← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 202 OF 225

Sashe 202

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

*MANAGE PLS.....WLHY AM BUSY IRIN SOSAI DINNAN, daurewa nakeyi ina sallahmarku...ALLAH sa mu kare nidaku lafia.*

*PAID BOOK...08136349646*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...58

Jin Kalmar data fito daga bakinsa, ya haifar mata, dajin wani yanayi a cikin jikinta, HADI DA ZUCIARTA, nan take taji wasu abubuwa masu wuyar misaltuwa bare fassaruwa suna yawo a duk sassan jikinta, zuwa ramin zuciarta, kwanciar da yayi a jikinta ya kara haifar mata da wasu yanayoyi hadi da hargitsi, kalamansa kam kokwanto suka sata. "Kina sona pls?'' Ya tambaya still yana kara danna knsa a kn nonuwanta, yana kara rungumota ta baya, ta yadda ze samu kusanci da kirjinta. Dara daran luma luman idanuwanta ta zuba masa, ji tayi kawai zuciarta ta mata nauyi, again ga nauyinsa da yake kara sakar mata a kirjinta sosai, mamaki mara misaltuwa ya rufeta, kalamansa nata kara mata yawo a kai,, nan take ta fara tunanin Ko de shaye-shaye yayi ne yau, ko kuma de yau yayi makuwar kaine yana fadar kalamansa a inda ba mahallinsu ba. Duk yabi ya gigice shi knsa gani yakeyi kmr bashi bane. "Dan Allah , ki temakeni, wlhy ni de ina sonki, and ina sha'awar komi na jikinki..."ya fadi kmr me shirin fashewa da kuka a yanayin mgnr tasa dole ka fahimci baya hayyacinsa, akwai alamar gigita a klmn nasa. Hilwah tayi jim tana nazarin kalamansa, se ynzu ta fahimci inda ya dosa, sam bata yadda sonta yakeyi ba,,sede ko sha'awartan yakeyi kmr yadda ya fad'a, lokaci kankani taji haushinsa ya turniketa, Kokarin turesa ta shigayi daga jikinta sbda yana neman ya gigita mata hnkli, dagowa yayi ya zuba mata rinannun idanuwansa masu kama dana wanda ya tashi a bacci be isheshi ba. "Meyasa kika tureni a kn kirjinki me ddh, da kamshi?'' Hilwah ta lumshe idanuwanta dasuke cike da haushinsa ta kara budesu a knsa, ba tare data ce komi ba tayi kasa da knta. Wahalalliyar Ajiyar zucia ya sauke me tattare da zallar soyayyarta da kaunarta, ya kure fuskarta zuwa kirjinta da ido, wadand'a ko a cikin hijjabi basu boyuwa se sun bayyana kansu, yau yaga nonuwan kmr sun kara girma ne ma, ya kai hannunsa na dama ya daura a kn nonuwan nata, ta cire masa hannunsa a kn nononta, ya kara sauke ajiyar zucia sau biyu a lokaci daya. "Kinsa bra ne?" Ya tambaya idanuwansa na knta. Kara kasa da knta tayi, tana me kara tabbatar da guy din sha'awarta kawai yakeyi, bawai so ba, inba hk ba meye ruwansa dasa bra dinta, ko rashin sawa. Haka kawai ta tsinci knta dajin mummunan haushinsa. "Dan Allah kinsa bra ne?'' Ya kara tambaya yana me kara kai hannunsa kn nononta, ya shafosu duka Biyu, shida ita suka sauke ajiyar zucia kusan a tare, yana kokarin kara shafa mata nonuwan ta dakatar dashi ta hnyar rike masa hannu ya kalli kyakyawan hannunta, kana ya dago ya zuba mata ido. "Naji alamar knsa bra, Meyasa kk sa? Bayan bn taba ganinki ba dashi se yau?'' Hilwah ta kalli cikin idanuwansa da tini suka canza launi. "Pls ka bar taba min jiki,...'" Ta fadi direct ba alamar gargada a cikin kalamnta. "sadaki ay na biya kafin in taba..meyasa zaki hanani taba halal dina?'' Ya tambaya kwayoyin idanuwansa na knta, hk kawai yaji beji ddhn klmnta ba. Lumshe ido tayi, ta gyara cute mouth dinta, kana ta fara mgna idanuwanta na kallon gefe. "Sbda ba sona kakeyi ba sha'awar taba jikina kakeyi..." Ta fadi direct ba tare ma datasan kalmar ta fito daga bakinta ba, abnda ke zuciarta ne ya bayyanar da knsa a zahiri. Wani irin bugu kalaman nata sukayima zuciarsa, ya kara kureta da ido, na kusan 5mnt ba tare daya ce komi ba, duk tabi ta daure masa jiki da jijiya da wannan kalaman nata, a ransa ya Ya kara tsureta da ido, yana me kara fahimtarta da kalamanta. Komawa yayi ya jingina bynsa da bayan kujerar da yake kai, ya sauke ajiyar zucia, Hilwah ta juyo ta zuba masa ido, shima idon ya zuba mata, dauke idanuwanta tayi, sbda idanuwansu dasuka kusan hadewa dana junansu. Ya lumshe kwayoyin idanuwansa na wasu yan dakiku, yana me karanto wasu addu'ur'i sbda ya fahimci kalamanta Sosai, sam bata ma yadda da yana sonta ba, gani takeyi kmr jikinta yake sha'awa, a zahirin gaskia shi kuma ba hkn bane, sonta ne ya masa yawa shike haifar masa da mummunar sha'awarta a ransa, ajiyar zucia ya kara saukewa hadi da kara tsure gefen fuskarta data bashi da ido, dukta kagu ta fice a motar, sbda zuciarta ta bata canjin yanayi mara dadih, sbda tunaninta da lissafinta daya bata sha'awarta guy din keyi. "Ka budemin in fita pls..." Ta fadi da zazzak'ar muryarta still face dinta na kallon gefe, ba musu ya kao hannu ya danna mabud'in motar, ta bude murfin motar zata fice, ya riko hannunta na hagu, ta juyo ta kalleshi taga ya zubawa hannunta ido, ya dago suka hada ido cikin na juna, idanuwansa sun ciko da kwallar da besan dalilinsu ba, ta kara kure kwayoyin idanuwansa da kallo, taga hawayensa na yawaita kadan ya rage su zubo yayi kokarin mayar dasu, kawai shide yasan yana son yarinyar amma besan hawayen dasuka cika idanuwansa ko na menene ba. Tanaso ta kwace hannunta a cikin nasa ta gaza, ta dauke idanuwanta a cikin nasa, yayinda zuciarta ta canza bugu ji kakeyi fatt fatt fatt,.... harshi yana jiyo sound din bugun zuciarta, kmr yadda itama take jiyo nasa bugun zuciar, kai kace zata fito fili ne,,sbda tsabar yawaitar bugu. "Ba sha'awarki kawai nakeyi ba, Ina sanki wlhy,,,bnsan sadda na fara sanki ba, dan Allah ki ...." Se kuma harshensa ya kakare sbda a hargitse yake, hk ma klmn a hargitse suka fito, ji yakeyi kmr ya fasa zuciarsa ya fito da ita fili, danta tabbatar masa da soyayyarta yakeyi da gaske. Zuba masa ido tayi, tana mejin klmnsa nawa zuciarta dirar aradun mikiya, ta lumshe idanuwa, hk kawai dayan bngaren zuciarsa ke kara bata tabbacin ba sonta yakeyi ba kawai yanaso ne ya mori albarkatun jikinta yaci gaba da wulakntata kmr da. Kmr yasan tunanin dake ranta yaci gaba da cewa "Nasan ban cancanci Soyayya ba gareki , sbda bn zama me halacci ba gareki, Amma pls kimin alfarma daya daga zuciarki..." Yy jim, kwayoyin idanuwansa na kanta, haka itama nata na kansa, yayinda zuciyoyinsu ke yawaitar bugu, kamshin turaruknsu na haduwa da juna, nan take suka basu wata iriyar nutsuwa, dabadan hkn ba, dase numfashinsu ya kaiga daukewa sbda yawaitar bugun zucia, musammanma ma a bangaren gogan. Ci gaba yy da mgna yana me kara damkar hannunta cikin nasa "Dan Allah ki bar karyata Soyayyarta gareki, zuciarki tasan ina sanki, ki tambayeta zata gaya miki zahirin gaskia, dan Allah ki sanar da Zuciarki , zuciata bakuwar zucia ce a soyayya, pls zuciarki ta riritamin zuciarta dan Allah, bnso SO ba, bansan kaif'i da radad'in so ba se a knki, zuciata bata saba da irin wannan jigataccen yanayin ba, nasan kina karyata soyayyarta ce a gareki, dan Allah ki bar musun soyayyar zuciata ga zuciarki hadi da gangar jikinki.." Ajiyar Zucia hilwah ta sauke, klmnsa ma ratsata, tayi kasake tana me saurare da nazarin zazzaf'an kalamansa gareta, ta lumshe ido, nan take jikinta ya kara mutuwa. Ajiyar zucia AB'ILAL ya sauke,,ya kara jan numfashi ya fesar, zuciarsa nata yawaitar bugu kmr zata fashe ta tarwatse. "Ina sanki, zuciarta da gangar jikina shaida ne,da nasan hk so yake da rad'ad'i da bnga lefin masoya ba, sbda so ya cancanci a masa hauka ma, masu mutuwa a kn so bnga lefinsu ba, sbda so yanada k'una, so dafi ne, yanada guba wadda tafi gubar baturw kisan kai... Dan Allah ina sanki...dan Allah ki gayawa zuciarki ina sanki, dan Allah kice ina sanki plss, wlhy ni sanki nakeyi..." kawai klmn na fita daga bakinsa ne ba tare daya sani ba, a bad'in zahiriyya ji yakeyi kmr ya haukace, ko ya fashe da kuka , maybe ta yadda yana sonta ba sha'awarta bace kawai ke damunsa. Hilwah tayi shiru hadi dayin jim tana nazarinsa kwayoyin idanuwanta na kn fuskarsa ta gaza kara hada ido dashi, mamaki abin ya shiga bata, wai yau itace AB'ILAL ke fad'a mata wad'annan klmn kmr bashi bane ke tsanarta ada, bata taba tsammanin riskar wannan yanayin ba, batayi zaton zasu kasance a hkn ba. Idonuwansa ya kara tsureta dasu sosai,yayin da yake nemawa zuciarsa sassauci a kallon nata da yakeyi,so yakeyi ya rage rad'ad'in dake ransa abu ya gagara, se jima yakeyi yanayin na karuwa, in suka juma a hkn ze iya haukacewa gabaki daya, haukar da in yayita har abadan baze dawo dai-dai ba sbda kawai matsifa da jarabar sonta da Allah ya jarabceahi dashi. Sakar mata hannu yayi ya koma ya kara lafewa jikin kujera idanuwansa na knta, kmr tana jira ta bude murfin motar ta fice jikinta duk a mace da kyar take iya daga kafafuwanta, klmnsa nata yawaitar yawo a cikin dodon kunnuwanta. Ido ya bita dashi harta shige kofar side din hjya karama, ya sauke wata iriyar muguwar ajiyar zucia, ya kai hannu ya dafe saitin zuciarsa dake barazanar tarwatsewa, ya rintse kwayoyin idanuwansa. "Ya rabbi! Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Abin ya min yawa, Ya Allah kayimin sassauci dan alfarmar shugaban halitta Salallahu alaihi wassalam..." Ya fadi still idanuwansa na rintse, ya kara rintsesu gamm, hadi da da lara lafewa a kn kujerar, "Ya Arrahamanirrahim...ASTAGFURILLAH!'' Ya fadi da d'an daga sound sbda ji yakeyi jarabar son nata ma karuwa yakeyi, yasan isharace da jarabawa ALLAH ke saukar masa, a kn abnda yafi tsana a dunia ynzu ya dawo zallar kaunarta, ji yakeyi ma kmr bashi ga,,a knta ze iya mutuwa ma kawai, rayuwarsa ba komi bace a halin ynzu. Hawayen da yaketa boyewa suka shiga Aykin gangarowa daga kwayoyin idanuwansa, masu wani irin mugun zafi, ya kai hannu ya shafo hawayen yaji zafinsu rau rau, shi da knsa yana mamakin wannan yanayin daya shiga, be taba tsammanin kwatankwacin hkn ba, se gashi mafiyin hkn ne ke samunsa, yau shine a zallar soyayya irin ta hauka wadda ko a tarihi be tabajin irin taba, kuma a kn YAR DANDI yarinyar daya kyara kuma ya hntara, shida ya tsani abubuwa marasa kyau amma yanzu yafi kowa ma sansu, ba ruwansa dako wacece ita, a halin ynzu ko duk mazan dunia kaf suka san farjinta, shi a hk yakeso, kuma yake kauna, sonta ma kara karuwar masa yakeyi, ba ruwansa da duba nasabarta, ko a DANDI aka haifeta yana sonta a hk, "ko bata da iyaye i love her,,Nine uwa da ubanta...'' Ya fadi a bayyane still hawaye nata yawaitar zirya a kn kuncinsa, suna ambaliyowa. "Ina santa...ya Rabbih kasa tasoni, kana gani ubangijina me tsarki da mulki wlhy sonta nakeyi, ya Allah ka karomin santa, ina so ya zama ajalina..." Ya karashe hadi da fashewa da wani sabon matsanancin kuka, kawai he Can't control, baze iya koda makamancin hkn ba, ya kasa! Shi kasashshene a wannan fannin, be san komi ba a dunia a halin ynzu se bautar uban gijinsa da zallar soyayyar yarinyar, wasu lokutan yakanyi adduarh Allah ya sassauta masa,,amma se yake ganin kmr soyayyar tata babbar Alheri ce, yasan komin bnza inya mutu a sonta zeyi Alfahari da rayuwarsa, a kushewa, sbda ya mutu a soyayyar abinda ransa keso kuma ya fara so na Har abadan, ko a lahira yana me fatan ya tashi tare da ita, koda kuwa bata sonshi shi yana snta a hk, a halin ynzu KO zata rinka d'ibar naman jikinsa, yana sonta, kuma yana kaunarta a hkn,. "Na rasa yaya zanyi da rayuwata...ina santa wlhy..."ya fadi kmr zautacce ya daura knsa a kn stiyarin motar, ya kara,fashewa da kuka yana me karajin yawaitar bugun zuciarsa fatt fatt, shi jarumi ne a fage daban daban, an buga dashi an barshi, amma a fagen soyayya shi rago ne, kuma tabbas shi nakasashe ne,zuciarsa bata saba ba, shi din kmr sabuwar haihuwa ce a fannin soyayya se yadda akayi dashi da rayuwarsa kawai, bejin komi se santa. The more yake kukan ma ji yakeyi kmr soyayyarta yawaita takeyi, a wannan datsin yanada tabbacin ya riga ya gama kamuwa da ciwon zucia, in yanadashi kuma yasan ya karu sbda bugun da zuciar keyi bana lafia bane,, dan sassautawa yayi da kukan da yakeyi, hadi da bawa,zucisar hkri da rarrashi hadi da karanto alqur'ani me girma a zuciar tasa,, ba ayi minti biyar ba yana karanto karatun a zuciara ya farajin sassauci, a zucia da gwanjinsa, sede rad'ad'in soyayyarta dake addabarsa yana nan daram,,seda ya kwashi 20mnt yana krnto alqur'ani me girma, kana ya farajin karfi na d'an sauko masa, ya daga knsa a kn stiyarin motar, ya kunna krtun alqur'ani me girma ya kashe AC motar sbda zazzabin da yakeji yana nemn rufesa, ya sauke numfashi hannunsa na kn stiyarin motar se ynzu yakejin ze iya driving amma a fari ko hannunsa ma gaza dagasa yayi. ya tayar da motar a hnkli, cikin rashin kuzari yake juya stiyarin motar ya iso bakin get, get man ya bude masa ya fice a gidan, yana tukin ne jikinsa ba laka ya hau babban ti-tin daze kaishi zuwa gida, klmnta se yawo suke masa a cikin kai, yanada tabbacin tintini kallon da take masa kenan, dajin yadda ta fayyace mgnr yasan abin ya juma yana cinta a zucia, nan take yama ransa Alqawarin koda sha'awarta zata lasheshi ya bar kai hannu jikinta, harse ta yadda ta gama, tabbatar da cewa yana sonta. Da temakon Allah ya isa gida, direct side dinsa ya nufa, yana mejin knsa kmr ze dars uku, ya isa bedroom dinsa yy alwala ya fito zuwa masallaci.
Chapter 202 · 0% Book details