Sashe 9
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Amma ba haka yasoba ya karasa shigewa bathroom din. Hilwah ta karaso kan praying mat din ta tada sallarh asubahi, ta idar ta hau jero askar ta iya askar sosai da zakin muryarta se tafi dadih da krtun ayar ALLAH. Harta gama askar din kankana be fito daga bathroom dinba, cire hijjabin data idar da sallarh tayi ta ninkesa ta ajiyeshi a mazauninsa, ta kunna burner din turaren wuta nan da nan kamshi ya tirniqe dakin ta kashe, ta feshe dakin da turaren daki kana ta kwasa kwalebanin coding din da wi-wi din da cocaine din ta dauki kaskon turaren wutar na karfe ta nufa kan bed dinta dasu, a side drower din bed din ta ajiye duk abubuwan dake hannunta ta dauko Remote din GOTV din ta dawo kan bed din ta zauna ta jingina bayanta da fuskar gadon, dai-dai kankana ya fito daga bathroom din kugunsa daure da towel dagani wanka yayi, ya nufa drower din kayan hilwah nasa side din ya bude cike yakeda jallabiyoyi iri daban daban, se kayyayakin baccci irin na mata masu kyau da kyalkyali dan wasu sunmafi na hilwah kyau, riga da wando na bacci ya dauko ya saka Hilwah dake kallonsa ta dauke knta daga knsa, kwata-kwata bata tabajin sha'awar dana mijiba a rayuwarta hkma bata sha'awar mace, sannan ko za a ci mace a gabanta batajin komi a ranta, wai irin taji sha'awah a cita itama, ah'a sam batajin hakan, sede tanajin sha'awah sosai , koda yake sha'awah halittarta ce, amma bata taba ganin mace ko namijiba taji sha'awarsu koda kuwa zata gansu tsirarah sha'awrta a jiki take, amma sam bata tabajin sha'awar a citaba ko ayi fingering dinta, itade tasan tanajin tsananin sha'awah amma sam bataso a tabata, sannan duk mazan datake gani bata taba ganin wanda ya kwanta mataba ballantana har taji sha'awarsa, daman ita sam bata sha'awar dabi'arh lesbians, sede sometimes in feeling dinta ya dameta takan dan tattaba albarkatun jikinta kuma tana samun sassauci amma bata taba cin kanta da kantaba. Kankana na gama sa kyn nasa ba tare da yayi sallarh ba daman bayi yakeyiba ya karaso kan bed din ya dauki pillow ya koma kan kujerar daman nan ne gun kwanciyarsa ya kwanta idonsa na kn hilwah data bude kwalbar coding ta fara korawa cikin natsuwa. "Pls ka hadamin shisha da wi-wi da gum with mint na flavor, a kasan shishar kasamin coca cola dink me sanyi da cocaine leda daya..." Tayi mgnr idonta na kan kankana dake kokarin kwanciya idonsa na kan hilwah dake masa mgna da dadin muryarta me kwantar da hnklin me saurare a duniyar ALLAH kankana na mugunjin dadih in hilwah na masa mgna, wasu sunasoma ta musu mgna Amma sam bata musu, maza da mata da dama a gidan sunada burin hilwah ta musu mgna ko zasuji dadin rayuwarsu, hadda da wadanda basu kaunarta sunada burin ta musu magana. Ba bata lokaci kankana ya tashi ya dauko tukunyar shisha dinta dake cikin drower dinta ta madubi, ya daukota ya goge ko ina da tissue se kwalli takeyi shishar tanada kyau kalarta kalar Golding, nan kankana ya shiga hada shishar kmr yadda ta umurcesa ya dauko wi-wi a bag dinsa ya hada da ita da gum with mint flavor din ta kasa kuwa hadin cocaine da cocacola yayi kmr yadda de ta bukata, ya dauko gawayin kunna shishar da leather ya iso bakin bed din ya ajiye mata a side drower din se shaqar cocaine takeyi byn ta shanye kwalba biyu na coding, kankana ya bita da ido. "Ayi a hankali de uwar dakina, kada ki maku, ki make kiyita bacci, Alhaji sunusi yanata kiranafa, nade masa message kan zan hadaku kuyi waya gobe da rana, shima inbadan dan anace bane ai yasan ba waya kkeyi dashiba se kinga dama, seya jera sati yna kira baki dauka , amma kmr maye kullum seya kira..mtwss! Ni wallahi bnson naci, na godewa ALLAH dabe hadani da maza yan anace ba, uhm!" Ya karashe mgnr yanata kwarkwasa da kyn baccin mata a jikinsa kn nan nasa cike yakeda suma kmr mace, sumar tasa tasha gyara Ainun. Hilwah tabi kankana da ido, harya juya ya koma kan kujerar ya kwanta yana mita kan Alhaji sunusi na damunsa. Hilwah batafi ta kansaba, ta maida hnkalinta kan t.v inda ta mayar da tashar zuwa tashar larabawa. "Wayana plx.." Ta fadi da dan daga murya, kankana harya fara bacci dole ya tashi zaune yana fadin "kai uwar daki kinada damuwa...a ina wayar taki take?" Ya karashe mgnr da sigar tambaya. "Bag dina.." Hilwah ta bashi amsa a dan takaice. Ba tare da kankana yace komiba ya bude bag dinta dake gefensa ya dauko wata waya me kyau ta yayi kirar Samsung latest. "Ka tahomin da tablet dina pls.." Hilwah ta kara fadi idonta na kn kankana, ba tare dayace komiba ya dauko mata kwalin tab din da ruwa faro da energy drink , ya karaso ya mika mata wayar ta amsa tab din. drink din da ruwan ya ajiye mata a side drower din. "Thank you.." Hilwah ta fadi cikin dadin muryarta idonta na kan kankana, murmushi ya sakar mata seda dimples dinsa suka losa kana tace, "Ya mgnr Alhajin da muka hadu dashi yau, naga kamar yanada maiko?'' Hilwah ta watsa masa wani irin kallo , shi kadai yasan fassararsa. "Ah! Abin be Kai nanba uwar dakina.." Cewar kankana daman tsokalace tasashi fadar abinda ya fadi, komawa kan kujerar yayi ya zuge bag dinsa ya zaro wi-wi ya tada mata wuta nan ya hau aikin busarta cike da kwarewa. Hilwah ma ta kunna tata shishar ta hau busarta cike da tsananin kwarewa har O O take fitarwa da X X da â¤ï¸, hadda farkon sunanta take fitarwa da shishar hkn ya kara tabbatrmin da itadin ta kware domin da gasa ce da zata iya cinyewa duka, dan babu wanda ze wuceta a kwarewar zuqar Shishar , .. Kankana harya gama nasa yan shaye-shayen da zuqe-zuqen kana ya koma ya kwanta ynajinsa yna yawo a sararin samaniya, seda yasha kwalbar coding uku..hilwah kam ko alamar bacci ma babu a idanuwanta se lumshe ido takeyi tana zuqar shishar tana korawa da coding, nan da nan ta farajinta very cool se slow kawai takeyi kmr yar sarkin Masar....ba ita ta kwantaba seda ta gama kona ledar gawayin shisha har leda uku kwalebanin coding din kuwa seda ta shanye duka Hudun, ta shaqe cocaine rabin leda , kana ta koma ta kwanta tanajin kanta gam-gam alamar ta saba da daukan charji, hadiyar tablet dinta tayi guda biyu ta koma ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya, ta lullube cikin barko ta lumshe idanuwanta ta jawo teddy dinta ta rugume Tunanin mahaifiyarta ya fado mata rai, hkn na daya daga dalilin daya sata take shaye-shaye inba dan shaye-shayenba da sam bazatayi sukuniba, ALLAH ya jarabceta da tsananin soyayyar mahaifiyarta fiyeda tunanin zucia da gangar jiki. "Hasbunallahu wani'imal wakeel!" Hilwah ta fadi tana sauke ajiyar zuciya, yayinda zuciyar tata ke cike da tsantsar tunanin mahaifiyarta, tashi tayi ta jawo picture din mahaifiyarta dake side drower din bed din ta rungume a kirjinta. "Ana ahabbukih ya ummieh.." Tayi mgnr cikin harshen larabci, larabcin yafi zama radau a kan harshenta, komawa tayi ta kwanta kanta gagau kai bakace itace ta gma kwasar wadannan kayan mayenba a cikinta. Wasu hawaye ke bin kuncinta na kewar mahaifiyarta tana shasheqa har bacci ya kwashetame tsananin nauyi, baccin nata cike yake da mafarkai masu abin al'ajabi, hadi da dimauta hankalin me hankali, tabbas skwai wani sirri a tattare da ita.