Sashe 177
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Koda Ya isa layin gidan dayake fa tabbacin nan ne layin gidan hajiya karama, ama sede sam be gane ma gidan nata ba, yama mance kalar get din gidan nata, se yawo yakeyi da motarsa, yaje karshen Layin ya dawo baya duk be gane ba, guntun tsuki yaja a fili yace "Ay ba dole bane...." Ya juya kan motarsa da niyar ya hau titin daze kaishi gida kawai ya huta da wahalar nan,, se ya kara ganin kiran Anty karamar ya kara shigo wa wayarsa, , gaskia baze iya picking call din ba, koda kuwa zatayi masa kiran dunia sbda da kunya, juyawa yy da motarsa ya koma cikin layin, yana me naxari da tunano color din get din gidanta,,wanda tuni ya bace masa, nan take ya tuna a ransa Get din gidan nata Ash color ne dark me duhun sosai, se kuma yayi tunanin ay zuwa ynzu zata iya yuwwa an canza get din gidan nata, sbda shekaru sun tafi rabonsa da gidan nata, natsuwa yayi sosai sbda zuciarsa bataso ya koma gida ba tare dayaje gidan ba. dai-dai yazo ze gifta wani get me kalar blue black se kyalkyali yakeyi, yaji wani irin mummunar faduwar gaba, hadi da bugun zucia, tsayawa yayi, yayi packing motarsa a dai-dai get din ya zubawa get din ido, yayinda bugun zuciarsa ke yawaita, ya rasa dalilin bugun zuciar tasa,, hk kawai yaji a jikinsa nan ne gidan hajiya karama.tayar da motar tasa yy, hadi dayin hon a bakin get din, security din dake gadin gidan ya leko dan ganin waye, ganin tambarin dake saman lambar motar tasa wato M.A , ya bashi tabbacin dan gidan ne, irin tambarin dake jikin motar Amihh kenan da duk motocin dake gidan hajiya karamar ma.. Be tsaya wata wata ba ya wanke duka gets ukun dake gidan, AB'ILAL ya Danno da hancin motarsa cikin gidan, ya isa ga packing space yayi packing ya fito ya tsaya ya jingina bayansa da jikin motar tasa da car key dinsa a hannunsa, cikin isa da,zallar mulkin kasaita yake karewa motocin gidan kallo, tin a jikin lambobin motocin gidan ya amince da beyi makuwar kai ba. "barka da zuwa ranka ya dade!'' Muryar security din ya karade masa dodon kunne cikin harshen nasara. dawo da kwayar idanuwansa yayi kn security din, wanda ke k'ame a gabansa, sanye yake da riga blue se wando army green, kayansa na Aiki Kenan, Ba musulmi bane amma yanada respect sosai. Daga masa kai kawai AB'ILAL yayi ba tare daya amsa ba, cikin harshen nasara security din ke tambayarsa ko seyayi masa jagora ne zuwa cikin gidan.... AB'ILAL yace Aah...sbda ya gane kn gidan ynzu, daya gansa tsundum a ciki. Security din ya koma ya zauna bakin aykinsa, AB'ILAL ya isa ga wani famfo a tsakar gidan ta gurin fannin da aka tanada dan hutawa, yayi alwala , zuwa lokacin anata kiraye kirayen sallar magrib ne, ya nufa masallacin dake gidan kasancewar akwai masallaci babba a gidan mutane na shigowa ta waje suyi sallah, akwai karamar kofa ta wajen gidan, ta nan yan waje ke shigowa masallacin. Bayan sun idar da sallar suka fito, Alhaji bashir mijin hajiya karama, ya karaso inda AB'ILAL yake byn sun fito wajen masallacin, ya rungumosa jikinsa, yana fadin "wannan ba makawa yarona ne..." AB'ILAL ya dago ya kalleshi shifa yama mnce da kalarsa, tinde dazasu shiga sallah yaga Alhajin nata kallonsa, ashe shi ya ganesa tuni. Tsuhunnawa yayi ya gaidashi cikin girmamawa, alhaji bashir daketa murmushin farin cikin ganinsa, sbda an jima ba a hadu ba, ya amsa gaisuwar tasa hadi dacewa "Babban Alaji ka girma, yanzu ay an mnta damu, kwanakin baya ma ina ganin ana hira dakai a TV a matsayinka na babban dan kasuwa,, nacema Kurratul Aini to ga d'ana can..." Alhaji bashi ya karashe mgnr yana me kara rungumo AB'ILAL jikinsa sosai, suna cigaba da tafia a cikin gidan. Murmushi AB'ILAL yayi, shi sunan da Alhaji bashir ke kiran Hajiya karama dashi ke bashi mamaki wai *KURRATUL AINI* ada haushi abin ke basa, sbda ko a gaban waye se alhajin ya kirata da wannan sunan, amma ynzu ya bar bashi haushi mamakin ma ya bar bashi,. "Tana bashi nono da gindi ba dole ya kirata da sunan dayafi kurratul aini bama..." Ya fadi hkn a ransa, yana me kara fad'ad'a murmushin dake kn fuskarsa, Alhaji bashir se janshi yakeyi da lbri mgna daya biyu seya sako sunan Kurratul aini, da dane, fa tini sun b'abe amma ynzu sam AB'ILAL be ganin lefin Alhaji koshi nan da nono kadai aka bashi an haukatasa ina Maga wanda aka bawa gindi yanataci shekara da shekaru,. "tab Aiko mamarshi ma seya ce mata..'' Ya fadi hkn a ransa. Dai-dai Suka iso bakin kofar side din hjya karama alhaji bashir ya tura kofar suka sako kai yana cewa "Bari mu fara zuwa bangaren ita uwar taka, dan taga babban bakon da tayi..." AB'ILAL yayi murmushi kawai, yana sosa keya duk kunya ta rufeshi yasan zesha mgna ga bakin Anty karama. suka karaso cikin babban falon hjya karama hannun AB'ILAL na cikin na Alhaji Bashir, dai-dai suka shigo tsakiyar falon idanuwan AB'ILAL suka sauka a kn bayan hilwah wadda ke kokarin shigewa dakinsu, da suna zaune a falon ne suna kallo, har akayi magrib basu sani ba, sbda sun kure karar TV wani dan karan series film suke kallo me ddh A zee word, shi ya tafi dasu har akayi magrib basu sani ba, salwah ce ta ankarar dasu, shine suka tashi suka nufa bedroom dinsu , salwah ta riga shiga se hilwah a baya shiyasa har yaga bayanta, ya tsayar da kwayoyin idanuwansa kyar a kn bayanta, harta gama shigewa dakin, duwawuknta nata motsi, ga kamshinta daya kauraye falon yana shigowa dashi ya fara cin karo, wani irin mummunar faduwar gaba AB'ILAL yaji daya daura kwayoyin idanuwansa a kn duwawukn hilwah, ya rasa dalilin dayasa yaji faduwar gaban, kodan sbda yaga hips da duwawukn sunyi kama dana hilwah dinsa ne oho! Ga kuma kamshinta daya keta shaka a hancinsa. "Ba ita bace!'' Zuciarsa tayi gaggawar karyata inda tunaninsa ke namn zuwa, ya aminta da hkn, . Har suka karasa ga kujerun falon suka zauna, a tare a kn kujerar 3ct, AB'ILAL Nata bin kofar dakin da hilwah ta shige da ido, alhaji bashir ya mike yana fadin bari in kira uwar taka , taxo ta karbi babban bako..." Ya fadi hadi da nufar bedroom din hajya karama, AB'ILAL yajishi amma sam hnklinsa baya knsa yana kan kofar dakin har zuwa ynzu, ji yakeyi kmr ya banke kofar dakin ya shiga dan ganin wacece wannan me irin duwawukn na gimbiyarsa. A tare Alhaji bashir da Hjya karama suka fito falon gidan, se murmushi hjya karama keyi sanye da hijjabi se gyara daurin zaninta takeyi wanda ke a hannunta,ta idar da sallah kenan me gidannata ya shigo yake sanar da ita, AB'ILAL ya xo gidan,, karasowa tayi tsakiyar falon ta zauna kn kujerar dake fuskantar kujerar da AB'ILAL ke zaune, se barin murmushi takeyi. AB'ILAL ya dawo da kwayoyin idaniarsa knta, hadi da rissinawa ya gaida hajiya karamar ta amsa cike da kaunarsa, ta rike haba se binsa takeyi da ido kmr taga sabon abu. "Abu na Allah wai budurwa da jika... Yau kaine a gidana na ta'ala, a lallai Shiyasa naga hadari ya hadu, koda yake ba abin mamaki bane, tinda kayanka ce, a gidan ita ka biyo, amma kiran duniar nan wanne ne bn maka ba...." AB'ILAL ya dago ya zuba mata ido, jin hjya krma tace kayansa, na nan sam ma be fahimci kn tushen zancen nata ba, data ambaci kayan nasa, har tasamu darajar ma ya dago ya kalleta sosai hadi da tsayar da tunanunnuknsa yana me sauraren kalamin hjya karama. "Kayana kuma?'' Ya maimaita hkn a zuciarsa. Alhaji bashir Dake zaune a kn kujerar 1ct kusa da hjya karama se murmushi yake yace "Ashe da dalilin zuwan nasa ruwa baya tsami bnza..." AB'ILAL ya dawo da dubansa kn alhaji bashir din, sam be fahimci inda suka dosa ba. Hjya karama ta amshe da ''A mna Alhaji, in bnda abinka yaushe rabon AB'ILAL da gidannan, nasan yau dinma da kyar ya iya gane gidan...ko makuwar kai yayi oho..." AB'ILAL yayi kasa da knsa kunya ta kara rufesa. Alhaji bashir yace "Ayyuka ne sukayi masa yawa..." Hjya karama tace "Kai de Alhaji ko dan yana danka ne..." Duk sukayi yar daria a tare bnda AB'ILAL daya dan kakalo murmushi kawai yayi, shi kaf tunaninsa ya koma kn bom-bom din dayayi tozali dashi a shigowarsa gidan, kaf hnklinsa ya kara tashi. Hjya karama ta kuresa da ido sosai dan kara karantarsa tin isowarta falon ta fahimci ramar da yayi kmr yy ciwo. "Baba wai ciwo kayi ne kayi wannan uwar ramar har haka?'' Hjya karama ta gaza daurewa ta fiddo da abnda ke cikinta. Alhaji bashir ya amshe da "Nima na hango hkn, se nyi tunanin ko dan mun juma ne bamu gansa ba,," hjya karama tace "Ah'a kam, wannan rama ce yayi sosai...ciwo ne kayi kou baba?" AB'ILAL yayi kasa da knsa sosai, alhaji bashir ya kuresa da ido shima. "zazzabi ne kawai Anty karama..." AB'ILAL ya fadi cikin daddad'ar muryarsa ya fadi hkn ne, danya samu su sassauta masa da kallo. Hjya karama ta shiga dmwa hk shima alhaji bashir sbda yana tsananin kaunar AB'ILAL , sannan shi mutum ne me yawan barkwanci, kwata kwata beda damuwa. "Zazzabi ai ba kawai bane Amma ita hajiya ai bata sanar damu ba balle muzo mu gaidaka...ko ta sanar dake ne Kurratul Aini?" Cewar Alhaji bashir Da yy mgnr cikin kulawa. Hjya karama tace "Aah wlhy bata sanar dani ba Alhaji haba ai dako yayane sena tambayeka izinin inje in gaidasa..." Alhaji bashir yace "Allah sarki, ni de ince, wlhy bamuji ba..amma jikin da sauki kou?'' AB'ILAL ya daga musu kai alamar Eh, ya sosa keya a zuciarsa yace "Ciwon *sone* da sha'awar nono...'' "Allah ya kara sauki...yasa kaffarace.." Cewar hjya karama, Alhaji bashir da AB'ILAL suka amsa da Ameen. Mikewa Hjya karama tayi zucia fal farin ciki, ta rasa ma ina zatasa AB'ILAL dan munar ganinsa yau a gidanta, ta nufa kiching ta barsu shida Alhaji bashir se hira sukeyi, ba jimawa ta dawo ita da ma'aikatan gidan su uku kowannensu da ita knta rike da tamfatsa tamfatsa din tray, suka ajiye a can table din dake gaban AB'ILAL, duk kayyaki ne na motsa baki a ciki, shide AB'ILAL kaf hnklinsa be gun yana ga kofar dakin har zuwa ynzu se kallonsa yakeyi yana kara kalla, alhaji bashir na janshi da hira ne Amma baya fahimtar komi...ma'aikatan suka gaidasa byn sun gama ajiye tray din hannunsu, amsawa yayi a dakile, suka fice a falon se yabawa kowaccensu takeyi da kyaunsa a zuciyoyinsu. hjya karama ta dawo ta zauna akaci gaba da hirar da ita, ruwa kadai AB'ILAL ya iyasha a cikin jerin abubuwan da aka tara masa a gabansa na motsa baki, da more rayuwa, shima ruwan seda hjya karama da Alhaji baahir suka matsa masa, shine ya iya daukar ruwan yasha,, sunata hira yayinda rabin hirar hjya karama dame gidanta Alhaji bashir su kejan ragamar hirar, a bangaren AB'ILAL kam ta malam ce wadda bata wuce Ameen, shide da ido kawai yaketa binsu, har zuwa lokacin sallar isha'i, Alhaji bashir da AB'ILAL suka mike zuwa toilet guda biyu dake manne a falon ba jimawa suka fito zuwa masallaci, hjya karama kam tin shigarsu toilet din ta nufa kiching. Har suka fice a falon AB'ILAL na juyowa yana waiwayon kofar dakin da hilwah ta shiga, wadda besan ba wacece amma kawai bayanta ya tsaya masa a rai, kawai so yakeyi yaga fuskar me bayan... Bayan sun idar da sallar sun jima a masallacin sbda Alhaji bashir na daukar karatu a gun limamin masallacin, dan hk se 9:am suka dawo gidan, side din alhajin suka nufa sam ba hk AB'ILAL yaso ba, a ranshi kawai yaji yafison zama a side din Hjya karamar, sbda daddad'an kamshi me kama dana hilwah da yake shakah. Alhaji bashir ya kira hjya karama ya sanar da ita sun dawo suna side dinsa, ba jimawa tazo, ta hada abincin dare a nan side din nasa, da harta hada a side dinta tasha a can zasuci abincin daren. Hjya karama, Alhaji bashir, da yallabai gogan, nan side din Alhaji bashir sukaci abncin dare, Yayinda salwah da hilwah suna can side din hjya karama, sam su basu ma wani cin abncin dare sosai, se hjya karama ta matsa musu sukeci, dan hk yau basuma ci ba, sbda me takura musun bata bi ta knsu ba.