← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 225

Sashe 13

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

dai-dai yake, sede fa kirarsa a bude take, manya manyan mata inhar suka ganshi se gabansu ya tsinke da ruwan sha'awarsa, aboki guda daya tal duk duniyarnan AB'ILAL yake dashi Shine Alhasan, tare suka taso , hkma tare dukayi karatu a nan gida nigeria zuwa kasar USA, duk abu daya suka karanta, wato kasuwanci. Alhasan na zaune ne a garin kaduna, duk shawarar da AB'ILAL zeyi dashi yakeyi zan iya cewa de beda kmrsa bayan mahaifiyarsa sosai AB'ILAL ya dauki Alhasan da muhimmanci shima kuma hkn ya dauki AB'ILAL ko ince fiye da hknma. AB'ILAL mutum ne me mugun wiyar kai, yanada baqar zucia ta fitar hayyaci, shi din kmr mahaukaci yake in ranshi ya baci domin yna iya komi a lokacin da ranshi ya baci, yanada tsananin zucia, komi sak Auwal hubb ya gado ko ince ya fitama, domin mahaifinta me sanyin zucia ne. AB'ILAL yanada wata dabi'arh inhar ya tsani abu to ya tsaneshi ne har abadan abidina, sam babu sauki a lamarinsa, sannan beda tsoro.
Chapter 13 · 0% Book details