← Book details Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 84

Sashe 17

Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ummi ce takatsemata tunaninta dafadin kinga asma'u keba TV ba kinsa munfakeki da ido idan ba kyaso kifada mu gyara mukeso muyi wa rayuwarki ba takura ba

Hannu abba yadaga mata yana fadin a'a Ku sawrara mata mana ina anfanin gaggawa tashi kije har kiyi shawara kinji

Zunbur inna tamike tana fadin yo wace shawara kwa zatayi bayan kaji sunce da wuri sukeson ayi komai wai ke asma'u wace irin yarinya ce haka kike so kitsofe ba aure ne gashi allah yamaki gyadan dogo yabaki mijin son kowa shine se kiwani yi shawara
Kuka tasa tana fadin Allah jikanka magaji nasan dayana raye da tuni kina dakin mijinki

Tashi asma'u tayi takamo hannunta tana fadin a'a inna dan Allah kidaina kuka nayarda zan aureshi amma kidaina fadan haka

Rungumeta inna tayi cike da farin ciki tace haba asama'u ko ke fa insha Allah zakiji dadin zaman aure nasan abidi zai kula dake yanda yadace

Afirgice asma'u tace 😨ABIDI kuma??
meyasa sai shi

😧ba grany tace yanada wadda zai aura ba

Tabe baki inna tayi tace to ai shi aure nufine na Allah Allah yayi ba matarsa bace

Sunyi farin ciki sosai aranan bakamar abba dayake ganin burinsa yakusa cika na ganin ya aurar da ya'yan kaninsa ga mazaje nagari

Asma'u dai shiru tayi tana tunanin wayar dasukayi da abidi aranan idan har haka yake dazafin kai ya zatayi dashi

Kuka sarh take kaman ranta zai fita wannan karon ba idonta kadaiba hatta kanta da fuskarta sun kunbura ikon Allah ne kawai ya kaita gida batako gama yin parking ba tafito daga motar bangaran AK tanufa direct tana isa ta banka kofar tashiga hade da zubewa abakin kofa takara fashewa da kuka

AK dake kuance akan gado ya lumshe ido kamar mai bacci
Jin anturo kofa yasa yayi saurin dago kai ya kalla
Ganin sarah awannanhalin yasa afirgice ya diro daga kan gado har yana hardewa yanufota yana fadin subhanallahi sarah menene meyafaru daga ina kike

Rungumeshi tayi tacigaba da kukanta kamar karamar yarinya

Duk yarude yarasa yadda zai yi jiyake kamar shima yasa kukan

Kanta yafara shafawa cikin sigar lallashi saida ta zagaita kukanta sannan yace menene

Cikin dasashshiyar muryanta tace Yaya wai miye laifina miye bana dashi mmeye gareni Wanda ba'aso ajikin mutum

hawauenta yashiga share mata yana fadin ba kyada wani aibu kanwata kinada duk wani abunda za'aso mutun saboda shi

To meyasa ahmad baya sona !!!
Tafada tana rike hannun dayake share mata hawaye dashi

Da mamaki yace ban ganeba

Kai ta gyada tace eh cewa yayi baya sona kuma bazai aureni saboda yanada wacce yakeso

Murmushin gefe AK yayi yakama hannunta yazaunar da ita bakin gado seda ya tsiyaya mata ruwa yabata karba tayi tasha tana mamakin ya akayi bai nuna damuwarsa akan zancan ba

Seda yakarbi sauran ruwa ya ijiye sannan yazauna kusa da ita yace
Sonawa zan gayamaki idan zaki kuanta kirika yin addu'a amma ba kyaji yanzu gashi kinfara mungun mafarki yakarashe maganar yana kuashewa da dariya

Baki da hanci tasaki tana kallonsa ahasale tace wai Yaya kana nufin abunda nafadamaka mafarki

Murmushi yayi yace to ai sarah abunne yayi kama da mafarki taya mutumin da kuke soyayya har na saura sati daya aurenku kuma kice wai yace baya sonki yana da wacce kikeso

Murmushin dayafi kuka ciwo tayi tanuna masa fuskarta tana fadin Yaya wannan ma mafarkine

Dago fuskarta yayi yana kallon shatan yatsun da suka kuanta baro baro akuncinta abunka da faran fata
Nan take fuskarsa tacanza dan yatsani yaga abunda yataba lafiyar kanwarsa

Cike da mamaki yace sarah tell me what is happening

Muryanta na rawa tabashi labarin duk abunda yafaru tsakaninta da ahmad amma taboye zancan marin da tama ahmad

In shock yagama sauraren labarin
Makullin motanshi yadauka da wayoyinsa yanufi haryanr fita batare da yace kala ba
Har yakai kofa yasake dawowa yafizgi hannun sarah yatafi da ita

gudu gudu haka yake sakkowa kan stairs sarah dake biyedashi har tana neman faduwa

Karo sukaci da aysha zata haura sama shan gabansu tayi tana fadin AK lafiya meyafaru ina zakuje haka

Dayan hannunsa yasa yamatsar da ita gefe yawuce baice uffan ba

Baki bude tabisu da kallo har suka fita

Yana isa mota yabude gidan gaba ya wurgata sannan yazaga yashiga mazaunin driver yatashi motar aguje suka bar gida se company""""""

Ur's ....✍
👩‍💻Maryam Mhd
[18/07, 15:03] Hubbey Frd Ameena Kn: 📚📚📚📚📚📚
👨‍👧 _DOMUN KANWATA_ 👩‍👧

Na( Maryam amuhammad jibril)

Dasunan Allah mai rahama mai jinkai....✍

5⃣5⃣

( sorry jiya nayi nayi mistake nasa Sheraton instead of shoprit)

"""" haka kuwa akayi da yamma abba yaje yasamu Umma da maganar tayi farin ciki sosai kuma tayi addu'ar Allah yasa alkhairi fatan ta daya Allah sa asma'u ta amince da zancan

godiya abba yayi mata yatafi akan idan asma'u tadawo tagayamata yana son ganinta

Daren ranan haka sarah tayishi banda kuka ba abunda take idonta ya kunbura yayi ja har wani zazzabin wahala yarufeta se sambatu take ita kadai kamar mahaukaciya gashi taki cin komai kuma taki fadan abunda yake damunta har aysha tagaji da tambayarta tayi tafiyarta

yanzu haka ma kuance take akan gado ta lulluba da bargo se kyarman sanyi take hawaye nadiga akan pilonta

Aysha ce taturo dakin tashigo dasauri takaraso bakin gadon tana fadin subhanallah sarah jikin ne har yanzu

Ko kanta takasa dagawa da kyar ta iya bude idonta takalleta

Bargwon aysha tadan yaye tana taba goshinta da yayi raw kamar garwashi

Tashi kisha magani tafada tana balle mata magani taimaka mata tayi ta tashi zaune da kyar ta yarda tasha maganin hawaye wani nabin wani

Cike da taikaci aysha tace wai ni sarah meyake damun kine kike wannan kuka haka kamar an aikomaki dasakon mutuwa

Kawda kai tayi tana share hawayen fuskarta batace komai ba

hanyar fita aysha tanufa tana fadin gaskiya zanje nakira AK dole yasan halin da kike ciki tunda ni kinki gayamun

Saurin riko hannunta sarah tayi tace a'a base kinkirashi ba zo zan gayamaki

Dawowa tayi tazauna tace to ina jinki

Labarin wayar dataji ahmad nayi tabata da kuma yanda suka kwashe

Cike da mamaki aysha tace amma wallahi ahmad yabani mamaki shiyasa ance kaidai kaga mutum shi yanzu ko kunyar AK bazaiji ba ko yana ganin bazai iya daukan mataki akansa bane to wai ma ita yarinyar yar waye agarinnan

Kai sarah takauda hade da tabe baki tace bansanta amma wallahi zan nemota bazan barta ba i will punish her senasa tayi kuka kamar yadda tasa nayi I will make her suffer sannan kuma inkasheta

Tashi sarah tayi tanufi bathroom tana boye dariyarta tace yanzudai bari nahada maki ruwa kiyi wanka kyadan ji karfin jikinki inyaso semuyi magana amma gaskiya abunda kika ma ahmad Sam baki kyewta ba

Sunkuy dakai sarah tayi tace nasani nima I don't know what come over me nakasa controlling kaina ne amma ko zuwa anjima zanje nabashi hakuri

Dadai yafi aysha tafada tana rufo kofan toilet din

Hannu sarah takai tadauki wayarta ta kunna photon ahmad ne akan screen din wayar yana sanye dawasu
Kayan sport farare da eyepiece akunnensa yana murmushi yayi kyew matuka

Rungume wayan tayi akirjinta wasu hawayen nakara gangarowa akan kuncinta cikin muryan kuka tace 😭 don't leave me please ahmad I can't live without u

asma'u ce tafito cikin shirinta nafita kusan Umma tazo tzauna tana fadin yanzu Umma bazaki gayamun waye yazo Neman aurena wajan abba bako

Murmushi Umma tayi tace a'a inkinje kyaji ai ance waka abakin mai ita tafi dadi fita tayi tana fadin to senadawo

Har tayi nisa se kuma tayanke shawaran bari tabiya wajan aikin su ahmad maybe zata sameshi acan

Haka kuwa akayi sedai tanazuwa securities din suka hanata shiga wai dole seda izinin Wanda tazo wajansa zasu barta tashiga tayi juyin duniya sunki gashi rana se dukanta take

Yahya ne yazo wucewa yahangeta atsaye tarike kugu jitake kamar tahausu da duka

Nufo wajan yayi yana fadin wanake gani haka kamar asma'u

Murmushin farin ciki tayi tace nice Yaya dama nan kake aikine

Eh yafada yana kallon guards din yace lafiya naganki anan

Zufar goshinta ta goge tace wallahi wani abu nazo yi shine wa'yannan gumakan suka hanani shiga tafada tana Satan kallon guards din dasuka zaro ido jin ankirasu gumaka😳

Dariya yahaya yayi yana kallon guards din yace let her in she is my sister
Sannan yakalli asma'u yace muje ko gaba yayi tana biye dashi atsorace tawuce gaban guards din dan yanda suke kallonta ganin take kamar zasu rufeta da duka

Seda ya nuna mata office din ahmad sannan ya juya yana fadin idan kinfito kisameni abakin get zan baki sako ki kaywa zainab

Seda tadan jima atsaye kafin ta kuankuasa kofar
Daga ciki ahmad yabada izinin Shiga

Ahankali ta tura kofar tashiga wani daddaden kanshin turarene yadaki hancinta ga sanyin AC dayaratsata lumshe ido tayi ahankali tayi sallama

Dagowa ahmad yayi yana amsa sallamar
Mikewa yayi da murmushi afuskarsa yanuna mata kujera yana fadin bismillah zauna mana

thank u tafada tan zam akan kujera

Murmushi yayi yace asma'u ko

damamaki tace ya akayi kaganeni

Tashi yayi ya nufi dan karamin frig din dake gefe yadauko goran ruwa da cup sannan yadawo gabanta yatsaya seda yatsiyaya mata ruwan yamika mata sannan
Yadawo yazauna yana fadin kuna kama sosai da my flying bird shiyasa naganeki sunan ki kuma abakin khadeeja naji saboda duk rabin firarmu to akanki ne
Murmushi tayi takurbi ruwan hannunta sannan ta ijiye cup din tana karema office din kallo ahankali ta furta wannan office ne ko wurin hutawa

Murmushi ahmad yayi yace me kika gani

Kunyace takamata dan sam batasan maganr tafito fili ba Murmushi tayi tace nice decoration

Thank u yafada yana tunanin to mezai kawo asma'u office dinsa yama akayi guards suka barta tashigo

Kamar tasan tunaninda yake ta
Katse shirun dafadin ahmad nazo baka hakuri ne akan abunda khady tamaka kuanaki duk da nasan maybe kama manta but I can't have peace of mind ahmad ina kaunar khady sosai bana iya jure ganin abunda zai cutar da ita komai kankantarsa
Chapter 17 · 0% Book details