Sashe 79
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Abinci da tsakar daren nan an ya ki na da hankali kuwa?"
" Yunwa nake ji sosai kuma ba zan iya bacci ba sai na ci abinci,ko da na dawo banci abinci ba,sannan kai ba ka damu dani ba,balle ka tambayeni."
Sai ta saka kuka tana." Allah Sarki ni dai kawai ka mai da ni gidan Momi na fi son na zauna acan,saboda kai ba ka iya komai ba sai zalinci da mugunta."
A.m tun yana tunanin ko wasa take masa har ya gane da gaske yunwar take ji,tashi ya yi da sauri ya na dana sanin ɗauko ma kansa jangwam da ya yi,ya buɗe mata ƙofa ya ce cikin tsawa." Malama dallah zo ki fita gabaki ɗaya daga dawowarki kin tada hankalina ki bari gobe in na kira ki sai ki yi mini abin da kika ga dama.Ai kin san in da kicin ɗin yake sai ki je ki girka tun da kin zama cin yau,in ban da iskanci da tsakar dare za ki ta she ni,Allah ya sa ki yi girki da aljanu su tsorata ki."Ya ce a fusace yana kallonta kamar ya shaƙure ta.
Turo bakinta ta yi ta ce." Babu in da zan ni anan zan kwana kuma ni ba zan iya girki da kaina ba,saboda warin gas ba ya barina na yi kuma in dai na yi girki ba ya mini daÉ—i,don haka kai za ka girka mini kuma É—an wake zan ci."
Tsananin mamaki ya sa shi kasa magana a ransa yake mamakin yau she ta raina shi haka da har za ta kalli tsabar idanun shi ta ce shi zai dafa mata abincin da za ta ci.
" A she za ki mutu don ko da rana ba ki taɓa ganin na shiga kicin na yi ma matar so girki ba balle ke yar karan kaɗa miya,kuma in ban da kin raina,ni zan yi miki girki kici da tsakar dare ko ba ki kalli agogo ba."
Ya yi tsaki ya koma ya kwanta yana jin haushin tashin shi da ta yi.
Juwairiya ta takura ta saka ƙara domin har jiri take gani saboda yunwa,sai ta fara kuka ganin ya kwanta.
" Ai kuwa mutuwan kasko za ayi ni da abin da ke cikina don har na ji ya daina motsi,kuma tabbas in banci abinci ba mutuwa zan yi ka ga kai ka rasa ko banza Mama tana da Ibrahim,kai kuwa matarka juya ce ba ta haihuwa"
A.m da yake ji kamar ya shaƙure ta saboda takaici a she Momi wahala suke ji shi ya sa ta haɗosa da ita,amma jin abin da ta ce sai ya miƙe yana murza idanunsa,ya kalli cikinta da sauri ya ce.
" Amma kin san ban iya kunna gas ba kuma ban iya É—anwake ba."
Ta so ta yi dariya ganin yadda ya yi maganar da tausayin kan sa a fuskarsa,sai ta ƙara gasganta maganar da Hamdiya ta yi mata cewar duk abin da ta saka shi zai yi,saboda cikin in ko hakane duk sai ta wahalar da rayuwar su duka.
Mu je na nuna maka sannan Momi ta haɗa mini garin ɗan waken sai na zuba maka iya yawan ruwan da ake so ka kwaɓa."
Tsaki ya yi ya zura duguwar jallabiya suka fice yana tafe yana tangaÉ—i don bacci yake ji.Haka kuwa aka yi ta nuna masa sai da ta fita ya kunna,bayan ya zuba ruwa ya É—auko kayan garin kamar yadda ta ba shi umurni ya kawo mata tana zaune a falo da wayarta tana daddannwa ya ije mata fuskar shi babu fara'a ko kaÉ—an.
Da ya kwaɓa ya koma kicin yana mamakin kan sa." A she haka nake son ɗana?"Sai ya yi dariya ya ƙara cewa." Na rantse duk ranar da ka fito zan rinƙa kissing ɗinka wunin ranar shi ne horan da zan yi maka son."
Bayan ya saka su ƙwama-ƙwama duk da ta gargaɗe sa amma yana son ya baƙanta mata.
Gyangaɗi ne ya kama shi sai ya ji muryarta da ƙarfi a bakin ƙofa ta ce." A.m."
Da sauri ya duba girkin har ruwan ya ƙone saura kaɗan ya yi sauri ya kwashe sannan ya kai mata.
" Ji don Allah wani irin ɗanwake ne kamar an jefi ƙato."Ba tare da ya kalle ta ba ya fara tafiya zai haye sama.
" To ina za ka je nufin ka ni kaÉ—ai za ka bari a falo tsoro nake ji."
Dawowa ya yi yana harara ta." To ki zo mu je É—akina ki ci acan bacci nake ji."
" Allah ya kyauta ba zan koma ɗakin ka ba ai ka sa cin abincin zan yi."Ta ba shi amsa a taƙaice.
Kan two seater ya zauna yana kallon yadda take cin É—anwaken tana ta kushewa.
Gabaki ɗaya sai ya ga ta canza kamar ba wacce ya sani ba,mai sanyin hali da haƙuri da kuka akan ya sota.
" Kai wai haka masu ciki su ke yi ko tashi ce Æ´ar rainin wayo?"Ya tambayi kansa zuciyar sa na tafarfasa.
Tun yana jiran ta gama har bacci ya kwashe shi a taƙaice a ranar anan suka kwana,sai da asuba kiran sallah ya tashe shi.
" Sai ki tashi ki yi sallah saboda iskanci kalli in da kika bar mu muka kwana kamar wasu marayu,kin takure guri É—aya ji kuma kwanciyar da kika yi salon ki cutar mini da baby."Ya ce tare da fara tafiya zuwa É—akinsa don ya yi alwala jin amfara salla.
Haka suke zaman na su gabaki ɗaya ta mai da shi ɗan aiki da ya fara ƙorafi sai ta saka kuka ta ce baby,shi kuma sai ya ruɗe ya yi duk abin da ta saka shi kullum gidan nan cike yake da kayan ciye-ciye,tun bai iya soya kalallaɓa ba har ya ƙware saboda ƙa'ida ne sai ta tashe ya yi mata ɗaya daga cikin su,tun yana ƙorafi har ya saba,gabaki ɗaya ba ya samun bacci wadatacce,kullum cikin ƙorafi take yi sannan duk wani turare ya saka Juwairiya za ta yi tsalle ta dire ta ce ba ta so,ƙamshin wanda take so shi ya kama gidan ko ina,shi kan sa yana tsoron ranar da Zainab za ta shigo cikin gidan nan.
Kafin ta daina amai sun sha jarfa tun daga ranar da ta dawo duk dare sai ya ɗaukota da kan sa ,ta yi masa bore amma ya jure saboda sho kaɗai ya san yanayin da yake tsintar kan sa,amai ne dai ƙa'ida wanda kullum dare sai ta yi shi,amma hakan ba zai hana sa bin da ya yi ninya ba.
A.m ya rame sai hanci kamar shi yake laulayin saboda ba ta barin sa ya huta duk da ta yi mi shi ƙorafin ya ɗauko Hamdiya,amma ya ƙi saboda ba zai iya ɗauke idanunsa a kanta ba,kuma takura musu za ta yi duba ga yadda take nuna ƙyamar sa ko kusa da ita ya zauna sai ta toshe hanci,A.k ya ke lallaɓar sa cewar sa za ta daina da cikin ya fara girma.
A lokacin da cikin ya yi wata uku ya fara fitowa ya yi girma kamar ba ɗan wata uku ba,ganin fitowar cikin A.m kamar zai yi hauka don murna,wani irin kula ya nuna mata a ranar kamar zai mai da ta cikinsa,ya sa ta saka duguwar riga baƙa,wacce ta bayyana cikin a fili sosai saɓanin atamfa riga da siket ta yi ninyar sakawa,don ita kunya take ji matuƙar gaske.
Fita da ita ya yi ya siyo mata kayan ciye-ciye sannan ya lodo mata kaya kamar hauka,saboda kayanta ba ta jin daɗin su tafi son doguwar riga,gidan A.m suka je matar A.k kamar za ta yi hauka tana taya sakaryar ƙawarta kishi,yadda ta ga yana mata kamar zai cinye ta,sannan ganin irin kyawu na Juwairiya da hankali sai ta tsorata tana ganin ta yi sakaci sosai.
Sun daɗe a gidan A.m na ta yanga har yana faɗa musu cikin ya fito wanda take ta saka hannunta tana karewa.Suna ta zolayar shi yayin da daɗi yake ji kamar ya kashe shi wai zai ga ɗan shi ya riƙe kuma har a kira shi da Baba.
Daga gidan su A.k gidan Daddy ya kai ta bayan sun jima ya kai ta gidan su,saboda na cin roƙon sa da take ta yi.
Hamdiya ta ji daÉ—in ganin yadda yake ta yi mata sai da ya gaya ma kowa cikin ya fara fitowa,wanda hakan ya ba ta kunya sosai kamar za ta nitse,shi kuwa ko a jikin sa bai damu ba.
Hamdiya ta ƙara zugeta sosai tare da ba ta shawarwarin yadda za ta wahalar da su har da Zainab da ta ji mahaifin sa ya ce yaje biko,saboda kamar sun fara saukowa.
TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DAƊI KU YI HAƘURI DA WANNAN ANA TARE.
KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.
BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI
SAKACINA KO HALIN MAZA
TAKU
JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY
TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!!
INA ƳAN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR ƘIRJIN SU YA DAWO?
INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN ƘIBA KO INA A ƘAME?
MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA ƘIBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU ƘWARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR ƘIRJINKI,ZAI DAWO MATUƘAR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KUƊIN KI KAWAI ZA TA CI.
IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KUÆŠI GIDA.
MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAUƘI IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423)
Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu buƙatar shiga cikin group ɗina na whatsapp ga numba 08144072423_.
Kuma ƙofa a buɗe take na ƙorafi gyara ko ƙarin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaƙauran marubuciya,kuma ƙawata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ƙara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.
COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.