Sashe 31
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan karan A.k ne ya ce." Ba ƴar kowa ba ce asalima mahaifinta ya mutu ƙanin mahaifin su yake riƙe da su."
" Son Æ´ar talaka matsiyata kake son aure ka manta Zainab ko Æ´ar wace ce ita?"
Ya miƙe tsaye tare da furta hakan ya na mamakin A.m da ya canza duk yadda yake nuna tsanar talaka sai ga shi ya jajibo auren ta.
Ya shafa kansa ya na faɗin." Karka damu Daddy auren nawa na wucin gadi ne,sannan saboda ita Zainab ɗin zan ƙara aure."Take ya kwashe komai ya gaya masa.
Sosai yake kallon sa ya na mamakin wai Zainab ce ba ta haihuwa amma ya ce shi ne baya haihuwa.Lai-lai ya tabbata ya na shaye- shaye.
" Ka yaudare mu Abdurrahman an ya ka yi m kanka adalci ka n ganin in kai ne ba ka haihuwa za ta yadda ta zauna dakai?Ka san ciwon rashin ɗa har yau kuka nake kan ban taɓa haihuwa ba duk da mahaifin ka ya ba ni kyautar ka.Wallahi da sake dole kowa ya sani sannan ka canza mata ba ƴar talaka ba don ba ma haɗa dangi da matsiyata!"
Ya ce tare da miƙewa zai fice ga mamakin sa sai ya ga A.m ya yi sauri ya kama ƙafafunsa ya riƙe ya saka kuka kamar wani ƙaramin yaro ya na roƙon sa,wanda magana uku ya yi masa har ya saka ya zauna jikin sa sharɓar da zufa ya na kallon su.
" Daddy ka tuna Zainab Æ´ar amininka ne kuma a saboda ni ta kamu da wannan ciwon,Zainab ta rantse in har na haÉ—a ta da wata mace za ta rabu dani,rayuwata ba za ta yiwu ba in babu Zainab ina sonta raina fansa ne akan duk abin da take so."
Waɗan nan kalamai ya gaya masa ya na kuka wanda hakan ya sa ya zauna don ya saurare su." Na ji to yanzu ya kuke son ayi ni fa ba mahaukaci ba ne kuma ni soyayya ba ta mai da ni zautacce ba,kar na zo na biye maka mu aika ta hakan lamari ya caɓe mu rasa yadda za mu yi."
Ya tambaye shi ganin A.k ya miƙe ya ba su guri saboda yadda Daddy yake kallon sa kamar ya na buƙatar hakan.
" Saboda haka ya sa na zaɓi ƴar talaka wanda ba su da komai ka ga ta gurin ta hankalinmu ba zai tashi ba,kuma ni na tallafi rayuwar ta.Matsiyata ne basu da komai sai talauci da garari a rayuwa sannan ƙanin mahaifinta wani irin mugun me son kuɗi ne ya kuma tsane ta don haka kar ka damu."Ya ce ya na kallon shi don duk wani kalamai da zai gaya mishi ya ƙare shi dai burin shi ya amince.
" Kai ku tashi ku tafi kai son ka je ka yi tunani na baka nan da sati biyu,in baka sanar da mahaifin ku gaskiyar lamari ba to ni zan fasa ƙwai maza tashi ka wuce!
Hankalin A.m ya tashi matuƙa ko kaɗan bai yi tunanin zai yi kafiya akan lamarin ba,saboda yadda ya ga baya son ya ga ɓacin ransa,ƙara riƙe ƙafar sa ya yi ya na kuka da roƙon sa,amma haka Daddy ya janye ƙafarsa ya shige ɗakin sa duk da kukan shalelensa na yi masa ƙuna sai dai lamarin da ya kawo mai girma ne.
A mota suna tafe babu mai yi wa juna magana A.m tunanin kuɗin da ya kashe take yi,sai ya ji ya ƙara samun ƙarfi wanda washegari Daddy na fitowa daga masallci ya gan su a tsugune.
A ƙalla sun ɗauki tsawon wata suna jerangiya amma Daddy ya hau dokin naƙi,cikin ikon Allah A.m har ya haƙura sai ga kiran shi ya sanar masa su shirya yau zai je a ɗaura aure.
Haka kuwa aka yi bayan an idar da sallah aka É—aura auren Juwairiya Ahmad da Abdurrahman Dawood akan sadaki naira dubu É—ari biyar wanda Baba Sani ya dage hakan zai ba da,ba tare da damuwa ba ya amsa wanda Daddy ne ya biya kuÉ—in.
Tofa masu karatu ga shi Allah ya kawo mu an É—aura aure kuci gaba da bibiyar lintafin domin mu ji yadda za ta kaya.
SHIN JUWAIRIYA ZA TA IYA DANNE SON DA TAKE MASA TA ZAUNA DA SHI KAMAR YADDA YA BUƘATA?NI DAI NASAN SON GASKIYA BA YA ÆUYA WAÆŠANDA SUKE CIKIN SO SUNE KAWAI ZASU AMSA AMIN TAMBAYAR NAN.
TAKU JAMILA LAWAL ZANGO
ÆŠUBBIN GAISUWA GARE KU SABODA COMMENT ÆŠIN KU YA NA SAKA NI NISHAÆŠI.
MAMAN SUDAIS
AISHATU MINNA
FATIMA ZARA JOS
SAHURA NURA RABIN RAINA
NABILA MAMAN SAFWAN
HAMDIYA UMMU ABDULHAKIM
Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu haɗu a shafi noma sha shidda.Ga masu buƙatar shiga cikin group ɗina na whatsapp ga numba 08144072423_.
Kuma ƙofa a buɗe take na ƙorafi gyara ko ƙarin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaƙauran marubuciya,kuma ƙawata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ƙara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.
COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*SADAUKARWA GA:-*
*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*
*Page 16*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
Jikin Baba Sani ya na rawa ya dawo gida don murnar kuÉ—in da Daddy ya biya a matsayin sadakin Juwairiya,da ga gurin É—aurin auren É—akinsa ya wuce sai da ya yi fasalin kuÉ—in ya cire kuÉ—i kaÉ—an da nufin zai bawa Juwairiya sadakinta,wan da sauran ya saka su a aljihunsa murna cike a zuciyarsa, ganin irin yadda rayuwarsa ta canza lokaci guda kuma duk a saboda Juwairiya.
Ya yi kiran Juwairiya da take girki duk da damuwar da yake ranta amma ta na jin daɗin yadda Mama ta samu sauƙi jikinta ya yi sauki,ga kuma Ibrahim da shi ma an yi masa aikin a ƙafar sa ya samu sauƙi sai wani daɗi ya mamaye mata zuciya har take girkin da kula ta na son Mama ta ci abincin sosai.
Kiran da Baba Sani ya ƙwala mata ya sa ta ji gabanta ya faɗi ras!Don ta san yanzu in dai zai kira ta to akan maganar auren ne.Cikin saiɓin jiki ta amsa tare da saurin zuwa gurin sa.
" Amaryar shekara ɗaya yaufa an ɗaura auren ki da A.m ɗazu."Ya faɗa tare da miƙa mata kuɗi.
Wani irin zufa ya keto mata da sauri ta dafe ƙirjinta." Na shiga uku."A bin da ta ce kenan sai hawaye suka fara turereniya a ƙuncinta.
Miƙa mata kuɗin ya yi amma sai ta ƙi amsa tare da shigewa cikin gida hankalinta ya tashi sosai ganin da ga yau ta zama matar A.m.
Tun da ya gaya mata maganar ɗaurin aurenta ta shiga cikin wani hali na rashin natsuwa gabaki ɗaya ta ruɗe,ta na cikin waswasin tunani sai ga kiran sa ya shigo da ta tuna yau a matsayin mijinta ya kira ta kuma ba ta san me zai ce mata ba sai ta ƙara ruɗewa.
Daga bisani kashe wayar ta yi gabaki ɗayan ta ta kai ta ɗakin ta in da take ɓoyewa kar Mama ta gani.Ta koma gurin girkin ta da take tunanin kar ya ƙone.
Sam ta manta ta saka gishiri a girkin ba tare da ta tuna ba kawai ta É—auki gishirin da nufin ta zuba ba,ta sai ta gishirin a tukunya wanda hannunta ya zame ta juye shi duka sannan kuma a lokacin ta tuna ta riga ta saka gishiri.
Kawai sai ta fashe da kukan da ta kasa gane saboda juye gishirin ne take kuka,ko kuma a kan maganar da Baba Sani ya gaya mata ne oho.
Mama da ke falo ta na shan magungunan ta sai ta ji kukan Juwairiya da ƙarfi ta na rera shi kamar wata ƙaramar yarinya duk da jikinta ba ƙarfi, amma hakan nan ta daure ta fito ta na dafe bango a ranta ta na mamakin mai ya saka ta kuka haka.
"Lafiyar ki kuwa?"
Ta ce a lokacin da ta ƙaraso gurin sai ta yi turus! Don ita hankalinta ya tashi ta ɗauka ƙone wa ta yi,amma ganin lafiyarta ƙalau sai hankalinta ya kwanta
Ganin ba ta amsa mata tambayar da ta yi mata ba.
Kama ta ta yi ta riƙe tare da shigar da ita cikin ɗaki saboda kukan da take yi ya tsorata ta." Ki yi shiru don Allah ki dai na kuka kin san abin da likita ya gaya min,yanzu haka dalilin kukan ki ba ki ji yadda zuciyata take bugawa ba."Ta faɗa tare da dafe ƙirjinta da yake harbawa da ƙarfin gaske.
Ganin haka hankalinta ya tashi da sauri ta share fuskarta duk duk yadda ta so ta ƙaƙaro murmushi a fuskarta,amma hakan ya faskara wasu sabbin hawayen da suka ƙara yin matsuguni a fuskarta.
" Mama don Allah kar ki saka damuwa a ran ki.Girkin ne ya bani haushi saboda na manta na zuba gishiri kuma na zo na ƙara shi ne hannuna ya goce na juye duka."
Dariya Mama ta yi ta ce." Juwairiya wacce ta iya girki komai auna wa ake shi ne yau ta yi juye lailai yau hannu ya ƙwace kenan.To ai ni ban ga abin kuka ba sai dai in a kwai abin da kike ɓoyewa."
Gaban Juwairiya ya faɗi jin Mama ta na so ta ɗago ta sai ta yi sauri ta tsaida hawayen ba shiri."Iya kan abin da ke damuna Mama kenan haba dole na yi kuka bayan tsawon jinya da kika sha a ƙasar waje,yau za ki ci girkina ga shi hannu ya ƙwace min."
Mama ta koma ta zauna ta ce " To ba sai ki ɗora wani ba."Ai da sauri ta miƙe tare da faɗin."To." ganin yadda Mama ta kafe ta da ido haka kawai sai wani irin kunya ya lulluɓeta har ta ji ta kasa haɗa ido da ita.
" Ok bara na je na É—ora na san yunwa kuke ji."Ta faÉ—a ta na shafa kan Ibrahim da ke zaune ba ya tafiya saboda likita ya ba shi lokacin da zai fara tafiya.