← Book details Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 151 OF 225

Sashe 151

Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cikin isa da kasaita kwayar idonsa na kn kofar dazata sadaka da Falon amihh, ma'aikatan gidan suka rugu a guje suka fara kwasar gaisuwa, sam be samu dmr amsawa ba, lami lafia ma be amsa ba ina maga ynzu da yake rabi a hayyacinsa rabi baya haccinsa. Direct side dinsa ya nufa, ya tura kofar falonsa ya shigo ,ko ina tsaf tsaf kmr yadda ya barshi, dmn gidan ba Datti yakeyi ba kwata kwata, kamshinta ya dakesa seda ya lumshe kwayar idanuwansa sbda ddh, wani irin sanyi me sanyayawa ya ziyarci zuciarsa hadi da gangar jikinsa yayinda hakan ya haifar masa da sauke ajiyar zucia me muguwar ddh wadda ya jima be sauke irinta ba, ya karasa kn kujerar 2ct ya zauna yana me jingina da bayan kujerar, ya zubawa kofar room dinta ido, gani yakeyi Kmr ze gnta, a hnya se adduarh yakeyi Allah yasa ya dawo ya sameta a side din nasa, yasan de iya wuya inya gnta kila ma har nono ya sha. Ya shiga wadannan tunaninnikan a zuciarsa...har magrib ta shigo yana zaune a falon dukda yanajin yunwa amma be damu ba ya zauna ya zubawa kofar dakinta ido shide burinsa ya samu, koda ganinta ne ya samu yayi, ko hnklinsa ze dan kwanta, ya rabu da wannan matsifar tunaninnikan nata dake ransa,. Ya tashi ya nufa band'akin dake manne a falon yayi alwala ya fito ya nufa masallaci. har ya fice a gidan se kallon kofar dakinta yakeyi. Tinda yaje masallacin be dawo ba se after isha'i, ya shigo gidan yana me kara kallar side din amihh kmr ya isa can se kuma ya tuna da warning dinta garesa yasan in har ya shigar mata side bazasu kare lafia ba shida Amihh. Ya isa side dinsa direct room dinsa ya nufa nan ya taddashi kmr yadda ya barshi ba gyara sbda batanan kuma tintini ya dakatar da masu gyaran side din nasa,, be kaunar kazanta dan hk a daddafe kmr mara lafia ya shiga aykin gyaran dakin seda ya gyarashi tsaf ba karamin whla yasha ba, besan cewa hk akeshan whla ba a gyaran dakin se yau, wai iya dakinma daya gyara kenan., se ynzu ya farajin tausanta ya darsar masa a zucia na whlr da ita da yayi a km gyaran gidan.. ya Kwanta kn bed dinsa byn ya gama komi na gyaran dakin har shara yy amma beyi mopping ba, ya feshe dakin da turaren daki. da perfume,... Duk yadda yaso ya dan rintsa amma abu yaci tura se aykin tunaninta yakeyi har 2:am ga yunwa na kwakule masa yan hanci amma ko kusa be nemi abnci ba, hk ya kwana har asubahi yaje sallarh asubah ya dawo yasha hollandia milk ganin yana neman kashe knsa, tinda ya daga kwalin milk din seda yasha rabin kwalin kana ya ajiye sauran a saman frij din ko arzikin rufesa da murfi beyi ba ya koma ya kwanta, ba jimawa bacci me cike da mafarkanta ya kwasheshi, ze iya cewa kusan 10days dinnan be wani rintsa ba se yau, ay bega ta bacci ba tunaninta na kasan zuciarsa yana masa yawo..... Se wuraren azahar ya tashi yy wanka yy alwala ya nufa masallacin. Da daddare bayan ya dawo daga sallarh isha'i wuraren 9:pm ya jima a wajenne sunata gaisawa da mutanen arziki na Area din sannan yana diba wani fili ne kusa da gidansu, inda yakeso a gina isilamiyya a rinka koyar da yara da mnya a free, shiyasa se wuraren 9;pm ya shigo gidan ya tsaya ya kure side din Amihh da ido, hk kawai yaji zuciarsa na tinzirasa kn ya nufa side din nata sbda yaga yarinyar, yanada tabbacin yau inhar be gnta ba baze iya koda rintsawarba, jiki a sanyaye ya nufa hnyar side din Amihhn ya isa ga kofar dazata sadashi direct da kofar falonta ya budeta ya shigo ya zuge glass din daze kaishi ga falonta ya iso se rarraba iso yakeyi kmr wanda ya warkewa makanta, bega kowa ba a falon, ya karaso cikin falon sosai yaja ya tsaya se kara rarraba ido yakeyi , amma ba kowa hatta da TV ma a kashe take, ya lumshe ido ya bude a tsakiyar falin se aikin shakar kamshin falon yakeyi. Zaune suke kan dining area sukaga shigowarsa cikin falon, amma shi be ankare dasu ba, suna cin abncin dare a km dining, amihh tin 8;pm take daki sede salwah takai mata abncinta na dare taci a dakin ta dawo ta kwashe kayayyakin duk a gajiye amihh take a yan kwanakinnan, ga aikin asibiti ga ayyukan datake dibawa a system dinta inta dawo gidan shiyasa bata wani zama a falo koda tana gidan sede tana daki tana ayyukn system dinta ko kuma tana bacci, sbda tabada bukatar hutu. Salwah na ganinsa ta fasa karasa cinye sauran ragowar tuwon semo dake gbnta miyar kukar ta tashi ta shiga kwase plates din dasuka nata cikin hnzari ta kaisu kiching hilwah na kallonta ita dmn tini ta gama cin nata tuwan dmn tana jiran salwah ne ta gama su isa daki su kalli wani series indian film shine ya shigo kallo uku ta masa ta dauke kwayar idonta. Salwah na gama kwashe komi ta nufa hnyar zuwa bedroom dinta ta bar hilwah nan zaune, ita tama mnta da ita a gun duk ta kagu ne ta bar falon , sam ko ganin AB'ILAL din batasonyi , tin a kn muguntar da yake yima hilwah , taji kawai gaba daya haushi yake bata. Ganin tana neman ta tafi ta barta itama ta mike ta biyota dai-dai ya juyo yana me jin takun tafia a bynsa ta hnya fitowa daga dining, abnda yasa yaji taku ita hilwah da takalmi a kafarta ita salwah km ba takalmi a kafarta, ba tare da wani bata lokaci ba kwayar idanuwansa suka sauka a knta..sanye take da riga da skeet din material me mugun kyau milk ne me flowers red and yellow knta babu dankwali dmn ita ba ma'abociar dankwali bace, ya kure knta da ido sbda kitso daya gani a knta, be taba ganin kitso ba a knta se yau , kitson ya mata kyau, shekaran jia dasukake saloon akawa salwah shine itama tace a mata bata tabayin kitso ba a rayuwarta se wannan karan, amma taji a ranta tana sn kitson sbda ya mata kyau, mnya mnyan ibrah style ne na shukuh a ka matan, amma ya amsheta sbda tanada yalwar gashin gaban goshi dan hk kitson seya kwanto ya rufe goshinta, ya mata kyau a kalla kitson baze wuce guda 15 ba kasncewar bata da wani cikar gashi kwarai, sede tsawon har baya jelar gashin tata take sauka, yayin da akabi jelar gashin tata daya kwanto bayanta aka mammanna mata wasu karafuna na gayu kalar golden and silver color ba karamin kyau kitson ya mataba dama shi knsa. ya kara bin jikinta da ido kyn jikinta sun amsheta suna bayyana kira da komi na dirin jikinta, masha ALLAH Allah ya zuba halitta a gun yarinyar nan. "Ina wuni yayah..."cewar salwah data rabo zata wuceshi shine ta gaidashi, ya amsa ciki ciki yynda hnklinsa rankatakaf bema knta yana kn hilwah wadda knta ke kasa ta karaso zata giftasa ba tare data wani gaidasa ba zata wuce, danta taba gaidasa taga be amsa ba dan hk tace ta bari, a dunia ta tsani ra gaida mutum yaki amsa mata, tini salwah ta shige dakinta, hilwah ta wucesa da kadan, ta tsinkayi muryarsa na cewa "Ke baki iya gaisuwa ba kenan..." Ya fadi da cooling voice dinsa me mugun ddh seda jikinta ya amsa sbda dadin muryasa amma bata juyo ba taci gaba da tafia, ta kara jiyo muryarsa yaba cewa ''bada ke nake mgna ba kike ci gaba da tafia...." Ta dagata da tafiar ta juyo ta kalleshi taga ya kureta da ido, kmr maye duwawuknta kawai yaketa kallo da tana tafia ta bashi baya yaji kmr yaje ya rungumo duwawunnata kan burarsa yadda suke motsawa ba karamin kara tada masa da burarsa sukayi ba, a wannan yanayin sam be iya control ba, yafi ganewa ya bawa zuciarsa abnda takeso ynzu ma danyakai zuciarsa nesa ne. "Ina wuni ..." Ta Gaidasa a takaice kmr yadda ya bukata. Ba tare daya amsa ba yade bita da ido kmr maye, ita kallon da yake mata ma tsoro yake bata ta juya da niyar ta nufa bedroom din salwah cike da Takaicin ta gaidasan be amsa ba, a ranta ta karashan alwashn baxata Kara gaidasa ba. "Zoki bani abnci...." Itace kalmar data kara fitowa daga bakinsa, kwayar idonsa na kn bom bom dinta, ta juyo jin taji yace tazo ta bashi abnci, ya nufa dining table, ta tabe baki hadi dabin bynsa da ido har ya Isa yaja kujerar dining ya zauna, kana ta fara takowa inda yake a zucia tana cewa "Shi be iya komi va, abncinma se anyi serving dinsa yake iya ci...." Ta karaso yabita da ido a sace kmr barawo ta shiga bubbude masa kulolin abincin kala kala kusan kala ukun dake kn dining din yace ta zuba masa tuwan semo miyar kuka , ba bata lokaci tayi serving dinsa da tuwan kmr yadda ya umurceta, se bin hannayenta yakeyi da ido har ta karaso masa da abincin gabansa ta dauke hannayenta yaji kmr yace ta barsu yayi ta kallonsu komi nata kyau garesa, sha'awah ma yaji hannayen nata sun basa kmr yasasu cikin bakinsa yayi asuwaki dasu. Ta kawo masa ruwa da drinks ta ajiye gabansa, ta juya da niyar ta bar falon, har tayi taku daya biyu uku ta jiyo muryarsa yana cewa "ina zakije?'' Yy mgnr yana wani tand'e harshe kmr maye se kallon duwawukanta yakeyi yanajin kn kaciarsa nata kara kumburowa. Ba tare data juyo ba tace "zanje na kwanta ne...." Muryarta ta wani dakar masa zucia kmr mugun mashi me tsini ya cakesa, ji yy a ransa muryarta tafi kaf ta matan dunia ddh duk da daga dukkanin alamu hausa bata zaunaba bakinta. "Dawo nan ki zauna..." Badan taso ba ta juyo ta dawo ta zauna kujerar dake dan nesa dashi, uban yan jarababbun yabi ya zuba mata ido yace ta dawo kujerar kusa dashi, knta na kasa ta tashi ta dawo kujerar kusa dashi, ta yadda yake iya jiyo kamshin turaren jikinta, itama
Chapter 151 · 0% Book details