Sashe 128
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
muje ki nemomin takadduna, ko kina nufin bake kk kyara dakinnan ba yau?'' Ya karashe mgnr hadi da kara tsare gida, fuskarnan tasa kmr zata kama da wuta, sbda hadewa . Hilwah da kafarta ke mata zafi duk tabi ta kara gigicewa again kuma gashi yanata kara gigitata Da maganganunsa, ko kallonta yy seta firgita sbda babu ni'ima a kn fuskarsa kmr ba musulmi ba, ta gaza mgna sbda tsoronsa dake ranta. "Ke bada ke nake mgna ba!'' Ya daka mata tsawa ganin bata amsashi ba, firgigit tayi ta matsa ta kara taka kwalbar plate din da kafarta ta damar again duk ta gigice ne batasanma ta takan ba, ta matsa jiki na rawa hadi da rintse ido ta fasa ihu "Wayyo Momy!" Ta fadi hawaye na gangaro wa daga kwayar idonta, taji azaba sosai. Harga zuciarsa yaji ihun nata amma ya basar ya sauke kwayar idonsa a kasan kafarta yaga tana jini ya dauke kwayar idonsa cikin hanzari ganin tausanta na neman darsar masa. "Ke! Banfa da lokacin iskncinki nan ba gidan karuwai bane, ya ina miki mgna 2tyms kinyi bnza dani, na gaya miki bana mgna biyu kinajina kou? Mgnata ta biyo duka ce knji na gaya miki, Ni ba dan iska bane, ki wuce muje ki nemo min takadduna ki bani tin ban miki dukan dase na lahira yafiki jin dadih ba, kadan daga aykina in kakkaryaki a gidannan,..... kizo ki nemo min takadduna tin muna only me and you....." Yana gama fadar hkn ya juya ya fice a kiching din cikin hanzari. jikinta ya kara daukar rawa ta tsugunna ta cire kwalebanin dasuka makale mata kafa tana kuka, jini ya kara ballewa ya hau zubo mata daga inda ta cire kwale banin, gudun kada yazo ya sameta a kiching din yasata mikewa jinin na fita a kafar tata ta dama, ta fice a kiching din da kafarta ta hagu take takawa har ta iso bakin bedroom din nasa ta tura kofa ta shigo bakinta dauke da sallama se uban hawaye takeyi na axabar da kafarta keyi mata, a tsaye ta semesa matsifa naci masa zucia daman daukar takaddun ne ya dawo dashi gidan, ya duba yaga be gnsu ba inda ya ajiyesu dunia ya tsani ya ajiye ko tsinke ne a canza masa gun zama, hkn na d'ugurzuma mssa zucia. "Ki nemo min takadduna knji na gaya miki, kuma ki biyani plate dina da kk fasa tinda bana gidan karuwai bane!'kuma bana gidan ubanki bane!'' Ya fadi da muryarsa ta wulaknci da cin mutumci hadi da tijara, da zallar ruwan matsifa. Jiki a sanyaye ta shiga bincika wurare a dakin tana d'ingishin kafarta da har ynzu take zubda jini, tabbas ta gyara dakin dazu amma bata ga wasu takaddu ba, inma ta gani ta manta inda ta ajiyesu sbda tunani tunani dasuka mata yawa a zucia. Duk iya dibawarta bata gnsu ba yana tsaye yana jira anata kiransa a waya ji yakeyi kmr ya rufeta da duka, dande kawai yakai zuciarsa nesa ne,dase ya kusan kakkaryata, ya juya ya fice a dakin yana jarabar da batasan me yake cewa ba, ba jimawa ya dawo dakin ya kalleta yace "Ina takadduna?'' Zuxia cike da fargabar meze mata Tayi shiru, zuciarta kmr zata fito fili. ya daka mata tsawa. ""Ina takadduna nace!!'' Murya da jiki na rawa tace "Bangani ba...."tana durkushe a kn kafafuwanta jikin bed dinsa, tayi mgnr. Hade rai ya karayi kmr ze ciji saman dakin dan jaraba yace "Wallahi kafin in dawo ki nemo min abuna, knji na gaya miki in ba hk ba wlhy sena miki dukan mutuwa...." Yana gama fadar hkn ya juya ya fice a dakin da gidanma gabaki daya jaraba na cinsa, ransa se tafarfasa yakeyi be tabbatar da raini ya shiga tsakaninsa da yarinyarnan ba se yau, amma ze saita mata hankali inhar ya dawo gidan bata ganin masa takaddunsa ba, da jaraba yaja motarshi ya fice a gidan. Bayan fitarsa dakin Juyawa tayi taci gaba da diba takaddun jiki na rawa tanayi tana kuka duk iya dubawanta bata gani ba, duk sani lungu da sako ta duba bata gani ba, hatta karkashin gadonsa ta duba babu, seda ta hargitse dakin duka bataga komi ba, ta maida dakin ta gyara da kyar kaf jikinta ciwo yake mata ga kafarta na ciwo jininma har ya gaji ya bar zuba daga kafarta, ta zauna ta huta tana hawaye a dakin bayan ta gama gyaran ko ina data bata, bata taba tsammanin zata fada irin wannan rayuwarba ko a mafarki a rayuwarta ba, amma gashi a zahiri ta afka a wannan rayuwar mara dadih me wuyar kai, tafijin dadin zaman gidan dandi a kn zama a gidan a side din AB'ILAL , taci kukanta sosai ta koshi taba uku lada ta tashi tana mejin kafarta tayi tsami dai-dai ana kiran sallarh magrib , ta nufa toilet ta dauko moper da bucket din mopping din duk inda ta bata da jinin kafarta ta gogeshi sosai, ta fice da bucket dn moper din tana dingishi ta nufa kiching ta share plate din data fasa, ta shaye gun tsaf kana ta nufa dakinta ta fada toilet ta dauro alwalar sallah, taxo ta dauki hijjabinta na sallah ta saka duk abinda takeyi da kafa daya take tafia ta gaxa taka kafarta daya. ta nufa dadduma ta tayar da sallarh la'asar ga magrib ta shigo, tana sallarh tana kuka sbda kafarta data ajiye a kasa sbda sallarh da takeyi zafi takeyi mata inta takata sosai, tana adduarh amihh ta shigo dakin, saurin goge hawayenta tayi ta saita knta ta shafa adduarhta ta juyo taga amihh zaune gefen bed din da gani dawowarta daga Aiki kenan, ta zubo mata ido, hilwah tayi kasa da knta, sbda idon da Amihh ta zubo mata. "Sannu da dawowa Amihhnarh ina wuni?'' Ta gaidata da muryarta data cika da kuka. A muryar tata Amihh ta fahimci wani abu, domin taki yadda taga kwayar idonta. "Lafia lau Sweetheart,..ya naji muryarki yayi sanyi sosai uhum my love? Taso ki karaso inda nake inji ya akayi uhum waya tabawa Amihh babynta...." Ta karashe mgnr zucia cike da zallarh soyayyar Hilwah, har ga jininta takejin yarinyar, tamkar ita ta haifota da jikinta.