Sashe 71
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hmmmm salim kenan bakasan wacece asma'u ba duk yadda kake tunaninta tawuce nan
"Allah koh......yafada cikin rashin ba zancan mahinmanci
Bayan kuana biyu dafaruwar hakan .....
Ahmad nakan hanyarsa zai maida khadeeja gida suna zuwa daidai wani restaurant yace deeja yunwa nakeji bari mudan ci abinci anan
gyra zamanta tayi tana kallonsa tace ni gaskiya bansaba cin abinci a irin wurarennan ba je idan kaci kabiyomun danawa zanci anan
Dariya yayi yazagayo tavefenta yabude yana fadin dallah fito haka zan aureki baki waye ba salon kiyita badani agaban abokanai
fitowa tayi tana kallon wurin tace nayarda mushiga amma gaskiya ruwa kawai zansha dan dagani abincin zaiyi tsada kaga sekabani kudina insa aljihu idan naje gida naci abinci
Wucewa yayi tana binsa abaya se zuba suru take yana dariya har suka shiga cikin restaurant din
yowowar dazaiyi yahango salim da aysha zaune suna cin abinci se fita suke suna dariya kana ganinsu kaga masoya dan harbata abaki yake tana zuba shagwaba
Cak ya tsaya yana kallonsu khadeeja dajhankalinta yadauko wurin kallon wurin tazo yaci karo dashi saurin cin birki tayi tana fadin ya kuma katsaya muje mana nifa yawuna yafara tsinkewa ....
Ganin hankalinsa bayanan yasa yajuya dan ganin abunda yake kallo zaro ido tayi tana kallon salim dan ita bata ma lura da aysha ba kafintayi magana ahmad yace Salim da aysha kuma ....
Saurin juyowa tayi tana kallonsa tace kasanshi ne
"Nasanshi mana saurayin sarah ne fa ranan ma yaje gida nemanta kuma har sunyi magana da AK ...amma miye hadinshi da aysha
Damamaki tace to ai wanann shine Wanda Nagani tare da ita ranan a asibiti ....
karasawa ahmad yayi wurinsu khadeeja nabiye dashi salim naganin ahmad yanufosu yayi saurin mikewa tsaye yana zare ido
Hannu ahmad yabashi suka gaisa cikin rawar murya salim yace me....kazoyi nan
Kafin ahmad yayi magana khadeeja tarigashi dafadin
Nan restaurant ne duk Wanda kagani anan to abinci yazo ci
Dariya yayi yana kallonta yace tare kuke ne
murmushi ahmad yayi yace eh she is my wife to be and AK's sister in law
kafeta yayi da ido yana fadin ohh I see ai ga kama nan ma....
Kallon aysha khadeeja tayi tana murmushi tace aysha ba magana ....ko baki ganemu bane ....
Kauda kai tayi hade dajan tsaki dan tasan yanzukam asirinta yagama tonuwa
Ganin kallon dasuke masa yasa yawashe baki yana Sosa kai yace karfa kuyi zargin wani Abu she is just a friend kuma....
Khadeeja takatseshi dafadin kuma.....kafin kashawo kan sarah kana bukatar taimakonta saboda ita tafi Sanin abunda sarah takeso dawanda bataso right.....
dariya yayi cike dafarin ciki yace yawwa brilliant fiancé gaskiya kin birgeni
Zaunawa ahmad yayi kan dai daga cikin kujerun table din yana fadin dama abinci mukazo ci tunda gaku kunga semuhadu gaba daya muci ko ya kika ce aysha ....yakarashe maganar yana kashe mata ido
zaunawa sukayi gaba daya suka fara cin abinci banda aysha da lomar kemata wahalar hadiyewa salim kwa ko ajikinsa danshi Sam baigane Inda suka dosa ba amma tambayyoyin da khadeeja kejefamasa suna bala'in rikitashi wani lokacin seda taimakon aysha yake iya amsa wata tambayar
suna gama cin abinci wurin asma'u suka fara zuwa suka sanar da ita tayi fadin ciki matuka dajin salim shine saurayin aysha saboda tasan yanzu komai yazomata dasauki shaida kawai take bukata dazata gabatar ma AK dan ba lalleni ya yarda da ita hakakawai ba saboda aysha tariga tashafa mata bakin painti akan maganar cikinnan
Sosai aysha tashiga damuwa ganin asma'u nakokarin tuna mata asiri gaba daya batada wani kuanciyar hankali ko isashshen bacci bata samu ranan suna tafe da salim amota sunzo daidai traffic light yajuyo yana kalllonta yace baby nagayamiki ba abunda zai faru ko kuantar dahankalinki gone zanyi tafiya kuma bazan dawoba sekin haihu king a bayanda za'ayi asirinki ya tonu
Juyowa tayi tana murmushi tace nasani salim nidai kawai hankalina bazai kuanta bane senaga tafiyarka wallahi Rabon da inyi bacci mai dadi har namanta
daure fuska yayi yana kauda kai yace au abunda ma zakice kenan saboda ke fa zanyi tafiyarnan amma ko kinuna kinji dadi sema nuna kike kinkusa natafi
"Sorry bahaka bane sweetheart kaima kasan zanyi missing dinka saboda kulawar dakake bani badan wanann asma'aun ba Aida ba abunda zairabamu kaima kasani
Banza yayi da ita yana kara daure fuska tayita tsokanarshi yaki kulata bakinta takai saitin kuncinsa tana murmushi tamanna mai kiss shima murmushin yayi yace bai isaba kara yimasa wani tayi tana dagowa tahango asma'u zaune amotar ta dawaya ahannunta tana daukansu video suna hada ido tamata murmushi hade da dangwala mata 👍 sannan ta tashi motarta aguje tashige gabansu
Hannu aysha tadora akai tana fashewa da kuka tace salim munshiga uku shikenan karyammu takare
cike da mamaki yace mene ne kuma...
Nuna mashi motar asma'u tayi tana fadin Asma'u taganmu lokacin inamaka kiss wallahi kuma kamar tadauki picture dinmu nasan AK zataje tanuna mawa ....salim please do something
hankali tashi ya tashi motar yabi bayanta yana fadin to nikuma mezan iya yimata yanzu....
"kadaki motarta mana ko katurata wani wuri ....kawai kasa tayi accident nidai kar wayanta yakai hannun AK please
Cike da mamaki yajuyo yana kallonta yace aysha are u mad ...kinsan mekike fada kuwa ...ko kinmanta halin dakike cikine .....
Tana ganin sunjera damotar asma'u kafin yayi wata maganar kawai takama matukin motar dakarfi tajuyashi kafin salim yayi wani yunkuri tuni motar tadaki ta Asma'u dakarfi seda glasses din suka fashe saurin taka birki asma'u tayi tana salati hade da dafe inda kanta yabugu har da jini
Nan take aka zagaye wurin ana salati salim nabude idonsa yaga aysha akwace kamar gawa hankali tashe yafara jijjigata yana kiran sunanta dakarfi amma komotsi batayi aguje yafito daga motar yazagayo wurinta yana kokarin fito da ita asma'u da tafito afusace zatayi masifa ganin aysha awannan halin yasa tyi saurin karasowa ta taimaka masa suka sakata motarta se asibiti .......
Zaune suke gaba daya mutanen gidan kowa ya zabga tagumi yana jiran fitowar likita
AK kam yakasa zama se safa da marwa yake yana dafe dakai asma'u nagefe tana kallonsa cike da tausayi
Doctor nafitowa AK yatarbesa kafin yayi magana doctor yace kuantar dahankalinka tana nan daranta yanzu haka zaku iya shiga Ku ganta
lumshe ido yayi yana sauke ajiyar zuciya hakama salim dake can gefe atsaye dan bama wanda yalura dashi
ganin doctor atsaye bai tafiba yasa jikin AK yayi sanyi cikin rawar murya yace doctor..... My....
Baikarasaba likitan yadafa kafadansa yace sorry we've lost the baby .....
runtse ido yayi yana dafe kai yafara karanto innalillahi wa'inna ilaihiraji'un .....
Zaunawa kasa salim yayi yasa kai aguywa yana sharan kwalla
uncle jamilu kuwa jiyake yamafi AK jin zafin zubewar cikinnan dan yasa dogon buri akansa
Shiru sukayi gaba dayansu bamai magana har natsawon lokaci sannan AK yajuya jiki asanyaye yashiga dakin da aysha take sauran nabinsa abaya banda asma'u dake fargaban shiga dakin dan tasan mezai biyo baya dan taga irin kallon da AK kemata tunda yaji cewa da motarta sukayi hatsari
Kuka sosai aysha keyi suna lallashinta duk sundauka zafin zubewar cikin takema kukan ita kuma abunda takema kuka daban
Asma'u na tsaye AK yafito daga dakin yana share kwalla atsorace tamike tsaye sedai ga mamakinta ko kallon inda take baiyiba yafita daga asibitin dakallo tabishi har yabacemata sannan tashiga dakin
Wunin ranan haka aysha tayishi banda kuka ba abunda take ko abinci takici har dare AK baidawoba annemesa anrasa gashi wayoyinsa duka akashe tun darana dayakira aysha ya tambayeta yajiki daganan ba'akara jin duriyarsa ba ganin dare yayi sosai asma'u tashiga damuwa takira ahmad yace basa tare wajan shabiyun dare tafito daga bangarenta da makullin motarta ahannu se wayarta wajan motarta tanufa kai tsaye tashig aguje tafita daga gidan tana sharan kwalla tayi alkawarin yau duk inda AK yake seta nemosa kuma setagayamishi duk abunda yake faruwa tagaji da boyemasa
Har wajan karfe biyu tana nemansa sedaga karshe ta tuna da gidan gonarsa nan take tanufi wurin tana fatan samunsa acan
tana zuwa sani ya tabbatar mata yana ciki ba inda yaje cike dafarin ciki takarasa bakin kofar tafara bubbuga masa
Yana kuance akan gado dagashi se 3quater da singlet yayi rub daciki dalittafi ahannunsa yana karatu jin bugun kofar yaki karewa yasa yatashi yana jan tsaki yanufi kofar dan azatonsa sani ne afusace yabude kofar zaiyi magana ya tsaya cak yana kallonta murmushi tayi hawaye nagangarowa akuncinta zatayi magana yayi saurin turo kofar zairufe tarike dahannunta tana fadin ABI please listen to me ....let me explain my self
daure fuska yayi yana turo kofar dakarfi yace to hell with ur explanation ....just get out of here
Kara tare kofar tayi dahannu biyu tana fashewa da kuka tace ABI dan allah kabani dama namaka bayanin komai nagaji da jure kiyayyar da kake nuna mun .....I can't bear it anymore....
tureta yayi dakarfi yarufe kofar yana kuantar dakansa ajiki hawaye nazuba a idonsa zaunawa yayi awurin sautin kukanta nadukan zuciyarsa hannu biyu yasa yadafe kansa yana runtse idanuwa ahankali ya furta what is wrong with my destiny ....
tashi tayi aguje ta zagayo ta window taci gaba da bubbuga mishi cikin dasashshiyar muryanta take fadin ABI sanyi nakeji kabudemun kofa please ... .. Kabani minti 2inmaka bayani idan har baka gamsuba namaka alkawarin bazan kara takuraka ba zantafi inkyaleka .......wai yaushe kazama hakane ABI da nasanka da hakuri da juriya amma yanzu kwata kwata kacanza ....tajima tana rokonsa ganin yaki kulata yasa takoma jikin kofar tazauna tana fadin shikenan karka bude kofar nikuma inanan ba inda zanje harse kafito
sunjima ahaka tun yanajiyo kukanta haryaji shiru ahankali yamike tsaye yana leka window yahango motarta tananan kan gadonsa yanufa har yakuanta se kuma yaji yakasa natsuwa se juye juyeyake yanason bude kofar amma kuma yanajin haushinta sedai gaba daya hankalinsa nakanta tura fuskansa yayi cikin pilo yana naushin katifar kamar zaiyi kuka yace ohhhhhh ....wai yama akayi nafara sonki ne bansaniba .....
ahankali ya sauko daga kan gadon yanufi kofar tanaji zaibude tayi saurin mikewa tsaye tana share kwalla shikwa yana budewa yajuya batare dayajira yaji mezatace ba
[27/07, 23:37] Hassan Atk: 📚📚📚📚📚📚
👨👧 _DOMUN KANWATA_ 👩👧
2⃣0⃣0⃣
Saurin bin bayansa tayi tana fadin ABI dan allah katsaya kasaurareni inaso ingayama gaskiyar abunda kefaruwa