← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 188 OF 225

Sashe 188

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Tana shiga falon gidan ta tsaya ta saita knta ta goge hawayenta , ta gyara rigar jikinta, ta kulle sumarta a tsakiyar knta, kana tyane knta da mayafinta, ta nufa hnyar bedroom dinsu, tana shiga taga bataga salwah ba, se tayi tunanin ko tana toilet ne, dan hk ta isa ga toilet din, kafin ta karasa ga kofar toilet din, taji an bude kofar dakin an shigo, juyowa tayi dan ganin waye me shigowa taga salwah ce ta zubo mata ido. "Kina kiching ne?'' Hilwah ta jefo mata tambayar, salwah ta karasa shigowa tasawa dakin key ta karaso gefen gadon ta zauna se ajiyar zucia tak saukewa kmr tayi karya an kamata hilwah ta bita da ido, itama salwah ido ta bita dashi irin kallon nan na kwakwaf, . "wani kiching din? Ina dayan bedroom din can,aini tsoro lamarin na yah abii ya bani, ina shigowa anty tace se jaraba yakeyi yana tijara kafin mu dawo, inajin hkn na nufa wani daki kar yazo dakinnan yaci ubana, ina lekenki ta jikin kofa ai sadda kika shigo naga shigowarki kana na biyoki, naga kn shigo kina kuka, hadda tsayawa akayi gyare gyare ko duk dukanki yayi?" Hilwah girgiza mata kai alamar Ah'a hadi da kasa da knta, ta cire dankwalin gyalen dake knta ta cillar nan kasan dakin nonuwanta se azabar zafi suke mata. Salwah tayi murmushi a sace kana tace "To meye kk shigo kina kuka? Ki gayamin gaskia plz?" "Tattabamin nono yayi azzalumin. ." ta fadi hk a zuciarta amma a fili tace "ba kuka nyi ba kwaro ne ya fad'amin ido..." Salwah ta jita kawai ta basar hadi da canza mgnr "Tsabar gigita ma mun mnta da da ice cream dinmu da shawawarma dinmu a mota, ni tama fitarmin a rai... Hmmm ke wlhy yah abii ba easy bane, nifa dukya rikitani, ke kam inajin ma shafe shafenku kuka rinkayi be zama lallai ya miki tijara ba yadda yaga skin dinnan naki nata glowing kmr kulba,..ayshi shar, yaga kaya iya kayan hutu.." Hilwah ta turo baki ba tare datace komi ba ta fara kokarin shigewa toilet, domin tayi wanka,. "Amma ya gaya miki ki bar zuwa mkrnta Kou?'' Hilwah ta dakata daga shiga toilet din, ta juyo tace "hk yace min waya gaya miki?'' Salwah tace "Momy ta gayamin, ai knsan ita ya farawa tijara kafin mu dawo, yace karki kara zuwa scul..." Hilwah ta tabe baki tace "Amma de bazan Fasa zuwan ba Kou?'' Salwah ta zaro Ido tace "ay tini ma kin fasu,..." Hilwah tace "Se naje..." Salwah ta juya ta kwanta kn bed din tana fadin "sede kije da wata bade dani ba salwah, ki jazamin bala'i cewa ma zeyi nike zuga masa mata, ba ruwana yau ma kawai cikina ya kulle se zawo nakeyi barni a gida in mutu maza su kaini wlhy, ay ki zauna a gida ki huta, yafi..." Hilwah tace "ah'a, ni gaskia zanje...'' Salwah ta dago ta kalleta tace "ah lallai kn mnta izayar yah abii to bada ni ba wlhy, ba ruwana koda be kai hk ba inyasa doka ba a karyata ina maga ynzu daya ajiyeki, kin ganni nan fa ki barni, jaraba inde ta yah abii ce batayi ba, ance ko ubanmu nan ya gansa ya barshi, Amihh ce kawai dai-dai da walkinsa, itama inya tubure barinsa kawai takeyi, seta hada da kiyamul lail..." Hilwah dake sauraronta ta girgiza kai, ta tabbatar salwah karshen rashin ji ce. tace "E naji ni de senaje..." Salwah tace "Ga hnya nan, gobe kifi ruwa gudu, ni km wlhy bn kuma zuwa dake, a kn ma knce zaki bini se in fasa zuwa mkrntar nima...haka kawai in jawa kaina jaraba bayan ALLAH ya kubtar dani, ke jikinki be gama nunewa bane da izayarsa ni nawa ya nune wlhy..." Hilwah tace "Sede fa kar kije amma se mun tafi tare ma kuwa..." Tana gama fadar hkn ta shige toilet din ta banko Kofa ta bar salwah da bambami.
Chapter 188 · 0% Book details