← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 225

Sashe 50

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Dai-dai kankana ya fito da motar hilwah daga gidan DANDI zeje ya nemo mata fura da nono na shagon sadauz home me mugun dadih, shi tace tana sha'awa da snacks dinta shine zeje ya siyo mata fitowarshi daga gida kenan...Dai-dai Alhasan ya saki tasa motar ba tare daya ankare da fitowar wata mota ba kawai se ji yayi ya gogi gaban motar garaf! raf! Seda ya rintse ido sbda daji ba karamin barna yayima dayar motar ba, hayeta yasoma yayi,,, AB'ILAL kam seda ya taso zaune daga kwanciar da yake a firgice ya zaro ido ganin irin uban ta'adin da Alhasan yayima motar daya buga. Ba shiri Alhasan yayi packing kankana kam motar tasama tsayawa tayi taki tafiya ranshi yayi MUMMUNAR baci ga haske tako ina fau kai kace rana ce dukda kuwa duhu ya dan farayi tsabar hasken lantarki ne sbda suna da yalwar wuta a kd. "Tab! Wlhy kayi barna...wai! " Cewar AB'ILAL dake kara bude ido yana kallon yadda alhasan ya lalata gaban motar, Sbda ita ta danyi kasa su kuma wadda suke ciki babbar mota ce. Alhasan ya dafe goshi hadi da fadin "aiko ba makawa me motar nan se yaci kutmar ubana..." Alhasan ya karashe mgnr yana karewa motar kallo. Bude motar kankana yayi ya fito yana gyara zanin dake jikinsa se faman rarraba ido yakeyi kmr angon kare ya karaso gaban motar ya kalleta yaga uban daga dagan da tayi kawai ya samu wani uban ashar ya mulmula "Jar babbar bura uba kai! Durun uwa! Kan babbar bura uba kai! Gindin durun uwar nan!!!" Manya manyan zagin dasuka rinka fitowa daga bakin knkana kenan sbda ya firgice da ganin yadda gaban motar yayi daga daga, danma ba mutane a layin da ynzu sun taru ganin gulma, sede dai-dai daketa zuwa suna wucewa kowa yana saurine dan hk babu wanda ya tsaya bata lokacinsa a kallo. Amma fa duk wanda zezo yaga yadda motar tayi zesha ko wani gagarumin hatsari akayi, wanima zece na ciki ya mace ne. "Inna yadda Allah ya tsinemin Albarka ...wlhy yau ko el-rufa'i ne a motarnan seya biya wannan barnan da yayi...jar uba kai! Durun uwa inji baban lantana!" Cewar kankana dake kokarin karasowa bakin motar a mugun hasale zuciarsa kmr zata fashe dan tsabar takaici AB'ILAL da Alhasan suka zubowa kankana ido tin fitowarsa daga motar su mamaki ne ya rufesu ganin namiji da daurin kirjin zanin mata dalilin dayasa suka sandare a zaune kenan suka gaza fitowa daga motar. Karasowa kankana yayi ta side din AB'ILAL ya hau buga glashin gefen, yana zazzaga matsifa Basajin me yaje cewa kawai suna ganin motsin bakinsa ne Amma sam basaji sbda glasansu dake a kulle. AB'ILAL be taba ganin irin wannan ikon Allah ba se yau ace namiji da kyn mata, Alhasan kam ya gaza gabe daga wani jinsi kankana ya fito. Alhasan ne ya fito daga motar ganin kankana ya matsa da buga glashin motar, AB'ILAL kam lafewa yayi a cikin motar yaki fitowa kawai ya zubawa ikon Allah ido daga nan cikin motar. Alhasan na fitowa kankana ya hayyako masa ta inda yake tsikarawa bata nan yake zarewa ba Alhasan shi abinma dariya ya shiga bashi namiji na mgna yana kwarkwasa. Kawai yayi tsit se bin kankana yakeyi da ido, harya dauka ya dire a mgnrsa Alhasan ya fahimci so yakeyi a biyasa motarsa. Hkri Alhasan ya shiga bashi hadda jawo aya ta masu hkri tin kafin ya dire ayar hakurin kankana ya datseshi "malam dakatamin! Nace dakatamin! Ni nan da kake ganina ba yar iska bace , kuma ba sallamammiya bace, Macece ni me daraja da sanin mutumcin kanta! Wlhy tlhy bazan yadda ba! Ko sama da kasa zata hade seka biyamu motarmu,haka kawai tab! Titibirih! Oloshe! bura uba! To wallahi bari kaji in fada maka haihuwar AC girman AC mu nan bamu gaji asaraba bama musam mecece asaraba! Kai kaji in fada maka jinsin maza ni nan bansan ma mecece asaraba, sbda ni macece me rauni da saurin karaya... Wlhy Allah ko kana zagaye garin kaduna tsirara babu kaya yau seka biya motarnan, sabuwa dal mukeso yar ledah! Kai ni barima in kira uwar dakina...ina ! Bazata sabu ba ance da ango saki amarya washe garin daren farko! Wlhy bada niba!' Sam! Titibiri! ' Ya karashe mgnr yana farfar da idanuwa yana yarfe hannu se aikin yamutsar baki yakeyi uwa kuturwar gayu, alhasan ya zuba masa ido kawai ya lalubo wayarsa ya dannawa Hilwah kira bugu daya ta chafke tana kwance kn bed dinta yynda Amal keta kusantota tana shashshafeta, musammanma nonuwan . kara wayar tayi a kunne ba tare datace komi ba. Daga cikin wayar kankana yace "Fito fito waje kawai uwar dakina akwai matsala ki fito da wayarki a hannu, wa billahillazi yau za ayi kutmar du maduh! Allah ya kwashewa titin kaduna da kewayensa! Dan me shimfida kwalta! ai wa billahillazi bata sabuwa wankan maye da ruwan tazargad'e! Ina!! Nace ina!! " Be jira tace komi ba ya katse wayar. Hnklin Hilwah yayi mummunar tashi daga ita se riga yar yaloluwa sharara wadda ke nuna kaf albarkatun jikinta hatta da pant din jikinta white ana gani kan nononta kuwa kai kace a fili yake ana hangoshi sede ba sosaiba se inka kure ido zaka gani sosai din. Slifas ta saka ta dauki dan mayafinta ta yafa a knta se mayafin ya dan gangaro ya rufe saman nonuwanta ba karamin jahilin kyau tayiba, ta hada wani irin mugun kyau , kyau kn kyau kenan kallo daya zaka mata kasan macece iya mace , hannunta riqe da wayarta ta nufa hanyar fita a dakin, Amal ta taso ta biyota knta babu dankwali sanye takeda gajeren wando se riga matststsiya sun amsheta ainun , slifas ta saka itama ta biyo bayan hilwah tana tambayarta ina zataje dukda taji me suke cewa ta waya amma bata fahimtaba sbda a charge take, changing ma iyakar charge, gana kasanta again gana wi-wi.

Gumbar madara 😋
Gumbar kankana
Gumbar Alkama
Gumbar gero
Gumbar ridi
Gumbar hatsi
Gumbar gyada
Gumbar Ayah
Gumbar me rubutun mallaka.

Tsumin tabaje
Tsumin baure
Tsumin kankana
Tsumin kwakwa
Tsumin zam-zam
Tsumin rubutu
Tsumin al'ajabu

Ingantaccen maganin infection sadidan insha ALLAH.

Ingantaccen matsi, mesa dadin gaba ga me gida, da maganin gyaran nono, maganin sa kiba, da maganin rage tumbi, maganin kara hips available.

Turaren mallala E.T.C humrar mallaka...

Masu bukatar hadin *yar gatah* komi da komi za asa a ciki na NA MALLAKA dana mgnin infection 20K 30K 40k 50k 70k 80k 90k 100k iya kudinki iya yadda zakiyi shagalinki . MATA KU TASHI KUYI GYARA SABODA MASU GIDA MAGUNGUNANMU masu inganci ne Da kyau sayen na gari maida kudi gida . 08136349646.pls karki dauki lmbata ki dameni in baki shiryaba plx.
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*YAR DANDI CEH*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
Chapter 50 · 0% Book details