← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 225

Sashe 87

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

bacci, aiko ba bacci an saci kayan uwar barawo! Duk yadda yaso ya rintsa ya gaza ga axabar sha'awa na lalumar masa mara, ga yunwa na kwakule masa ramin ciki, shi yama gaza gane kan gadon sa, notikansa fa sun fara kwancewa...bacci be kwasheshi ba har wuraren 8:am kanshi ya fara masa azabar ciwoh ga azabar tunanin nonon da yaketayi kmr kya ce dashi ma aka haifeshi ba yau ya fara ganinsa ba, yau ya fara ganinsa zece mna tinda yau ya fara jin sha'awarsa a rai! ya zamana duk uban nonuwan daya gani a rayuwarsa ba nonuwa bane, se yau ne yaga ainifin nono kindirmo! Mikewa yayi da bura a mike ya nufa toilet yayi brush, brush din nasa ma na manyan mutane ne, yafi karfin 20mnt yanayi, yayinda hannunsa daya ke kan jelarsa. Bayan ya gama brush din ya dawo dakin ya nufa frij dan samawa knsa abinda zesa a cikinsa, ko ya samu ya samu sassaucin wata kafar yayi bacci. Bude Frij din yayi ya dauko robar rufaidah yogurt ya dawo bakin gadon ya zauna ya budeta ya farasha yana wani yanga yana yatsinar baki knr mace, a daddafe yasha kadan ko rabi beshaba ya ajiye sauran a bedside, ya koma ya kwanta ya jawo duvet ya lullube jikinsa, a tunaninsa ze iya rintsawa ai nan fa yaji kmr ya kara tadawa knsa zaune tsaye ne, sbda bangaren cikinsa ya dauka seya bawa bangaren mararsa ta amsa jarabar, bura fa ta kara mikewa tsaye cir! Duk yadda yaso ya lallaba yy bacci abu ya gagara tunanin nono ya adda besa, takaici da tsanar knsa ya mamaye zuciarsa... se wuraren 10:am ya samu bacci ya sureshi, me cike da mafarkan nonuwanta. Kwananshi biyu yana cikin wannan uqubar, tinda burarsa ta mike bata kwantaba, hoton nononta be fita a farko ba a memory din dake knsa ba, kullum dashi yake kwana yake tashi, besan cewa shi lafiyayyen namiji bane a kwanaki biyunnan baya zuwa ko ina se sallah ke firar dashi, duk yabi ya tsani knsa da tsanar yarinyar.... 5:am yana kwance a falonshi Amihh ta shigo da sallahma dawowarta daga aiki kenan ko side dinta bata karasaba tayo nan falonsa dan ganin yana nan cikin koshin lafia, 2days bata ganshi ba kuma ta jishi shiru shine tazo ta dubashi ko ya tafi kanon ne ba izini ta Kirashi ta zabga masa rashin mutumci. Jin sallamar tata yasashi Saurin gyara jallabiar jikinsa wadda ta Dan kwanta ta saitin burarsa yayi hnzarin saita knsa, cikin lokaci knkani ta yadda ba a isa ba a gano halin da yake ciki ba. Amihh ta karaso ta zuba masa ido ba tare data zaunaba ta tsaya masa a kai, ya turo baki a zucia yace "Amihh rigima...anzo a addabeni kenan..." Zuba mata ido tayi, itama ta zuba masa nata idon, cikin nasa idon, ko a kwayar ido tasan yaronnan beda kunya balle Shakkarta. "Ashe kana nan..." Cewar Amihh datayi mgnr tana kare masa kallo, ya kara ramewa sumar knsa a hargitse kmr wani dan maye, jikinsa yy laushi amma fa bata gano dalilin laushin jikin nasa ba, kn fuskarsa kuma babu alamar saduda. Yatsina fuska yayi ya turo baki cikin kunkunai ya fara mgna "dana tafi kuma ace na tafi..to ko in tafin ne?'' Amihh da bata masan me yace ba saboda kunkunai yake tayi, wato alamomi sun nuna ma haushinta yakeji. "Dan knwar ubanka ka bude baki kamin mgna mna inba ga tsoro ba....'' AB'ILAL ya turo baki ya kalleta ya dauke knsa ya wani basar, dande ba kyau ne Amma fa yanajin dan haushin nata a kasan zuciarsa. Amihh ta watsa masa bnzan kallo da sexy and yum yum eyes dinta irin nata. "Mara kunyar karya kawai..." Amihh ta fadi hadi da jan kwafa. Ab'ilal ya dago ya kalleta ya kara dauke knsa yana jin takaici, yayin da abinda ya faru ya dawo sabo dal a ranshi, gabaki daya de Amihh taja masa matsifa a rayuwarsa, gashinan a daddafe yake da rayuwarsa a kwanaki biyunnan, ga takaici ga ransa, takaicin yarinyar dsna Amihhn ma. "Ya mgnr bra da pant dinne?'' Amihh ta jefo masa tambayar, seda tsigar jikinsa ya tashi, nan take ya tina uban hips dinta da tantsama tantsama din nonuwanta, se yanzuma yakeji a jikinsa be koshi ba da kallon nonon nata. Hade rai yy kmr be taba daria ba takaici da tsanar yarinyar sukama zuciarsa dirar mikiya kana ya fara mgna a hasale "Gaskia Amihh ki dena min irin game dinnan.... Ni gaskia bnson mgnr isknci..." Hajiya maryam ta zaro idanuwa waje ta rike haba da mamaki kwance a ranta da kn fuskarta tace "dan ubanka ni ce me mgnr iskncin! Ba matarka bace...." Ya dago a wulakance ya kalli Amihj jin tace wai matarshi. "Allah kyauta! Karuw.." Cikin hnzari Amihh ta kawo hannu ta bige masa baki, jin Yana koqarin cewa karuwa... Hade rai gogan naku ya karayi ya matukar jin zafin yadda ta bige masa baki, a kn wata bnza can mara Albarka. "Inka kara ce mata karuwa se naci dangin garinku....mara mutunci kawai!" Ya kalleta ya kara hade rai takaici ya kara rufeshi. *dan ubanka karka siyo pant da bra djn ka gani in zaka zauna lafia dani a gidannan... Dan bura uba mara lafia kawai!" Cikin kunar ran kalamanta na karshe ya dago ya zuba mata idanuwansa marasa kunya yace "Ni ne mara lafia Amihh?'' Hajiya maryam itama ta kara hade girar sama da kasa tace "to lafiar ce dakai dan ubanka! Ai Kai hanyar da lafiar ma tabi baka bita ba!'' Ya matukar jin zafin Kalmar ta Amihh data ce masa mara lafia, se kuma ta kara masa da wai hnyar da lafiar ma tabi shi be bita ba,,Wato fa tana nufin beda lafiar azzakari. "Ba komi ...akwai Allah..." Ya fadi da muryasa kasa kasa. Amihh ta zabura cikin matsifa da tsiwa tace "dan Dangin ubanka ni kke gayawa akwai Allah..." AB'ILAL ya zaro ido yace "ni fa Amihh ba da ke nake ba...'' Hajiya maryam ta watsa masa harara tace "ai kai zaka iya abinda yafi hk, sbda baka da kunya, ai bama ka gaji kunyar bane At all..." AB'ILAL ya zuba ma Amihh ido, tanata kara masa takaici wato shine ma be gaji kunya ba. "Ni ne ban gaji kunya ba kuma Amihh?'' Ya tambayeta Kai daji kadan shi karshene a rashin kunyar. Amihh ta zaro masa ido tace "To ka gajetan ne dan ubanka? Yayan ubanka ma ai naga ba kunyar ce dashi ba...'' AB'ILAL yayi shiru kawai gudun kada yaja zancen yafi hk dan Amihh akwai baro mgna. Yayi jim hadi da ajiyar zucia ya dago ya kalli amihh ta watsa masa harara. "Dan bura uba!" Ta zabgo masa ashar a hasale. Ya hade rai hadi da kyah kyafta mata ido, se amihh Tasha ko hararta yayi dan hk ta ce "Au ni kake harara?" AB'ILAL ya hade rai ganin abin na Amihh na neman komawa sharri yace "ni fa bn harararki nyi ba Auwal hubb,..gaskia ni wani abu na ci min zucia wlhy Amihh, kawai fa bnda yadda zanyi ne, a memakon ki barni da wannan zafin kaddarar auren da kkyimin kuma se kiyita hadamin da gori da zubar min da mutumci..." Hajiya maryam tayi murmushin takaici wato shinan har Wani mutumci gareshi. "Au Kai nan har wani mutumci ne dakai.." Amihh ta tambaya. Gogaku ya wani Hade rai da zucia duka kana yace "tinda de ni ba dan iska bane ba Ai..." "Uban waye dan iskn toh?'' Amihh ta amshe hadi da kara matsowa inda yake kwance, kn kujerar. Ya yatsina fuska kawai yayi kasa da knsa shi de tinda yasan bada ita yake ba Amma se fassarashi takeyi danta ja masa matsifa, kawai Ai Allah na gani, ya fadi a rnshi.. "ALLAH ya baki hkri .." Shine abinda ya fito daga bakinsa sbda dukya kosa da mgnr, takaicinsa na kara yawah. Amihh ta watsa masa kallon bnza hadi da Jan kwafa ta nufa hanyar ficewa a falon tana fadin ''tinda Kai ba dan iskan bane karka siyo pant da bra din da kananan kaya kaga yadda zanyi dakai..." Tana gama fadar hkn ta fice a falon ya maida idanuwansa ya rude, yana yatsina fuska, Shifa ko za ayi yaki ne shida Amihh baze taba siyo kananan kaya ba kmr wani karuwar namiji, insha ALLAH ma kwanan nan ze saki yarinyarnan ya huta sede ko tsine masan zatayi ta tsine masan, Amma shi baze zauna da karuwa ba a matsayin matarsa ta sunnah ba, ko a hk ma Aka barshi ai an zubar masa da mutumcinsa da baze taba kwasuwa ba har abadan, kwara ya saketa ya huta kafin a zubar masa da sauran mutumcin nasa daya dan rage.
Chapter 87 · 0% Book details