Sashe 171
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Yana ficewa a falon Amihh ta watsawa kofar daya fitan harara, "Kadan ka gani...zakaci uban ka..." Amihh ta fadi hkn hadi da lalubo wayarta dake dinning din, ta danna wayar ta shiga dealing call , ta nemo lmba me tambarin sunan Hajiya karama, tayi dealing bugu biyu ta cafki wayar, hadi da jefowa amihhn sallahma, ta amsa cikin sakewa, suka gaisa Amihh ta tambayi hjya karama yasu hilwah ? Hjya karama ta amsa da 'lafia qalau suke amihh kmr suna gabanki...'' Hjya maryam taji ddh ta saki murmushi tace "Masha ALLAH ..... Yaushe suke shirin dawowa?'� hjya karama tace "Har knyi kewarsu ne...'' Amihh tace "kullum cikin kewarsun nake karama..." Hjya karama tayi yar Daria daga cikin wayar hadi dacewa "Amihh kinaji da sirikar nan taki..koda yake bnga lefinki ba, wlhy yarinyar akwai ladabi da biyayya, gashi bata da hayania, ay abii ya dace ALLAH de ya kawo kazantar daki..." Amihh ta amsa da "Ameen.. Domin ita ma a ranta zataso hkn, tanada burin son ganin dan AB'ILAL hakama tanada burin son ganin dan hilwah,. "Ina tunanin yaran nan base sun dawo bama ynzu, su d'an zauna a nan din, insun koma scul suci gaba da zuwa a nan din kawai, a nema musu isilamiyya su shiga a nan din.." Amihh tayi mgnr cikin muryar mutumci hadi da dattako. Hjya karama dadih ina zatasa ranta, jin amihh tace suyi zamansu Nan. Nan hjya krma ta rufe amihh da godia cikin jin ddh,.." wow Amma ngde anty maryam, Allah ya karo lafia da kwanciar hnkli..." Amihh ta amsa da amin. Hjya karama taci gaba da mgna cikin murya dattako. "Amma ynzu Amihh ba matsala koda sun zauna a nan din kou?'' Amihh tace "matsalar me?'' Daga cikin wayar hjia karama tace "Matsalar da nake nufi a kn mijin ita hilwah din wato Abii na, baze damu ba , karsu jima a nan din a dauki alhakinsa, dannasan yana cike da tsananin bukatuwa da ita..." Amihh taji kmr ta shiga wayar ta rufe hjya karama da fada, kawai tace "inkin gaji da yata,ne hjya kisa driver ya dawomin da ita, ko in ayko a daukar min ita... " hjya karama tace "me yayi zafi, wlhy bn gaji da ita ba, daga tambaya hajjaju , Ay naga gaskia ne kar a shigar masa hakki kila yanaso ya tare da iyalinsa..." Amihh ta dafe goshinta da hannunta na hagu, yayinda hannunta na damar ke rike da wayarta da take waya da ita. "Allah ya shiryeki karama, kede halinki seke...ni de in an gaji da diyata a aykomin da ita yau dinnan..." Amihh na gama fadar hkn ta katse wayar tana me sauke murmushi, Halin hjya karama na daure mata kai, ita kullum ta girma ne amma kmr bata gurma ba.
Hjya karama taji dadin yadda amihh tace bazasu koma gidan ba ynzu, nan tace ma hjya Amanas ta kara kwanakin gyaran jikin hilwah, ya zama 2month, dan tssan zasufi hkn, ta kara ma amanas din makudan kudade,, hjya Amanas ta kara himmar gyara ma hilwah jiki. tini de hilwah tayi dabarar da Salwah ta daurata a kai tace hjya karama ta bata mgnin zata rinkasha, Ayko ba bata lokaci hjyar ta bata, hilwah ta boyesu sam batashansu, amma kullum cikin sha'awar take , ga diga kmr famfo.. A bangaren Hilwar da salwah da hjya karama ta sanar dasu bazasu koma gida ba, nan kusa, cewar Amihh, salwah taji dadin hkn sbda tafi jin dadin gidan hjya karamar, sbda se abnda sukeso zasuyi hk kaya ma se wanda takeso take sawa. A bangaren hilwah bataji dadin cewa bazasu koma gidan Amihh ba nan kusa, ita tana cike da kewar amihhn , da kewar ganin guy din, ko ba komi tasan in tana gidan zata gansa, in tana ganin sa tasan zataji dadih da wani sassaucin a zuciarta. Bayan kwana biyu amihh da knta tazo ta gnsu ta kawo musu duk kayayyakin dazasu bukata insun koma mkrntar, amihh se kallon Hilwah takeyi tin zuwanta gidan , tanata mamaki ganin ta canza ta koma kmr a lashe, nan take Amihh ta fahimci gyaran jiki ake mata sbda itama ta iya gyaran jikin sosai. nan Gidan Amihh ta wuni hilwah taji dadin ganinta se mammane mata takeyi a jikinta amihh taji ddn hkn, hk Salwah ma taji dadin ganin mahaifiyyarta, se after magrib amihh ta fara kokarin barin gidan, dazata tafi hilwah ta kafe kan kn seta bi Amihhn zuwa gidanta, Amihh ta lallameta kn tayi hkri nan da wasu lokutan zasu dawo gida,,da kyar hilwah ta hkra, har bakin mota suka rakota, amihh ta shiga motarta dan Ustaz yaja suka fice a gidan,... Hilwah da Salwah da hjya karama suka dawo dikin gidan hjya karama se zolayar hilwah takeyi kn cewa datayi zata bi hjya maryam, ''nan tsungulinki mukeyi muna cizonki kou ....ay shikenan Allah ya baki hkri, daga yau mun bar cizonki.. " hilwah tayi saurin cewa "A'ah momy ba hk bane.. Kiyi hkri..." Salwah ta kara zugawa tace " bawani momy da gaske ne nan tsungulinta akeyi daman tace wai batason gidannan naki kn cika fad'a..." Salwah ta karashe mgnr da zolaya. Hilwah ta saki baki jin sharrin da salwah ta mata da ranta kuma tanaji. "Allah ni bnce ba mom...sharri ne rabin suna takeyi min..." Hjya karama tace "ba wani sharri, Gaskia ne..ba komi bade, ni ce nakeda fad'an ba..." Hilwah ta shiga rantse rantse kn bata ce ba, hjya karama tace ba wani kince fa..." Da hk de sukayi ta zolayar hilwah a falon, har zuwa sallarh isha'i suka nufa dakunansu damunyin sallarh isha'in.