Sashe 74
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"I can leave without a good lifestyle but I can't leave without u ....bazan iya ganin ana yaudarenka ba ....nadauka sona zai iya canzaka katsaya kasaurareni completely idan yaso sekafadi duk abunda zaka fada akaina bazaidameni ba koyanzu tsantsar kiyayyata nake hangowa acikin idanuwanka ...kuma bazan kara takuraka akan seka sauarareni ba ... saboda awanann lokacin banada wani abun fada
Nayarda natafi nabarka amma hakan danayi bawai dan bana Sonka bane aranar naje company naji aysha da uncle jamilu sunamagana akan shirinsu na mallake dukiyarka dazaran aysha ta aureka kuma zasu kori kowa nagidan saboda lokacin gidan yazama mallakinsu ....at that time I was so helpless narasa abunyi nasan koda naje wurinka bazaka yarda daniba ...daga karshe nayanke shawaran samun grany nagayamata komai ....daganan muka tsaida magana akan kafin na iya protecting dinka to dole se dukiyar tadawo hannuna ....grany ta taimakamun mukayi arranging papers ita tasamo sahannunka nikuma namaida dukiyar kan sunana ....nasan natakura kowa agida amma banda grany kullun inazuwa wajanta muna fira inabata labarin yanda komai yake tafiya tana taimakamun kwarai akan abunda yashigemun duhu ....ahmad ma yasan dagaskiyar lamarin kuma shima ya tayani gano asalin waye yama aysha ciki ....nasha wahala kafin nagano hakan saboda tana kare kanta wani lokaci tahanyar anfani dacikinta ko tagayamaka wasu maganganun datasan zaka amince dasu.... ABI koda narasa Wanda zan cuta aduniya bazan cuceka ba dankoda nayi niyyar hakan zuciyata bazata barni ba....
Wayarta tadauko zata nuna masa videon taga wayar amace ba caji jiki asanyaye tadago tana kallonsa hawaye nazuba a idonta tace ....nazo da videon danadaukesu inaso innuna maka tun jiya amma kaki kasaurareni ....ur love for that baby was much that my love is nothing for u ...koda kaga videon ba abunda zai anfaneni dashi .... wata kila haka allah yakaddara bazamu zauna tare ba ...I am not asking u to save our relation....amma dan allah kayi taka tsantsan da aysha kodan saboda grany idan wani abu yasameka bazata iya jurewa ba ....
tunda tafara magana yake tsaye yana kallonta lokaci guda yana tuna yanda aysha ke kokarin kare akanta agabansa ......
kauda kai tayi tana share kwallar datazubomata sannan tajuyo tana kallonsa cikin rawar murya tace nabata tsawon lokaci ina kokarin ganar dakai gaskiyar aysha amma duk dahaka banyi nasaraba ...nakasa cika alkawarin danadaukarwa grany ....zan tafi amma inaso kakira grany ko ahmad katambayesu wata kuka sukayarda da abunda zasu fadamaka ...bazan iya jurar ganin kiyayyarka agareni ba ....tana kainan tajuya zata fita yayi saurin janyo hannunta dakarfi tafado jikinsa yarungumeta gam ajikinsa kamar zaimaidata ciki kuka take sosai shima baisan lokacinda hawaye suka zubomasa ba sedai yajisu akuncinsa sunjima haka kafin yadago dakanta yana manna mata kiss agoshi cikin rawar murya yace bawanda zan tambaya ...bana bukatar wata shaida ko sanin gaskiyar abunda yafaru... ....meyasa baki gayamun tunda wuriba ...koda azuciyarki kiak fada zanji kuma zanfahimceki ...daga ganin yanayinki... da rawar da muryanki take ....bugun zuciyarki da hawayen idanuwanki sun isa sutabbatar dagaskiyar datake fita daga bakinki ....
hannun yasa yadago fuskanta yana murmushi dayan siraran hawayensa yace u know what today I saw my real chitti in u ...I can feel that u bear alot for me ....seyanzu nagane dalilin dayasa kullun take karyar ciwon ciki ko faduwa ko wani abun kuma nagane abunda yakawo salim gidanmu ranan ....saboda ita yazo
Nasan grany da ahmad bazasu taba yin abunda suka san zai cutar dani ba kuma nasan my chitti bazata taba yaudarata ba she was just hidden behind lady boss to protect me....but now she was standing right in front of me
kamo hannunsa tayi cikin muryan kuka tace take a promise and tell me that u believed me
murmushi yayi yana dora hannunsa kan nata yace I don't need any promise to tell my words
Murmushi tayi hawaye nazuba a idonta tace kana nufin kayarda da duk abunda nafada...
Gyada kai yayi yana share mata hawaye yace nayarda dake chitti kuma bana bukatar wata shaida
"Idan aysha takawo maka wata magana bazaka yarda da ita bako....
Nanma kai gyada mata yana Dora hannunsa saman kansa yace I promise bazan kara yarda da ita ba kuma I will never leave u....I will always be by ur side....
Cike dafarin ciki tafada jikinsa suka rungume juna tana kukan farin ciki tace ABI u have no idea how happy I am today....Umma da grany zasuyi farin ciki idan suka gammu tare ....najima ina rokon allah yanuna mun wannan ranan yanzugashi allah yakarbi addu'ata ...kayi hakuri bangayamaka dawuri bane saboda ina tsoron inrasaka
kara matseta yayi ajikinsa yana shafa kanta yace grany is right we should stay together .....bawai nayi fushi bane dan bakigayamun dawuri ba sedan bama tare natsawon lokaci I feel so lonely without u but now that u are here I know everything will be fine ...I ma happy that I got my chitti back and u got me..yanzu zanrabu da ladybosss ...
dago dakanta yayi yana murmushi yadora hannunsa gefen fuskarta yace Can I be ur ABI in all our lives ...
Kai ta gyada tana murmushi wasu hawayen nakara gangarowa akuncinta
Murmushi yayi yana kallon kwayar idonta cikin sassanyar murya yace chitti *I LOVE YOU !!!*
*I LOVE YOU TOO* ABI .....
dariya yayi yana kara rungumota ajikinsa yace finally.....sekara shigewa jikinsa take kamar za'akwaceta ahankali yakai bakinsa saman kanta yana lumshe ido yanaji sonta na lunkuwa azuciyarsa yamarasa mezai mata yasata farin ciki ...yasan kome zaimata bazai iya biyanta abunda taimasa ba sedai yayi alkawarin duk wani gata da ya'mace take bukata daga wurin mijinta to sai inda karfinsa yakare ......
Khadeeja da ahmad suna fitowa daga gidansu AK sukaci karo da aysha birki taja tatsaya tana kallonsu kafin tayi magana khadeeja tace yawwa dama nemanki nake .....tauraruwa mai witsiya ...keyanzu bakiji kunyar abunda kika aikata ba wato kinyi kokarin hallaka yayata ko to wallahi allah yataimakeki dawani abu yasameta ba abunda zaihana inhada daga ke har tsufaffin iayayenki indaureku ....useless people kawai
Nunata aysha tayi dayatsa tace ke kifa fita a idona kinji ko ...ni Nafi karfin inyi sa'insa dake yayarki itace sa'ata bakeba ....
afusace khadeeja tayi kanta ahmad yayi saurin rikota yana fadin easy deeja dan kare yana haushi kuma sekibiye masa we have better things to do muje kawai kibarta fargaban abunda AK zaimata kadai ma ya isheta ....
karasowa khadeeja tayi dap da ita tatsaya fuska adaure tace naji zafin zubewar cikinki amma kuma gara da akayi haka saboda wata rana kedakanki zaki iya kasheshi dan kicimma wasu banzayen bukatunki ....kuma duk abunda zakiyi sedai kimutu amma AK da asma'u allah ya haliccesu ne saboda junansu ...ke kowani makiyinsu Baku isa kushiga tsakaninsu ba ...and let me tell u something.... Idan kika kuskura kika kara yunkurin cutar da ita wallahi sedai uwarki tahaifi wata ....mack my words ....
tana kainan tawuce afusace tanufi hanyar fita wani banzan kallo ahmad yawatsama aysha sannan yabi bayan khadeeja suka fita
Tsaye aysha tayi tana binsu dakallo cike da takaici da shiga ciki zatayi amma tafasa tajuya afusace tanufi gidan salim dan sanin abunyi.......
[04/08, 17:27] Hassan Atk: 📚📚📚📚📚📚
👨👧 _DOMUN kANWATA_ 👩👧
2⃣0⃣5⃣
zaune suke abakin gado daruwan dumi ahanunsa yana gasa mata ciwon dataji agoshinta
Idonta alumshe tanajin dadin yanda yake hura mata iskan bakinsa awurin tana murmushi tace ABI kasan me....
"a'a sekinfada.....
"it was very difficult for me to act in front of u
dariya yayi yace ohh naga alama shiyasa kike zazzare mun ido wasu lokutan
itama dariyar tayi tana bude idanuwanta tace to ai idan bahaka nayiba zaka fara zargin wani abu
ruwan hannunsa ya ijiye agefe yana fadin grany tace so yana karuwa lokacinda ake fada and I think she is right
Najima inaso ingayamiki ina sonki amma se maganar cikin aysha tadaukemun hankali daga baya kuma se kika bace gaba daya ....yakarashe maganar yana dariya itama dariyar tayi tace nasani ai grany tagayamun komai ...
durkusawa yayi kasa ita tana zaune akan gado sefaman murmushi take hannayansa yazagayo tabayanta yana kafeta da ido yace ...u look more beautiful when u smile ...bana gajiya dakallonki....kitsaya ahaka kinji....koda yaushe nakalleki inaso inga murmushi afuskanki
daure fuska tayi tana kauda kai tace taya zan zauna haka ai se mutane sudaukeni mahaukaciya ...
Juyo dafuskanta yayi yana fadin c'mon ya kuma kika daina murmushin ....kinsan me zan hada mana party namurnan haduwarmu kuma anan gidan za'ayishi zamu gayyaci kowa dakowa zangayama duniya cewa ina son my chitti .....zamuyi casu kuma kowa seyayi rawa harda Umma da inna da grany duk se suntaka
Murmushi tayi tana shafo fuskansa tace yanzu dai mubar wannan zamuyi shi daga baya kakira grany awaya nasan tadamu darashin ganinmu
saurin mikewa yayi yadauki wayarsa yakunna sannan yazauna kusa da ita yana fadin bakiranta yakamata muyi ba surprise zamu mata sedai kawai taganmu tare yakikaga idea ta yakarashe maganar yana atishawa saurin mikewa tayi tana fadin bari insamo maka ruwa ...hartajuya ya janyo hanunta dakarfi tafado jikinsa gaba daya suka fada kan gadon yana kara rungumota jikinsa
Dago dakanta tayi tana kallonsa tace miye kuma haka ....
Maida kanta yayi kan kirjinsa yana lumshe idanuwa yace tunda har zaki iya jure abubuwa dayawa akaina why can't I do this.....idan har ina tare dake bana bukatar wani magani ....
Lamo tayi akan kirjinsa tana lumshe ido cike da fadin ciki tana ma allah godiya dayanuna mata wannan ranan
Saurin tashi zaune tayi tana kamo hannunsa tace tashi insamaka ruwa kayi wanka se mutafi gida nakosa naga grany da Umma
ba musu yatashi zaune itakuma tawuce toilet tahada masa ruwan wankan tana juyowa sukaci karo akofar bayin yana murmushi yariko hannunta yana fadin inakuma zakiji ai tare zamuyi wankan ...
zaro ido tayi tana kwace hannunta tace wa.....rufamun asiri ....ai bankai nanba ...
kamata yafara kokarinyi tana kwacewa har abun yazame masu kamar kokowa da kyar tasamu ta turashi cikin bathtub din tafito aguje tana dariya tajanyo kofar sannan tanufi bakin gado tazauna tana fadin shameless ABI ....ka girma amma komai naka irin nayara
tana nan zaune yafito daga wankan nan ma seda yahau tsokanarta bata kulasaba tafada bayi tayi wanka tana fitowa taga bayanan cike da mamaki taduba ko ina amma batagansa ba dawowa tayi dakin tana tanufi dressing mirror wata takarda tagani akasan wayarsa tayi saurin dauka takaranat kamar haka.....