Sashe 84
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
kamo hananyanta yayi yana murmushi yace chitti kece silar haduwarmu anan bansan mezanke cemaki kifahimta ba amma kinkasance tamkar wata uwa agaremu wacce tasanar damu ainahin me ake nufi da yan uwantaka ....wasu lokutan nakan bata lokaci wajan tunanin mezanmiki yasakaki farinciki amma senaga komai zanmiki bazan biyaki kwatankwacin abunda kikamun ba lullun adfu'ata allah yabarmun ke saboda ABI ba komai bane idan ba chitti......ina rokon allah yatashemu karkashin inuwar aure gobe kiyama ....
Kuantar dakanta tayi kan kafadarsa tana saka hannunta anasa cikin sanssanyar murya tace ABI kyawawan halayanka ne suka kamu halin damuke ciki yanzu ....kyakkyawar zuciyarka ita tazamo runfa wa zumuncinmu jajircewarka akan ahalinka kuma shiyasaka tsantsar kauna atsakaninmu ....agaskiya samun irinka ahalin yanzu yanada matukar wahala ...shiyasa kowane lokaci nake alfahari dakai amatsayin miji.... aboki kuma uban ya'yana ina fata kap yaran gidan nan subiyo hali irinnaka ....
Haka sukaci gaba dafirarsu mai matukar birgewa har aka aiko kiransu sannan suka koma ciki akaci gaba dafirar yaushe gamo....
Harsu Umma da inna seda sukazo ranan su nusaiba anzama yan'mata har ana shirin aurar da ita
fa'iz kuma tuni AK yaturashi kasar waje karatu sedai yazo musu hutu
Har lokacin uncle jamilu baibar kukaba yana cigaba darokonsu gafara Mus'ab nagefe duk yahada fuska yana shirin fashewa dakuka danshi sam baigane shine kakan da'ake magana akai ba dan ayanda suka shigo dazu ko za'akasheshi bazai yarda daga Germany suka fitoba duk da yaro ne amma yasan kasar Germany dan basujima da dawowa dagacan ba shida babansa
ahankali yakaraso yana dafa uncle jamilu cikin yar karamar muryarsa mai dadin sauraro yace ....kaima kazo tarban kakan dazaizo daga Germany ne...to meyasa kake kuka....tsaraba kake so....kadaina kuka idan yabani tawa zanbaka kaji....yakarashe magamar yana sharemasa hawaye.....
janyosa yayi jikinsa yana rungumesa dakarfi kwalla nazuba a idonshi har cikin ransa yakejin kaunar yaron cikin rawar murya yace nine... kakanka Mus'ab
Cike damamaki yadago yana kalllon AK dayayi saurin kauda kai yana murmushi
Kowa su yake kallo apalon shidai mus'ab yayi shiru yana kure uncle jamilu da ido nadan lokaci sannan yasakar masa laullausan murmushinsa dake kara fito datsananin kamarsa da AK cike dafarin ciki yace kaka dama Kaine ....amma kaka nacikin photo gashinsa bakine kaikuma naka yayi fari shiyasa banganeka ba ....
dariya akasa gaba daya palon uncle jamilu yaja kumatunsa yana fadin like father like son ....wayanka yafi shekarunka yawa ko
se alokacin sauran yaran suka matso kusansa suna tambaya da tsarabarsu
Shiru yayi yarasa mezai cemasu
bashir yajasu suka nufi bangarensa yana fadin niyabama tsarabarku in ijiyemaku muje kowa nabasa tasa ....
Cike dafarin ciki suka ni bayansa suna tsalle sukuma manyan sukaci gaba dafirarsu ana basu labarin abubuwan dasuka faru bayan tafiyarsu kowa nafadan shirmensa ana dariya .....
Labarin rayuwarsu baida karshe sedai ince ......
Anan nakawo karshen littafin domun kanwata ina fata ya kayatar kuma kunfahimci sakon ayanda yazo muku .....
ina mika dunbin godiyata agareku masoyana aduk inda kuke nagode matuka da addu'arku agareni kuma ina rokon alllah madaukakin sarki dayabiya muku bukatunku na alkhairi
Godiya tamusamman zuwa gareku nabeelart lady novel Ku nadabbane awajena allah yasakamuku da mafificin alkhairinsa ...addu'oinku agareni yasa nafahimci ba littafin kuke soba ni kuke so ....nima ina kaunarku da zuciya daya allah yabar zumunci
Aunty nabbela godiya tamusamman zuwa gareki babbar Yaya allah yabaki ladar hada zumunci kuma yabaki ikon fara sabon litattafinki asa'a dama sauran marubutanmu duk ina muku fatan alkhairi .....
2)New home kuma nagode da kaunar dakuke nuna mun yan uwa jinin jiki allah yabar zumunci .....
3)Blood sisters.... Karkuce namanta daku hakan ba abune mai sauki awajena ba kunada Babban matsayi awurina nagode matuka da ........................korafinku akan rashin samun posting akai akai ....hakan ma yanadaga cikin kwarin guywar dakuke bani and I really appreciate it....
Anan zan muku sallama semun hadu asabon littafina mai sunaaaaaaaaaa............... *YA'YA MATA*
Wanda zaizo muku bayan sallah dayar allah
_YA'YA MATA_ ........yana nan tafe