Sashe 48
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Take ta amince da hakan don ta san yadda Allah ya sa ta shiga makarantar ko sun rabu da A.m,Allah ba zai kawo mata wanda zai hana ta karatun ba duba ga yanzu ilmi shine ginshiƙin zaman duniya.
A.m zai yi tafiya zuwa chaina Zainab ta buƙaci su tafi tare don ita ma ta na da siyaryar da zai kai ta ta yi matuƙar mamaki da bai hana ta ba ya yi musu viza suka wuce tare.
Tafiyar su da sati É—aya A.m ya dawo saboda ba daÉ—ewa zai yi ba.
Ya shigo da murna ya na kwaɗawa Juwairiya kira ta fito da sauri jin muryar sa,dama ta na laɓe ta na kallon shigowar motar sa ta na son ta je garesa,don ta yi missing ɗin shi a lot sai dai ta san Binta na ganin ta fita za ta bita,saboda yanzu bayi ne kawai za ta shiga ba tare da ta bita ba.
Jin kirar ya sa ta daure ta fito Binta na biye da ita kamar yadda ta za ta,sai ta tsaya daga bakin ƙofar ta na sakin mishi lallausar murmushi.
Hannu ya ware da nufin ta iso gare shi yayin da idanun sa suke bayyana matuƙar kewarta da ya yi.
Duk da gangar jikinta na buƙatar haka amma sai ta langaɓe kanta ta na nuna masa Binta da ta yi tsuru-tsuru ta na kallon ikon Allah.
Tsaki A.m ya yi da ya kai idanun sa gurin da take nuna masa shi kam har ga Allah ya manta da ita,sai ya ji tsanar ta a ransa matuƙa ganin za ta hana shi hutawa ga shi da alama yarinyar za ta yi munafunci.
Hararar ta ya yi ganin yadda ta kafe shi da ido ta na kallon ikon Allah.
"Ki same ni a É—aki."
Abin da ya ce kenan tare da ije jakar shi da nufin ta É—auko masa.
Hankalin Juwairiya ya tashi sosai ta juya ta kalli Binta da ta daina kallon sa,lokacin da ya haye sama ta juyo da idanunta ga Juwairiya da ta yi tsamo-tsamo kamar wacce ta faÉ—a cikin randa.
Sai ta juya ta shiga ɗaki ahankali Juwairiya ta sunkuya ta ɗauki jakar da ya ije ta nufi ɗakin sa kamar wace ƙwai ya fashe mata,yayin da take jin matuƙar kunyar Binta don ta san tunani barkatai za ta yi a ranta,tun da ita ba yarinya ba ce a shekarunta ya kamata ta fahimci wani abu.
Ta na shiga É—akin ta ije masa jakar shi da nufin ta bar É—akin.Am da yake zaune ya sunkuya ya na cire takalmar shi da ya jira ta ta zo cire mishi,amma ganin shiru ba ta zo ba ya fara cirewa.
Da sauri ya miƙe tare da janyo hannunta ya haɗa ta da gini ya yi mata rumfa ya na faɗin."Matar wucin gadi ina za ki ko ba ki yi murnar dawowata ba?"
Fuskar sa bayyane da murmushi yake magana ya na jin wani irin kewarta da ya yi.
" Please ka cikani ina jin kunya matuƙa ban san ya Binta za ta ɗauke ni ba,ƙila a mutunjyar banza.Zargi nake matarka ta na son gano wani abu shi ya sa ta kawo ta gidan nan."
Juwairiya ta furta jikinta a sanyaye duk a tsorace take gani take kamar Zainab za ta iya shigowa ga kuma Binta a gidan.
Sakin jikinta ya yi ya koma ya zauna ganin yadda take kyarma,ya kwanta a kan gado tare da riƙe yatsun hunnuwan sa ya tallabe kan sa ya na kallon sama.
"Ki kwantar da hankali ba na zargin haka saboda Zainab ta ba ni duk wani yadda na ta kamar yadda nima na yadda yadda da halayen ta.Game da yarinyar nan kina tunanin saboda ita zan ƙi more kuɗina ne ki duba irin bita da ƙullin da wancan mara mutuncin yake min.
Sannan maganar samun ciki na yanke shawarar zamu je ƙasar waje ayi miki dashen ƙwai kawai ina ga hakan zai fi."
Juwairiya ta gwalalo idanu tsoro ya kamata matuƙa har ta fara dana sanin ƙin yadda ta samu ciki,gashi yanzu ya na shirin kai ta ƙasar masu jajayen kunni a ilata mata rayuwarta.
Sai kawai ta juya ta fice ba tare da ta ce masa komai ba don in ta yi ƙoƙarin yin magana ta san kalmar haƙuri za ta iya ba shi,akan ta na zubar da ciki ba tare da sanin sa ba.
" Ina jiran ki ki shirya min abincina kuma ke za ki bani don haka sai ki kauda idonta a gurin."
Ya É—an É—aga murya yadda za ta ji ganin har ta fice daga É—akin.
Bayan ta shirya masa abinci kamar yadda ya ce haka ta bi umurnin sa bayan ta aika Bintu ta siyo mata kati.
Duk da zargin da Bintu take musu sai ta fita siyo katin a ranta ta na Allah Allah, ta dawo ta ga abin da zai faru a gidan ita har yanzu ba ta dai na mamakin ware hannun sa da A.m ya yi ba akan ta shiga.
Juwairiya da take ba A.m abinci a baki ta na jin ƙarar buɗe ƙofa ta ije cokalin tare da zurawa ta shige ɗaki,wanda hakan ya ba A.m dariya ya ɗauki cokali ya ci gaba da cin abin sa ya na tunanin yadda zai kori Bintu a gida.
Suna zaune da Bintu Juwairiya na koya mata karatun kur'ani ta ji wayar ta ta yi ƙara da sauri ta ɗaukajin shigowar tsaƙo.
"Dare ya yi zan yi bacci ina jiran ki a É—akina ki yi sauri ko na zo na É—auke ki."
Tsananin mamaki ya kamata ta zare ido ta na kallon Bintu da ta ke kallonta ganin ta firgita.
Ƙin zuwa ta yi ta kuma ƙi mai da masa da martani,don ta san duk rashin kunyar shi ba zai zo ya ce ta zo su kwanta ba tun da Bintu ba yarinya ba ce,kuma ko da ta zo irin yadda Zainab ta gabatar da ita ga Bintu a walaƙance na matsayinta na ƴar aiki wacce ake so ta koya ma Bintu aiki ta maye makwafin ta.
Suna zaune har ƙarfe goma sannan suka kwanta amma ta kasa bacci tunanin sa ya hana ta bacci.
Kamar yadda take juye-juye haka shima yake ta yawo akan gadon shi becouse he missed her a lot da ga ƙarshe tashi ya yi,ya saka takalmin shi ya sauko ya na ƙwanƙwasa ƙofa.
"Juwairaah ina kike ki zo ki haÉ—a min shayina."
Ya ce da ita cikin ɗaga murya ya na ƙwanƙwasa ƙofar,amma ta kasa koda motsine saboda figita don ko kaɗan ba ta yi tunanin zai iya biyo ta ba.
Jin ta yi shiru sai ya ci gaba da buga ƙofar ya na faɗin."Na san ba bacci kike ba in kuma baki zo ba zan ɗauko spare key na buɗe duk kuma abin da na yi miki ba ruwana."
A hankali ta miƙe don kar ta tashi Binta da take tunani ta yi bacci ta fita cikin sanɗa.
Dariya ya saki ya ce." Matsoraciya da ki tsaya ki gani abin da zai faru."
Juwairiy ta haÉ—e rai ta ce da shi."Baka tunanin Binta za ta iya gaya ma matarka abin da ke faruwa "
"Kin cika tsoro Zainab ba irin matan da za a gaya ma wannan ba ne, ta yadda yadda da ni babu abin da zai faru,kuma ya zama dole ta bar gidan nan wallahi."
Hannunta ya kama suka haye sama duk yadda ta so ta dawo ɗaki amma ya ƙi ya kafe dole a can za ta kwana,tun ta na ganin wasa yake mata sai da ta ga ya sakin mata nauyin sa ya na ta shara baccin gajiyar hanya mai tsawo da ya ɗauko,ya barta ta na ta karanta watsiƙar jaki da juye-juye don ko kaɗan ba ta samu ta rintsa ba.
Washegari da asuba ta so ta koma É—akinta amma da zai fita sallah sai ya saka makulli ya rufe ta,sai da ya dawo ya kasheta da zumar soyayyar shi ya kuma sa ta bacci wanda ta yi shi saboda rashin baccin da ba ta yi jiya.
Sai misalin tara ya barta ta sauko cikin tsoro a hankali take taku don kunya kasa shiga cikin É—akin ta yi,sai ta zarce kicin kawai ta É—ora musu abin karyawa saboda kiran ciroma da cikinta yake yi.
Juwairiya ta so ta fita daga kicin É—in hani Binta a kicin ta na Æ´an aikace-aikace." Anty sai yanzu kika tashi ai na gama ayyukan ma."Ta ce mata ta na mata wani irin kallo na zargi.
Juwairiya ta sosa kanta ta na yaƙen dole." Ok sannu kin yi ƙoƙari bari na ɗora mana girki."
Ta ce da sauri ta na son ta kauce ma idanun Binta.Sai ta É—auki tukunya ta É—ora a gas.Sun yi nisa da aikin su babu mai ce wa komai ita Binta mamakin ganin irin zaman da Juwairiya take yi da mijin Anty Zainab bayan ta san ita Æ´ar aiki ne,yayin da Juwairiya kunyar kwana da ta yi aÉ—akin sa take ji saboda ta san Binta ta fahimci ba a É—akin ta kwana ba,duba ga irin maganganun da take mata na rashin tsoro ya hanata bacci saboda girman É—akin.
" Uhumh."
Abin da Juwariya ta ce kenan ta ji gaba da aikin ta." Anty bari na je na wanke bayi kafin ki gama abinci."
" Ok."
Ta ce ba tare da ta kalleta ta ba.Ta na aikin ta sai ta ji an rungume ta ta baya da sauri ta waiga ta kalle shi a razane.".Na lura so kake ka saka a karya ni a gidan nan kafin na bar shi."
Ta faÉ—a a raunane sai hawaye don tsoron Binta take yi sosai ita gani take Zainab ta ije ta ne don ta saka ido akan gidan.
" Juwairiya sarkin tsoro don Allah tsoron ki zai cutar da rayuwar mu ne? Ita ba ta bani kulawa ba kuma na É—an shekarar ma ba za ta bari na huta ba."
Ya faɗa tare da shagwaɓe mata kamar zai yi kuka sai ya ba ta dariya suka yi duka."Ina dai jiye mana abin da zai je ya dawo ne ka san halin Anty Zainab kuma ko ma meye akai na zai ƙare,tsorona kar ta illanta ni kaga mijin da zai aure ni zai yi asara a..."