Sashe 6
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
AK yana isa unguwar su ana kiran sallah se da ya tsaya yayi sallah a masallacin unguwar su kana ya shiga gida yana isa ya iske mutanan gidan duka zaune a babban Palo suna fira kusa da grany yaje ya zauna bayan sungaisa da kowa na palon ya kalli inna ladidi yace ina su salma ne? Murmushi tayi tace sunje weekend gidan ameena uncle jamilu ne yace AK dama gobe nakeso nayi tafiyar da sassafe AK yace ok allah ya kaimu sarah ce ta zo tazauna kusa da shi tace yaya mu yaushe zamu tafi murmushi yayi yace sarah kinkasa ganewa ni bana so kiyi nesa da nine bana jin dadi idan bana ganinki
baki ta zunburo tace to amma yaya ai 1 week ne kawai fa kanta ya shafa yace to shi kenan next week se kuje tsalle tayi tace nagode yaya dagude ta wuce dakin aysha dan tasanar da ita AK ya bita da ido yana kallonta cike da so da kauna Bashir dan inna ladidi ne ya shigo palon ya zauna kasa kusa da kafan AK yana matsa kafan AK yayi murmushi yakalle shi yace kaga nagane wayon me kake so? murmushi yayi ya sosa kansa yace yaya dama account dina ne yayi low shine nake so adan taimaka murmushi AK yayi yace ba damuwa zan maka transfer grany ce ta daure fuska tace ABID abinda kake ba ka kyautawa yanzu kamar wannan gardin ace yagama karatu amma bazai nemi aikin yi ba sedai kullun yana yawan banza inyaso kudi kuma yazo yana Sosa gemu yana roko
Dariya suka sa apalon shi kuma ya zunbura baki yana gunaguni AK ya dafa kafadansa yace karka damu kabani takardunka inga wane aiki yadace da kai se insama maka baki yawashe yana dariya inna ladidi dake kusa dashi tasa kafa ta zungure shi da kafa ya waigo ya kalleta tamai alama da ido juyowa yayi yarike hannun AK yayi saurin cewa yaya ni a company dinka nake son aiki ?? murmushi yayi yace to komai yazo da sauki se kashirya munday kazo baki ya washe yana godiya inna ladidi na tayashi uncle jamilu ne ya buga tsaki ya tashi ya wuce bangaransu aunty sadiya tabi bayansa ladidi tabiso da harara bawanda ya lura da su kowa yana kallon AK da ke waya da Ahmad ta dayan bangaran Ahmad ya ce guy sakwaran Umma tayi dadi kayi santii AK yace kamar ya??
Ahmad yayi dariya yace kamanta file dinka anan tsaki yayi yace kataho mun dashi gobe Ahmad yace sarah tana nan Ak yace ya akayi?? Ahmad yace gaskiya bazan samu zuwa gobe ba kawai kazo ka karba yana kai nan ya kashe waya AK yayi tsaki aranshi yana fadin wai meyasa idan sarah tana nan Ahmad baya son zuwa gidan nan kiran sallah da ake ne ya katse mashi tunaninshi tashi sukayi shida bashir suka wuce masallaci matan kuma kowa tashige bangaranta...
Sarah ce adakin aysha bayan tafadamata zancan tafiyan suna ta murna aysha takalli sarah tace in baki shawara?? Sarah tace tame fah?
Aysha tace look sarah yakamata kafin mutafi kinsan matsayinki awurin Ahmad kobaki gayamasa kina sonsa ba to kinuna masa ko kisa ya soki bare ma nasan yana sonki kawaidai yana shakkar fada maki ne ? Sarah tayi ajiyar zuciya tace aysha bansan ya zanyi ba why can't u help me??
Aysha tayi murmushi tace zan taimake ki tunda nima kin tamakeni lokacin ina son AK yana shareni sarah tayi murmushi tace Ashe baki manta ba aysha tace ina fah!! yanzu dai yaushe rabon kuyi waya da shi ? Sarah tace bama waya sedai chart kuma tun ranan da nace maki munyi chart har yanzu daman gaisawa kawai mukeyi aysha tace bani wayanki sarah ta zaro ido tace me zakiyi?
Aysha tace kedai bani kawai asanyaye sarah ta mika mata wayar aysha ta karba ta shiga watsapp cikin Sa'a kuwa ta ganshi online yasaka photon AK a dp photon yayi kyau sosai aysha tayi murmushi aranta tace gaskiya ni mai Sa'a ce sako ta fara rubuta kamar haka
( amincin allah ya tabbata agareka Yayana dafatan kana cikin koshin lafiya yasu momy Da dady kuana biyu shuru kadaina zuwa gidan mu ko mun maka wani laifi ne to tuba muke ranka yadade kanmu bisa wuyanmu Idan kuma se munzo munsameka ne toh ni zan tarkato hausawee family gaba daya har da grany muzo mubaka hakuri
Fatan alkhairi daga your one and only sister se anjima....)
Tana gama rubuta sakon ta tura tana murmushi sarah ce tafizge wayan ta karanta sakon dariya tayi tace indai Ahmad ne allah sa ma ya karanta bare ya baki amsa Aysha tace ahab !! Kina wasa dani ne bari kiga ni nasan zai maido tana rufe baki kuwa suka ji karan text ya shigo da sauri sarah taduba wayan Ahmad ne ya turo sako kamar haka
( kema amincin allah ya tabbata agareki kanwata ya kike ya kowa na gidan ni har kin ma bani dariya wallahi ni na'isa kumun laifi nine ma da laifi kuma ina Baku hakurin rashin zuwana aiki ne yamun yawa amma insha allahu idan nasamu lokaci zan zo Nagode da kulawar ki se anjima..)
tsalle tayi data gama karantawa ta rugume aysha tana murna ayshi tace ni dagani kar ki karyani sarh ta tashi tana washe baki tace kai gaskiya aysha kin hadu dariya aysha tayi suka tafa aysha tace yanzu kicire duk wata kunyar da kike mashi kinuna ba komai aranki se yasaba da ke ina tabbatar maki shi da kanshi zai ce yana sonki sarah takara rugumeta tana murna
Asma'u ce zaune akan sallaya ta idar da sallar isha'i Umma tashigo ta zauna tace Asma'u wai kiran me inna tamaki ne ina ta jira kifada mun ke kuma kinyi shuru kuma ni naga yanda kika fita ba haka kika dawo ba kamar wani Abu na damunki khadeeja dake kuance kan gado tayi carab tace dama Umma ai duk Wanda yaje wurin inna dole yasamo damuwa in ma yanada hawan jini se yatashi Umma ta kaimata duka da bayan hannu ta kawce tana dariya Umma ta kalli Asma'u tace kinyi shuru Asma'u tayi murmushi tace Umma ba wani Abu bane asibiti takeso narakata ran munday Umma tace to allah ya kaimu Asma'u tace Umma inaso da safe zanje shago amma ba wuni zanyi ba saboda zanje islamiyya da yamma Umma tace to allah nuna mana goban lafiya duka suka amsa da ameen...
Washegari da yamma misalin karfe biyar Asma'u ce da khadeeja suke dawowa daga islamiyya sunzo daidai gidansu Ahmad dagowan da Asma'u zatayi taga motar AK akofar gidan murmushin keta tayi tafara waige waige can tahango wani bungun farar kasa taje ta Dauko shi dutse tasamo ta daka wanan farar kasar seda ya zama gari ta karbi ragowar ruwan dake hannun khadeeja tanasha tafara kwaba wannan farar kasar khadeeja tana biye da ita tana fadin ammah lafiya mezakiyi da wannan ido tazaro ganin Asma'u tanufi dankareriyar bakar motar dake gefe da gudu taje tasha gabanta tace ammah wai me kike shirin yi ne haka tsokana fa ba halinki bane daga ganin wannan motar ta mai kudi ce baki San mezai maki ba aa'u bata kulata ba tafara shafe motar da wannan farar kasar har wani Zane Zane takeyi amotar tsagayowa tayi ta gaban motar tayi rubutu da manyan haruffa kamar haka
(NEVER SLAP A WOMAN!!!)
Tana gamawa taja hannun khadeeja suka ruga aguje suka bar layin ahanya take ba ma khadeeja labarin abunda yafaru ranan tsakaninta da AK Khadeeja uwar fushi har idonta yayi ja cikin masifa tace Aida kingayamun tun acan wallahi da glass din zan fasa kuma najira se ya fito na rama maki marin Asma'u tayi dariya tace hakan ma ya isheshi ai khadeeja tayi kwapa tace wallahi duk ranar da nakara ganin shi se namai abunda se yasan yataba ki Asma'u tace um um khdy kibarshi kawai mutuminan baida imani ze iyayin komai akan motarnan khadeeja batace komai ba har suka isa gida