← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 162 OF 225

Sashe 162

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

sauraron kayan kunya,, amihh ta dawo da kwayar idonta kn AB'ILAL wnda keta satar kallon hilwah yana wani lashe baki yana tande harshe hadi da ciza lefe ji yakeyi dmn amihh bata nan ya cire Mata hijjabin nan na jikinta daya kare masa kayan dadih ya manneta da bango ya hau kissn dinta yayita lallausar mata nonuwa. "Tashi ka barmin falona!'' Amihh ta fadi hadi da mikewa a hasale...mikewa AB'ILAL yayi da kyar ya tsaya tsaye kn Amihh ya zuba mata ido "plz Amihh bazaki amsa tambayata ba a kn nonon dan Allah..." Hjya maryam ta rintse ido kunya na nemn kasheta. "Zanci k'ashin bura ubaka inka Kara mgna a falon nan!'' Amihh tayi mgnr tana nunasa da yatsa, AB'ILAL yace "ALLAH ya baki hkri auwal hubb, nayi shiru tinda bakison mgnr nonon..." Amihh ta kara hade rai hadi da tsare gida, ganin kmr ma tana Tana zugashi ne. "Tashi ka Fitarmin a side dina na-ce...." Ta fadi tana me kara nuna masa hnya. "Ok Hajiyatarh..." Ya fadi yana me satar kallon hilwah wadda knta ke kasa ita ta kasa dagowa ma su hada ido dashi. Ya mike tsaye hadi da juyawa ya fice a falon Amihh ta isa ga kujerar data tashi ta zauna tana me fadin "Marar kunyar bnza marar kunyar hofi,.. Wannan yaronnn!...wannan yaron! sam beda alamar kunya balle sirrantawa ALLAH ya shirya..." Ta karashe tana me goge bakinta da tissue, hilwah de knta na kasa se cin dambun kwan takeyi tana korawa da ruwan tea... Amihh ta mike ta dauki hand bag dinta dake kn dining din ta dauki wayarta da car key dinta, ta gyara gyalenta, ta kalli hilwah tace "bbynar taso ki rufe kofar falon nan, karku sake ku budeta,.." Hilwah tace to hadi da mikewa tsaye knta na kasa, Amihh ta fara tafia hilwah na binta a baya. Amihh taci gaba da mgna "Ni kam yaushe nema, wannan shashashan dan ustaz yake gayamin wai mala'ikan mutuwa ya bayyanar masa amma be dauki ransa ba kiji shashanci..shine duk ya tsoratani."amihh ta karasa tana murmushi, hilwah ma murmushin ta saki me dauke da annashuwa dajin mgnr nan da Amihh ta gaya mata ta dan ustaz tasan shashancinsa ne kawai. "Kiji shashanci fa,,wai mala'ikan mutuwwa ya bayyana be dauki ransa ba, harda cemin wai makuwar kai yayi..." A wannan karon dukkaninsu seda sukayi daria bayyanania . Amihh girgiza kai zucia fal mamakin irin rashin hankali na dan Ustaz. "Inajin de jinnu ne a gidannan, sune ke tsorata dan Ustaz,.Kinsan karatunne a knsa amma be iya komi ba na maraji'arh... rnr weekend zansa a samo masauka alqu'ani me girma, suyi mna sauka a gidannan,, kude yawaita sa karatun alqur'ani,...." Dai-dai suka karaso bakin kofar fita, Hilwah tace ma Amihh to knta na kasa...amihh takai hannu zata bude kofar fitar hilwah ta karaso ta bude mata cikin hnzari Amihh ta kalleta ta sakar mata murmushi, abubuwannan nasawa amihh taji ta kara son yarinyarnan Sosai, tanada full tarbia , da complete hnkli, shiyasa wasu lokutan take jefa amihh a tunani tunani gami da yadda ta samu yarinyar wato gidan data samo yarinyar na karuwai... Ta fice a falon hilwah na mata fatar dawowa lafia, har harabar compound ta rakota seda taga shigarta motar ta, kana ta koma cikin gidan , ta koma tasawa falon key luck ta karasa dining taci gaba da breakfast dinta, mamakin halin guy din na ranta, shi kwata kwata be iya boye abn yakeso ba gashi har Amihh ma Seya fito mata da abnda yakeso, har ita kenan so yakeyi tasan mayen nono ne..." Hilwah ta girgiza kai ta daga hijjabin jikinta ta shafo kan nonuwanta daya kwana yana mata ciwo sbda axabar murzar datasha a gunsa, ta girgiza kai kawai yasha dadinsa ya barta da whla..." Ta fadi hkn a ranta tana meci gaba dacin kwanta. Ta gama ta hada kayn dasuka bata ta nufa kiching ma'aikan na ganinta suka hau koro mata gaisuwa ta amsa cikin mutumci, da knta ta wanke plate's dasuka gama breaskfast din dasu da cups dasukasha tea, ma'aikatan gidan na dakatar da ita kn ta bari zasu wanke tace a'ah su bari ta wanke...hk suka barta ta wanke komi ta kimtsa dai-dai zata fita a kiching din salwah ta shigo, hilwah ta sakar mata murmushi salwah ta dauke knta kmr bata gnta ba ta rabata ta shige kiching din, hilwah ta bita da ido tace "Me rabin suna kin tashi?'' Salwah ta amsa mata da "A..." A takaice. Hilwah ta bita da ido kawai se taji bataji dadin yadda ta amsa matan ba, sbda ba hkn ta saba Amsa mata ba. jiki ba laka ta juya ta fice a kiching din, tasawa ranta kila ko dan ynzu ta tashi daga bacci ne , maybe baccin ne be sake taba...." Ta nufa bedroom dinsu ta kwanta, tana me tunani tunani a kn reaction din Salwah data Mata mgna, abin ya tsaya mata a rai, da hk bacci ya kwasheta me nisa....
Chapter 162 · 0% Book details