← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 225

Sashe 5

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tinda ta figi motar bata tsaya a ko inaba se a dialogue pharmacy. Kankana ya bita da ido, sam batama kalli inda yakeba kai kace ba kowa ne a motar har suka iso batayi masa maganaba, shima be mata ba se kallonta kawai yakeyi. Bag dinta ta zuge ta zaro kudi dubu goma daga jikin wasu bandir din yan dubu dubu din dake bag dinta. Dubu goma ta cire daga cikin bandir din kudin, ta zage car key dinta a jikin motar , ta bude handle Din motar ta fita, kankana ma ya bude nashi side din ya fito. Direct cikin pharmacy din ta Nufa kankana na biye da ita a baya, yayinda maza keta kallonta, suna lasar baki, wasu kuwa har suna karo da juna gun kallonta, wasu kuwa se tuntube sukeyi suna faduwa. Sam batabi ta knsuba, ko ince bata masan sunayiba, ta bude kofar glass din pharmacy din ta shiga sanyin a.c ya doketa daman daga a.c ta fito a motar tata, nanfa idanuwa sukayi mata chaaa, saboda akwai yalwar haske a pharmacy din sosai, fararen glub ne tako ina! Shigowar tata pharmacy din yasa Kallo ya dawo knta, idanuwan dasukayi mata chaa! Sunfi a kirga, in takaice muku gaf ilahirin halittar dake cikin pharmacy din seda suka zubo mata ido, dirin jikinta yafi komi daukarwa kowa hnkli, hadda masu cewa wow! Wow! Wow! Wasu kam tini suka fita a hayyacinsu saboda tsabar shagalar dasukayi a kallon kyakyawar surarta, wasu kam duksun jika wandunansu da ruwan maziyyinsu bura kam tini ta tashi. A wannan karon ma batasan sunayiba. Cikin takunta na dai-dai irin na dirarrun mata ta Karasa ga daya daga ma'aikatan dake aiki a pharmacy din, yana ganinta ya washe baki saboda sun saba a nan take siyayyar tabs dinta na rage sha'awah ko ciwon kai takeyima a nan take siyan magani ko tasa ase mata. Cikin harshen turanci ta gaya masa maganin da takeso a bata, cikin ladabi david yace okay mah,.. ba bata lokaci ya dauko mata kwalin maganin yasa mata a ledarsu me tambarin dialogue 24hours pharmacy, ya mika mata, ta amsa tana kokarin mika masa kudinsa wani dan dattijo ya karaso inda take se washe baki yakeyi kmr tsoho yaga wawan zama, wato yaga gindi. ya dakatar da david daga amsar kudin hannun Hilwah, ta juyo ta masa kallo daya yasha danyar gezner kalar Royal blue se walwali takeyi, kallo daya ta masa tadauke idonta daga garesa, a kallo dayan ta gane nera ta samu matsugunni a tattare dashi, har wani uban jibgegen tumbi ya ajiye, kai kace me cikin wata tara ne, ko ince me shirin haihuwa yanzu yanzunnan, dan har tsini tumbin nasa yayi. Zaro bandir din dubu dari yy ya ajiyewa david idonsa na kan hilwah kmr wani wawa. Sam hilwah batabi ta knsaba ta ajiyewa David duka 10k din dake hannunta, daman kudin mgnin 7540 ne, maganin na shan 30 days ne amma ita 5 days yake mata da kyar. Juyawa tayi ta fice daga pharmacy din ba tare databi ta kan Alhaji buluwasi ba. Tana gaba kankana na binta a baya, alhaji buliwasi kuma yana bayansu shima, har suka karaso bakin car din Hilwah ta bude ta shige alhaji buliwasi na kokarin dakatar da ita ta hanyar neman izinin magana da ita, amma sam batabi ta kn mgnrsaba ta shige motar taja murfi ta rufe, kankana na neman shiga motar Alhaji buluwasi ya dakatar dashi, ta hanyar daga masa hannu. Kankana ya dakata ya mayar da murfin motar daya bude ya rufe ya zubawa alhaji buluwasi ido. Alhaji buluwasi ya fara mgna cikin muryarsa ta isassun maza, wadanda suka shahara, suka goge da dunia. "Amm, abokina minti daya mana plx.." Cewar Alhaji buluwasi. Kankana ya juyo sosai ya fuskanci Alhaji buluwasi rai a bace ya fara magana cikin kwarkwasa yanayi yna lumsar idamuwa. "Haba da ALLAH da Annabi, Alhaji ina ganinka kmr wayayye kuma zaka kwafsamin,.." Ya karashe mgnr Yanata faman yarfa hannu, se gyare gyaren gyalen dake knsa yakeyi. Cike da mamaki Alhaji buluwasi ya zubawa kankana ido se faman kwarkwasa yakeyi, shi bema gane kan gadon magabar tasaba. "Am , yi hkri kanina, na takura maka ko, am sorry , damn kanwarka dinnan ce nakeson magana da ita Dan Allah naga kuma bata da niyar saurarena ko zaka taimakamin.." Alhaji buluwasi ya karashe magabar cikin magiya. Kankana ya daka masa tsawa cikin kunar zucia "Karka kara cemin kaninka! Ni ba kaninka bane, kalle ni da kyau, Alhaji duba ka gani ido ba mudu ba yasan kima, kalleka shirgegen kato dakai kana cemin kaninka, Duba da kyau ka gani halittata da taka ba daya bace, jinsinmu ma ba daya bane, Ahtoh! zaka wani kirani da kaninka, karka kara cemin kaninka gaskia dan inajin kunyarka ne dana sauke maka buhu buhun barkono na rashin mutumci," ya karashe mgnr yana buga cinya, se karairaya baki yakeyi, uwa mace, macenma tsohuwar karuwa. Alhaji buluwasi ya zubawa ikon Allah ido, shi abinma mamaki ya bashi, danshi a zahiri kmr namiji yake gani kuma a wani fannin kmr mace, kara lekawa lungu da sago a jikin kankana yayi dan tabbatrwa macece ko namiji, kankana Kam se wani kara gyara bag din hannunsa yakeyi. Fuska dauke da mamaki Alhaji buluwasi yace "Yi hkri pls, macece kai ko namiji?" Kankana ya wani zaburo ya zaro ido waje kmr ze hada fuskarsa da fuskar Alhaji Buluwasi yace "Karka kara hadani da namiji, ni nan da kake ganina macece santaleliya son kowa kin wanda ya rasa, sunna Ladidi, zaka iya cemin lady baby, koka kirani da Nike name dina da kowa ya sanni dashi, wato kankana uwar ruwa, ciki ruwa waje ruwa, haka qawayena ke kirana dashi, ..'' Alhaji buluwasi ya zubawa kankana ido shi Dariyama yaso ya bashi, amma ya dake yace "Okay okay, am sorry kankana kou?" Kankana ya wani washe baki yayi kwarkwasa yayi farfar da ido kana ya buga uwar shewah. "A hayye, chabas! Alhaji kenan, harka riqe sunan nawa, kankana nake, wato uwar ruwa sama ruwa kasa ruwa , can ciki ma luntsum da ruwa.." Yayi wata uwar girgiza ya duka yayi rawar duwawu ya jijjiga ya jijjiga kana ya dago Alhaji buluwasi ya zuba masa ido shide yna kallon ikon ALLAH, ji yakeyi kmr ya kwashe da dariya, gaf siffar guy dinma dariya take bawa Alhaji buluwasi. Alhaji buluwasi na shirin yin mgna hilwah ta shiga bugowa kankana hon babu kakkautawa, jiki na rawa kankana ya bude motar da niyar ya shiga dan yasan hilwah na iya barinsa nan , kadan daga aikinta. Alhaji buluwasi ya karaso ya riqe murfin. "Pls ka hadani inyi mgna da wadda kuke taren nan mana.." Cewar Alhaji buluwasi da yayi maganar cikin magiya. Kankana ya shiga karewa alhaji kallo, cikin kwarkwasa yace "Ah'a,alhaj kayi hakuri , Hilwah bazata taba saurarenkaba." Alhaji buluwasi ya marairaice murya ya hau yima kankana magiya kmr ze kwanta masa,karshe se dole kankana ya amshi card din Alhaji da zummar ze bawa Hilwah, Alhaji buluwasi ya hada masa da yan dubu-dubu bandir biyu, kankana ido a nera amshewa yayi ya hau jero godia ya shiga motar ba bata lokaci hilwah ta figa motar suka fice a Gurin. "Wani irin abune kayi haka, dana tafi na barka a pharmacy din Wallahi.." Hilwah ta fadi cikin bacin rai, daman cike take kmr zata fashe da abinda kankana ya mata. Kankana ya zuba mata ido daman tin shigowarsa motar ya gane ta Shaka, cikin kissa da kisisina ya fara magana " ALLAH ya huci zuciyarki uwar dakina..." Dan guntun tauki taja, rabin hnklinta na kan driving din da takeyi, rabi kuma na ga sha'awaeh dake addabar gindinta. Kankana ya kai hannu ya playing waka, nan da nan wakar Rema me taken woman ta fara tashi cikin dadin muryarsa, tini Hilwah ta fara girgiza kai, a duniya tanason wakar nan duk wanda yake tare da ita yasan da hakan, shiyasa kankana ya kunnata, ganin ranta yana a bace, aiko tini ta fara girgiza kai, wakar na shigarta. Direct gidan DANDI ta nufa, kankana ya zuba mata ido dai-dai tana karya motar zuwa hanyar dazata mikar dasu gidabsu na DANDI street babu kwana kwana. "Uwar dakina ina muka nufa? Bade gidan DANDI ba? A can zamu kwana?" Ya jefo mata tambayar. Daga masa kai kawai tayi ba tare data kalli inda yakeba se bin wakar Rema takeyi. Sam kankana ba haka yasoba, taso ace a gidanta zasu kwana, tanada dan madaidaicin gida, Alhaji sunusi dikko yase matashi, to wasu lokutan a can suke kwana , wasu lokutan kuma a gidan DANDI, yafi jin dadin kwana a gidan nata, hadda dakinsa da ban, da dakunan khamilah da Amal, se dakin ita kanta uwar gayyar wato Hilwah, gidan de 4 bedroom plat ne. A bakin wani tamfatsetsen gida me get kalar ruwan kasa tayi packing ba bata lokaci kankana ya fita ya bude mata get din gidan ta danna kai cikin harabar gidan, direct inda take packing motarta ta nufa tayi packing ta fito hannunta riqe da car key da bag dinta, se wannan ledar mgnin data siya a dialogue pharmacy. A hankli ta shiga karewa gidan kallo, gidane na marasa mutumci ko a fasalin gidan zaka gane babu alamar masu tarbiya a cikin gidan. Packing space din gidan babba ne ainun haka ma harabar gidan babba ne sosai, ginin gidan tamkar ginin hotel yake, amma wannan kasa ne kawaibabu upstairs babu sede ginin gidan dogone sosai dan a kalla za a iya samun dakuna dari a cikin gidan. Packing space din gidan dauke yake da manya manyan motoci kimanin motoci ashirin, se wata keke-napep a gefe guda daya. Babu kowa a compound din gidan se hasken manya manyan fararen glub daya haska kaf ilahirin gidan, ga wasu manya manyan flowers a shuke a fanni daban daban na gidan, dukda darene amma se wake waken turawa kawai ke tashi a gidan, da kidan gargajiya. Kankana ya karaso ya amshi bag da car key da ledar dake hannun hilwah tana gaba yana take mata baya suka karaso cikin gidan, dakuna ne masu lamba lamba ko wanni daki da lambarsa, hkn ya bani dmnr gano barikinsu me lasisi ce, saboda ba irin tagajan-tagajan din gidan karuwan da kowa ya sani bane, wannan ba lefi dukda gidan ba wani
Chapter 5 · 0% Book details