← Book details Halimatu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 80

Sashe 75

Halimatu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin sauri ya saki kunnenta ya haɗe bakinsu waje ɗaya ya fara yi mata wani irin kiss yana zuƙo yawun bakinta yana shanye wa sabo da tsabar garɗin da yake yi masa,a hankali ita ma ta fara mayar masa da martani tana tsotsar leɓensa na ƙasa tare da zura masa ɗan ƙaramin yatsanta cikin kunnesa.

Nan take ya yi wata iriyar banƙarewa tare da furta,
"Ashhhshhh! my love zaki kashe ni da wannan salon naki!"
Cikin sauri ya ɗora harshensa a saman wuyanta ya fara yi mata wani irin kiss mai zautar da hankali da tunani tare da ɗora hannunsa a saman ƙirjinta,nan take halimatu ta fara ɗauke wuta tana wani irin abu.....

Ƙarfe huɗu na asubah wani irin yana yi ya farkar da mukhtar daga baccinsa mai daɗi da yake yi,ji ya yi gaba ɗaya tsigar jikinsa ta tashi babu abinda yake mutuƙar buƙata sai sake kasancewa da matarsa.duk yadda yakai danne abin a cikin zuciyarsa amma hakan ya gagara,ji yake yi idan bai sake yin wata sabuwar ibadar ba zai iya cutuwa,duk da shi kansa ya san sarai halimatu ta yi mutuƙar ƙoƙari da juriyar buƙatarsa a daren.a gefe guda kuma ga tausayinta da yake ji,domin shi kansa ya san ba ƙaramar wahala ya bata ba,amma duk da haka baya jin zai iya barinta a zuwa guda ɗaya.

A hankali ya ɗora hannunsa a bayanta yana yi mata tafiyar tsutsa,cikin sauri ta buɗe idanuwanta cike da wani mugun tsoro,domin baccin nata ba wani nisa ya yi ba Sabo da gajiya da wahalar da ta sha.yunƙurin tashi ta yi ta kasa sakamakon tsamin da jikinta ya yi,ganin hakan ya sa ta fashe masa da wani irin marayan kuka.a hankali ya ɗora bakinsa a saman kunneta ya ce,
"I'm sorry my love! I love you!!"
Jin hakan ya sa ta ƙara sautin kuka ta,ganin kukanta ya fara yawa ya sa ya yi sauri ya haɗe bakinsu guri ɗaya,nan take ta haɗiye kukan tana sauke ajiyar zuciya idanunta na zubar da hawaye.

Kiran sallar asuba ne ya dawo da shi daga duniyar ibadar da ya shilla,a hankali ya mirgina gefenta yana sauke numfashi, a ƙalla sai da ya samu kamar minti uku sannan ya miƙe a hankali ya ɗauki short ɗin wandonsa ya sa ya nufi toilet.a gurguje ya yi wanka ya haɗa mata ruwan zafi sannan ya fito daga toilet ɗin, direct kan bed ya nufa ya cicciɓeta gaba ɗayan ta kamar ƴar baby ya wuce da ita toilet,yana zuwa ya saka ta a cikin bathtube ɗin.a hankali ta sauke a jiyar zuciya,ranƙwafowa ya yi tare yi mata kiss a goshinta ya ce,
"Ki tabbatar kin gasa jikin ki da kyau sannan ki yi wanka kin ji,zan je masallaci na dawo"
Jin jina masa kanta ta yi ba tare da ta ce masa komai ba.

Cikin sauri ya fice daga cikin toilet gudun kar a tayar da sallah,a gurguje ya shirya cikin milk colour ɗin jallabiya mai gajeren hannu tare da fesa turare ya fice daga ɗakin.
Ɓangaren halimatu kuwa sai da ta gasa jikinta da kyau sosai kamar yadda momy da me gyaran jiki suka koya mata yanda zata dinga kula da kanta, sannan ta yi alwala tare da yin wankan tsarki ta yi brush tare da janyo towel ta ɗaura sannan ta fito daga cikin toilet ɗin.direct bedroom ɗin ta ta nufa ta ɗauki doguwar riga ta zura da hijab ta tada sallah,bayan ta idar ta yi azkar tare da karatun Alkur'ani sannan ta je gaban mirror ta jawo kujera ta zauna.

A gurguje ta janyo hand dryer ta jona ta busar da kanta sannan ta shafa oil da spray masu mutuƙar ƙamshi a kanta,a gurguje ta shafa lotion da body misk da body spray, sannan ta buɗe clothes ɗinta ta ɗakko wata tight gown mai hannun suppergetty ta saka.gaba ɗaya rigar ta bi shafe ɗin jikinta ta fito da su fili, sannan ta yi simple make up ta tufke gashinta ta saki jelar har wajen west ɗinta.

Wani siririn veil ta ɗakko ta yafa a kanta sannan ta zura wani fine slippers a ƙafarta ta fito daga cikin ɗakin, direct ɗakin mukhtar ta shiga ta gyara masa shi tas ta wanke toilet ɗin ta fesa air freshener a lungu da saƙo na ɗakin har da toilet, sannan ta fito ta gyara falon sama da ƙasa duk da ba wani datti gurin ya yi ba,burna ta kunna ta zuzzuba turarukan wuta sannan ta nufi kitchen domin ta sama musu abin da za su yi break fast da shi.agurguje ta buɗe freezer ta ɗakko kaza guda biyu ta ta gyara, sannan ta ɗakko presure cooker ta zuba a ciki ta haɗa komai da komai na pepper soup ta rufe ta kunna gas ta ɗora.

Wani gas ɗin ta kunna sannan ta ɗakko frynpan ta ɗora a kan wuta ta zuba mai tare da yankakkiyar albasa, sannan ta ɗakko means meat a freezer ta buɗe ta zuba ta fara soyawa a hankali,ginger paste da garlic paste ta ɗakko ta zuba haɗe da seasonings da spices.irrish ta ɗakko guda uku ta yanka ƙanana ta zuba akan naman sannan ta rufe tare da rage wutar ta barshi a medium low flame,fulawa ta ɗakko ta kwaba dogh ɗin meat pie da ruwa mai sanyi sosai,sannan taje ta buɗe filling ɗinta ta zuba carrot wanda ta yanka ƙanana.

Komawa ta yi gurin pepper soup ɗinta da yake ta tashin ƙamshi ta buɗe ta ga komai ya yi ma sha Allah ta sauke,juyawa ta yi ta ɗakko wasu set ɗin dishes masu kyau ta zuba pepper soup a guda ɗaya, ragowar pepper soup ɗin ta zubawa maigadi da mai gyara gidan a wata kula.a gurguje ta sauke filling ɗinta ta ɗora haɗaɗɗen tea wanda ya ji tea spices, sannan ta zo ta fara murza dough ɗinta tana zuba filling ɗinta a tsakiya.tana gamawa ta kunna oven ɗinta,yana fara ɗaukar zafi ta jere miet pie ɗinta a kan try ta saka a oven ta rufe.

Cikin ƙanƙanin lokaci meat pie ɗinta ya gasu ya yi kyau sosai gwanin sha'awa, ɗan uwan dish ɗin da ta zuba pepper soup ta ɗakko ta jere abin ta a ciki ta zubawa su maigadi na su daban, sannan ta ɗakko plask ta juye tea ɗin a ciki.cikin ƙankanin lokaci ta kammala komai ta wanke abin da ta yi amfani da shi ta gyara kitchen ɗin tas, sannan ta fito da break fast ɗin ta jere a saman dinning table.ganin mukhtar ɗin be dawo ba ya sa taje ta haɗa fruit salad ta zuba a ƙaramin dishes ɗin ta ɗakko ta kawo dining table ɗin ta ajiye, sannan ta dawo cikin parlo ta zauna a kan sofa ta zauna tare da ɗaukar remote ta kunna tv ta kamo tashar zeey world tana kallo.

Zaman ta ke da wuya ya shigo cikin parlon bakinsa ɗauke da sallama ,a hankali ta ɗago da kanta ta kalle shi tare da amsa sallamar ta shi,buɗe mata hannu ya yi a lamar ta taho miƙewa ta yi a hankali ta nufe shi ta faɗa jikinsa tare da rungume shi ta saki kukan shagwaɓa da taɓara.ɗago kansa ya yi ya zuba mata idanunsa hankalinsa a mutuƙar tashe! fuskarta ya ɗago yana lashe mata hawayen da yake zubowa a saman fuskarta ya ce,
"Wa ya taɓa min sarauniyata in yi masa ɗaurin rai da rai!"
Cike da shagwaɓa ta ce,
"Ba kai ne ba!"
Zaro manyan idanunsa ya yi tare da cewa,
"Ni da kai na na taɓa ƴarlelena abar sona abar alfaharina!!"
Kan ta ta gin jina masa ba tare da ta ɗago ta kalle shi ba.
Hannayensa ya sa ya dauketa cak kamar baby tare da cewa,
"Okay,muje ki gayamin laifin da na yi in baki haƙuri kin ji!"
Ya faɗa yana wucewa da ita ya zauna kan sofa tare da ɗora ta a kan cinyarsa suna fuskantar juna, hannunsa ya sa ya ɗago da haɓarta tare da cewa,
"Oya, faɗa min laifin me na yi.??"
Ɗan ƙaramin bakinta ta turo tare da cewa,
"Ba kai ne ka yi tafiyarka ka bar ni ni kadai baka dawo ba sai yanzu!"
"Oh!! I'm sorry my love,wani uzuri ne ya tare ni ki yi haƙuri kin ji.?"
"Ni ba zan haƙura ba sai ka goyani!!"
"An gama sarauniyar mukhtar!"
Ya faɗa tare da ajiye ta a kan sofa ya juya baya tare da tsugunawa.
A hankali ta miƙe tsaye tare da hayewa gadon bayan muktar ta zuro da hannayenta guda biyu ta rungume shi tare kwantar da kanta faffaɗan bayansa, ajiyar zuciya ta sauke har yana jiyo bugun zuciyarta.shi kansa kawai dauriya yake yi domin wani irin sanyi da nutsuwa yaji suna shigarsa har cikin ƙwaƙwalwarsa,ga kuma ƙamshin jikinta da ya cika masa hanci.

A hankali ya miƙe tsaye ya fara takawa a hankali, ɗago kan ta ta yi ta ɗora bakinta a kunnesa ta ce
"Habibi mu je dinning ka yi break fast kar yunwa ta kama min kai!!"
Ɗago da kansa ya yi ya kalli dinning table ɗin,nan take ya ji wani irin mugun son ta ya ƙara shigarsa har cikin jinin jikinsa,ba tare da ɓata lokaci ba ya ƙarasa da su dinning ɗin ya ja kujera ya zaunar da ita sannan shima ya ja ya zauna yana duban girke-girken cike da mamaki.kallonsa ta yi tare da hura masa iskar bakinta ta ce,
"Habibi me zan zuba maka.?"
"Duk abin da kika dafa zaki zuba min my love!"
"An gama mijin halimatu!!"
Wani irin daɗi da farin ciki ne ya ji ya ratsa sassan jikinsa har da sakin wata karamar ƙara kamar wanda kibiya ta soke shi a cikin zuciyarsa.tana gama serving ɗin abincin ta ɗago ta ce masa,
"bismillah angona! buɗe bakin ka na yi feeding ɗin ka!"
Ta faɗa tana kawo masa mug ɗin tea bakinsa,ba tare da ɓata lokaci ba ya buɗe baki tare da yin bismillah ya kurɓi tea ɗin,cikin sauri ya lumshe idanunsa sabo da daɗin da ƙamshin tea ɗin da ya ratsa shi,a haka suka din ga ciyar da junan su har suka ƙoshi suka yi nake,babu abin da mukhtar yake yi sai saka mata albarka.
Chapter 75 · 0% Book details