Sashe 165
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
daria tace "ba wani nan, da bakiso ai baza kiyita ihu ba, Keda yah AB'ILAL ...gaskia namiji beda kunya, Ya gama isknci da cewa beso beso amma ya koma lallabowa yana danneki , kuna damunmu da ihu dagake harshi yah AB'ILAL din, naso ace amihh tajiku tazo taga yah AB'ILAL na ihu yana kiranta..." Hilwah taja hijabin jikinta ta rufe fuskarta a kunyace ta kaiwa salwah dukan wasa, tana fadin."Sis pls ki bari..." Salwah ta turo baki kmr tana ganinta tace "bazan bari ba sena fada... serious dea karki kara sakar masa jikinki wlhy kija aji kema ki rama wulakncin daya rinka miki dan Allah ko yaya ne ki nuna masa ke macece me daraja da mutumci dan Allah, ki ladaftar mna dashi,,sannan kijawa knki girma, macce ita kesewa knta mutumci a gun namiji, dan ALLAH kise ma knki a gun yayana ta yadda ze gane cewa mata iri iri ne ki tuna da irin abubuwan daya rinka miki, kiji takaici a ranki karki barni da takaicin ni kadai...wlhy ko amihh taji abinnan da kkyi na sakar masa jikinki se taji haushin abnda kk aykata, kinji dear kise mutumci ki ratayawa knki ta yadda dole ya ganki dashi..." Hilwah ta kara damkar hannun salwah cikin nata taji dadin yadda salwah ta kara saitata a hnya, ada sonshi ya hanata ganin lefinsa hkn ne silar dayasa ta bashi jikinta, kuma tanaji a ranta zata iya bashi komi nata. Dago kwatar idonta tayi ta kara zubawa salwah se kuma tayi dan kasa da kwayar idon nata sbda kunya. "nagode dearie naji dadin shawarwarinki insha ALLAH zanyi amfani dasu,, amma sbda hkn ne kk azabtar da zuciarta da rashin sakemin kmr d'a na tsowon lokaci, kika barni da jimami hadi da zurfin dogon tunani da bincike a kn mena miki..." Hilwah ta karashe mgnr tana turo baki knta na kasa cikin shagwaba. Salwah da kwayar idonta ke knta tace "ni bakimin komi ba dea, kinji abnda kkmn kika barni da takaici na sharekin ne sbda a zatona ko zaki fahimci lefinki ki gyara ko ban gaya miki ba amma naga sam ma baki fahimta ba, maybe ma so kkeyi in ya AB'ILAL ya kara cewa ki bashi ki bashi kmr wani kyn b'agass..." Hilwah da kunya ta gama kasheta takaiwa Salwah duka batasan hk take da baki ba se yau... "A, mna ke ko kunya bakiji yace ma a matse kike bayan duk dumibin wulakncinsa gareki..." Hilwah ta zubawa salwah ido ita bata fahimci wasu kalaman nata ba dan hk ta tambaya. "Meye A matse..." Salwah tace "Au bama kisan meye a matse ba. . koda yake ke ba bahausa bace ..to kinada bukatar ya gusar miki da sha'awah..." Salwah ta karashe mgnr cikin rad'a, hilwah ta rufe baki ta kara kaiwa salwah dukan wasa, tana fadin "ni ba ruwana pls...." Salwah tace ''naji amma ban yadda ba..." Hilwah ta durkusar da knta kasa ta lullube fuskarta da hijjabin jikinta ji takeyi kmr kasah ta bude ta shige ciki. "Kunyar karya, bayan kin gama ihu na gamaji,,,yah AB'ILAL uban yan girman kai ma wai najishi yana wayyo Amihh, wayyo Anty karama!'' Hilwah t kara rufe fuska sosai kmr kunya zata kasheta ta daura hannu a kai, yayin da fuskarta ke kn cinyoyinta..."ki bari pls sis..." salwah tayi yar daria tace naji na bari " dago kanki ..." Hilwah ta girgiza mata kai, alamar A'a.. Salwah tayi Daria kawai tace "ynzu de an bar mgnr kn yafemin sharekin da nayi?'' Hilwah ta daga mata kai alamar A.. amma taki dagowa. Salwah tace "toki dago mna..." Ta karashe mgnr tana daria... Hilwah taki dagowa salwah tayi juyin dunia amma taki dagowa...har suka isa gidan, hajiya karama ta musu amsar mutunci da karamci na jinin katsinawa farin ciki kmr ze kasheta, ta rasa ina zata sasu taji ddh, abinci kusan kala hudu ta musu ta tasasu gaba a kn dining da knta tyi serving dinsu sunaci suna hira hajiya karama nata satar kallon hilwah, ita burinta taga alamar ciki a tattare da ita amma se taga yadda ta gnta a last time, hk ta gnta yanzu, byn sun gana cin abincin daidai ana kiran azahar, suka nufa dakin dayake mallakin Salwah ne datana gidan, nan suka sauka, dayake hajiya karama bata da yara shiyasa take nacin son salwah. Bayan sun nufa dakin hajiya karama ma ta nufo nata dakin ta dauki wayarta dake bed site ta zauna gefen bed dinta tayi crossing leg dinta tayi dealing number hajiya maryam bugu uku ta daga, byn sun gaisa hjya maryam ke tambayarta yasu hilwah suka iso..." Hajiya karama ta amsa da lafiarsu kalau... Hajiya maryam tace "Masha ALLAH...driva din daya kawosu ya taho ko ya tsaya a nan, sbda mashiririci ne, ze ita rashewa , gashi gobe inaso in tafi office shi ze kaini sbda na gaji da driving wlhy..." Hjya karama tayi murmushi kana tace "Ay gaskia naga alamar mashiririnci ne dan malam yake ko waye?'' Hjya maryam tace "aah dan ustaz ne...'' Hjya karama tace "ok...eh ya taho anty maryam tin dazu Ay...yau bakije office ba lafia de kou?'' Hjya maryam tace "lafia lau wlhy na gaji ne yau nace bari in huta knji aikin ne baya karewa..." Hjya karama tace "hkne km , sede fatan ALLAH ya baku lada ..." Amihh ta amsa da ameen karamah.." "Yauwa amihh nifa so nakeyi na kara tambayarki wani abu..." Hjya maryam hadda gyara zama a kn daya daga kujerun falonta tace "inajinki karama..." Hjya karama tayi kasa kasa da murya kai kace wani ze jita tace "Har ynzu Amihh naga kmr yarinyarnan bata da cki ko de akwai cikin ne ni ce bngni ba..." A bangaren Amihh ta dafe goshita jin kalamin dake fitowa daga bakin hjya karama, tace "oh ikon Allah, to hjya nida ba tare muke kwana ba, gaki ga yah ki tambayeta ko akwai cikin danku jikinta ne..." Hjya karama tace "to kar taga kmr ko nayi rashin kunya .." Hjya maryam tace "Au to ni shine za amin rashin kunyar...Allah ya shirya nima bazan dauka ba, kije ki tambayeta ita..."" Tana gama fadar hkn ta katse wayar... Hjya karama tabi wayar da ido hadi da drya dmn tasan da wuya Amihh ta saurari maganganunta, sbda ita sam batason irin wadannan maganganun.