Sashe 74
Halimatu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna isa gida maigadi ya buɗe musu get ɗin, direct parking space suka nufa suka yi parking ɗin motar a wajen.fitowa mukhtar ya yi ya zagayo ya buɗewa halimatu ƙofa ta fito sannan ya buɗe seat ɗin baya ya ɗakko kwalin turarukan.hannunta ya ruƙe suka nufi ƙofar parlon,suna shiga direct sama suka wuce zuwa bedroom ɗin ta, ajiye kwalin ya yi a kan mirror tare da yi mata kiss a kumatun ta yace,
"Ki yi wanka sai ki haɗa min coffee ki kawo min ɗakina"
Yana gama faɗa ya yi ficewarsa batare da ya jirawo abin da zata ce masa ba.
Bin bayansa tayi da kallo har ya fice sannan ta cire kayan jikinta ta shiga toilet ta yi wanka tayi brush sannan ta ɗauro towel a ƙugun ta ta fito, a gurguje ta shafa mai da body misk da humura sannan ta ɗakko wata doguwar riga iya red colour mai santsi iya gwiwa ta saka.
Bata saka brazier da pant ba sabo da me gyaran jiki ta gaya mata ba'a son idan mutum zaije ɗakin mijinsa da daddare ya saka brazier da pant,tuna hakanne da ta yi yasa itama bata saka ba.hair spray ta ɗakko ta fesa a kanta, sannan ta ɗakko hijab ta saka ta fito daga cikin ɗakin.
Kitchen ta nufa ta haɗa masa haɗaɗɗen coffee mai daɗi ta zuba a cikin plask ta ɗora a ɗan ƙaramin try da cups guda biyu da spoon da zuma.ɗauka ta yi ta haye sama tare da nufar ɗakinsa ta yi sallama a bakin ƙofa,amsa mata yayi tare da bata izinin shigowa.
Shigowa ta yi bakinta ɗauke da sallama ta nufo inda yake zaune a kan sofa yana daddanna laptop,tashi yayi da sauri ya karɓi try ɗin ya ajiye a kan akan center table ɗin da yake gaban shi,a hankali ta buɗe plask ɗin ta zuba masa coffee ɗin sannan ta durƙusa cike da ladabi ta miƙa masa.
Wani irin daɗi ne ya ziyarce shi domin bai taɓa tunanin zai samu matar da zata girmama shi sosai iri irin haka ba,nan take yaji kansa yayi wani irin faɗi kamar wani Basarake.kallon kyakkyawan farin hannunta da ya sha lalle yayi tare da cewa,
"My love kinga dai aiki nake yi da hannuna sai dai idan zaki bani da kan ki!!"
Murmushi ta sakar masa har dimple ɗin ta guda biyu suna lotsawa tace,
"Kar ka damu muradin zuciyata zan baka a baki!!"
Sakin baki ya yi yana kallonta cike da mamakin chanjawar ta.tasowa ta yi tazo Dar da in da yake zaune ta zauna tare da ɗaukan cup tafara fifita coffee ɗin,sai da taji zafin ya yi dai-dai yanda bazai ƙona masa baki ba sannan ta matso tare da kai cup ɗin bakinsa ta fara bashi.
Wani irin daɗi yaji coffee ɗin ya yi masa sosai ga ƙamshi sai tashi yake yi,ido kawai ya zuba mata ƙur kamar ya samu television yana kallo,wani irin daɗi ne yake ji ya mamaye ilahirin zuciyarsa da gangar jikinsa,ji yake kamar yafi kowanne namiji dacewa da mace ta gari,ya rasa me zai yi ya saka mata da babban tukwicin budurcin da ta bashi, domin ta shayar da shi wata iriyar zuma mai wuyar fassarawa,tabbas ita ɗin ya shaida ta dabance mai wuyar samu a cikin dubban mata,domin wata iriyar kyautace Allah ya bashi mai mutuƙar daraja,wadda ba wayonsa ko dabararsa ne ya bashi ba.sai da ya shanye coffee ɗin tas sannan ta miƙe da nufin ɗaukar try ɗin ta fita da shi.
Da sauri ya dawo da ita ya zaunar da ita tare da cewa,
"Zauna ki huta gimbiyata, wannan aikin nawa ne ba naki ba!"
Ya ƙarasa maganar yana gyara mata zama tare da ɗaukar try ɗin ya fita da shi.
Bai daɗe da fita ba ya dawo hannunsa ɗauke da mug cike da fresh milk,zama ya yi a kusa da ita ya kai mug ɗin daidai bakin ta ya ce,
"Bismillah my love,maza ki shanye gaba ɗaya kin ji"
Kau da fuskarta gefe ta yi tare da marairai cewa kamar zata yi kuka,sake kai cup ɗin bakin ta ya yi tare da cewa,
"Daure ki sha my love zaki ji daɗin jikin ki kin ji"
Ya faɗa yana tsare ta da idanunsa.
Cike da shagwaɓa ta ce,
"Ni gaskiya bana son sha na ƙoshi cikina ya cika"
"Umarni nake baki,maza ki shanye shi tas yanzu nan!"
Ya faɗa fuskarsa babu alamar wasa.
A hankali ta buɗe ɗan ƙaramin bakin ta ta a fara shan madarar jikinta yana ɗan rawa, domin wani irin tsoron sa take ji.cikin ƙanƙanin lokaci ta shanye madarar tare da sauke ajiyar zuciya,a jiye mug ɗin ya yi a kan center table sannan ya matso kusa da ita sosai har suna jin numfashin junansu.
Hannayensa biyu ya sa ya kamo fuskarta ya ɗora fuskarsa a kai tare da zura harshen sa ya lashe duk inda madarar ya ɓata mata baki,sai da ya lashe bakin tass sannan ya sakar mata fuskarta.miƙewa ya yi tsaye ya saka hannayensa ya ɗauke ta cak tana ta wutsul-wutsul da ƙafafu alamar ya sauke ta,bai saurare ta ba sai da ya kai ta har cikin master bedroom ɗinsa sannan ya buɗe toilet ya shiga da ita ciki ya dire ta a ƙasa,ɗago kai ta yi ta kalle shi idanun ta na tara hawaye, murmushi ya sakar mata tare da cewa,
"Ki yi maza ki yi brush kizo ki kwanta"
Ya faɗa yana matsa mata tooth paste a kan brush ɗin ya miƙa mata.
Kallon brush ɗin ta yi sosai ganin an taɓa amfani da shi ya sa ta ɗaure fuska ta ce masa,
"Gaskiya wannan an yi amfani da shi bazan iya saka shi a cikin bakina ba!"
Murmushi ya yi tare da janyo ta cikin jikinsa ya haɗe bakinsu waje ɗaya ya fara yi mata wani irin kiss yana zuba mata yawun bakinsa,sai da ya cika mata bakinta da yawunsa sannan ya toshe mata hanci da hannunsa,sai da ya tabbatar ta haɗiye tass sannan ya cika ta ya miƙe tsaye ya kalle ta ya ce,
"Ki yi amfani da wannan"
Daga haka ya fice daga cikin toilet ɗin ya barta nan tsaye jiki a sanyaye.
Ba dan ta so ba, ya ajiye a gefe, sannan ya ci gaba da aikin da yake yi.
💝💞 HALIMATU 💝💞
(Love, sacrifices, destiny & betrayed)
💝💞💝💞💝💞💝💞
Story & Writing
By
FATIMA BINTU ABDULLAHI (UMMU AYSHA).....✍🏻✍🏻
Ƙarƙashin jagorancin
(MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION)
Golden pens......✍🏻✍🏻
💝💞💝💞💝💞💝💞
A 2024 novel
💝💞💝💞💝💞💝💞
Pages _______92&93
Note edited.
______________lokaci zuwa lokaci yana ɗago da kansa ya dube ta,tun tana satar kallonsa har bacci ya yi nasarar ɗaukarta,ajiyar zuciya ya sauke a hankali tare da saka hannu ya rufe laptop ɗinsa.
Miƙewa tsaye ya yi ruƙe da laptop ɗin a hannunsa ya ajiye a kan sofa, sannan ya taka a hankali ya nufi cikin toilet.wanka ya yi tare da yin brush sannan ya ɗauro alwala ya ya saka bathrob a jikinsa ya fito daga cikin toilet ɗin, direct mirror ya nufa ya ja kujera ya zauna tare da ɗaukar lotion ya shafa sama -sama,kalolin turarukan sa ya feffesa a duka lungu da saƙo na jikinsa har da turaren bayan kunne.
Miƙewa ya yi ya nufi closet ɗinsa ya ɗauko jallabiya milk colour haɗe da short ɗin wando ya saka, sannan ya taho ya hau kan sallaya ya tada sallah,sai da ya yi raka a huɗu ya yi addu'o'i ya shafa sannan ya miƙe tsaye ya cire jallabiyar jikinsa tare da kai hannu ya kashe glove ɗin ɗakin gaba ɗaya.
Ta kowa ya yi ya haye gadon a hankali ya nufi kusa da ita ya ja bargon da ta lulluɓe jikinta da shi ya shiga ciki shi ma, sannan ya miƙa hannu ya kunna bed side lamp tare da ɗaukar remote ɗin ac ya ɗan ƙara gudun ac ɗin.
Kashe lamp ɗin ya yi tare da shigewa cikin bargon gaba ɗaya, hannunsa ya sa ya janyo halimatu cikin jikinsa sosai har yana jin bugun zuciyarta,a hankali ya ɗora hannunsa a bayanta yana shafawa tare da yin ƙasa da gown ɗin jiƙanta.cikin dabara ya raba ta da rigar jikinta.
Wata irin gawurtacciyar ajiyar zuciya ya sauke sakamakon jin fatar shi ta haɗu da fatar ta,ga wani irin ɗumi na musamman da yake fitowa daga cikin jikinta yana shiga cikin jikinsa.nan take ya ji wani abu ya tsikare shi tun daga kan babban ɗan yatsan ƙafarsa har zuwa cikin kwakwalwarsa, lokaci guda tsigar jikinsa ta tashi! nan take yanayinsa ya canja.
A hankali ya fara aika mata da wani irin saƙo mai tsayawa a cikin zuciya.
Cikin bacci taji wani irin al'amari yana shiga cikin jikinta,nan take ta yi sauri ta buɗe idanunta,jin ƙamshin turarensa ya sa ta gane shi ne a tare da ita.nan take ta ji gabanta ya yi wani irin bugawa cike da tsoro! domin ta san tabbas bazai ƙyaketa ba, cikin sauri ta motsa tare da yunƙurin ta shi daga jikinsa,cikin sauri ya yi mata wani irin ruƙo mai kyau!domin tun lokacin da ta farka yana lure da ita.
Buɗe bakinta ta yi a hankali muryarta tana rawa ta ce,
"Habibi tsoro nake ji wallahi! dan Allah ka ƙyale ni ba zan iya ba!!"
Cikin sauri ya ɗora bakinsa a kan kunneta ya ce,
"Shiiiiiiiii!! Relax and feel free with mee my love! ki kwantar da hankalin ki ba zan yi miki da zafi ba,zan biki a hankali kin ji my love!"
Gin jina masa kanta ta yi a hankali sakamakon tunawa da ta yi da alƙawarin momyn Mukhtar ɗin,nan take ta aro dauriya da juriya ta ɗorawa kanta.
Bata dawo daga duniyar tunanin da ta tafi ba ta ji ya zura mata harshensa cikin kunnen ta yana karkaɗawa,nan take jikinta ya kama rawa kamar mazari tana sauke numfashi a kai a kai! cikin fitar gayyaci.tunowa da huɗubar da mai gyaran jiki ta yi mata ya sa a hankali ta cusa hannayenta guda biyu cikin sumar kansa ta fara yamutsawa a hankali tana yi masa tafiyar tsutsa!.