Sashe 27
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Ikon Allah bayin Allah don Allah ka ƙara maganar wallahi ban ji me ka ce ba yadda ka san ciwon kurumta ya kamani,a lokacin da ka yi maganar sake faɗi kamar yadda ka faɗa kuma da Hausa don Allah ba turanci ba.
A.k ya so ya yi dariya jin ya ce ya yi magana da Hausa ƙila in ya ƙara maganar da larabci zai ce ya yi mishi,A.m ya mai da wayar sa a aljihun rigar sa shi bai ga dalilin da A.k zai tsaya ya na ɗan waken zagaye ba,ya san a ran shi irin abin da suka zo mishi da shi bai isa ya hana auren Juwairah ba
" Auren Juwairiya kuka zo nema!" Ya maimaita hakan ya fi sau ba adadi daga bisani ya miƙe zubbur ya na faɗin." Haba dama na yi tunanin a lokacin da na ganku irin yaran manya ne da suke shaye-shaye su yi ɓatan kai su dami mutane,kun ga tunanina ya zama gaskiya ga ku kamar mutanen kirki ta waje amma ta ciki ba hali."
Ya numfasa sannan ya ci gaba da cewa ba tare da ya ba su ikon koda jan numfashi ba." Wallahi na ɗauka wani abin ya kawo ku ko ba sa rana akan Juwairiya a bazan taɓa yadda ta auri wani daga cikin ku ba,bare na ba da Juwairiya yanzu haka bikinta saura sati ɗaya don haka ku wuce ki bani guri ƴan ƙwaya kawai."
A.m ya harzuƙo ya na faɗin." Wa kake ce ma ƴan ƙwaya kai ne mugun ɗan ƙwaya da ka kasa gane mutanen kirki da na banza,ba giya muke sha ko kuma kamfanin ƙwayar muke haɗiya."
"A.m ya kamata ka saukar da fushin ka kasan me muka zo nema."
A.k ya ce mishi tare da kama shi ya zaunar ya na dafa kirjin sa.
" A'a ka barshi ya yi min rashin kunya ya biyo ni har gida zai gaya min magana,a ɗakina fa kake.To bari kaji ko mutuwa za kai sai dai ka mutu, kai ko maka mutu ne aka fito da kai a ƙabari,a ka ce na baka auren Juwairiya numfashin ka zai dawo wallahi sai dai a turbuɗaka a cikin ƙasa ta rufe maka ido."
" Wai tsaya kun ma san me kuka zo min da shi?Juwairiya da na tsana a rayuwata shi ne zaka kazo ka na da kuɗi ka aura taɓ wallahi ina."
Da aka kai wannan gabar sai A.m bai ce komai ba ya rintse idanun shi kawai don aikin A.k ne.Amma sai ya ji A k ya yi shiru ya na kallon Baba Sani da yake faɗin ƙiri-ƙiri ba ya son ƴar wansa ta ƙaru,kai wannan wane irin mutum ne an ya a kwai zumunci a duniya saboda son duniya ko ya ce son kai,mutane sun manta zumunci bayan Allah ya gaya mana zamu tsallaka siraɗi mara zumunci ba zai sha ba.
A.m ya buɗe baki zai yi magana ganin A.k yaƙi magana dai-dai lokacin da Baba Sani ya sausauta murya ko me tuna ya sa ya yi sanyi ya ce." To kai in ban da ku me za ku yi da mace irin Juwairiya yarinyar da ta gama zagaye duniya ta na yawon aikatau kuma duk mazan gidan sun san ta,sam ba ta da hali mahaifiyarta ta koya mata bin maza har sata take yi ka tambaya har kulle ta a ka yi a prison."
Ya ƙara sausauta murya ya matsa kusa da A.k don ya fi A.m sauƙi ya fara magana kamar zai yi mishi raɗa amma A.m ya na jin me yake faɗi." Ina da yara sun yi karatu na boko in kuma so Juwairiya ba ta san komai ba har talla yi take yi,ai da ka aure ta gara na yi maka fatan ka mutu ba aure.
" Juwairah nake so kuma zan aureta ko da ace duk mazan duniya sun san ta a matsayin ƴa mace."A.m ya ce ransa a ɓace.
" To ba zan ba da ba kuma kamar maganar ta ita matar wani ne na rantse,a yau zan É—aura mata aure ba sai an jima ba don ina zargin ku za ku iya sace ta.To ni sai in ce kamar an yi maka baki kamar ka mai zai saka ka auri Juwairiya uban ta har ya mutu faskare yake yi, a gurin faskaren ya sara ma kansa ya mutu shi ne za ka ce ka na sonta.
" Nima ba son ta nake ba ban taɓa jin ina son wata ƴa mace bayan matata ba,kai ma in ka furta ina sonta ka yaudari kan ka don duk faɗin unguwarku ban ga macen da zan ji ina son ta ba."
Kawai sai ya yi galala ya na kallon shi a ransa tunani yake to uban me zai yi da ita,koma dai mene ne ba za ba shi ba in ma ya na son ya yaudare shi ne ya ba shi aurenta,yadda ya rantse Juwariya ba ta ba jin daɗi a duniya tun da ta kange kwaɗinsa a kan ta gara ya ba ma wannan tsohon ya wulaƙanta rayuwar ta.
" Ku faÉ—i ko me za ku ce ni ba yaro ba ne kuma ba zan baku auren ta ba yanzu ma zan É—aura mata aure don haka ku cire wanann tunanin."
A.k ya karkace ya zaro makullin mota ya ije masa a gaban sa sannan ya janyo cek da ga aljihun sa ya ije na kimanin miliyan biyar.
Wayyo Allah zo ka ga ido sai ya zare ido can kuma ya fara mitsinan kansa ya gane ko mafarki yake." Ka bar cutar da kanka ta hanyar mintsnin kanka ba mafarki ba ne a zahirin gaskiya lamarin ke faruwa,in har ka bamu haÉ—in kai har gida zan canza maka rayuwar ka ta dawo sabuwa in har zaka ba ni auren ta."
A.m ya ce da shi ya na kallon sa yadda ya ruÉ—e kamar zai zare." Ikon Allah don Allah in mafarki nake ku dake ni sai na farka wai ni ne zaku ba wannan kuÉ—in don ku auri Juwairiya an ya ku ba Æ´an cin kai ba ne?"
Ya faɗa ya na ƙarewa A.m kallo tunanin sa shi ne babba a wurin cin kai saboda ya fi A.k jiki da faɗi."Ko ma duniya muke ci ba ruwan ka in mun cinye ta tunna ba ƙaunarta kake ba."
A.k ya ba shi amsa amma kuma sai A.m ya kalle shi ya ce.
"Ka daina danganta mu da wannan mu mutane ƙwarai ne kawai fatanmu ka amince da buƙatarmu."
Ga mamakin su sai suka ga ya tattara kuɗin ya saka a aljihun wandon sa har da makullin motar ya fara zare ido. " Duk da cewar na tsane ki saboda wani ƙudiri na wa ba na fatar in da za ya huta ta ji daɗin aure,amma ba zan bari wannan damar ta wuce ni ba Juwairiya sai dai wallahi ina tsananin baƙin cikin faruwar lamarin da na ɗaya daga cikin ƴata kuka nema Allah bari na kira ta sai dai Juwairiya ta nuna mata kyawun halitta amma ta na da hali."
Miƙewa ya yi sai A.k ya kamo hannunsa ya zaunar da shi." Ka barshi ba buƙata ita dai Juwairiyar ya gani yake son ya aura na wucin gadi,shekara ɗaya tak za ta yi zai rabu da ita don a cikin sirri za' a ɗaura auren."
Ya É—an kalle su a fakaice ya tabbatar da gaske suke yi ko fim suke son shirya wa suka yaudare shi haka." Tabbas haka maganar abokina yake ni zan aureta na shekara É—aya matata ce ba ta haihuwa,shi ne nake son ka aura min ita bayan ta haihu zan É—auke É—ana na sake ta ita ma zan biya ta kamar yadda da na yi maka."
Wani irin daɗi ya cika mishi rai ya kama hannun A k ya riƙe ya na faɗin." Kasan Allah ko auren kwana ɗaya kake son yi da ita zan baka, kai duk abin da za ka yi da rayuwar ta ba nida matsala in har za ka bani kuɗi sai dai da sharaɗin komai ya din ga biyo wa ta hannuna."
" Wannan kuma ba zai yiwu ba za mu baka duk jin daɗi na rayuwa,amma Juwairiya na cikin wani hali a yanzu ina da labarin mahaifiyarta da ba lafiya kuma za 'ayi mata aikin zuciya kaƙi ka taimaka,ga ƙaninta da yake da matsala tun mahaifinta na raye yake da burin a yi mishi aiki don haka zamu fitar da shi da mahaifiyarta,ita ma mu saya mata gida,sannan ba su da cin yau bare na gobe ka ga ya dole mu inganta rayuwarta wanda da shi zamu ci ƙarfin ta har ta amince da auren."
Baba Sani take ya haÉ—e rai jin baza a ba shi na Juwairiya ba da ya rantse ba zai ba ta da yawa ba,amma sai ya É—an saki fuska ya na ce wa." Ni ma ki yi min uzuri ba ni da shi ne da na taimaka mata,wannan aikin wahala kawai nake yi ai nima abin a taimaka min ne."
A.k tsaya wa ya yi ya na mamakin sa ya sani ce wa a kwai mutane masu son kuÉ—i amma wannan ya wuce tunanin sa an ya na da imani kuwa.
Yauwa a matsayin Æ´ar aikin gidana za ta zo wanda za ka gaya ma mahaifiyarta za ta aiki na tsawon shekara É—aya ta koya wa matata girki,wanann dalilin ya sa na ingamta rayuwar ta haka."Ba ka da matsala in ma a matsayi Æ´ar gadi za ta zo ai wallahi sai an yi auren,na san yadda zan yi da su duka hatta mahaifiyar ta tunna ka ba ni kuÉ—i ba ka da matsala.
Yace ya na tare da zaro makullin motar ya kalla sai kuma ya maza ya mayar lokacin da A.m ya miƙe a tunanin sa ƙwacewa zai yi don ya ga ba shi da kirkin ɗaya.
" Oh Juwairiya ban sani ba a she ke jarina ne mahaifin ki ya mutu ya bar min dukiya nima na yi kuÉ—i!Ai wallahi Æ´an mata biyu zan gallo a rana É—aya wayyo Allah!Ashe dama zan yi kuÉ—i Wallahi mutane za su ga rashin mutunci ehe."