← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 189 OF 225

Sashe 189

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yafi karfin 30mnt a zaune a cikin motar, yanajin knsa na juya masa sbda azabar sha'awah me tattare da zallar kaunar yarinyar, dake dawainiya dashi, da kyar ya iya tada motar ya fice a gidan yana mejin jikinsa sanyi karai, ya hau titin daze kaishi Gida, yana tukin yana tunanin yarinyar da kyaun data kara masa, dadin bakinsa da kmshinsa be bar bakinsa ba harya isa gida, yanayin packing ya fito ze nufa hnyar side dinsa, ya tadda hjya maryam tsaye a harabar shiga side dinnasa, hannunta goye a bayanta,. "Daga ina kake?'' Itace tambayar da Amihh ta jefo masa hadi da tsaresa da ido. "Naje gun Aiki ne Auwal hubb..." Ya bata amsa hadda sosa keya, ajiyar zucia amihh ta sauke kana taci gaba dacewa "Ashe jikin yayi sauki kenan?'' AB'ILAL ya washe baki yace "Sosai Amihh.." Hjya maryam ta kara sauke ajiyar zucia tace "Alhamdulillahi, tin 8;am nazo in baka abinci, da mgni, sena tadda ma baka nan, na tambayi get man yacemin ka fita tin tini, ashe jikin yy dama har kaje aiki, Allah yasa kaffara ce..." Abii ya amsa da ''Ameen hubb..." Se murmushi yakeyi, Amihh taji dadin ganin yadda ya dawo walwalarsa. "Kana bukatar wani abu ne?'' Amihh ta tambayesa, AB'ILAL ya girgiza mata kai hadi da cewa ''ban bukatar komi hubb..." "Ok seda safe..." Cewar amihh. Abii ya amsa da "ALLAH ya kaimu .." Amihh Tace ''Ameen...zakaga mgninka a bedside kasha pls..." AB'ILAL Yace "Ok thanks..." Ya nufa hnyar shiga side dinsa, amihh kuma ta nufa nata side din... Tin daga falonsa ya ganshi tsaf tsaf se kmshi yakeyi hkn ya bashi tabbacin amihh ce tasa aka gyara masa falon, ya karasa bedroom dinsa nan ma tsaf tsaf yake, se kamshi yakeyi, tsayawa yy ya zubawa kn bed dinsa ido, an lailayeshi yayi kyau, a zuciarsa yaji dmn ace yarinyar na nan, da yau babbankareta zeyi a kn bed din, ya kwana yana luguigudar mata nonuwa. "Garin ddh na nesa..." Ya fadi a bayyane hadi da Murmushi ya fad'awa bathroom, wanka yayi dmn yanada bukatar wankan, yafi karfin 1h a toilet din yana dirzar jikinsa kana ya fito daure da bathrobe blue , ya shirya cikin kayan bacci riga da wando butter milk ya haye kn bed dinsa se murmishi yakeyi, ko bi ta kn mgnin datace masa ta ajiye a bedsidr beyi ba sbda Shi ay ya riga ta warke, sema in yarinyar ta kara sashi ya kawo ruwan maniyinsa ko zeji ddh,, se juyi yakeyi a kn bed din, daman yasan yau da wuya ya rintsa, yana kwanciar yaji ya kagara gari ya waje yaje gidan hjya karama, yaga tauraruwar tasa, tunanin yarinyar da sha'awarta suka kara dawowa cikin ransa, yana kwance yaji kmr an tsunguleshi ya mike tsaye yayinda burar tasa ma ta mike tsaye cirrrr, ya kai hannu ya shafo burar tasa daketa d'gowa ta saman wandon jikinsa, Allah ya sani yana tsananin azabtuwa, da yanayin da yake ciki, tinda idanuwansa suka dauru a kn yarinyar ya bar kwanciar hnkli, kullum cikin sha'awarta yake, burarsa tinda ta mike bata rankwafa ba, har yau, ko rnr data sashi ya kawo maniyinsa, burar tasa bata kwanta ba,, rnr haka ya kwana yana zagayen dakin, har asubahi, yayi wankan tsarki sbda burarsa kwana tayi tana zubda ruwan ddh,,ganintanma da yy kara tada masa da hnkli yayi, duk ya kara susucewa, shide ynzu burinsa ya bayyana mata so, sannan ya mori dadin jikinta. Bayan ya dawo daga sallar asubahin, a daddafe ya kara wani wankan ya shirya cikin danyar shadda gezner kala me dan haske, se uban sheki takeyi da walwali, sumar nan ta knsa ta kwanta luf-luf kallo daya zaka masa kasan shidin zallar dan hutu ne ba gauraye alamar whla ma babu a tattare dashi, ya feshe jikinsa da perfume dinsa me matukar kamshi, ya dauki dankareren watch dinsa ya manna wa tsintsiyar hannunsa na dama, ya sanya takalmi open kalar black me mugun kyau da tsantsar tsada, ya fito se zuba kamshi yakeyi, hannunsa rike da car keys dinsa da wayoyinsa guda hudu, kanana uku se babba daya, ya karaso compound, ma'aikatan gidan se miko masa gaisuwa sukeyi, me gadi ya rugu a guje ya tsugunna ya gaidasa, abii ya zuba masa ido ganin bakinsa da mgna, amsa gaisuwar tasa yy ciki ciki. "Ranka ya jima, daman wani ne yazo nemnka tin dazu, se nace masa baka tashi ba, seya bada wannan takaddar yace A baka..." Cewar me gadin dake tsugunne Gabansa wanda ya zira hannu a cikin aljihun Ya ciro wata takadda ya mikawa AB'ILAL da 2hand, ab'ilal ya miko hannun dama ya amsa, ya nufa cikin motarsa, yana juya ta kaddar a bayan a hannunsa, a bayan takaddar yaga sunan Hydar Hashim, tunani ya shigayi kn waye hydar hashim, ya shiga motarsa mazaunin driva, yanata tunanin waye hydar, dan tsuki yaja, sbda tunawa da yayi da waye hydar din, ma'aikacin babban ma'aikatarsa ta saida motoci dake garin kadunar ne, shine manager dinsa, bude takaddar yayi yaga sako kan sunata nemn dukkanin wayoyinsa a kashe, sunada bukatar ganinsa a gun Ayki yau sbda wata matsala da dole shi ze dai-dai tata. Jefar da takaddar yy cikin motar byn ya gama krntawa ya tada motar ya fice a gidan, hnyar zuwa ma'aikatar saida motocin nasa, ya nufa, ba hk yaso ba, yaso ace ya karya da lallausar fatar fuskarnan tata, da kamshin jikinta, yana tafe yana tunaninta, har ya isa ma'aikatar tasa, ya shigo yayi packing ya fito ma'aikatan suka zuzzube harda mnyan mutane suka shiga miko masa gaisuwa ya amsa ba yabo ba fallasa se farin ciki sukeyi yau oga ya amsa gaisuwarsu wasu ma tinda suke a compan din be taba amsa gaisuwarsu ba se yau,, basu san sbda yana zallar farin ciki bane yasashi amsa gaisuwar tasuba. office dinsa ya nufa, hydar manager dinsa yana gefensa, ya shiga duba abubuwan da ake nemansa a knsu, yanayi yana duba time sbda ya kagara ya ganta,, wasa wasa ya shagala a aikin sbda ya taru yy yawa, a haka ma yasan Aykinsa na kano yana can ya tarur masa daya duba system dinsa na office din yaga ayyukn dake jiransa a kano sunada dumbin yawa kmr ba gobe,, har akayi azahar be gama kammala abubuwan daya dace ba ko rabi ma beyi ba, har akayi La'asar be gama ba, ya gaji kawai ya barshi ya nufo gidan hjya karama, yanata adduarh Allah yasa ya ganta a falo, da sallama ya shigo falon Anty karama ce kawai a zaune a falon tana ganinsa ta washe baki hadi da masa barka da zuwa y amsa ya karaso ya gaidata ta amsa, Cikin sakewa hadi da zolayarsa da Ango ango,,AB'ILAL ya sosa keya se wani kara jinsa yakeyi irin shi dinnan ne, ya hakimce a kn kujerar 1ct, se raba ido yakeyi yanaso yaga gimbiyarsa,, "Anty inajin yunwa..." Ya fadi yana shafar tumbinsa hjya karama ta mike hadi da cewa "Me kkeso a hada mka?'' AB'ILAL yace "ko menene Anty...'' Hjya karama ta nufa kiching tana fadin "Ynzu ma kuwa zan hado maka better d'ana ...." Ta isa kiching ta shiga hada masa abu me sauki wanda zesa a bakin salatinsa ba jimawa ta gama ta jera masa a kn dining ta karaso tace masa ya karasa dining..." Ba musu ya tashi zuwa dining din, da knta tayi serving dinsa, dafadukn couscous ne me hade da farfesun naman rago, ya fara ci anty krna ta zauna suka fara hira,, shide dukya kagu yaga jarumarsa. "Anty yarinyar nan fa? Ko bataji, ta tafi scul din?'''' Ya tambaya idonsa na kn Hjya karama, wadda tayi murmushi ta riga ta fahimci hilwah yake nufi , yarinyar nan da yake ce mata drya yake bawa hjya karama. "Ah'a bataje ai hilwah bata da kafiyar kai, tana bedroom dinta yau de se rigima takeji, sbda taga salwah ta tafi ita bata tafi ba kasan dole taji ciwo..." AB'ILAL yace ,"kwara hk Anty karta kara zuwa, sbda ni ko tayi krtun ba aykin dazata rinka zuwar min a gida, ni nan nasan ciwon kaina, baze yuba ta rinka zubar min da mutumci a gari da Aure na ba a knta, ni ba mahaukaci bane.." Ya fadi cikin matsifa. Hjya karama ta fahimci azababbeb kishi ne ke dawainia dashi tce "To ynzu in hjya maryam ta tambaya meyasa bata zuwa mkrntar mezance mata?'' AB'ILAL ya amshe da ''kada ma kice mata bata zuwa a barshi a tana zuwan kawai..and plz anty karki gaya mata ina zuwa gidannan, ko kin riga kn gaya mata?'' Hjya karama ta girgiza kai alamar Ah'a kana tace "ban gaya mata ba Ay..yauma tasa driva dinta dan Ustaz ya kawo ma hilwah akwatuna da ka yayyaki masha Allah, 2days ita sam bata leko ba..." Ab'ilal yayi murmushi yace "Yauwa Anty ngde pls karki gaya mata ina zuwa, nasan ma zatayi busy a 2weeks dinnan sbda chnjin Weather dazamu samu hkn zesa yawaitar marasa lafia daban daban..." Hjya karama tayi murmishi tace "To shikenan babana..." Abii ya kara mata godia. "Anty yarinyar nan tanada waya?'' Hjya karama tace "Kai ah'a wlhy bata da waya sam..." Farin ciki ya rude AB'ILAL, yaci gaba da cin couscous din yana murmushi. Suka ci gaba da hira harya gama cin abncin suka dawo falon, suka daura hirar tasu har zuwa mgrib ya tashi yy alwala zuwa masallaci, be dawo gidan ba seda akayi isha'i, a kn dining table ya tadda salwah tanacin abncin wuraren 6;30pm ta shigo gidan. ganin ya shigo yasata saurin gaidasa ya amsa hadi da zuba mata ido yace "Yarinyar nan fa?'' Salwah ta fahimci wa yake nufi amma tayi kmr bata fahimta ba. "Wa?'' Abii ya hade rai yace "Yarinyarnan mna..." Salwah tace ''ok hilwah, ta kwanta ynzunnan,..." AB'ILAL yace "jeki kiramin ita..." Salwah tace "ay nasan ma tayi bacci, tin dazu dmn bacci takeji, dan hk tanayin mgrib ta kwanta, ...'' AB'ILAL yaji kaf jikinsa ya mutu se yaji kmr yace taje ta taso maso masa ita, ya gnta, kawai ya juya ma ya fice a falon zuwa motarsa ya shiga yaja ya fice a gidan, yau kaf gidan be masa ddh ba, sbda be gnta ba kwata kwata ma beda kwarin guiwa, balle sukuni rannan nasa baki kirin.
Chapter 189 · 0% Book details