Sashe 72
Halimatu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta fara ringing,ɗakkowa ya yi yayi picking call ɗin,daga ɗaya ɓangaren momy tace, "Yanzu son aiken da na yi maka ka kirawo ta kenan shine kaje ka yi zamansa??" ina fatan dai ba wani abin kake yi ƴar mutane ba ko.??" "Momy babu abin da nayi mata sallah na tarar tana yi shi yasa kika jimu shiru,amma gamu nan sakkowa yanzu!!" Ya faɗa tare da kama hannun halimatu ya tashi ya miƙar da ita tsaye. Hijab ɗin ta ya ɗakko ya saka mata tare da cewa, "Muje momy tace mu sakko mu yi dinner" Ya faɗa tare da kama hannun ta suka fita daga cikin ɗakin suka sauka ƙasa. A zaune suka tarar da daddy da momy a kan sofa suna hira har sun gama dinner ɗin su, tsugunawa ta yi har ƙasa ta gaida momy da daddy Kan tq a ƙasa cike da ladabi,amsawa su ka yi cike da farin cikifuskarsu a sake . gyaran murya daddy ya yi yafara yi musu na siha da da nuna musu mahimmancin haƙuri da ladabi da biyayya,daga ƙarshe ya yi musu addu'a da fatan Alkhairi. Kallon su momy ta yi tare da cewa, "Doughter kuje ku yi dinner kin ji.?" Cikin sanyin muryar ta cike da girmamawa ta ce, "Momy na ƙoshi wallahi" Cike da mamaki ta kalleta tare da cewa, "Me kika ci da zaki ce kin ƙoshi doughter.??" "Na sha ragowar fruit salad ɗin ɗazu ne" Caraf mukhtar ya karɓe zancen tare da cewa, "Wallahi momy fruit ɗin bashi da yawa ɗan kaɗan ne kuma ni da ita ne muka shanye" "A'a doughter to tashi kije kuci abinci banason zama da yunwa kinji ko.?" "To momy" Ta faɗa tare da tashi tsaye ta wuce dinning area ɗin. Bin bayan ta mukhtar ya yi yaja kujera ya zauna a kusa da ita, plate ta ɗauka ta yi serving ɗin su abincin ta tura gabansa. Miƙewa yayi tare da kallon ta yace, "Muje mu wanke hannun mu my love" Miƙewa ta yi da sauri gudun kar ya kunya tata a gaban su daddy ta ƙarasa wajen ta kunna famfon ta tara hannuwan ta,yana ƙarasowa ya faki idon su momy ya rungumo ta tare da kama hannun ta ya a ruke yana wanke wa. Cikin ƙasa-ƙasa da murya tace, "Dan Allah Habibi kayi haƙuri ka bari su momy fa suna ganin ka!!" "Ai nafi so su gan mu muna soyayya tare da kulawa da junan mu kinga ai suma za su ji daɗi sosai ko ??" Ya ƙarasa maganar yana kashe mata idonsa ɗaya. Fita ta yi daga jikinsa da sauri ta koma dinnig ɗin ta zauna, ƙarasowa ya yi yajawo kujera ya zauna yayi bismillah ya fara cin abincin domin yunwa yake ji.lomar farko da yayi ya ɗago kai ya kalleta da sauri tare da cewa, "Lallai my love sauƙi ya samu tunda har kin yiwa momy girki mai ɗan karan daɗi irin wannan!! Allah ubangiji ya yi miki alkbarka my love" Ya faɗa yana jin wani irin daɗi a cikin zuciyar sa da gangar jikinsa,kallonsa ta yi Murmushi shimfiɗe a kan fuskarta,cire hannunta ta yi daga cikin abincin ta miƙe taje ta wanke hannunta ta dawo ta zauna,shima yana gama cin abincin yaje ya wanke hannunsa suka dawo cikin parlon suka zauna. Kallon momy yayi yace, "Momy zamu wuce gida yanzu dare yana yi!!" "Ai ni ban riƙeka ba ka tashi ka tafi mana, amma doughter na bazata ta bika ba sai taji sauƙi!!" Ta faɗa fuskarta a haɗe babu alamar fara'a. Cike da ruɗani yace, "Amma momy ai naga jikin nata da sauƙi sosai fa! kuma ai zan ci gaba da kula da ita fa!!" "Na riga da na gama magana ba zata bika ko ina ba! ka tashi ka wuce kawai ka tafi!!" Juyowa ya yi ya kalli daddy har ya buɗe baki zai yi magana daddy ya ɗaga masa hannu tare da cewa, "A'a son ba sai kace komai ba kawai ka tashi ka tafi bana son gardama". Wani irin abu ya ji ya soki ƙirjinsa kamar mashin wuta! nan take yaji wata iriyar zufa ta yanko masa! shi da ya sakaran zasu kwana waje ɗaya suna jin ɗumin junansu yana tarai rayar ta,amma gashi yanzu momy ta rusa masa komai kuma daddy ya goyi bayanta!!. Ajiyar zuciya ya sauke tare da mikewa tsaye yace, "Zan tafi gida yanzu gobe idan Allah ya kai mu zan zo da safe na ɗauke ta mu tafi gida" "Ko kazo ma ba zata bika ba sai ta yi sati biyu sannan ta warke rasa! Idan ya so sai kazo ka ɗauke ta". Momy ta faɗa fuskarta babu alamar wasa. Kallon halimatu momy ta yi tare da cewa, "Doughter tashi kije ki kwanta ki huta kin ji.?" "To momy" Tace tare da miƙewa tsaye ta yi musu sai da dafe ta haye sama. Bin bayanta yayi da kallo tare da sauke ajiyar zuciya kamar zai saka kuka.juyawa ya yi har ya kai bakin ƙofa zai fita daddy ya kirawo sunansa tare da cewa, "Son tafiya zaka yi ko sallama babu!!" Juyowa ya yi cikin ƙasa da murya yace, "Sai da safen ku daddy" Ya faɗa tare da juyawa ya fice daga parlon. Murmushi daddy ya yi irin nasu na manya yace, "Lallai yaron nan ya chanja sosai yana so ya zama mara kunyar ƙarfi da yaji!" "Hmmm kai kuwa ba dole ba,tunda yanzu hankalinsa ya kwanta ya fara samun abinda yake so shi yasa ya fitsare ƙafarsa ai! duk wannan abin da ake yi masa gata ne,idan na bar shi ya tafi da yarinyar nan ba zai bar ta ta warke ta daɗi ba,shi yasa na hana shi ita! kuma na yiwa mai gyaran magana zata zo ta ƙara gyara mata jikin ta kafin ta koma ɗakinta" Murmushi shi daddy ya yi tare da cewa, Lallai yaron nan! ashe shi gata ma ake yi masa yake wannan abin!" "Ƙyale ɗan nema mana ai sai ya biyani dauka kuɗin da na kashe dan ba kyauta zan gyara masa ita ba!" Dariya suka yi gaba ɗayan su tare da tashi suka haye sama. Sai da halimatu ta yi sati ɗaya sannan momy ta bawa mukhtar ita, domin a ciki sati ɗayan nan sai me gyaran jiki ta ƙara gyara mata jikin ta ya koma kamar na jariri sabon haihuwa,a gefe guda ga magungunan da momy ta ke yawan bata tana sha,ta ƙara cikia ta yi wani irin kyau da haske fatar ta sai glowing ta ke yi tana sheƙi,idan ka kalleta sai ka so ka ƙara kallon ta. Ranar da zata koma takai ta saloon da safe aka gyars mata kai tare da ƙafafuwanta, sannan a ka yi mata ƙunshi ja da baƙi mai ɗan karan kyau,ba ƙaramin haska ta ƙunshin ya yi ba kamar ka sace ta ka gudu da ita. Sai bayan azahar suka dawo,wanka ta yi tare da yin Sallah sannan ta shiga kitchen ta girka musu abinci mai rai da lafiya.tana gamawa ta jere abincin kan dining table ta zuba kaɗan ta haye sama taci,bayan ta gama ne ta ƙara yin wanka tare da alwala ta fito ta shirya cikin wata irin bubu ta less maroon colour da ratsin golden, sallar magariba da isha'i sannan ta yi light makeup ta yi ɗaurin ta mai kyau ta saka Passion ɗin sarƙa da ɗan kunne da abin hannu maroon colour sannan ta ɗauki mayafi ta yafa ta zauna a bakin gadon tana daddana wayar ta. Tana cikin daddanna wayar ne ta jiyo ƙamshin turaren sa ya gauraye cikin ɗakin,da sauri ta ɗago da kanta ta kai duban ta zuwa bakin ƙofar bedroom ɗin. Ganinsa ta yi tsaye ya zuba mata idanunsa masu kaifi yana yi mata wani irin kallo wanda ta kasa fassara ma'anar sa,a hankali ta miƙe tsaye tafara tafiya cikin nutduwarta kamar bata son taka ƙasa cike da salo da jan hankali,ai tun kafin ta ƙarasa ya buɗe mata hannayensa guda biyu ta faɗa. Tana ƙarasowa bata tsaya ɓata lokaci ba ta yi sauri ta faɗa cikin jikinsa,nan take dukkansu suka sauke a jiyar zuciya mai sauti! domin ba ƙarya cikin sati ɗayan nan da basa tare ba ƙaramin missing ɗin junansu suka yi ba musanman ma shivmukhtar ɗin,nan take yaji duk wani fushi da ya shigo da shi ya gushe tass,sakamakon ganin zinariyarsa kuma san yin idaniyarsa. Ɗagowa ta yi ta sakar masa kiss a kumatun shi da gishin shi,nan take ya sauke wata iriyar wawar ajiyar zuciya batare da ya shirya ba. "Barka da zuwa madubin zuciyata, haske mai haskaka duhun da yake cikin zuciyata,farin ciki mai faranta zuciyata, sanyi mai sanyaya zuciyarta,ina yi maka barka da zuwa mahaɗin rayuwata uban ƴaƴana!!" Ta ƙarasa maganar tana hura masa iskar bakinta mai ƙamshin straw berry. Daskarewa ya yi a wajen yana kwallon ta haɗe da mamakin ta yanda ta daki jiki da shi har take gaya masa waƴannan kalamai masu motsa zuciya,shin dama ta iya ne?? ko kuwa wani ne ya koya mata.??. Bai ƙare zancen zucin da yake yi ba yaji ta jawo hannunsa a hankali ta zaunar da shi a kan sofa, fridge ta buɗe ta ɗakko fresh milk me sanyi ta zuba a glass cup ta ƙaraso in da yake ta kafa masa a bakinsa tare da cewa, "Sha madara my love kaji sanyi a cikin zuciyar ka!!" Hannunsa ya ɗora a kan nata ya rike cup ɗin madarar ya fara sha a hankali har sai da ya kusa shanye wa sannan ya juyo da cup ɗin ya ɗora a bakinta ya shiga bata madarar har ta shanye.ajiye cup ɗin ya yi a gefe yana kallon yanda madarar ta ɓata mata gefen bakinta,cikin ya janyo ta jikinsa ya fara lashe madarar tass, sannan ya buɗe bakinsu waje ɗaya. Wani irin French kiss yake yi mata mai wuyar fassarawa da tsayawa a rai! ya wunta yake zuƙowa yana haɗiyewa cikin wani irin salo tare da zuba masa yawunsa tana haɗiyewa,sai da ya ɗauki tsawon minti ashirin yana kissing ɗin lungu da saƙo na cikin bakinta sannan ya ƙyale ta badan ya soba. Babu abinda bakinta yake yi sai zugi da raɗaɗi,lips ɗin ta ya yi pink sosai saboda tsabar tsotsar da ya sha. Cikin mutuwar jiki ya ɗakko dankwalinta ya miƙa mata tare da cewa, "Ta shi