← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 225

Sashe 88

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Da sallahma Amihh ta shigo falonta, tana rarraba ido bataga Hilwah ba, wadda ta fita ta batta da salwah a gidan Amma tasan Salwah nada lecture a scul karfe biyu, tasan inde taje ma da wuya inta dawo ynzu hk, dayake ita tin 8:am ta fice a gidan. Direct ta karasa bedroom din salwah tasan a can zata ga hilwah idanuwanta na mararin ganinta, sbda tayi kewarta ainun. Da sallahma dauke a bakinta ta turo kofa ta shigo dakin, idanuwanta suka sauka a kn hilwah dake kwance rubda ciki a kn bed, wunin yau a bedroom din tayita sbda azabar sha'awah dake cinta, da Salwah zata tafi shine ta samu ta rubuta mata maganin ta na rage sha'awah a peper ta bata tace ta siyo mata, salwah ta amsa ta tambayeta mgnin meye hilwah tace mata mgnin sa cin abinci ne, sbda batacin abinci ne sosai, Salwah tace okay ba tare ma data tsaya ta karanta mgninba, san ita bata da bin kwakwafi. Karasawa Amihh tayi bakin gadon ta zauna ita ga tunaninta bacci takeyi, a ranta kuma tace baccin yammah?'' Hannu Amihh ta Kai ta tabata firgigit hilwah tayi batamasan Amihh ta shigo ba ta lulaqa duniar tunanin AB'ILAL, shaawarta na kara tashi. Zaune ta tashi ganin Amihh tayi kasa da knta hadi da rissinawa tace "sannu da dawowa Amihh..." Hajiyar maryam da tin tashinta zaunenn ta zuba mata ido, hadi da nazartar ta, a kwayar idonta ta gano ba bacci takeyi ba. "Yawwah Sweetheart nasha bacci kkyi? Ashe idonki biyu. Lafia de kou?'' Hilwah tace "Lafia lau Amihh..." Amihh ta sauke ajiyar zucia yayinda kwayar idonta tayi gigin sauka a kn nonuwan hilwah wadanda suke cikin riga mara nauyi tashan iska ,Amihh ta kula hilwah batason kaya masu nauyi ne sam,. Kur Amihh ta kure kan nonon hilwah da ido, sbda ganin yadda ya kumbura sosai yau ya wani bada sabon new shape, me mugun kyau, ita knta tasan akwai kaya ina maga dana miji, se Abun ya dan tsorata Amihh tasha ko ciwo ne yasa kn nonoj hilwah kumbura. Hilwah tayi kasa da knta zucia da gangar jikinta cike da kunyar irin kallon da amihh ke binta dashi.... "Ko nipple's dinki na ciwo ne?'' Amihh ta tambaya hilwah murya cike da wayewa ba kunya ma a tattare da ita..hilwah ta kasa kasa da knta, ba karamin jin kunyar Amihh takeyi ba, ko uwarda ta haifeta batajin kunyarta kmr tadda takejin kunyar Amihh,....salwah ce ta turo kofar dakin ta shigo bakinta dauke da sallahma, Amihh da hilwah suka amsa, farin ciki me haske da yawalta ya bayyana a kn fuskar hilwah, hk salwah ma ta kureta da ido,. "Ina wuni Amihh?'' Cewar Salwah data karaso cikin dakin inda Amihh take ta Rissina ta gaidata, Amihh ta amsa ba yabo ba fallasa. Salwah ta zauna nan kasan tiles din dakin tana fadin "na gaji!'' Hilwah tace mata "sannu..." Salwah ta amsa da yawwa darling...gama mgnin ki fa an samoh..." Salwah ta karashe mgnr hadi da kokarin zipping bag dinta. Gaban hilwah ya yanke ya fadi, ganin Salwah na kokarin fiddo mgnin a gaban Amihh kuma ta kura ido jin ance ga maganin data ce a siyo mata, nan take hilwah tayi nadamar ma bada saqon mgnin, gashi ta rasa yaya ma zatayi ta dakatar da Salwah daga fiddo da mgnin a gaban Amihh, tasan Amihh na ganin mgnin zata gane na rage ruwan sha'awah ne. Salwah ta fiddo mgnin a cikin leda me tambarin sunan pharmacy din datase mgnin, amma sede ledar na bayyana abinda ke cikinta amma ba sosai ba, salwah ta miqowa Hilwah, Amihh na koqarin bin ledar mgnin da ido hilwah tayi saurin Amshewa ta turashi cikin rigarta ta saman nononta, duk tabi ta kid'ime batamasan sadda tayi hkn ba, ta hau rarraba ido kmr munafuka. Ba Amihh ba hatta Salwah ido suka bita dashi duk tabi ta tsure se faman rarraba ido takeyi. "Maganin meye kika siyo mata?'' Amihh tayi tambayar da salwah, cikin hnzari Salwah ta bawa Amihh amsa "tacemin mgnin cin abinci ne,..." Amihh ta dawo da dubanta kn hilwah tace "bakicin abinci ne?'' Hilwah tayi saurin daga mata kai, kai daganin reaction dibta kasan bata da gaskia. Amihh ta bita da ido tana kara nazarinta ita ba yarinyar bace balle a mata wannan gane din, koma yarinya ce tasan akwai alamar tambaya a kn wannan magani cin abinci, da akace. "Muga maganin toh" cewar Amihh datayi mgnr idonta na kn Shadin kwalin mgnin dake cikin nonuwan Hilwah , Amihh dukta matsu taga maganin wani iri ne, inma nacin abincin ne wanne ne?, ya dace da ita ko be dace da itaba....''

Littafinnan ba free bane 😍 08136349646.

Amih na ruwa....😂
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...* 🅿�27

DEDICATED
TO
(HAJIYA NAFISAT BASHIR ngde da karamci)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍�
Chapter 88 · 0% Book details