← Book details Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 84

Sashe 11

Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🖊na marubuciya Husna kabir zarewa( the mammah girl)

🖊da sunan allah mai rahama mai jinkai....

👨‍👧DOMUN KANWATA👩‍👧

2⃣5⃣⏭3⃣0⃣

Khadeeja ce da fa'iz akan hanya suna tafe suna fira har suka iso unguwar su abakin hanya khadeeja taga wani mai agwalima wajanshi tanufa fa'iz yabi bayanta yana ina kuma zakije dama kinsan kinada kudi shine baki bari munshigo keke napep ba
Bata kulashi ba har ta isa gurin mai agwalima tace samun ta 50 fa'iz ya Sosa kai yace deeja nifah? Murmushi tayi tace kaima asamaka ta 50 baki yawashe yana fadin thank you sister mai agwalima yasama kowa tashi aleda ya mika mashi khadeeja takarba tata tajuya tana fadin yabaka kudinka fa'iz yazaro ido yabita da kallo aranshi yana fadin ji wani karfin hali yanzu da banada yan canji se tasa insha duka abanza maida kallonsa yayi wurin mai agwalima yaga ya miko mashi hannu yana murmushi fa'iz yayi yake 😁 ya mika ma mai Agwalima ledar dake hannunsa mai agwalima ya girgiza kai yana dariya yace kudin zaka ban fa'iz yasa hannu aljihu ya ciro yan hamsin guda biyu ya mika ma mai agwalima sannan yabi bayan khadeeja yana mita koda ya iso wajanta har tafara shan agwalimar kallonta yayi cike da takaici tsaki yayi yace toh yanzu da banada kudin fa?? Agwalima takai bakinta tana fadin nasan Kanada su ne fa'iz yace ehh dakika bani ba juyowa tayi takalleshi tace bani nabaka ba amma naga lokacinda Abba ya mikamaka Dari yace muhau mashin dama nazuba maka ido ne inga iya gudun ruwanka se naga har mun iso baka bakada niyyar tsaida mai mashin
fa'iz ya Sosa keya yana murmushin yake birki yaja ya tsaya yana fadin deeja ji wata zukekiyar mota dan allah khadeeja taja tsaki takalli inda yake nuna mata motar AK ta hango tana tafiya ahankali ido ta kankance tana nuna motar da yatsa fa'iz yamatso yana dariya yace kai deeja allah yamaki son abun duniya garama ni nayi magana ke kinma kasa bude baki hahahaha

ahankali ahmad ke driving jikinsa duk amace se yanzu yakejin haushin kanshi meyasa ma ya amsa ma sarah bayan yasan baya sonta anya kwa baiyi kuskure ba glass din motar ya sauke yana shakar iskan waje

kadeeja tana nan tsaye har motar ta iso wurin su tarasa mezatayi can ta jefi motar da agwalimar datafara sha kafin tafara Neman duwatsu

Ahmad ya lumshe ido yana shakar iska yaji fadowar wani Abu kusa dashi da sauri yaja burki yana dubawa baiyi aune ba yaji ruwan duwatsu da sauri ya zuge glass din motar ya fito

fa'iz ne yazo da gudu ya rike khadeeja yana fadin ke deeja bakida hankali ne anga yamaki hakan da kikayi shi zaisa ki mallaki irin motar ne ko me hannu tasa ta tureshi tana fadin dallah matsanan juyowa fa'iz yayi afirgice jin an rufe kofar mota da karfi yana ganin Wanda yafito daga motar yadora hannu biyu aka 🙆‍♂ yace cinekeee!!! Deeja u don kill us kin kosan wakika tsokano sir ahmad ne fah khadeeja ta karasa wurin ahmad takalleshi tace dama Kaine ni ina maka kallon mutumin kwarai ashe bahaka bane tanuna motar tace yanzu saboda wannan keke napep dince har zaka dauki hannu kamari mutum shidai ahmad yazama kamar gunki se binta yake da kallo kaman yasamu TV ko kiftawa bayayi
fa'iz ne yazo da gudu ya bangaje khadeeja ya tsaya gaban ahmad yayi fuskan tawsayi yace yallabai dan allah kayi hakuri kanwata ce tana dan fama da matsalan iskokai ne khadeeja tasa hannu taja wuyan rigan fa'iz ta maidashi bayanta matsowa tayi daf da ahmad tace ka kalleni sama da kasa kaga nama kama da mara hankali ahmad dai yazama kamar wawa kallonta yayi sama da kasa ya girgiza kai khadeeja tace yawwa so let me warn u nan gaba ko amafarki kaga kamari wata mai kama dani toh kayi gaggawan farkawa kayi addu'a bcz that will be your worst nightmare fa'iz ya kara matsowa yasa hannu yataba goshin khadeeja yalangwabar dakai yace deeja zazzabi ko?? Sannu hannunta yaja yana fadin zo muje gida kisha magani khadeeja tajiyo tana kallon ahmad daya jingina jikin mota yana kallon ikon allah lebenta nakasa ta cije tare dakarkada mashi dan yatsanta alaman kashidi kenan ahmad yakai hannu bayan wuyanshi yashafa tare da lumshe ido hangota yake lokacinda take motsa dan karamin bakinta tana masifa ahankali ya furta
Magical eyes!!!
softly lips!!!
Heart touching voice!!!
100% beautiful!!! yakai minti biyar ahaka hannunsa yakai yadan bubbuga gefan zuciyarsa tare da fadin wake up ahmad ahankali yabude idonsa tare da sauke wata nannauyar ajiyar zuciya motar yabude yashiga yana zama yaga agwalimar data jefo cikin motar agefen kujera dauka yayi yana murmushi yakai bakinsa daidai inda tasha tare da lumshe ido yakai Minti 10 kafin yatada motar yatafi yana jinsa cikin wani farin cikin da baisan dalilinsa ba se yaji duk yamanta damuwarsa

har suka isa gida fa'iz na rike da hannun khadeeja ita abun ma dariya yake bata suna shiga suka iske Asma'u na wanke gororin kunun aya fa'iz baibi takanta ba ya zaunar da khadeeja kan kujera yawuce daki Asma'u ta taso tazo kusan khadeeja tana fadin khdy lafiya menene fa'iz ne yafito da magani da ruwa ahannunsa yana fadin ammah dan allah barta batajin dadi maganin ya balla yamika ma khadeeja yana fadin karbi kisha kinji? Harara khadeeja ta maka mashi tace wai miye haka dan allah Asma'u takarba maganin tana taba goshin khadeeja tace khdy ba kya jin dadi ne karba maganin kisha kinji koza muje asibiti ne? Khadeeja ta zunburo baki tace nifa ammah lafiyata kalau Asma'u takalli fa'iz tace kai wai miye ne?
zauna yana fadin ammah yau deeja tayi abunda sabon kamun hauka kawai keyi khadeeja ta zunguri fa'iz tana keftamashi ido alaman yayi shuru
Asma'u takallesu tace meke faruwa ne??
fa'iz ya hadiye yawu yace kinsan sir ahmad na white house? Asma'u ta gyada kaialaman eh fa'iz ya gyara zama yace toh yau shi kadeeja tama ruwan duwatsu yanda kikasan tasamu shedan ke saura kadan tazabga mai mari badan nariketa ba karkiso kiga wani irin kallo dayake mata badan allah yasa nayi dabaran fakewa da zazzabi najanyota bako? Hmmm da ba abunda zai hanashi babbalata awurin Asma'u takalli khadeeja tace khdy dagaske hakan tafaru ? Khadeeja ta zunburo baki tace toh bashine yamare kiba ai dama nace duk ranarda nagansa se yagane kuransa Sa'a ma yaci Umma na mutunci da momynsa da har Marin se narama maki asma'u tazaro ido tana salati tace khdy yaushe nagayamaki cewa ahmad yamareni ? Kawai dan ranan kinga motar akofar gidansu shine zakimai tijara khadeeja tafara tsorata cikin rawar murya tace amma....ai.. acikin.. Motar nagansa fa'iz yace toh kawai dan kingansa amotar kika San ko tasa ce ? Dariya yafara ganin idon khadeeja ya cicciko Asma'u tace khdy bashine ya mareni ba ni Wanda yamarenin ma tun ranar bansake ganinsa anan layin ba kuma ni nayafe masa khadeeja tayi fuskan tawsayi tace to ni yanzu ammah yazanyi fa'iz ya kwashe da dariya yace ya kwa zakiyi yarinya bayan kindibo ruwan dafa kanki kwaniki ma aka watsa ma wata yarinya asid abayan layinmu da akayi bincike akagano wani saurayi tama wulakanci shine yawatsa mata Asma'u tasa hannu ta tallabin kan fa'iz tace kai dallah yima mutane shuru hantar khadeeja kam banda kadawa ba abunda take zufa tafara keto mata ba shiri tawarci maganin hannun Asma'u takai baki ta kora ruwa tana zare ido get sukaji anbude atsorace khadeeja ta waiga ganin umma ce yasa tasauke ajiyar zuciya fa'iz yakalleta yana kunshe dariyarsa harara ta maka mai amma ba bakin magana Umma takaraso suka Gaisheta fa'iz yakarbi ledar mongwaron data shigo dashi yana washe baki asma'u kuma taje takamata ruwa Umma tazauna tana kallon khadeeja tace waya taba mun auta ne naganta haka Asma'u tace ba komai
Umma takamo khadeeja tana fadin yazakice ba komai bayan baka nasaba ganinta ba tsarabar ma datake zuwa da gudu takarba yau ko kallonta batayiba fa'z yayi dariya yace ai Umma yau ruwa ne yadaki babban zakara Umma tace kamarya basu ce komaiba khadeeja tatashi jiki asanyaye tana Jan kafa tanufi ciki
fa'iz yabita da kallo yana dariya yace deeja kinganki kuwa?? Yasin kamar ankwara ma salad ruwan zafi khadeeja bata kulashi ba tashige Palo Asma'u ta mikama fa'iz mangwaron da tawanke tana fadin dan allah fa'iz kyaleta hakanan Umma tace shine ya tsokaneta ko?? Asma'u tace umm
Seda fa'iz ya gutsura mangwaro kana yadago yakalli Asma'u yace yawwa ammah ni nama manta inna tace wai gobe kije tana son ganinki Asma'u ta langwabar dakai tace me kuma zan mata fa'iz yayi dariya yace ohoo inna tana rasa abunyi ne
Umma takalli yanda fa'iz ke gaptar mangwaro tayi murmushi tace ko mangwaro zaki tsinkomata fa'iz yace mangwaro kuma? ganin umma da Asma'u na murmushi yasa yakalli mangwaron hannunsa yayi dariya yace kai Umma bafa santi nayi bafa kawaidai namanta ne Umma tace ai dama bance santi kayi ba khadeeja ce tafito tadauki ragowar mangwaron ta juya dariya suka sa kasaksa fa'iz yakalli khadeeja yace afito lafiya mai jigo azabure yamike ganin ta ijiye mangwaron ta wawuro icce aguje tabishi har get yafita yana fadin se dasafe Umma

wunin ranar dai haka ahmad yayishi cike da fariciki daga yarufe ido khadeeja yake gani shikadai inyatuna abunda yafaru se yayita murmushi har dare yayi daga yarufe idonsa ita yake gani
Washegari tunsafe yake zaune akan dakalin kofar gida wai ko zai ganta ta wuce amma har 8 tayi yawuce office baiga wucewanta ba

asma'u ce zaune adakin inna bayan sungaisa tace inna kince akirani lafiya inna tazauna kusa da Asma'u yo ke ranan kintafi munata kokekoke muka manta bamu kira lambar da hajiya maryam tabamu ba shine nace kizo mukira muji kinga saba alkawari ba kyew asma'u tayi murmushi taciro wayarta cikin post ta nemo numbar datayi saving da ABIDI tadanna kira Tamika ma inna tana fadin gashi nakira gaisawa kawai zakuyi dan ba kati inna taki karba tana fadin yo ke kya bani ni mezan cemasa ke kiyi magana in ya kaima hajiya maryam wayar se kibani asma'u tace to inna ni mezan cemasa?? wacece ni?kuma daga ina ?
Chapter 11 · 0% Book details