← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 176 OF 225

Sashe 176

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Driving yakeyi amma zuciarsa da hnklinsa basa kn tukin da yakeyi se nazari yakeyi da dogon tunani kn ina Amihh takai masa matarsa, a hk ya isa gidan, yanayin packing ya fito ya isa side din Amihh, be gnta a falo na, ya isa har bedroom dinta tana zaune a gefen bed dinta, tana diba wayarta, ta gnsa kmr saukar kwarankwasa a dakin, ya karaso ya zauna a kasa ya tasata gaba kawai ya fashe mata da kuka kmr karamin yaro, yana kukan yana cewa Amihh ki gayamin ina kk kaimin matata...wlhy bani iya rayuwa in har babu Ita, wlhy mutuwa zanyi Nan kusa amihh, dan Allah kafin in mutu ki sanar dani ina matata take..." Amihh ta zuba masa ido ,tana kallon ikon ALLAH yayinda takejin kukan nasa har cikin zuciarta amma ta danne sbda a ganinta beyi horuwar dazata hkra ba,,,Amihh taki kulashi yayita kukansa yana jijjiga mata kafafuwa, ta masa bnza har yy ya gaji ya mike ya fice a dakin knsa na sara masa ya nufa side dinsa domin yin sallah magrib da isha'i....rnr side dinsa ya kwana zazzabi na kwankwatsarsa, a bedroom din hilwah ya kwana, cikin sa'ar ubangiji ya samu bacci me nauyi ya suresa, me cike da mafarkanta, se zuwa take tana masa murmushi,, rnr makara yayi a tashi sallarh asubahi sbda dadin baccin daya sureta me ddh wanda ya jima beyi irinsa ba. 6:30am ya tashi yayi wankan tsarki a dakin, ya dauro alwala ya fito ya fice zuwa dakinsa, ya shirya cikin jallabia, ya isa ga dadduma ya tayar da sallar asubahin,yana raka'ar karshe yaji wani azababben ciwon ciki ya tunkuro masa, a daddafe ya idar da sallar, yanayin sallahma ya koma ya kwanta nan kn daddumar yayi rufda ciki, yana me jin mararsa kmr zata bare sbda tsanar Tsananin azabar da take masa, na ciwo....rnr nan ya wuni ko sallar azahar da la'asar sede hadasu yayi suma a zaune yysu ciwon mara kmr ze mace hk yakeji, wai danma yanada dauriyya irinta jaruman maza...hk ya kwana a daddafe gashi beda mgni, washe garinma hk ya wuni da ciwon se faman shan ruwa kawai yakeyi akai akai, a hk har yayi 4days Amihh taji shiru shiru duk tabi ta damu abn na ransa, kawai jikinta ke bata ba lafia, sbda bezo ya sata a gaba ba da kuka da damuwarsa,, yau ta kama Saturday ce 10:am Amihh sanye da zumbulelen hijjabi ta fito daga side dinta, zuwa side dinsa, ta turo kofar falonsa ta shigo baki dauke da Sallama bata gnsa a falo ba, dan hk ta nufa bedroom dinsa Zuciarta na dukan uku uku, a jikinta seji takeyi kmr bashi cikin koshin lafia, tura kofa tayi ta shigo dakin nasa, duhu ta gani sosai, "AB'ILAL..." Ta kira sunansa, taji shiru ta isa ga makunnin hasken dakin ta kunna, haske ya haska dakin fayau, tashiga bin dakin da ido, tako ina kaca kaca da kayansa harda boxes dinsa, a kasa, kn bed dinsa kam kmr anyi dambe a Kai, duk yayi baja baja, Amihh ta karasa kn bed din, dan ganin, duvet da bedsheet tare gu daya, jikin amihh ya hau rawa a tunaninta ko yana cikin bedsheet dinne da duvet din , takai hannu ta taba duvet din ta yayeshi taga ba mutum a ciki, ta isa ga toilet din dakin ta kara kunnenta a kofar toilet din, taji shiru ta tura kofar ta shiga bataga kowa ba a toilet din, ta juya ta fice a dakin, ta fito falo ta nufa kiching ko yana ciki, nanma bata gnsa ba, ta fice a side din gabaki daya, ta iso game gadi, yana ganinta ya zube kasa hadi da gaidata ta amsa a mutumce, ta tambayesa ko AB'ILAL ya fita ne, ?'' Baba me gadi yace "Eh hjya ya hita tin karhe tara.." Amihh tace ok ta juya ta koma side dinta.

Kasancewar yau ya samu sassaucin jikin nasa, yasashi ficewa a gidan karfe taran , ya nufa gidan dandi, har ynzu gani yakeyi kmr tana gidan, ya shiga har cikin gidan wannan karon, ya fara tambayar duk wanda yaci karo dashi a gidan ko hilwah ma nan? Amsa daya ake basa irin amsar da Amal ta bashi,, ya tambayi mutane sungi goma, duk amsa daya ake basa, ya fito a gidan jiki ba laka dmn beda wani karfi sosai, ga ciwon marar na matsarsa time to time, ya shiga motarsa yajata yabar gurin ya hau zagaye garin, hadi da tambayar gidajen karuwan dake garin, duk inda aka masa kwatance se yaje yayi tambaya ko tana nan, shi ko ze ganta a ko ina ne a wannan halin zeso hkn, inhar ze gnta seya dauko abarsa su dawo gidansa,,, duk inda yaje be gnta ba, danma ALLAH yasa da an kira sallar seya tsaya ya gabatar da ita kana yake cigaba da abnda yakeyi na nemnta, har lungu lungu yake zuwa ya dudduba ko ze gnta, yau fa shine har night club be ganta ba, har gidajen rawa duk seda yaje be gnta ba.. 6:am ya hkra da niyar ya tafi gida zuwa gobe seya dawo yaci gaba da zagayen nasa na b'id'arta,,yana driving yanaji knsa na sara masa kmr ze rabe biyu, yaji wayarsa karama ta dauki rurin nemn agaji, bebi ta knta ba yaci gaba da tukinsa, kiran ya tsinke wani ya kara shigowa ya katse be duba ba, se a kira na uku ya kalla yaga sunan hjya karama ne, kusan 10days kenan inta kirashi be dagawa, ya dauki wayar da niyar ya dauka se kuma ya fasa sbda da kunya koda yaushe inta kirasa baya dagawa, kawai yau ya daga meze ce mata...shine be sani ba. ganin yana kusa da Gidanta befi layi uku ba da inda yake ya karasa gidanta ba,,, dan hk ya saita kn motarsa zuwa gidan hjya karama, yama mnce yaushe rabon dayaje gidanta,
hk kawai ya tsinci knsa dason zuwa gidan a yau, dukda baya wani jin ddh amma zuciarsa ta karka tasa zuwa ga gidan HAJIYA KARAMAR...

*Paid book...08136349646*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...52
Chapter 176 · 0% Book details