ta Tashi tayi wanka a gurguje ta shirya cikin riga da skeet din atamfa me duhu ayko ta mata kyau, karfin hali kawai takeyi amma tana fama da tsananin ciwon kai, yau kwata kwata ko ruwa bata sama cikinta ba, sbda takaicinsa da tsananin bakin cikin da ya kunsa mata, ta hanyar kalamansa. Ta shirya ta saka gyale , ba karamin kyau tayi ba, salwah se binta takeyi da ido, ta mata kyau Ainun, kmr asa kudi a siya. ta dauko face marks tasaka ba karamin kyau ya kara mata ba, ta saka plat shoe wanda ya dace da atamfar dake jikinta, ta sargafi jakarta suka fice a gidan wuraren 3:7am suka bar gidan dan ustaz yajasu a mota yau alhasan ma bezo ba, se wuraren 3;30pm suka isa mkrntar ba karamin latti sukayi ba.... Haka rayuwa taci gaba har na tsawon 4days bata bari sun hadu dashi ba kwata kwata, ba karamin azabtuwar yakeyi ba, rayuwar tasa ta koma a daddafe ko abincin ma batayi masa, balle ya danci yaji sanyi a ransa, abin se ya masa yawan yawa, ga rashin ganinta ga tunanin nono, ga sandar girmansa kullum kara mikewa takeyi, bacci ma ya fara gagararsa kullum cikin tunanin jarabar nono yake, yayi nadamar tattaba mata nonon da yayi tinda gashi se matsifar sha'awah hkn ke haifar masa. Rnr weekend Amihh bataje ayki ba,wato ranar data kama saturday (asabar), 7:4am ta nufa side din AB'ILAL direct bedroom din hilwah ta iso daka kalli fuskarta zakasan a tashin hnkli take, sannan babu walwala ko kisqala zarratin, ta bude kofar dakin ta shigo, idanuwanta suka sauka a kn hilwah dake zaune kn dadduma, da counter a hannunta tana lazimi, kasancewar bata sallah wato tana period yasa tin asubahi tayi alwala ta zauna kn daddumar taketa lazimi hadi da askar. Ganin amihh ta shigo dakin yasata shafa adduarh a taso ta iso inda take tsaye bakin kofar, amihh ta zuba mata ido wani irin abu na mata yawo na tausan yarinyar a zuciarta. "Amihh na i miss you...." Hilwah ta fadi fuska cike da kewar Amihhn kmr yadda ta fada. "Wuce muje side dina sweetheart...'' Itace kalmar data fito daga bakin Amihh, hilwah ta zuba mata ido, babu alamar walwala a fuskarta itama amihh kureta tayi da ido sosai, har wata iriyar rama hilwar tayi fuskarta tayi yar karama 4days dinnan ko abncin kirki bataci ba, sede lipton ya zama abincinta, se ruwa kuma datake yawan sha,,,amihh ta kure yar karamar fuskar tata da ido, tin shigowarta fuskar tata tafi kurewa da ido. "Hmm...Akwai Allah..." Itace kalmar data fito daga bakin Amihh ta matso taja hannun hilwah suka fice a side din zuwa side dinta, rnr da knta ta bata abnci sosai hadi da magunguna daman tanata fama da zazzabi dare da rana kawai dauria ce, amihh tace har abadan ita da side din AB'ILAL ko kallon side din tayi bata yafe mata ba... Hilwah tayi mamakin wannan kalamin daga bakin Amihh, seta zargi salwah ko ita ta gayawa Amihh halin da take ciki sbda ita kadaice tasan halin datake ciki. Da daddare byn sun gama komi sukaje kwancia hilwah ta tsare salwah da tambaya kan meyasa ta gayawa amihh komi byn ta mata alqawarin bazata fadi ba?" Salwah ta kureta da ido tace "Wallahi ban gaya mata komi ba sis , ai alqawari nayi miki bazan fadi ba,,Wlhy bani na fada ba me rabin suna knji na miki rantsuwa....nima nayi mamakin yadda akayi ta yanke wannan danyen hukuncin, amma tabbas ta gane wani abu, bakisan Amihh bane, akwaita da target...Wlhy tasan me takeyi, karatunta bana banza bane...." Mamaki ya kara rufe hilwah, salwah ma ta shiga mamakin... Washe gari Amihh da knta ta kwaso kaf kayayyakin hilwah dake side din ta dawo dashi side dinta dakin salwah, tinda amihh ta fara kwashe kyn har ta gama basu hadu da gogan ba.... Yau kusan kimanin 10days basu hadu da ita ba, abu fa ya isheshi tin yana daurewa har ya kasa, tsawon 6days bata side Dinsa sam besan da bata nan ba, kullum yana daki fresh milk ne abncinsa, se muguwar jaraba daketa kara ramar dashi, ga yunwa ma na ramar dashi ga sha'awar nono na addabar sperm din dake mararsa, totally de an hanashi zaune an hanashi tsaye abun de kmr sihiri, ko a harabar gida sun dena haduwa da ita, ada dan ustaz na koya musu karatu yana gani amma a 10days dinnan be ganinsu beyi, can side din Amihh ake koyar da karatun dan ta hanata ko fitowa compound inba scul zasuje ba. 2;am ya kasa bacci, kawai ya yanke shawarar yaje bedroom dinta tinda ba kunya bace a idonshi ya kirata tazo dakinsa ya babbank'areta ya sha nono ko ze samu