← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 225

Sashe 59

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Karasawa Amihh tayi cikin daya daga cikin dakunan gidan ta yada zango a gefen bed din dake mamaye da dakin, wanda ya hadu harma ya gaji da haduwa. still wayar na kunnenta, inda take kiran lmbr hajiya juwairiyya har ta kusan katsewa kana hajiya Juwairriyya ta amsa kiran cikin tsananin tashin hnkli ko sallamah batayi ba ta fara mgna da muryarta ta tashin hnkli "hajiya maryam meke faruwa ne?'' Dazu koda wayar ta fadi daga hannun hajiya maryam bata mutuba yawancin hayaniyar da akayi a gurin duk hajiya juwairiyya ta jiyo meke faruwa, sede bazata iya tantance meneneba, seda dan ustaz ya dauki wayar shine ya katse kiran ta dena jiyo komi, tin a lokacin taketa neman number din ta gaza samu se after mgnrib shine number din ya fara shiga iyakar tashin hnkli hajiya Juwairriyya ta shiga yau. Jin yadda hajiya Juwairriyya tayi mgnr ya tabbatrwa da maryam ta shiga tashin hnkli, nan de hajiya maryam ta kwashe labarin abinda ya faru A to Z ta shaidawa hajiya juwairiyya nan take hajiyar ta hau sauke ajiyar zucia kamar wadda tayi tsere. "Ynzu ya jikin ita yarinyar?'' Itace kalmar data fito daga bakin Juwairriyya Hajiya maryam ta amsa da "Da sauki hajiya.... Kinga yarinyar kuwa masha ALLAH me kyau ga hnkli..." Murmushi me fidda sauti hajiya maryam tayi tace ''Hmmm,,,kede hajiya? Ki raba kanki wlhy...." Hajiya maryam itama murmushin tayi tace "To ynzu me nace hajiya..." Hajiya Juwairriyya tayi yar daria tace "Ai bnso ma ki ce pls..." Murmushi kawai hajiya maryam tayi tace "Hmm...hajiya Juwairriyya ina muka kwana da mgnr Auren alhaji..." Hajiya Juwairriyya tayi yar Dariya, "an fasa ne?'' Hajiya maryam ta tambaya cikin zaquwa . Hajiya Juwairriyya ta karayin Murmushi me sauti kana tace "kede bari Maryam, mazan nan namu se a hnkli, su de basu da abin kunya...wai ashe sbda ya siyomin mgnin mata ne bnsha ba shine yazo jiya ya firgitani da mgnr ze karo Aure, shi nan fa ganina yakeyi ban tsufa ba shi de insha mgnin mata insa kananan kaya shine abinda yakeso, beso yana ganina cikin kayanmu na gargajiya ni kam naga Ai na tsufa hajiya me zanwa ado a nan?'' Hajiya maryam ta kwashe da dariya "kai Alhajinki ko se a hnkli..amma ai gaskia ya fada hajiya inkin tsufa ai shi be gani, sannan can din Ai baya tsufa... " hajiya maryam ta karashe mgnr still tana Dariya. Hajiya Juwairriyya tace "Rabani da mazan nan inka biyesu se suja mka abin kunya su kuma basu da abin kunya sam a dunia wlhy..." Hajiya maryam ta juya akalar dariarta zuwa Murmushi me sauti. "Hajiya kenan, to meye a ciki dan kinsha mgnin mata kinsa English wears, mijinki nefa..." Hajiya Juwairriyya tayi yar daria irin tasu ta mnya tace "Rabani da mgnr nan hajiya..." Hajiya maryam tace "au baza kisha ba ki tsuke,,, abinda maza sukeso kwara a musu dan a zauna lafia..." Hajiya Juwairriyya tace "shikenan zanyi insha ALLAH..." Daga hk sukayi sallahma. Kwanan hilwah biyu a gidan ta matsa kan seta bar gidan kwata kwata batajin ddn rayuwarta sbda ba charger dazata jonawa knta, ga tsuliya nata zubda ruwah duk bayan mintoci se tayi wanka gudun kada a dagota gashi a koda yaushe hajiya maryam na kusa da ita hk ita ma salwah bata koma gidan hajiya karama ba sbda a week dinnan bata da lecture a school. Badan hajiya maryam taso ba ta bar hilwah zata tafi gida, ta hada mata sha tara na arziki hilwah taki amsa dole Amihh ta matsa mata kan dole ta amsa ta mata godia. Tana sanye da doguwar riga abaya me kyau kalar green dark tasha flowers peach masu dan karen walwali, abinka da farin mutum seya amsheta Ainu. Amihh ce ta bata jallabiyoyi kusan kala goma sabbi hadda kayan indians masu kyau, arabians perfume's da Indians perfume's. Har bakin car amihh da salwah suka rako hilwah, hajiya Maryam taso tabi hilwah gidansu amma hilwah taki amincewa da hakan, ta hau mata kwana kwana, dole Hajiya maryam ta hakura tace to dan Ustaz yayi driving dinta zuwa gidansu, nanma taki tace zata iya driving knta hkn da tayi se tasawa hajiya maryam kwad'ayin son sanin abinda take boye mata, tanada tabbacin hilwah na boye mata wani abu. Salwah dake riqe da dan karamin akwati blue me kyau a nan amihh tasawa hilwah kyaututtukan data bata, akwatin dan madaidaicine medium size, bude gidan baya salwah tayi ta saka akwatin , sannan ta amshi wata yar jaka me kyau a hannun hajiya maryam itama dauke take da tarkacen ado, ta sakasu duk a bayan motar hilwah, kana ta mayar da murfin motar ta rufe. Hilwah na tsaye tana kallon Ainihin zallar karamci. Hajiya maryam da knta ta bude ma hilwah handle din dreva seat ta shiga ta zauna Ta dago kwayar idonta ta saukewa hajiya maryam cikin harshen larabci tayima hajiya maryam godiya. Jiya ta jita tana waya da larabci a nan ta gano balarabia ce, ko kuma de ta jibance larabawa. hajiya Maryam ta bi hilwah da ido jin tana larabci daji kuma ta kware a larabcin sbda yafi amsar harshenta, daga mata kai kawai hajiya maryam tayi baki sake ta gaza mgna. Salwah dake gefe tayi kicin kicin da fuska kmr zatayi kuka batason tafiyar hilwah a kwana biyun nan sun saba sosai, sun shaqu da junansu sosai sam salwah batason ta matsa daga inda hilwah take a kwanaki biyun sbda tanada kyakyawar dabi'arh. "Tafiya zakiyi ki barni ko me rabin suna?'' Salwah ta fadi muryarta cike da shagwaba. Hilwah ta sakar mata murmushi tace "Am sorry plx me rabin suna zan dawo nan da 2 days..." Salwah ta fasa ihun murna tace "yaushe plx?'' Hilwah tace "Nan da 2 days insha ALLAH..." Murna ta kara rufe salwah tace ALLAH ya kaimu. Hajiya maryam ta zuba musu ido kawai. Hilwah taja murfin motar ta rufe jiki babu laka ita knta batason barin Gidan Amma bazata jure ba rashin chargin kai ga tsuliya na motsi. Tada motar tayi ta dannewa zuciarta tana satar kallon Amihh ta fice da motar tata daga gidan. Amihh ta bi byn motar tata da ido, ta kalli Dan ustaz dake tsaye ya zuba musu ido shifa son hilwah yakeyi dande beda yadda zeyi ne, inji bahaushe yace bakin rijiya ba gurin wasan yaro bane. Get man na kokarin maida kofar get din ya rufe hajiya Maryam ta dakatar dashi ta kalli dan ustaz tace fiddo da mota mubi bayan motarta...." Dan ustaz daketa faman raba ido yace "To an gama mutanen makka .." Shi farin ciki ne ma ya rufeshi. Salwah tabi mahaifiyarta da idanuwanta masymu dauke da tambarin tambaya. " ke Dauko min hijjabi na ...." Hajiya maryam ta umarce salwah. Toh Salwah tace hadi da juyawa cikin gidan ba jumawa ta dawo, ta bawa hajiya maryam hijjabin ta amsa ta saka ta shiga motar da dan Ustaz ya kawota kusa da ita, tana kokarin maida murfin motar ta rufe, salwah tace "Amihh zan biki..." Wata iriyar muguwar harara hajiya maryam ta watsowa salwah dole ta shiga taitayinta. Hajiya maryam ta mayar da murfin motar ta rufe Dan Ustaz ya figi motar suka fice a gidan. Salwah ta juya ta koma falo jiki babu laka.

Gumbar madara 😋
Gumbar kankana
Gumbar Alkama
Gumbar gero
Gumbar ridi
Gumbar hatsi
Gumbar gyada
Gumbar Ayah
Gumbar me rubutun mallaka.

Tsumin tabaje
Tsumin baure
Tsumin kankana
Tsumin kwakwa
Tsumin zam-zam
Tsumin rubutu
Tsumin al'ajabu

Ingantaccen maganin infection sadidan insha ALLAH.

Ingantaccen matsi, mesa dadin gaba ga me gida, da maganin gyaran nono, maganin sa kiba, da maganin rage tumbi, maganin kara hips available.

Turaren mallala E.T.C humrar mallaka...

Masu bukatar hadin *yar gatah* komi da komi za asa a ciki na NA MALLAKA dana mgnin infection 20K 30K 40k 50k 70k 80k 90k 100k iya kudinki iya yadda zakiyi shagalinki . MATA KU TASHI KUYI GYARA SABODA MASU GIDA MAGUNGUNANMU masu inganci ne Da kyau sayen na gari maida kudi gida . 08136349646.pls karki dauki lmbata ki dameni in baki shiryaba plx.
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...*🅿�17
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍�
Chapter 59 · 0% Book details