Sashe 15
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
akofar gida ta iskoshi karkashin bishiya ya jingina da mota yanda taganshi cikin damuwa yasa taboye tata damuwar takaraso tana kakalo murmushi tamai sallama shima murmushin yayi ya amsa bayan sun gaisa yabude motar yanuna Mata kujera ido tazaro tace menene ? Murmushi yayi yace kin cika tsoro zama zakiyi Ina so muyi wata magana khadeeja tayi murmushi tazauna tana fadin thanks
Ahmad yasauke ajiyar zuciya yakalleta yace khadeeja kinsan nataba gayamaki cewa AK hausawee abokina ne ko ? Khadeeja tadaga Kai alamar eh Ahmad ya zugunna ya jingina jikin bishiyar da suke karkashi sannan yabama khadeeja labarin duk abunda yafaru tsakaninsa da Sarah da shirin aurensu da AK keyi ayanzu
khadeeja tayi Shuru na Dan lokaci tace gaskiya tun daga farko kayi kuskure duk dacewa awancan lokacin bakada wacce kakeso bai kamata kamata kamata karyan kana sonta ba amma nidai da nice a matsayinta daga reactions dinka ya'isa nagane baka sona sedai shi so makaho ne tunda tana sonka bazata kula da wannan ba
Kuma ni banga abunda zaisa kadamu kanka akan wannan ba after all he is just a friend not a father kome takai takawo dai bazai aura maka kanwansa dole ba
Ahmad ya girgiza Kai yace khadeeja bazaki gane bane AK ba babana bane amma wani bangarene na rayuwata tare muka taso dashi tun muna primary muka shaku da juna takai har idan dayanmu yake makaranta zai tsaya abakin get har said Dan uwansa yaje sushiga tare dayawa mutane sun dauka gidan mu daya duk ranar da banada lafiya banje makaranta ba AK gidan mu yake dawowa har sai nawarke mutafi tare duk abunda aka sayamasa se ansayamun in ba haka ba kwa to bazai yi anfani da nashi ba
Muna scdry school dadyna yarasu alokacin shima abbanshi yajima da rasuwa AK shi yadawki nauyin karatu na har muka gama lokacinda zai je America karatunshi tare muka tafi lokacinda yabude companynsa ni yafara dauka aiki kuma yabani babban matsayi na mataimakinshi khadeeja AK yazama tamkar babban yaya awurina bansan da wane ido zai kalleni ba idan har nace bana son kanwarsa
cikin sanyin murya khadeeja tace to ka aureta mana
Ahmad yadago dasauri yace aure kuma khadeeja ?taya Zan aureta bayan bana Sonta ni ke nakeso khadeeja kuma ke zan aura baya cikin tsarina zama damace biyu kuma ko na aureta banajin Zan iya adalci atsakaninku so waht is the use of marrying her tunda daga ni har ita bazamu ji dadin auren ba
Khadeeja taji wani sanyi aranta dama can karfin hali kawai tayi na cewa ya aureta murmushi tayi tace to tunda hakane ba AK yakamata kagayama cewa baka son sarah ba ita yakamata kagayama kuma kabata hakuri akan wasa da emotions dinta da kayi nacewa kana Sonta alhali bahaka bane
ajiyar zuciya ya sauke tare da fadin hakane khadeeja naji dadi kuma nagode da shawarar da kika bani
khadeeja tayi murmushi tace bakomai nima nagode daka zabeni amatsayin wacce zaka fadama damuwarka kuma kanemi shawarata hakan yanuna mun cewa inada matsayi arayuwarka
Ahmad yamike yana fadin flying Bird Bari na wuce yamma tayi tunda ko ruwan gidanku baki bani ba dariya tayi tace laaaaa Allah namanta duk arude nake kasan bantaba tsayawa da saurayi ba murmushi yayi yace dagaske? kice nidin na daban ne kenan dariya tayi tare da rufe fuskanta da gyale tace u are my first love dariya yayi yace nagode da wannan matsayin and u are Mine too
baki ta zunburo tace kaifa second hand ne Ahmad yace kamar ya second hand sekace waya
murmushi tayi tace baka riga cema Sarah kana sonta kafin ni ba dariya yayi yashiga mota yana fadin wannan ai iya lebe ya tsaya ke kuma ko yanzu za'a tsaga zuciyata za'aganki aciki tada motar yayi yana fadin Zan tafi badan nagaji da ganinki ba murmushi tayi tana daga mai hannu har yatafi se kuma yayo rebas yadawo khadeeja tace lafiya kankance ido yayi yana kallonta yace wai ma yanaga baki Nuna kishinki akan maganar nan bane harma kike cewa in aureta khade Anya kwa kina sona murmushi tayi tace kazo mun da maganar ne dan kaga kishina Kodan nabaka shawara
Ahmad yasosa Kai yace Dan kibani shawara amma kinsan mu maza muna so muga Ana kishinmu ke intakai ma har dambe ayi dariya tayi tace to bada khadeeja za'ayi damben ba
yanda kazomun da damuwarka bai kamata na Nuna tawa damuwar ba se abun yama yawa shi yasa kaga na waske amma azuciyata yanda kasan Ana buga ball haka nakeji
Dariya Ahmad yake sosai har yatada motar yayi gaba yana fadin I can't leave without you my flying Bird !!! Khadeeja tayi murmushi ta koma cikin gida.....
[18/07, 15:03] Hubbey Frd Ameena Kn: 📚📚📚📚📚📚
👨👧 _DOMUN KANWATA_ 👩👧
Na ( Maryam Muhammad jibril)
Dasunan Allah mai rahama mai jinkai....✍
5⃣0⃣
Yana shiga bangaran Ahmad yatura kofar yashiga
Ahmad dake zaune da laptop agabansa at the same time yana waya da khadeeja ganin AK yasa yayi saurin katse kiran yana fadin call u back flying Bird
Sannan yadago yakalli AK yana fadin ina kabar wayanka ina kiranka baka dagawa
karasowa AK yayi yanufi Dan karamin frig din dake palon yana fadin waye kuma flying Bird?
Dasauri Ahmad yadago yakallesa Dan baitaba tunanin yaji abunda yace ba
murmushin yake yayi yace 😁tsuntsuwata ce
Goran ruwa yadauka afrig din ya zauna adaya daga kujerun Palon sannan yadago yakalli Ahmad yace se yanzu nayarda da zancan momy idan gwabranci yama mutum yawa yana zarewa gashi kafara tabuwa dariya yasa yana fadin inaga Inaga 1 week din danadauka yayi yawa yakamata narage idan ba hakaba naga alamun firstnight dinka a mental hospital zaka yishi yakarashe maganar yana kwashewa da dariya
Hade fuska Ahmad yayi baice komai ba yaturama AK laptop din yace duba kaga collection din wannan karon tun dazu ina kiranka bana samu
munyi
magana da zaid yace mun maybe zuwa yamma zasu iso Lagos
Karban laptop din AK yayi yaduba sannan yace sunyi kyew amma yau kaje office ne
Gyada kai Ahmad yayi yace eh naje banjima da dawowa ba
su mannir ma sun gama bedsheets din sun bala'in kyew se kagani
Murmushi AK yayi yace ai nasan mannir baya wasa da aikinsa amma yakaga aikin bashir yana tafiya daidai kuwa
Tsaki ahmad yayi yace Dan Allah daina zancan wannan banda wasa da tarin yan mata ba abunda ya ajiye
Tashi AK yayi yana fadin muje wurin Momy tace tana son ganin mu
hannunsa Ahmad yariko yana fadin come on friend ina kuma zakaje bayan baka gayamun abunda kazo fadamun ba
Mezan fadamaka kuma...AK yafada yana kokarin boye damuwar fuskarsa
Mikewa Ahmad yayi yashiga gabansa yana fadin haba AK nafasanka fiye da yadda nasan kaina u can hide ur sadness from everyone with ur fake smile but u can't hide it from me coz I know u in and out
So please don't waste my time
Tell me what is bothering u and let me do my job
Zama AK yayi yana sauke ajiyar zuciya
Kusa dashi Ahmad yazauna yana kafeshi da ido
Wani dogon tsaki Ahmad yaja da yagama jin labarin da AK yabashi mikewa yayi yana fadin wallahi kabani mamaki AK yanzu akan aysha ne ka daga hankalinka so what idan tayi rejecting dinka who the hell is she mata nawa ne agari suke Neman koda pics ne sudauka dakai Wanda ma sunfita komai
Dawowa yayi kusa da AK yazauna tare da dafa kafadansa yace AK please be ur self nasan dalilin dayasa kake son auren Aisha sedan kana ganin itace zata zauna da family dinka lafiya saboda ita ma nata ne kuma itace kasan halinta tasan naka
Amma shi rayuwar aure ba ruwansa da wannan kamar yanda kukai da grany kabarta tazaba maka kasan bazata zaba maka abunda zai cutar dakaiba I know one day u will thank her for that
Harara AK yawatsamai ba shiri yaja bakinsa yayi shuru yana danne dariyarsa
Mikewa AK yayi baice komai ba yawuce yana kada key din motar dake hannunsa
Bin bayansa Ahmad yayi yana fadin bamu gama maganar ba kuma katafi
Bangaran momy suka nufa
Tana zaune apalo suka iskota kusan kafanta AK yazauna yana fadin da girman kujeranki momy Allah sadai ba laifi mukayi ba
Kauda kai tayi tana fadin laifi kuma ai saidai kar akara
Dayan gefenta Ahmad yazauna yana sha sajen fuskarsa yana murmushi
Daure fuska tayi tace Ku yanzu saboda Allah kunfiso kuyita gantali agari da girmanku bazaku ma kanku karatun tanatsu ba wai ni idan kunsan bakuda lafiya ne kugayamun insan nayi amma nagaji daganinku haka
Dagowa sukayi suka kalli juna sukayi murmushi
Kara tamke fuska Momy tayi tace aw dariya ma kuke wato gani mahaukaciya ko
AK yace Yi hakuri Momy insha Allah mun kusa nadauka ma Ahmad yagayamaki zancan auren na dasati daya insha allah
Tafa hannu tayi tace yaw naji zancan banza shi auren angayamuku wasa ne kai karfa kurainamun hankali
Ak yace
Momy Allah dagaske to me muke jira tunda ko mata hudu mukace muna so zamu iya aurosu ayau base gobe ba
Baki Momy tawashe tana fadin kuma fa hakane amma ai duk dahaka yakamata ace mun fara shiri
Murmushi AK yayi yace abunda yakawoni kenan Momy se kije wajan grany zakiji bayanin komai daga gareta
Yana kai nan yamike yana fadin mom bari naje sena sake dawowa
Ahmad da tunda aka fara magana ya sadda kai sai yanzu
Yamike jiki asanyaye yabi bayan AK har yakai kofa momy tace Ahmad idan kadawo kazo inasan ganinka
To yafada yana fita daga palon
Amota ya isko AK zaune yana jiransa Shiga yayi suka bar gidan
Ahankali AK ke driving sunyi shuru ba mai cewa kala
kowa ya tsunduma cikin tunani shi ahmad yana tunanin taya zai gayama AK cewa bazai iya auren kanwarsa ba
Yayinda shi kuma AK yake tunanin wace yarinya ce grany ta zabamasa wace irin rayuwa zai yi da ita anya kwa baiyi gangancin yanke hukunci cikin fushi ba kuwa