Sashe 22
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙofar gidansa ya ije shi ba tare da yace komai ba bayan ya fito daga motar ya leƙa ta tagar motar yace.Allah ya bamu alkhairi ka yi tunani shawarar da aka yanke ina sauraranka."
Ba tare da ya tanka mishi ba ya ja motar a guje dariya ya saki tare da girgiza kan shi ya shige gidan sa.
A.m da ya koma gida sai yaji wani tashin hankali game da maganar da ya yi mishi,amma ya kasa amincewa wanka ya yi ya kwanta don baya so ya yi tunani akan maganar,sai dai bayan baccin ya kwashe shi sai ya yi mafarkin ga Juwairiya ta na kuka ta miƙo mishi yara guda biyu shi kuma ya na cikin ƙaton rami ya fito da ninyar ya ƙarɓa sai ta ɓace ta na wani irin ihu,ihun da ya fargar da shi ya miƙe a zabur! Ya na salati don har yanzu bai daina jin sautin kukan a cikin kunninsa ba.
" Ita za ta haifa min yara amafarkin da na gani kenan amma a kwai matsala.Tabbas matsala babba don ko ni auren ta zan yi cikin sirri ba tare da sanin kowa ba wato auren wucin gadi,na Æ´anta mata rayuwa na ba ta jin daÉ—i amma mu yi aure na tsawon shekara É—aya tazo a matsayin me aikin gidana bayan ta samu ciki, na É—auke ta na kai ta wani gurin in ta haihu na biyata na karbi yarona na kawoma matata masoyiya Zainab."
Tofa masu karatu kun ji A.m abin da yake so.
*Hakan zai yiwu?
*Ta ya ya A.k zai karɓi lamarin shin zai bashi goyan baya kuwa?
*Wani irin aure yake son yi?
*Shin ya zai yi da Baba Sani da ba shi da buri sai dai rayuwar Juwairiya ta wulaƙanta,zai amince mutum me daraja da matsayi ya aureta?
*In ma ya amince taya za'ai Juwairiya ta yi rayuwa a gidansa a ɓoye a matsayin matarsa amma kuma azahiri ƴar aiki?
*Ta ya ya za ayi auren sirri ba tare da sanin Mama ba?
Ku dai biyo ni a shafi na gaba"SAKACINA KO HALIN MAZA"
NAGA RUWAN COMMENT IN ANA SO NA CI GABA.😘😘😘😘😉😉TAKU JAMILA LAWAL ZANGO💔💔💔💔â¤â¤
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G0J8rS0cxTtCCC38iwA3B9
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*SADAUKARWA GA:-*
*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*
*SHAFI NA GOMA SHA BIYU*
Juwairiya ta na ɓacewa ganin sa ta tsaya ta tsuguna tare da sakin wani gigitaccen kuka sosai wanda ba ta san dalilin yin hakan ba,sai bayan tasha kuka sosai zuciyarta ta fara jera mata tarin tambayoyi."
Me ya sa nake kuka ga mutumim da na san ba zan taɓa samun shi a cikin rayuwata,na sa ni cewar dariya ba so ba ne.! Maganar da ya yi min ba ya nufin zai iya sona a cikin ransa,sannan na tabbata ya yi aure har ma da iyali saboda kamalar shi ta nuna na cikakken mutum me iyali."
Ta tallabe fuskarta da hannunta wani sashi na gefen zuciyarta,ya na ƙara jaddada mata da cewar ko da ya nuna ya na sonta Baba Sani ba zai taɓa ba shi auren ta ba,mutane wanda ba su kai shi matsayi ba sun nemi auren ta amma ya hana bare shi da ga ganinsa kasan ya jiƙu da nera,da duk wani ababen more rayuwa.
Sai ta share hawayenta tare da É—aukar tiren jiri na jiri ya na iban ta ta na ji kamar ta haÉ—iye zuciya ta mutu in ta tuna wannan tsohon ze mallaki jikinta.
Gizo-gizon hoton sa da murmushin da ya yi mata lokacin da ya tabbayi sunan ta idanuwanta suke hasko mata,ta rintse idanunta da ƙarfi ta na son su daƙile mata ganin ta ga mutumim da take jin kamar ya saka ta a aljihun sa su yi ta yawo.
Bayan ta dawo gida ta na zaune jingine da bangon É—akin su idanunta a sama ta na aikin tunanin da ta É—aura É—amara da shi tun lokacin da idanunta suka yi tozali da shi.
Mama dake tsaye ta na karantar yanayin ta tun da ta kawo mata kuÉ—i tace wani mutum ya siye,ta zauna a gurin ta na kallon sama sai hakan ya tabbatar mata da a kwai lauje cikin naÉ—i.
" Juwairiya lafiyar ki kuwa."Mama ta kalleta lokacin da ta dafa kafaÉ—arta,amma ba ta ji ta ba har sai da ta maimaita sau biyar ba ta ji ba sai ta juyo da fuskarta.
Ga mamakin ta sai ta ga ta juyo tare da saka hannunta ta rungumeta ta fashe da kuka,hankalin Mama ya ƙara tashi dama tun safe take jin wani irin zafi-zafi a ƙirjin tare da sauke wani irin ajiyar zuciya mai kama da zai tafi da rayuwarta.
Yaƙe me kama da murmushi ta yi tace." Akan maganar auren ki ko Juwairiya ya za mu yi da ƙaddarar ubangiji,komai kika ga ya faru Allah ne ya ƙaddara."
Ta sauke irin wannan ajiyar zuciyar da ke barazanar ɗauke numfashin ta sai kuma hawaye suka fara turereniya a kan ƙuncinta.
Ta buÉ—e baki da nufin ta yi magana amma ta kasa sai ta rufe bakin tare da sakin kuka wanda ya fi na Juwairiya sauti.
Hankalin Juawairiya ya tashi matuƙa!Tun da lamarin ke faruwa Mama ita take kwantar mata da hankali amma yau haƙurin ta ya gaza.
" Don Allah ki de na kuka wallahi na haƙura ba zan ƙara nuna damuwata ba,in dai akan auren nan ne kin san yanayin ciwon ki.
Ta faÉ—a ta na share hawayen ta don ta na tsoron kar ciwon Mama ya tashi,ga shi aure za ta yi babu wanda zai kula da ita sai Ibrahim wanda ba cikakkiyar lafiya gare shi ba,don har É—ingishi yake yi kafar sa É—aya ba lafiya.
Mama ta miƙe ba tare da tace komai ba ta fice daga ɗakin ta na jin matuƙar tausayin ta kasancewar ba ta sami bango abin jingina ba.Tanimu ba mutumim aure ba ne ita kuma mace ta na zama zinariya ce in har ta samu miji na gari,ta fauwala ma Allah lamuran sa saboda Allah na iya can za lamuran sa iya addu'ar da take yi wa Juwairiya rayuwar ta ba za ta taɓe ba.
Buta ta É—auka ta shiga bayi ta tsarkake kanta ta fara kai kukan ta ga Allah Sarki gwani gagara misali!
Ganin haka Juwairiya ta miƙe tare da sakin kuka ta toshe bakin ta bayi ta shige ta saki bakinta ta na kuka mai tsuma zuciyar me sauraro." Me ya sa ka shigo rayuwata a lokacin da nake jin duniya ba ta da muradina a cikin ta gyambo biyu kake so na yi ta jinya a cikin rayuwata! Na rashin ka da auren mutumim da na tsana a rayuwata!"Kuka sosai ta yi sannan ta fito ta yi alwala tabi sahun Mama.
Wunin ranar ta yi shi ne a suku-suku tamkar wacce ba ta da lakka a jikinta,ta kasa cire shi a ranta.Da daddare ta na kwance sai mutsu-mutsu take ta na jin Mama na ajiyar zuciya ƙut!Ƙut! Wanda hankalinta ya tashi kwarai ba ta rintsa ba sai kusan asuba ta ji ɓarawo bacci ya kwashe ta.
Da asuba bayan ta yi sallah ta na karatun alkur'ani ta yi mamakin da Mama ba ta tashi ta yi sallah ba,sai ta miƙe dai-dai lokacin da Ibrahim ya shigo ya dawo daga masallacin dake kusa da su.
" Mama ki tashi ki yi sallah." Amma shiru ba ta amsa mata ba da sauri ta ƙara jijjigata sai dai ta ga Mama idanunta sun ƙanƙance jikinta ya saki da ƙyar take janyo numfashin dake barazanar kuɓucewa gangar jikin ta.
" A'a Mama don Allah karki mutu ki bar mu kin ji Mama!"Kuka take sosai ta na girgiza Mama da ta ƙasa buɗe idanun ta saboda nauyin da sukai mata,a jikin ta ta na jin wani irin zafi me kama da rushi ya na zagaye ilahirin jikinta don har huci yake ya na fitar da tiriri me zafin gaske!
Jin ihun Juwairiya ya sa matar Baba Sani ta shigo wanda hankalinta ya tashi matuƙa ta na tausayin su sosai,sai dai ta san halin tijararren mijinta zai iya shuka mata rashin mutunci koma ya sake ta bare yanzu da yake mata rashin mutunci zai ƙara aure.
Kuɗi ta miƙa ma Juwairiya ta saka yaron ta ya nemo me keke napep aka saka Mama a ciki zuwa asibiti.
*********
Bayan A.m ya fita gidan iyayen shi ya nufa don ya ɗan kwana biyu be leƙa su ba,ya na shiga ya ga ana ta murnar matar ƙaninsa ta haifi ƴan biyu gidan ya cika sai murna ake,saboda daga asibiti nan aka wuto da ita.
Jikinsa ya yi sanyi ya irga yaransa yanzu huɗu kenan sai kawai ya ji zuciyar sa na bugawa,bai ƙara shiga cikin tashin hankali ba sai da aka ɗora masa yaran masu kama da larabawa a kan cinyarsa.
Gidan gabaki ɗaya sun ruɗe suna ta ɗaukar yaran waya kamar zasu ƙarar da jikin su saboda ɗaukar hoton,har sai da ya tsawatar da su bari sannan suka dena suna ta kallon yaran.
Hawaye yaji suna bin ƙuncinsa ya kasa ɗaukar yaran ya na kallon su gunun sha'awa kamar ya kwace yace ƙwansa ne shine ya haife su.
Ganin ya na hawaye sai dukannin su jikin su ya yi sanyi suka koma suna rarrashin sa,amma ya kasa tsaida hawayen da ke kwaranya kamar an buÉ—e famfo.
" Zainab an ya kin yi wa rayuta adalci kuwa?"
Ya tamabayi kansa dai-dai lokacin da mahaifiyar sa ta dafa kafaÉ—un sa ta na rarrashin sa.Bayan ya sawa yaran albarka ya fice daga gidan kai tsaye kampanin su ya wuce tare da jiran A k su haÉ—u da shi farfajiyar kamfanin.
A.k ya sanar mishi ya na kampanin in ya iso ya kira shi kawai,amma sai A.m ya nuna ya fito kawai ya jira shi saboda yanayin da yake ba zai iya ƙara kiran waya ba.
Ya na isowa ya same shi tsaye da waya a hannun sa da alama waya yake sai kuma ganin shi ya sa ya kashe wayar,tare da maida ta cikin gabar rigar sa ya ƙarasa gurin da A.m ya yi parking ɗin motar sa.