Sashe 9
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
tana isa gida khadeeja ce kawai apalo tana kallo bayan sun gaisa khadeeja ta tashi takawo mata ruwa mai sanyi tasha sannan tace Umma fah ? Khadeeja tace dazu bayan kin fita aka aiko Zainab ta haihu suna asibiti shine tayi abinci takaimusu bata ma jima da fita ba
Asma'u tace hakane nama ga Zainab din a asibiti da danta kyakkyawa kamar yahya khadeeja tayi dariya tace kai ammah ina wani kyau a wurin yahya da zaki wani ce kyakkyawa? Asma'u tace kuma dai bazaki kirashi da mummunaba ba?
Khadeeja tayi dariya tace ni abun mamaki yake bani wai kaman ba Zainab dinda take guduwa ba lokacin da akawota tana amarya duk tadaga ma bawan allah hankali wai auran dole akamata bata sonshi to koh tayaya tasamu cikin ohooo !!
Asma'u tayi dariya tajefeta da pilo tana fadin allah ya shiryeki khadeeja tace ameen wallahi se kuma suka kwashe da dariya Umma ce tashigo da sallama suka amsa Asma'u ta mike takarbi kwanonin abincin dake hannunta ta kaisu kitchen ta dawo tazauna Umma tace firar me kuke tunda nashigo nakejin dariyarku ??
Khadeeja tace hmmm ba komai Umma kawai shirman Zainab din yahya muka tuna shine muke dariya Umma tayi dariya tace awho!!! ai kwa yanzu ma tagama wani shirman wai bazata ba jariri nono ba kunya takeji khadeeja tace wata sabuwa inji yancaca kuce wani sabon aikin ne Yakama yahya na koya mata yanda ake bada nono Asma'u ta harareta tana mata alama datayi shuru
Umma tace shibada nonon ne se yahya yakoya mata ??
Khadeeja ta kwashe da dariya tace toh ai tunda ya koya mata mai wuyan wannan mai sauki ne asma'u ta kara jifanta da wani pilon tace khdy wai bazakiyi shuru bane Umma ta tashi tana girgiza kai tana murmushi tace Ahab !! Indai khadeeja ce ai sedai shiriyar ubangiji bata jin kunyar fadan komai agabana sedai ni naji kunyarta khadeeja tayi dariya tace ai gaskiya nafada Umma banda iskanci taya bataji kunyar haihuwa ba zataji kunyar bada nono?? Umma tayi waje tana fadin ke kika sani ni kinfi karfina kiyita fadi allah sa Zainab din tajiki dama kun saba khadeeja tayi dariya tadawo kusa da Asma'u ta zauna tace Ammah kinyi kuka meke damunki?? Asma'u tadago takalle ta tace kuka kuma??
Khadeeja tace eh kuma karma kiyi tinanin yimun karya dan kinsan ba yarda zanyi ba ? Asma'u tasauke ajiyar zuciya kana taba khadeeja labarin yanda sukayi da Abba khadeeja ta dafa kafadanta tace karki damu Ammah everything will be fine kinada hali mai kyau so insha allahu zaki samu miji nagari kuma kiyi istihara kibama allah zabi se kiga andace nima zan tayaki
Asma'u tayi murmushi tace thank you yanzu natabbatar cewa KANWATA ta girma khadeeja ta turo dan kwali gaban goshi tace se ma kinji nasihar da zan maki ranar auranki zakisan na girma Asma'u tatashi tana dariya tace um um kirike nasihar ki ni tafi karfina je kima Zainab din yahya dariya suka sa Asma'u tajuyo takalli khadeeja tace ya akayi kikasan nayi kuka idona yayi ja ne?
Khadeeja tadauki remote tana canza chanel tace mutumin dabaya yawan kuka duk ranar da yayi se angane sannan takalli asma'u tace naga kina yawan sauke ajiyar zuciya ne Kuma naga kowace rana kina shigo mun da tsaraba yau naga kinshigo hannu rabbana shiyasa nabi diddigi na gano dalili
asma'u tagirgiza kai ta wuce tana fadin you can't be serious
Khadeeja tayi dariya tace I can but sometimes....
[18/07, 15:03] Hubbey Frd Ameena Kn: 📚📚📚📚📚📚
👨👧DOMUN KANWATA👩👧
🖊na marubuciya Husna kabir zarewa( the mammah girl)
🖊da sunan allah mai rahama mai jinkai...
👨👧DOMUN KANWATA👩👧
2⃣0⃣⏭2⃣5⃣
Bayan kuana biyu da faruwar hakan...
ranar laraba da safe
aysha ce adakin sarah suna breakfast sarah tadago ta kalli aysha tace idan mungama zaki rakani gidan su ahmad muyi ma Momy sallama tunda kinga gobe zamu wuce
aysha tadago tana murmushi tace Momy zakima sallama ko ahmad??
Sarah tayi murmushi tace dukansu
Aysha tace amma ai yau Wednesday kenan ahmad yana office sarah tace no munyi waya dazu yace yana gida se yamma zaije office aysha tayi murmushi tace hmmm kice dai yanzu kun shigo duniyar masoya sarah tayi yar dariya tace all thanks to u M's AK hausawee dariya suka sa tare da tafawa
Khadeeja!!! Khadeeja!!! wai bakya jina ne ? Khadeeja tafito tana daura dan kwali tace Umma sama zuciyar ki ruwan sanyi gani nafito
Umma tace tun dazu nake biye dake kizo kikaima Maman luka kunun ayar nan kar ya tsinke mun yau bansan meyasa bata aiko an karba ba khadeeja tace toh Umma kawo inkai daukan ruba tayi tana fadin Umma indauki daya Umma tace mezakiyi dashi bayan kuma ga naku nan? khadeeja tace Umma kedai kawai kice indauka Umma tace toh naji jike kina kaimata fa kidawo karki Dade khadeeja tanufi get tana fadin Umma zanje gidan Zainab din yahya Umma tace me kuma zakiyi acan bayan jiya ma kinje khadeeja har takai get tadawo tace Umma ingaya maki mezan je yi?? Umma tayi murmushi ta tashi tana girgiza kai tace um um jike abunki bansan ji allah taroki khadeeja tayi dariya tace ameen ta wuce daga gidan
tana isa daidai lokacin Maman luka tana bude shago khadeeja ta ijiye robar hannun ta bayan sun gaisa tace Maman luka yau lafiya baki fito da wuri ba Maman luka tayi fuskan tausayi cikin hausanta da bai fita tace deeja luka ne ba lafiya khadeeja tace ayyaaa ya jikinshi to Maman luka tace jiki ba sauki wooooo
Khadeeja ta kwashe da dariya Maman luka ta hade fuska tace deeja abunda kanayi ba caw fah na fadamaka yaro ba lafiya amma kana dariya khadeeja ta kunshe dariyarta tace sorry son kudinki ne naga yayi yawa kince jiki ba sauki amma kin bude shago Maman luka tace ha'an which can son kudi base mun bude sago zamu samu kudi magani ba yanzu dai tunda kinga I am busy kataimaka kasa mun kunu din a frig khadeeja taja dabaya tarike qugu tace iyeee dan ma kinsamu nakawo maki Maman luka tajuya takoma shago tana fadin deeja please naaaa khadeeja tace amma baban luka na gida ko?? Maman luka tace yes se kuma ta dawo wurin khadeeja tace why u de ask?? Khadeeja tayi murmushi tace nothing Maman luka takoma ciki shago khadeeja takara kallonta ta kwashe da dariya Maman luka bata kula taba dan tasan hali
Khadeeja tacire gyalenta ta daure aqugu tadawki robar da kunun ayan ke ciki ta nufi frig