Sashe 72
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A.m jikin sa ya yi sanyi ya kalle ta duk tana jin abin da ke faruwa,amma ba ta nuna komai a ranta ba.
"Mahaifina ya na son ganina dotor ka sallame mu."
Ya faɗa jikin sa a sanyaye saboda ya san a yau duk wanda yake da ƙima a idanun su, ƙimar shi za ta zube,ya san mahaifiyar sa ba ta da wasa mace ce da ba ta ɗaukar raini,hankalin sa ya ƙara tashi da ya tuna ƙannin sa ko ya za su kalle shi.
" Ka san Allah babu in da za ni, sai da na gargaɗe ka amma ka yi mini rashin mutunci,yau sai ka ƙwaci kan ka da Daddy,amma babu in da za ni na san Daddy ya yi fushi sosa."A.k ya ce da ya ga yana kallon sa.
" Juwairiya tashi mu tafi sai ki jure duk abin da za ki gani,sauƙinta ma siyen ki na yi da kuɗina balle ki ce na kai ki in da za'a wulaƙan ta ki."
Hankalinta ya tashi gabaki ta fita hayyacinta ji take kamar ta ga ta ɓace.
" Na shiga yau zan ga ahalin A.m wani irin tarba za su yi mini?Yau na san zan sha wulaƙanci wataƙila dukana za su yi."
Ta faÉ—a cikin tashin hankali ganin yadda shi kan shi ya ruÉ—e,sai ta raya a ranta babu in da za ta don ba za ta je su kashe ta ba.
Kamar ya san mai ta raya a zuciyarta ya ja hannunta,da ƙarfi ya nufi mota yayin da gabansa yake dukan tara-tara.
A.k kuwa daga asibitin gida ya koma ko aiki ya ƙi zuwa,tunanin shi Daddy zai iya bin shi gurin aiki,bayan ya shiga gida ya sanar da maigadin gidan sa duk wanda ya zo ace ba ya nan,ya rantse ba zai ƙara zuwa aiki ba sai ranar da aka gama wannan rikici.
A lokacin da ya gaya ma matar sa ta yi shiru,ta zuba mishi ido tana jin tatsuniyar da yake mata,zuciyarta na matuƙar mamakin sa,tsawon shekara biyu suka shirya hakan,amma ko wanka mai kama da jirwaye bai taɓa yi mata ba,sai abin ya ƙara ba ta matuƙar mamaki ta din ga kallon sa tana son ta yi magana amma ta kasa.
Kofin gilas ɗin da ke hannunta ta saki tare da zare ido da ta ji ya ce." A yanzu Juwairiya na da ciki kuma Zainab ta gane,Daddy ya yi kiran sa tsoro ya sani na ƙi zuwa don babu irin abin da ban faɗa masa ba,amma ya yi kunnin uwar shegu da ni sann..."
" Na shiga uku wayyo Allah na! Oh Zainab mai ya kai ki aikata wannan kuskuren lallai kin yi sake."Ta ce da tsananin mamaki sai abin ya ba ta tsoro hararar A.k ta yi ta ƙara cewa.
" Amma wallahi kun munafunce mu gaskiya ba ku yi mana adalci ba,haba Baban Najwa yanzu watarana in za ka ƙara aure haka za ku munafunce ni."
Dariya ya yi ganin ta birkice kishi ƙarara a fuskarta." Baki fahimce ni ba A.m ya kashe maƙudan kuɗi ya auri Juwairiya akan za ta ba shi baby in ta haihu su rabu ya bawa Zainab,wannan dalilin ya ije ta a gidan sa don tana haihuwa za su rabu,sakacin Zainab ya kusanta Juwairiya da shi,don tana da hankali ga kula da tsafta da iya girki ni kaina in na ci abincinta ina yabawa."
Ya numfasa sannan ya ɗora da cewa."kuma kin san A.m da son kula shi ya sa nake kallon Zainab a matsayin wawiyar mace,saboda mijinta irin mazan nan ne masu son mace ta mai da su yaro,a yadda na kula da A.m zai iya barin mace ta yi masa komai na kulawa,wanda ita ta gaza hakan da haka Juwairiya ta samu ta saka shaƙuwa a tsakanin su,duk da har yanzu yana kan bakan shi na rabuwa da ita,ni dai lamarin yana ɗaure min kai sosai ina tunanin yadda za ta haihu ta ba wa wata mace ɗanta.Sannan ba lallai ba ne Zainab ta riƙe."
" Humh wannan lamari a kwai rikitarwa har yanzu zuciyata ta kasa yadda da kai,don kun yi matuƙar ba ni mamaki,ashe duk ƙus-ƙus da kuke yi maganar auren ne,in na yi maka magana ka ce kuna maganar kampani,ai ga shi nan kun ibo ruwan dafa kan ku,sannan ba ka kyauta ba da ba ka je ba."
" Wa ni wallahi babu in da zani tsuntsun da ya ja ruwa."
Bugun ƙofa ya ji da sauri ya shige cikin ɗaki bayan ya ce " Don Allah ko wane ne ki ce ba na nan,kar na zo na fito Daddy ya zo."
Dariya ya ta saki a ranta tana mamakin wannan girman lamari da ya faru da ita.
" Ikon Allah duk cika da isar Zainab taƙama da kuɗi! Yau ita ce da kishiya kishiyar ma talaka da take wulaƙantawa."
Sai kuma ta nisa ta kuma cewa." Allah sarki Juwairiya kin yi wauta ina tausaya ma rayuwar ki ko ya ya iyayen A.m za su karɓe ki waɗannan ƴan nuna isa da raina talaka."Wayarta ta ɗauka ta shige ɗakinta.
A.m da yake jin bai taɓa jin matsananciyar kunya irin ta yau ba,da ya yi hon maigadin gidan su ya buɗe masa get.
Sai ya ji kamar ya koma lokacin da ya yi parking ya fito.
" Ki biyo ni."
Kawai ya ce hankalinsa a tashe ya nufi cikin gidan yayin da take taku cikin tsoro,ganin irin daular duniyar da ya kawo ta sai ta raina kanta.
Juawairiya ta tsaya cikin tashin hankali tana kallon mahaifin A.m da ko ba'a gaya maka ba,za ka nuna sa ka ce shine saboda sun yi matuƙar kama kamar har ta ɓace.
Ta kuma kallon sauran mutanen da ke falon sun taru da yawa sun zuba mata ido.
Kyawawa da su masu zubin larabawa kamar A.m da su ta yi yawa.Sai tsananin kunya ta kamata ba ta taɓa jin ta muzanta irin na yau ba.
" Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un! A she da gaske ne ba ƙarya ba A.m ya zama uban kan sa ya yi aure?Ko kuma karuwa ce ya ije a gidan sa?"
Mahaifin A.m ya faɗa ganin Juwairiya ta ɓoye a bayan sa,sannan sam Zainab ba ta gaya musu ba ta haihuwa da kuma maganar ciki ba.
Gani suka yi Daddy ya yanke jiki ya faÉ—i sharab! Gabaki É—aya suka saka kuka suka yi kan shi.
TO FA MASU KARATU GA DAI JUWAIRIYA TA BAYYANA CIKIN FAMILY ÆŠIN A.M SHIN ZA TA ƘARÆU KO YA YA?
KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.
BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI
SAKACINA KO HALIN MAZA
TAKU
JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY
TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!!
INA ƳAN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR ƘIRJIN SU YA DAWO?
INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN ƘIBA KO INA A ƘAME?
MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA ƘIBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU ƘWARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR ƘIRJINKI,ZAI DAWO MATUƘAR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KUƊIN KI KAWAI ZA TA CI.
IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KUÆŠI GIDA.
MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAUƘI IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423)
Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu buƙatar shiga cikin group ɗina na whatsapp ga numba 08144072423_.
Kuma ƙofa a buɗe take na ƙorafi gyara ko ƙarin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaƙauran marubuciya,kuma ƙawata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ƙara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.
COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*SADAUKARWA GA:-*
*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*
*Page 32*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
" Don Allah Abba ka tashi kar ka mutu?" A.m ya faÉ—a sannan ya yi kan sa da sauri,take wani irin nadama ya shige shi.
"Mahaifiyar sa umma ta zabga mishi mari, cikin ɓacin rai ta nuna masa hanyar waje,idanuwanta suna zubar hawaye.
" Fita daga gidan nan ba na son ganin ka! Sannan ba na burin na ƙara tozali da kai Abdul,ka cuce mu ka zubar da tarbiyar da muka ba ka,Abdul karuwa fa ka ije a gidan ka?"
Kawai sai ta saki razanannen kuka ta kifa kanta jikin Mahaifin sa, tana wani irin kuka mai cin zuciya.
A.m da ya ji matsanancin tashin hankali ya kauda kan sa,ga barin kallon Juwairiya da ta rintse idanunta,tana jin wani irin ƙuna mara misaltuwa a zuciyarta jin ana kiranta da sunan karuwa.
A.m ya buÉ—e bakin sa zai yi magana,daidai lokacin da Daddy ya ibo ruwa, ya yayyyafa ma mahaifin sa a jiki.
" Ba na son na ji muryar ka na tsane ka A.m ka fita nace! Wane ido kake son mu kalli iyayen Zainab,da ka tozarta mu a gurin su,bayan ka ije karuwa sannan ka yi ma ƴar su duka,tun da nake da kai,ka taɓa ganin mahaifin ka ya ɗauki ko da tsintsiya ya buge ni da shi?"Ta ce mi shi cikin tsigar tambaya.
"Momi na tuba ki yafe min amma kin san ba zan taɓa aikata zina ba,Momi ba halina ba ne k..."
" Ka tashi ka fita na ce banza mara tunani!Haka kake son ƙannin ka su yi?"
Duƙa wa ya yi da nufin ya kama ƙafafunta,amma sai ta janye,da sauri tana mi shi wani mugun kallo.
" Maza ka fita da wannan abar mara hankali kawai, ka rasa macen da za ka kula sai ƴar talaka ƙazamiya tir! Wallahi ka zubda ajin ka."
A.m ya miƙe cikin dana sani ya kama hannun Juwairiya da ta ji yau ta tsani kanta fiye da kullum,ta muzanta iya muzanta tana jin kamar ta nutse a ƙasa,ganin yadda mutanen gidan suke kallonta tamkar sun ga kashi.Fara tafiya ya yi da ita yana jan hannunta.