Sashe 57
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shirun da ya yi sai zuciyarta ta karye ta fara tunanin to ko gaskiya ne.
A.m da yaga zai tona a sirin kanshi da kanshi sai ya dake cikin wata irin murya ya ce." Mai ya sa kike min wannan banzar tambayar waye ita kuma meye haɗa ni da ita? Ƴar aikin ki fa kike danganta ni da ita kin cuce ni,mai zan yi da ƴar matsiyata jinin talauci kin taɓa ganin na kula wata mace duk da damuna da suke yi balle ita.
Wani irin sanyi ta ji ya kamata jin abin da ya faÉ—a dama ta san ce wa babu yadda za ayi ya kulata,amma don kar ta yi saurin sauko wa ta ce." Ba wani nan munafiki ai ni ka bani mamaki ka rasa wacce za ka kula sai ita,to bari ka ji na rantse maka ba ita ba ko wace mace ka kalla nine ajalinta saina illata rayuwarta,yadda ko waÉ—anda suka kawo ta duniya ba za su so su ganta ba balle kai kana tunanin zaka haihu ne ni bana haihuwa."
A.m da ya koma ya kwanta jikin sa a mace hankalin sa ya tashi sosai,ya ɗan ji daɗi da ya fahimci ba Baba Sani ya gaya mata ba,don in da shine duka zai ɓata lamarin ya tabbata sai ya kunna mata wannan recording da ya yi,amma a ran sa ya na mamakin wane munafukin ne ya gaya mata,ya san ce wa A.k ba zai taɓa gaya ma matar sa ba."
Domin ya cire mata shakku sai ya miƙe cikin ɗaga murya ya ce.
" Look Zainab na lura baki da hankali ko kuma kin sha wani abu ko kin fara ɗaukar zigin ƙawaye,in baki yadda da ita ba mai zai hana ki daina yawo ki zauna ki kula da ni,wanda ni kaina zan fi buƙatar haka,bawai ki tsaya kina zargina da wata kucaka ba,kamana kike tunanin zan iya kula ta mai take dashi kuma waye ubanta a duniya."
Ya yi ƙuta ya ci gaba da magana da ƙarfi ganin maganganun sa suna tasiri a kanta saboda ta yi shiru ta na sauraren sa.
Janyo ta ya yi zuwa jikin sa." Zainab please trust me."
Ya ƙara marairaice murya ya na shafa bayanta da ta yi lamo a jikin sa kamar wata mage ta na ƙara jin madarar son sa na ƙwaranya a zuciyarta.
A.m da ya ji ta yi lamo a jikin sa ya saki gwauron numfashi,ya na tunanin yadda zai yi ta amshi yaron da Juwairiya za ta haifa masa,amma ya saka a ran shi dole ta karɓa ko ana ha mata ana ha maza.
" Bai kamata ki yadda da zugin maƙiya a kanmu ba ki tuna na yi miki halacci har yau babu wanda ya san ke ce bakya haihuwa,kuma na kasa haɗa wata mace da ke na riƙe alƙawarin da ba yi miki duk da ina son naga ƙwaina a duniya fiye da rayuwata,hakan ba zai sa ki yadda da ni ba?"
Zainab jikinta ya mutu murus duk da ta yadda da shi,amma ta ɗauki aniyar cusgunawa rayuwarta da wulaƙanta ta agaban shi,domin ta cire ɗan shakkun da take yi a zuciyarta kuma in ta gane gaskiya Lantana ta kuka da rayuwarta.
" Ka yi haƙuri zauji zuciyata ce ta kasa gasganta hakan bayan na san halinka fiye da kaina,amma in sha Allahu ba zan ƙara maka irin wannan tuhumar ba, kuma ni ma na fahimci maƙiya ne suke son su raba mu sai dai su mutu don ni da kai mutu ka raba."
Rungumota ya yi ya ce." Wannan dalilin ya sa nake matuƙar son ki auren mu da ke sai mutuwa za ta raba ni da likitar likitoci.
Yauwa bari na siya kwalliyar da aka hana ni siye bayan daga kallo É—aya na siya babu ta yi gashi yanzu har ta yi arha."Dariya ta saki suka manta komi .
A.m bai tambayi wanda ya gaya mata ba amma ya zama dole ya ƙara saka tsaro saboda someone is behind ko kaɗan bai yi tunanin Lantana ba ce.
Cikin tsananin mamaki Baba Sani ya tsaya a ƙofar gidan sa ya na kallon Maama da ke tsaye da ƴan sanda guda biyu a bayanta.
" Yauwa ranka ya daÉ—e ga shi nan ku kama shi."Ta faÉ—a fuskarta babu walwala.
" Ranka ya daɗe don Allah kar ku kama ni na rantse gobe Juwairiya za ta dawo na gaya mata,amma ta ƙi ji duka yau sati biyu da shekara ta yi kuma wannan bawon Allah ya taimaki rayuwarta."Ya faɗa ya na zare ido.
" Ok kin ji abin da ya ce ki yi haƙuri in har ba ta dawo ba sai mu ɗauki mataki."Ɗaya daga cikin ɗan sandan ya faɗi.
" Ba komai Allah ya kaimu goben in kuma ba ta dawo ba zan kai gaba,ko da kuwa baku ƙwato min haƙƙina ba."
Ta ce ta kalle Baba Sani cikin ɓacin rai ranta ya na faɗa mata a kwai abin da Juwairiya da Baba Sani suke ɓoye mata.
A daren da suka yi maganar da misalin ƙarfe biyu na dare Mama na zaune a sallaya ta na karatun kur'ani bayan ta idar da sallar nafila.
Sai ta ji kamar ana buÉ—e get É—in gidan tsoro ya hana ta motsi zuwa can ta ji an shigo.
Wasu ƙattin maza majiya ƙarfi guda uku suka shigo.
Da sauri ta miƙe ta na salati kafin ta furta komai sun shaƙa mata wani abu a fuska ta zube luuu a ƙasa.
TO FA MASU KARATU NA IJE BIRONA SABODA TSORON WAÆŠANNAN MUTANE INA TUNANIN SU WAYE.
KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.
BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI
SAKACINA KO HALIN MAZA
TAKU
JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY
Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu buƙatar shiga cikin group ɗina na whatsapp ga numba 08144072423_.
Kuma ƙofa a buɗe take na ƙorafi gyara ko ƙarin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaƙauran marubuciya,kuma ƙawata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ƙara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.
COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*SADAUKARWA GA:-*
*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*
*Page 26*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
A cikin motar da suka zo da ita suka sakata,sun yi tafiya mai nisa gaske sannan suka tsaya.
Duk nisar tafiyar da suka sha amma Mama da Ibrahim ba su farfaÉ—o ba.
Wani ƙaton gida suka shiga da su tare da kwantar da su,sannan suka fice daga gidan.
Kusan awa É—aya Mama ta yi sannan ta farka cikin tsananin razana tana salati.Ta kalli in da take yayin da take tsananin mamaki,idanuwanta suka firfito tana mamakin in da ta tsinci kanta.
Ibrahim dake kwance ta rungume tana jijjiga shi,cikin tashin hankali tana mamakin ganin ta a wannan gida.
Ko da ya buÉ—e ido sai ya cika da tsananin mamaki ya kalle ta ya ce.
"Mama ina ne nan kuma mai ya kawo mu wannan gida?"
Mama dake cikin tashin hankali ba ta ba shi amsa ba,sai miƙewa da ta yi tana ƙarewa gidan kallo.
Duk da rashin ƙarfin jikinta amma haka ta miƙe ta kama hannun Ibrahim suka fito waje.
" Madam lafiya ina za ki je."
Ta ji muryar wani mutum wanda yake tsaye a get É—in gidan,ya na sanye da kakakin sojoji da bindiga É—auke a hannunsa.
Mama ta ja baya da sauri tana kallon sa da tsoro a fuskarta.
" Waye kai kuma mai ya sa kake tambayata?Zan koma in da kuka É—auko ni."
Ta ba shi amsa da muryar tsoro a fuskarta,tana ja da baya saboda ta tsorata ƙwarai da ganin sa.
" Madam ki yi haƙuri oga bai ba mu izinin ki fita ko da ƙofar gida ba ne."
Ya ce cikin É—aure fuska ba tare da ya kalle ta ba,balle ya ga tashin hankalin da ke É—auke a fuskarta.
" Waye kai mene ne haÉ—ina da kai har za ka ce ba zan fita ba,sannan waye agan ka ina ruwana da shi."
Ta jera masa tarin tambayoyin da take tunanin ba zai amsa mata ko É—aya ba.
" Wannan kuma sai ki jira har sai ya zo ki yi mi shi tambayoyi,amma ba ni da masaniya ina kan aikina ne kawai.
Mama da fari ta ɗauka wasa yake mata amma da ta dage kan dole sai ya buɗe mata,sai ta ga ya ɗaure fuska ya ɗaga zungureriyar bindigar sa,ba tare da ya ƙara kallon ta ba.
Da sauri ta kama hannun Ibrahim suka koma ciki,saboda ta tsorata da shi gani take kamar zai harbe ta.
" Inna lillahi!
Wai me ke faruwa ne na kasa gane komai ya Allah ka fahimtar da ni,na san cewa Baba Sani ba zai taɓa killace ni a gidan nan ba don kawai na buƙaci Juwairiya ta dawo."
Ta faÉ—a cikin tashin hankali tare da rashin madafa tana ji kamar ta yi hauka.
" Ina Juwairiya mai ya sa ita ba'a taho da ita ba?"
Ta tambayi kanta da tsananin mamaki yayin da ta rasa ta in da za ta fara tunani,domin lamarin ya É—aure mata kai sosai.
" Ko masu garkuwa da mutane ne suka sace mu?"
Ta faÉ—a tana kallon Ibrahim da ya cika da mamaki ya na kallon daular gidan da aka kawo su.
A jiyar zuciya ya yi mai nisa sannan ya sauke tagumi ya kalli Mama,da fuskarta ya nuna tsantsar tashin hankalin da take ciki.
" Ba na tunanin za'ayi garkuwa damu har gida sannan aka wo mu cikin wannan daular Mama! Ki duba irin wannan gidan na masu kuɗi ne sosai.Ni dai ina zargin a kwai wata a ƙasa.Tabbas a kwai lauje cikin naɗi."