← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 225

Sashe 19

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jiki na rawa kankana ya dawo dakin hilwah, idonshi ya sauka a kanta tana zaune a gefen bed sanye da wando crazy duk cinyar wandon a yayyage yake irin de wanda ake yayi na yaran zamani. Se riga white me dankaran kyau, ko ince kyaune ya hadu da kyau ya bada kyaus. Sosai rigar ta matseta gam kmr a jikinta aka halicceta rigar me hannun shime ce. Tako ina rigar ta damketa dam wato komi nata seda rigar ta bayyanasu kan nononta ya fito radau dashi tako ina a jikin rigar an rubuta hilwah da harafin larabci kalar rubutun kalar yellow ne irin yellow din dake jikin wandonta, wato kmr yellow kmr golding color saboda yellow din yayi dark, ba karamin kyau riga da wandon sukayi mataba ta hadu iyakar karshen haduwa, ta dauko wata hula me kmr ganmo kmr facing cafe tasaka a knta Tsakiyar sumar knta datasha hair oli duk a waje yake, ta kama kn nata da ribbon yellow irin wandon jikinta sumar nan na knta ta sakeshi har zuwa tsakiyar bayanta, se siffarta ta canza zuwa siffar indians, ko ince larabawa , turawa, na rasa a ciki dasuwa tafi kama duk tafisu kyau, shiyasa na gigice na gaza gano wani jinsi ce ita. Zaune take a gefen bed din kafafuwnta sanye suke da takalmi plat fari sol dashi a sama an masa adon yellow me shining ba karamin kyau takalmin ya mafata ba kasancewar kafarta nada shape irinta manyan mata, se ynzu na lura akwai xoben gold a yatsar kafarta na hagu, sannan akwai chine a kafarta na danyar gold shima duk a kafarta na hagu, ba karamin kyau sarkar da zoben ya karawa kafartaba, dmn de kafartata me kyau ce, domin in akace ka lasheta tas zaka lashe kilama ka cinye duka saboda tsabar kyaun kafar tata, ko iya ta isa ta tadawa dana miji sha'awarsa. A tsintsiyar hannunta kuwa ta manna dankareren agogo me dankaran kyau. Bakinta riqe da nadin wiwi se busawa takeyi Kankana ya shigo dakin a gigice, kallo daya ya mata ya dauke idonsa a knta dukda ba karamin kyau ta masaba, amma yna cikin tashin hnklin dabaze barshi ya kalleta son ranshi ba. Ba tare da yace komiba ya karasa ya dauki kujerar mirrow ya karaso bakin Waldrop ya taka ya hau ya dauko akwati daya a jerin akwatuna hudun dake saman drower din kayansu. akwati na uku ya dauko jikinsa na rawa se kiran ayar Allah yakeyi, ya sauko ya ajiye akwatin a kasa ya bude , ya bude side din Waldrop din da kynsa suke ya hau kwashesu yana sawa a akwatin cikin tsananin tashin hnkli, se karye karye yakeyi na daudus....hilwah daketa busar hayakinta ta wi-wi ta zuba masa ido tana kallon ikon Allah kasancewar ita batasan meke faruwaba in ana irin wannan haya hayan ko kisan kai za ayi bata fita sede ta fito tabar gidan inma ta fitan kenan, Ko leqe ita sam batayi, ita totally dinta bata kaunar hayania. Tin dazu take zaune tana jiran kankana ya shigo su fice ma a gidan gabaki daya takai 30mnt a zaune a gefen bed din tana shan wi-wi. " ina zakaje kake hada kaya?" Hilwah ta jefowa kankana mgnr da karyeyyen harshenta me mugun dadih. Kankana ya dago ya dafe kirji da pant a hannunshi ya fara mgna cikin kwarkwasa "Au bakisan meke faruwa ba ko uwar dakina?" Hilwah ta tabe baki bayan ta busa hayakin wi-wi ta fito dashi ta hanci tace "Kamarya?" Kankana ya kara dafe kirji hadi da rausayar da kai still da pant a hannunshi yace "ruwah muka debo kuma bamu da lemar tarbewah...ni nan hada kayana nakeyi daga nan se tafah daga can zan wuce lagos, daga lagos in wuce Ptcout,...kudu zanyi a can zamuje muci gaba da isknci...amma daga nan yau a tafah Zan yada zango...'" Yaci gaba da jera kayan nasa a akwatin kalar purple. Hilwah ta bishi da ido ita bata fahimci inda gindin mgnr tasa take ba, Dan haka tace "meyasa zaka bar garin to?'' Kankana ya bude baki da niyar yayi mgna wayarshi tayi ringing a gigice ya daukota a aljihun rigar dake jikinsa yaga sunan kamas ya bayyana da mnyan harafi, gabanshi ya shiga dukan tara tara fiye da ada, nan ya hau zagaye a tsakar dakin da waya a hannunshi se ringing takeyi kiran kamas nata shigowa kira na biyu kenan amma kankana ya kasa dagawa. "Pick the call mana...." Cewar Hilwah daketa kallon kankana dagani tasan a matukar tashin hnkli yake. A ragazane kankana ya daga wayar danjin me kamas zece masa, ya kara a kunne. Daga cikin wayar kamas ya fara mgnr cikin kwarkwasa "Qawatah gamu fa a hanyar zuwa tafah..." Hantar cikin kankana ta kara kadawa nan da nan firkicin dake kan fuskarshi ya kara bayyana cikin tsananin damuwa yace "da gaske qawatah? Ni wlhy ina Nan ina hada zufa jikina duk yayi sanyi, ni wlhy qawah bnda lafia ma, gani nakeyi kmr mun aika da qolayen nan kiyama..." Kamas ya kwashe da dariya jin yadda Kankana ya gigice daji yasan baya hayyacinsa. "Kasan kuwa ram za a damqemu se munci gidan yari, dmn ni ban jima da fitowa ba..." Hantar cikin kankana ta kara kadawa yayi wani far far da idanuwa yace "Wai! Ai nima tafah zan tafi ...case din kisa ai ba karamin case bane...ni wlhy ka ganni nan kmr zan mutu Dan tsabar tashin hnkli kasan iskncin nawa na baki ne kawai... '' Kamas ya kwashe da dariya dukya kula kankana ma ya fishi firgici. "Kwantar da hnklinki qawatarh, ynzu na samu lbrin sun farfado baraka da dan taure..." Wata iriyar nannauyar ajiyar zucia kankana ya sauke zuciarsa ta musanya da farin ciki akasin da datake cike da kunci hadi da damuwa. "Dan ALLAH da gaske qawatah?" Kamas yace "Wallahi tallahi qawatarh Yanzu magajiya ta kirani take gayamin byn ta gama gunduma mna ashariyya ...." Kankana ya kwashe da dariya hadi dayin shewa yace "Shegiya me kama da pow...da hanci kmr akwatin karfe, duwaiwai kmr na kazah..." Kamas ya kwashe da dariya wannan karon harda yan team dinsu dasuke kusa dashi duk sunajin me suke tattaunawa. "Shegiyya qawah da kika samu bakin mgna kou?" Kankana ya kwashe da dariya ..hilwah ta zuba masa ido harya gama wayar ya mayarda da kayayyakin daya fara sawa a akwatin ya maida akwatin mazauninsa. duk hilwah na kallonshi seda ya gama ya hado mata breakfast ya kawo mata indian food ne bnsan yazan misalta muku shiba, amma kmr kunu yake fari tar-tar dashi sede akwai ganyayyaki green a ciki, spoon tasa ta fara sha. Shi kuma kankana yana zaune a kasan carpet yana shan tea and bread and egg, se ynzu ne ya fara maidawa da hilwah abinda ya faru kawai ta kalleshi ta tabe baki, ta gama abinda zatayi kawai ta mike, kankana ya karaso ya dauki bowl din data gama shan abincinta ya nufa kichin din ba bata lokaci ya kikkimtsa komi ya dawo dakin be gantaba hkn ya bashi tabbacin tana mota.... Sauri kankana yayi ya dauko bag din hilwah dake gefen bed din fara sol, ya kwashi komi dazasu bukata a gurguje ya fito jikinsa sanye da wannan kayan baccin ya rufe dakin da key yasa key din a bag din hilwah kama ya nufo packing space jikin motar ta ya sameta ta jingina bayanta da bayan motar seta kara wani kyau a jikin motar A memakon motar ta haskata to itace ta haska motar. Kankana ya karaso yana mita "gaskia uwar dakina wutar cikinki na batamin rai, ke in kkso abu kmr kinso fitowa daga cikin mahaifiyarki...ynzu da kyn bacci a jikina zamu bar gidan nan.." Harya gama mgnr Hilwah ko kallonshi batayiba dukta kagu tabar gidan. Kankana yayima motar key suka shiga shi yaja motar suka fice a gidan tana zaune a mazaunin me zaman banza wato gefen me tuki, kankana ke jan motar cike da kwarewa hkn ya bni tabbacin shima tsohon hannu ne Amma bekai hilwah ba dan a knta ne ya kara kwarewa a tukin mota wato ita ta koya masa.... "Uwar dakina, yaufa Yallabai sunusi na hanya..." Kankana yayi mgnr rabin hnkalinshi na kan hilwah rabi na kan driving din da yakeyi. Kwancia ta karayi sosai a kn kujerar datake , yi tayi kmr batajin me kankana ke cewa, kara maimaita mata kankana yayi, nanma tayi kmr batajiba kuma tsaf yasan tana jinshi tsabar miskilanci ne. Ci gaba da tafiya sukayi babu me cewa wani uffan, se kamshin jikin Hilwah da sanyin AC ke tashi a dakin. "akwai coding a gida kuwa?" Hilwah ta jefowa kankana tambayar bayan sun karya hanyar dazata sadasu da gidan nata. Kankana yace "Eah baza a rasa ba..." Hilwah tayi shiru hadi da dafe knta sbda ji tayi yana mata ciwo, ga azabar sha'awah na cin tsakiyar gindinta...... Direct wani dan madaidaicin gida kankana ya nufa yayi hon, me gadin gidan ya leko dan ganin wake hon, nan yaga motar hilwah jiki na rawa ya bude musu milk din get din gidan suka danna da kan motarsu cikin gidan. Dan madaidaicin gida ne, wanda fadinshi befi ya dauki motoci biyu ba. Packing motar kankana yayi, hilwah bata jira wata-wata ba ta fice a motar kankana ya tabe baki yana kara gyarawa motar zama. "uwar dakina yau miskilancin yaci uwar kullum Nake gani,...koda yake ta wuce hakan a miskilamci anya ma ita ba jinin saura bace..uhm nide ALLAH ya temakeni ta amince da sunusi, mgnr mota ai ba wasa bace..." Kankana yayi mgnr yana fitowa daga motar da uban tarkacen hilwah kama daga hand bag dinta da sauran abubuwanta na bukatuwa. Karewa gidan kallo kankana ya shigayi dan madai-daicin gida ne me kyau ba lefi. Baba garbati me gadi ya karaso ya gaida kankana ya amsa cikin isa kai kace shine me gidan, ya nufa hanyar dazata sadashi da cikin gidan , baba garbati ya bishi da ido se kwarkwasa yakeyi kmr mace, a zuciarsa,kawai nema masa fatan shiriya yakeyi, wannan abu na damun garbati, lalacewar duniar nan na bashi tsoro Ainun, da wannan damuwar ya juya ya koma kan bencinshi yaci gaba dacin rogonshi daya siya na hansin dazu.
Chapter 19 · 0% Book details