Sashe 1
Yar Dandi Ceh Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
08/01/2022 à 18:20 - Les messages et les appels sont chiffrés de bout en bout. Aucun tiers, pas même WhatsApp, ne peut les lire ou les écouter. Appuyez pour en savoir plus.
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*YAR DANDI CEH*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
SAADATU BINTU ABDULLAHIâœðŸ?
Writer of
*BOYEYYEN AL'AMARI*
*KYAUTAR ALLAH*
*INSO CUTA NE*
*DA BAN SANTA BA*
*DEDICATED TO*
(HAUWA'U JIDDARH)
Alhamdullillahi am back again.
*Bismillahirrahamanirrahim*
🅿�1
*JANAN HOTEL KADUNA STATE*
Babban Hotel ne wanda ya shahara, ya kai ya isa, ya kasaita, yana daya daga cikin hotels din da mafita yawan mutanenmu na nigeria suka san dashi, mutanen mu na kaduna kuwa ya zamar musu abin alfahari kasancewar duk fadin kaduna babu hotel din dake tashe a halin yanzu kamar shi, Hotel din yayi suna iya suna kasancewar shi din kayatacce ne ya hadu iya haduwa, kama daga bakin get har zuwa cikin harabar hotel din, wasu labaran ma se in ka shiga cikin dakunan hotel din, sannan akwai tsaro Ainun a hotel din. In takaice muku duk wanda ka gani a hotel din to tabbas yanada abin hannun sa ne domin hotel din na masu hannu da shuni ne.
Direct dancing hall na nufa, inda naga haske fayau kamar rana dukda kuwa tsakiyar darene dan a kalla ana neman 12:10am ne, amma kai kace tsakiyar rana ce. Hall din nada matukar girma. kafin na kaiga karasowa cikin hall din karar wakar naira marley me taken common ta fara mini amsa kuwwa a cikin dodon kunnuwana, saboda manya manyan spikun dake duka a falon bana wasa bane, in bakayi a sannu bama hatta da yan hanjinka se sun amsa. Tsakiyar filin hall din kuwa yammatah da samari ne keta aikin shashewa duk macen daka gani a filin babu sitirar arziki a jikinta, daga masu pant da bra, se masu yar yaloluwar riga, wasu pant ne kawai a jikinsu se yar bra wadda da ita kwara babu, wasuma zan iya cewa tsirara suke saboda gaf ilahirin surar da ALLAH yama matan a bayyane take, kama daga kan nono har zuwa kan duwawuka, kansu yaji gashin doki, suna rawar mazan nata rungumosu suna tallabosu, suna mammatsa musu nonuwa.
daga gefe kuma wasu ne a tsaye maza da yammatansu se rungume rungume sukeyi, wasu kuma na tsotsar harshen juna suna shafar jikin junansu, wasu kuma mata ne keta rungumar yan uwansu mata suna yan tabe-tabe, da tande-tande. Wasu kuma na zazzaune a kan kayatattun kujerun da aka kayata hall din dasu kujerune na alfarma da tebura na alfarma a duk tsakiyar kujeru guda biyu wasu kuma uku wasu hudu. jama'ah ne tamkam a gurin babu matsugunni duk kujerun sun cika saura yan tsirarune babu mutane. Kowa kagani da abinda ya damesa, wasu teburansu cike yake da kwalebanin giya, wasu kuma cike yake da kwalebanin coding, wasu kuma tukunyar shisha sukasa a tsakiyar teburinsu se aikin zuqa sukeyi, wasu drinks kawai sukesha suna kallon masu raye rayen dake tsakiyar filin, kasancewar tako ina akwai yalwar haske , dan ba a dauke wuta inma an dauke ko second ba'ayi za a kunna gen. tako ina se wal wal kake gani, ga wasu flowers masu kyau da kyalli suma wuta kawai suke fitarwa, an matukar kayata hall din da abubuwan ado iri daban daban,. ma'aikatan hotel din nata zagaye mazansu da matansu ko wannensu sanye yake da riga me tambarin sunan hotel din, suna zagayene saboda masu bukatar wasu abubuwa, dan har hayar shisha a nan suke bayarwa. (nayi amfani da sunan hotel dinne kawai but babushi a kaduna)
Daga gefe na hango wasu mata su uku zaune a kan kujeru sunyiwa table din tsakiyarsu da'ira, table din dake tsakiyar su cike yake da kwale banin coding sunfi kwalba ashirin kowacce da irin sunanta, se drinks iri iri, sannan se bags dinsu guda uku a kan table din kowacce bag dinta na gefenta. dukkaninsu sunsha sunyi tatil se slow kawai sukeyi a make suke, yammatan matasa ne masu jini a jika sannan masu dadin harka. Daya a cikinsu 20yrs se dayar 19yrs dayar ce karamarsu bazata wucce 17yrs. duk cikinsu yar 19yrs dince baka, su biyun fararene tar, amma yar 17yrs din tafi haske. gefensu akwai kujera safaya da babu mutum, daganin gun zaman nasu special ne, domin kuwa kujerun dasuke zaune ma ba irin na kowa bane sannan sun danyi nesa da mutane Zan iya cewa kusan a kebance ma suke da security guda biyu masu tsaronsu, suna sanye da kayan sojoji, basu bari kowa ya karaso garesu dukda kuwa maza da yawa na kawo musu hari, amma basu samun damar ganinsu. Suna zaunensu se slow kawai sukeyi suna hango komi dake gudana a hall din, dunia ta musu dadih. duk cikinsu babu me sitirar arziki. dukkaninninsu kyawawan mata ne kai dagani kasan babu alamar wahala a tattare dasu, hutu dajin dadin dunia ya samu matsugunni a tattare dasu, (na fahimci nasu iskancin me lasisi ne) Duk cikin mata ukunnan mace daya ce taja hnklina fiye da tunanin me karatu, kyaunta ya dimautani ya gigitani tini na fara kokarin losing memory na. Kallo daya zaka mata kasan me kyau ce, kyaunta ya wuce kyauma in takaice muku, hatta da mace inta kalleta se taji sha'awarta. Itace young a cikinsu, wato itace me 17yrs din a cikinsu, ga zallar yarinta ta bayyana a tattare da ita danya ce shakaf sannan tanada karamin jiki, dukda ita ba siririya bace ina nufin jikinta kyan-kyan yake irinsu in bakayi da gaskeba bazaka iya gano shekarunsu ba, ynzu haka se kayi mata kallon yar 15yrs alhalin 17yrs take, ko zata kai 30yrs a haka zata tsaya, kyam-kyam take, gaskia bazan boye mukuba ALLAH yayi halitta a gun yarinyar nan, zan iya cewa ban taba ganin me kyaunta ba duk dunia se yau, farace sol babu alamar wani color a jikinta se fari, kai dagani kasan farin nata natural ne babu algush. dukda a zaune take hakan be hana na gano ita ba doguwa bace ita ba gajera bace wato yar madaidaiciya ce, sannan wuyanta a ciccike yake da nama, babu alamar rama a tattare da ita, ko alamar k'ashin wuya babu a wuyanta. Shape din fuskarta ya dace da yanayin wuyanta kai kace ita tayi kanta dan kyau, goshinta akwai tambarin H tambarin yayi baki kirin dashi ya matukar mata kyau. suma me yawa ta samu matsugunni a fuskar tata hkn ya bani tabbacin ita gargasace, kasancewar ta ko ina suma ta kwanta luf a kan fuskarta da jikinta, gashin girarta sun hade da junansu, tanada yalwar idanuwa, wato tanada manya manyan idanuwa kai kace zasu fado kasa, ga wani gashin ido da yayima kwayar idon nata kawanya, hancinta dogone dan siriri kmr fensir. Bakinta dan tsuit kmr gidan tsutsa labbanta ja jawur suke kai kace jan baki tasa musu nanko tsabar kyaune, bakinta ya dace da hancinta komi nata dan tsut, ga saje da yayi kwance a gefe da gefen fuskarta, tanafa yalwar gashi a fuskarta gashin ya kwanta luf, girartama ta hade da juna saboda tsabar sumar da ALLAH ya wadata ta dashi. Kallo daya zaka mata ko ba a gaya maka ba zakasan cewar ita ba nigerian bace(Allah nede masani) Ta gefen idonta na dama na hango wani tambari red kmr shape din heart amma seya karkace be bada shape din heart din ba, wannan tambarin ba karamin karama fuskarta kyau yayiba. Rigar dake jikinta red ce ta dace da skin dinta, sannan ta bayyanar da surar jikinta ainun hkn yasa na gano ita din tanada kirar jiki me kyau wato dirarrriyar macece ta fadawa a mujallah, direct idona ya sauka a kan nonuwanta, duk rabinsu a waje suke kasancewar rigar dake jikinta me bayyabar da kirji ce, wato me gidan bra, nonuwanta a tsaye suke qiqam suna zagin me kallo, tanada babban kan nono wato nipple dinta babbane dan shadinsa ya fito radau ta saman rigar dake jikinta, sannan babu bra a jikinta wannan rigar ita kadaice a jikinta, wadda ko cinyoyinta ma bata gama rufewaba , dukda a zaune take na gane tanada manya manyan duwawuka, sannan tanada fadin duwawu wato hips, dan ta cika kujerar datake zaune taf na fuskanci kibar kasa gareta dan cikinta ma a shage yake kai bakayi tunaninma akwai yan hanji a ciki ba, duk cikinsu ita kadaice ke sanye da gyale dan hk ban samu dmr ganin sumar dake knta ba, sede akwai yalwar suma a goshinta. ta yane knta da gyalen dake kanta dosai, ko silin gashinta babu a waje. dukkaninsu hnklinsu na kan raye rayen da mata keyi a filin hall din, bakar dake cikinsu ce rabin hnklinta na kan hall din rabi na kan wannan me kyaun se satar kallonta take tana harararta, ita kam sam hnklinta be kanta ma batamasan tanayiba.