Sashe 21
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Akan maganar da na nemi shawarar ka yau ma na ƙara bijiro maka da ita.I really need your advise pleese help me out."A.k ya kalle shi yadda idanunsa suka kaɗa suk yi ja ga mamakin sa sai ya ga hawaye ya na sauka da ga ƙuncinsa.
Ya kama hannunsa ya haɗa da nasa ya riƙe sosai ya na kallonsa ya ci ga ba da cewa."I know my wife she is a woman of raging jealousy.Bazan iya haɗa ta da wata mace ba kuma ba yan haka na yi mata alƙawari,amma ina jin zafin rashin yaro da ba ni da shi wanda hakan in ban ɗauki mataki ba zai iya taɓa lafiya ta,domin a yanzu ya kai matsayin da ba na iya bacci.
Tun da ya fara magana A.m ya yi shiru ya na kallon sa a ransa tunani yake to ko amininasa ya ci kai ne ko kuma rashin haihuwar ya taɓa tunanin sa, kamar yadda yace shi dai ya san ta aure ake samun haihuwa ya ba, shi shawara yaƙi bi saboda wani alƙawari na shi na banza to amma bari ya ji me yake tafe da shi.
Ganin ya yi shiru ya dafa kafaɗarsa ya na cewa."Try to be patient ka san zuriya kake buƙata kuma dole a aure za ka same shi,ba zaka so ka sami ɗanka ta zina ba wanda na san ba halinka bane,amma ni banga dalilin da zai sa kaƙi ƙara aure ba bai ita ta ɓata mahaifinta da kanta ba?"Ya ɗan faɗa da zafi kuma da tsigar tambaya.
" Haka ne." Ya ba shi amsa sannan ya ci gaba da cewa." Duk akai na ne ta samu wannan matsalar gaskiya i can't make up my mind ko zan iya cin amanarta."
Ƙarin takaici maganganunsa suka ƙara ba shi gani yake ba shi da tsayuwa a gidan sa,amma shi bai ga yadda matar shi zai ta da hankalin shi ba,don kawai zai ƙara aure kuma duk laifin tane.
Ya kaɗa kafaɗunsa yace."It is up to you ni dai na gama baka shawara."Yace amma sai kuma ya ga hankalin aminin nasa ba shi a gurinsa wataƙila ma be san me yace ba.
A hankali ya bi gurin da yake kallo shima Juwairiya ce da tiren gyaɗa a kanta da ga ganinta ka san ta na cikin wani hali, kusan ma ta na tafe ta na share hawaye saboda har Alhaji Tanimu ya kawo kayan auren ta na jin gara ta haƙura ta aure shi,wataƙila shi Allah ya tsara ya zamo mijinta ta san bawa ba ya wuce abin da Allah ya tsara mata,sai dai yanayin halin da Mama da Ibrahim suke ciki ya sa ta zagaya wa da gyaɗar da yau ba ciniki ta haɗa da kuɗin da Mariya ta ba ta ta kai su asibiti.
A.m da ya zuba mata ido ya na kallonta bai taɓa ganin mace me sanyi da wani irin shauki a tare da ita ba sau,haka kawai ya ji ta kwanta mishi a rai ba wai son ya na son ta ba irin zai iya magana da ita har ya ba ta lokaci su yi wasa da dariya,kuma ya nemi shawarar ta kuma zai iya yin komai don ta yi farin ciki,zai iya cewa yau ne rana ta farko da ya ga wata mace bayan Zainab har ya na jin zai iya mata magana.
Wato in ya fahimci zuciyar shi ƙawa yake son ya mai da ita ko ƙanwa." To amma duk tsanar talaka da na yi sai ace na yi ƙawa da ƴar talaka kuma ƙasƙantacciya ƴar talla kai an ya da wuya.".
Yace a zuciyar a cikin zuciyarsa ya na me ƙoƙarin kauda idanun sa daga gareta don jin hakan bai dace ba ace duk matsayin shi.Sai-dai idanunsa sun kasa ɗauke kan su daga kallonta ya na ƙara zaƙulo kyawunta.
Ta na tafe cike da damuwa har tazo ta gaban su za ta wuce." Me gyaÉ—a." Kalmar da bakinsa ya furta ba tare da ya ba shi umurni ko tunanin hakan ba.
Juwairiya ta ji wani irin sansanyar murya mai kama da sarewa ta kira ta ta na son ta juya amma sai ta daƙile kanta da juyawar,don ƙila in ta ga mamallakin wannan muryar ba ta san halin da za ta shiga ba sai kawai ta ci gaba da tafiya yayin da aranta take addu'ar Allah ya sa karya ƙara kiranta, don ta san in ya ƙara kiran ta ba za ta iya tursasa zuciyar ta da ƙin juyawa ba.
A.m ransa ya matuƙar ɓaci ƙazama da ita ta na talaka zai kira ta taƙi waigowa ya so yaje ya yi watsi da kayan tallar,ya ga uban wa take taƙama da shi taƙi amsa kiransa amma da ya yi tunanin ko kurma ce sai ƙara kiran ta a karo na biyu.
Cak! ta tsaya amma ba ta wai go ba ta na addu'a a cikin ranta yayin da idanuwanta suka zaƙu da suga wannan mamallakin muryar.A hankali ta tako ta iso gun motar su ta tsaya ta kasa magana kuma ta kasa ɗaga ido ta kalle shi.
Kusan minti goma ta na tsaye ba tare da ya kalleta ba me ya gani oho ganin ita ma ba ta da ninyar ta yi mishi magana kuma ba ta tafi ba A.k dai ya na zaune ya na kallon ikon Allah.
A.m ya buɗe motar da nufin ya yi mata wulaƙanci dai-dai lokacin da idanuwan su suka tsarƙe da na juna.
Kyansa yanayin jikinsa idanuwansa da yadda yake kallonta suka ruÉ—a ta ta yi kamar za ta faÉ—i, amma sai ta dafa jikin motar sa ta na kallon shi cikin wani irin shauki,lokaci guda ta ji abu me kama da guduma ya sauka akanta! Yayin da wani irin shokin na soyaryarsa suka dinga É—ana mata son shi a cikin ranta,har ta ji za ta iya mutuwa in ba ta same shi ba.
Idanun su da suka tsarƙe da juna sai ya tsinci kansa da kasa mata rashin mutuncin da ya yi ninya a yatsine yace."Nawa-nawa gyaɗar."
Ta zuba mishi idanunta sai kuma ta janye ta lumshe su tare da kauda ganin ta gare shi ahankali da sanyaryar murya tace.Hamsin gwagwani É—aya."
Ya ɗan ƙura mata ido haka kawai kyawunta da muryarta yake ruɗan shi a kanta."Duka buhun nake so nawa."Yace tare da barin kallonta lokacin da ta ɗora idanunta akan sa.
Zare ido ta yi " kwai yawa fa kusan na dubu uku da É—ari biyar ne.Tace mishi hakan sai ya burge shi ya tsinci kansa da yin murmushi.
"Ok bari in ci Allah ya sa da daɗi."Da sauri ta saka hannunta da baya rabo da lalli ta miƙa mishi ta na faɗin." A kwai daɗi kaci kaji."
Yabi hannunta da kallo ya karɓi gyaɗar ya ɓare tare da taunawa,lumshe idanunsa ya yi yace da ita."Gaskiya a kwai daɗi zuba min a leda sauran kiyi sadaka da shi."
Da sauri ta zuba mishi sannan ta kalli gefen A k da ya yi mutuwar zaune saboda tun tarihin rayuwarsa da A.m yau ce rana ta farko da ya siyi abu a gurin masu talla,sai ya yi lakato ya na kallon A.m da ke cin gyaɗa har ya na faɗin ta ƙara mishi ya yi daɗi.
" Yayana kai fa ba ya cine."Ta kalle shi sai kuma ta mai da maganar da tsigar tambaya ta na kallon A.m,kaÉ—a kafaÉ—unsa ya yi ya na kallon shi ya ma manta da shi yace."Ba ya ci."
Juwairiya tace " Ka tambaye shi ne?"Sai kuma ta kalli A.k tace."Wai haka Yayana?"
"Yes Am ok."Yace da ita ya na kallonta.
Zuba gyaɗar ta yi ta miƙa mishi ta na faɗin."Kaci a kwai daɗi."Ya ƙarɓa tare da faɗin."Thanks sis."
A.m ya zaro kuɗi da yawa ya miƙa mata. Gashi sis ki cire kuɗin ki sauran ki ƙara jari."Zare kuɗin ta ta yi tace."Siyan da ka yi na gode."
Hakan sa ya yi matuƙar birge shi ya na ta kallonta har ta yi nisa ya leƙo ta cikin murfin motar yace." Manene sunan ki."
Ya ɗan ɗaga muryarsa yadda za ta ji don ta yi nisa,waigowa ta yi ta kalle shi tare da sakar masa murmushi ta tabbata wannan kyakykywa gayen ya yi mata sata mafi girman abu a rayuwarta,wanda ta san ba zai dawo mata da shi ba kawai za ta ci gaba da renon giɓin rashin abin da ya ɗauke mata har iya tsawon rayuwarta!
" Sunana Juwairiya Ahmad."Tace tare da ƙoƙarin ɓullewa a ranta ba ta son ta ƙara haɗuwa da shi don ta san babban goro sai magogin ƙarfe.
A hankali ya kwantar da kan shi akan jikin kujerar da ya saukar da kansa ya na murmushi ya furta.Juwairaaah! Da wata irin murya ya ja sunan ya yi mishi wasali sosai." Ta na da kyau haka kawai sai na ji ta burge ni."
Ba tare da wani shakku ba A m yace."Bayan kyau a kwai hankali da natsuwa .Rayuwarta a kwai tarin tausayi ka aureta kawai ta haifa maka yara.
Da sauri A.m ya buɗe idonsa ya ɗora akansa wani irin ɓacin rai da takaici ta ya ya zai haɗa shi da ita ƴar talaka me talla ita yake nufin ta haifa mi shi yara!Ina imposible wasa yake yi.
Ya buɗe baki zai yi magana sai kuma ya figi motar tamkar zai zubar da su,A.k dai bai ce komai ba koma kashe su zai yi, ya yi amma iyakan shawarar da zai iya ba shi kenan kuma in dai bai ɗauka ba to ba zai ƙara kula shi akan damuwar sa.