Sashe 8
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
asma'u ce da inna suka shigo asibiti tana tafe tana ma inna mitar ta tsaidasu yanzu ganshi har 11 tasan se la'asar zasu bar asibitin nan bazata samu daman zuwa shagon dinki ba inna dai tayi shuru dan tasan itace bata da gaskiya tundaga nesa Asma'u ta tsinkayo grany tana zuwa murmushi tayi ganin yadda grany tanufo su da sauri har tana hadawa da gudu inna takama hannun Asma'u tana fadin bismillahi ita kwa wannan lafiyanta Asma'u zatayi magana kenan taga inna taruga da gudu sun rungume juna Asma'u tayi tsaye sake da baki tana kallon ikon allah grany ta kalli inna tace hajiya Hadiza Ashe zan kara ganinki inna baki yaki rufuwa tace bari kedai hajiya maryam ai nadauka kin manta dani ina grany tace inafa zan manta da aminiyata guda kullun kina raina har kuka nasha ma ABIDI akan ya nemo mun ke se yace ina zai ganki acikin wannan babban birni Inna tace allah sarki ina yake jikana yana nan yayi aure ko inna tayi fuskar tausayi tace yana nan amma yaki yayi aure har yanzu inna tace hakane kinsan yaran zamani basa San aure da wuri muna nan dasu Asma'u ce takaraso wurin tace grany ina wuni grany ta juyo da mamaki ganin Asma'u yasa ta washe baki tace Asma'u ko ?? Asma'u tadaga kai tana murmushi da mamaki inna ta kalli Asma'u tace ina kika Santa?
grany takalli inna tace tare kuke ne inna tawashe baki tace ai jikata ce grany tace ikon allah a kasuwa muka hadu da ita ranan yarinyar akwai girmama manya tunda naganta naji ta kuanta mun arai Ashe jikata ce inna tace ai kuwa sannan takalli Asma'u tace wannan itace hajiya maryam aminiyata wadda nake Baku labarin mun hadu a aikin hajji da name Asma'u tadaga kai tace OK natuna ta sannan ta kalli grany tace grany muna shan labarin ki abakin inna kab yan gidanmu sunsan labarinki grany tawshe baki tace allah sarki mun tsaya arana waima me kuka zo yi asibiti ne waye ba lafiya inna tace nice nazo karban magani hawan jini ne yatasani Agaba kinsan jikin tsofa grany tace bari kedai nima ina nan ina fama dashi ni harda siga ma amma ina hadawa da maganin gargajiya yana anfani sosai inna tace hakane allah ya sawake kice kema maganin kika zo karba grany tace a'a matar yaron gidan mune ta haihu shine nazo barka inna tace oh toh allah yaraya suka ce ameen grany tace natsaidaku ko ? Inna tace a'a ba komai ai tunda mun hadu ai shikenan grany tace mukarasa mota na Baku number ABIDI inkunje gida Ku kira se kumasa kwatancan gidan yakawoni na wuni musha fira inna tace toh ba damuwa muje suna isa mota grany ta kalli driver tace kai bani numban ABIDI dagowa yayi ya kalleta yace sorry grany ba katinsa ne awurin mu kuma bama bada shi anyhow fuska ta daure tace kai wai meyasa kun raina nine yazance kabani number katsaya kanamun dogon turanci sunkuy da kai yayi yace sorry ma banada private number dinshi yahya ne kadai yakeda tsaki tayi tace kafadi haka tun dazu katsaya kana bata mun lokaci juyowa tayi takalli Asma'u tace jikata kije wurin yan haihuwa daki mai lamba 8 kice ana kiran yahya Asma'u ta amsa da to tawuce
Tana isa dakin ta shiga Gado biyu ne adakin inda taga wani namiji azaune takarasa bakin gadon tare da sallama juyowa yayi yana amsa sallamar Asma'u tayi saurin washe baki tare dacewa yaya dama Kaine shima da fara'arsa yace nine Asma'u kinga Zainab tasauka ko murmushi tayi ta zagayo inda Zainab din take kuance tace sannu Zainab allah ya raya Zainab din tarufe fuskanta da tafukan hannayanta tare da juya musu baya dariya suka sa mata Asma'u takarbi jaririn tana murmushi tace allah kenan har natuna lokacin da kukazo unguwar mu Zainab tana amarya se tayi ta kuka mune yan zaman daki kullum muna gidan har dare se ka koremu Muke tafiya dasafe kuma mu zamu tashe Ku dariya suka sa su duka harda Zainab Su inna ne suka shigo dakin Asma'u tazaro ido tace ya salam yaya kaga namanta cewa akayi inzo in kiraka inna ce takaraso wajan tana fadin yoke asama'u daga kizo kikira mutum se ki shanyamu awaje grany ce tace ko suma kinsansu ne yahya yayi murmushi yace grany Asma'u kamar kanwa take awurina Layin mu daya dasu grany tace allah sarki inna takarba jaririn tana musu barka grany takalli yahya tace yahya number din ABIDI zaka bamu dagowa yayi yakalleta yace grany me kuma zakuyi da numban yallabai dakuwa ta mashi tare dace gidanku zanyi da numbar Asma'u takalla tace bashi wayan yasamaki numban mika mashi wayan tayi ya karba yasa numban ya mikamata ta karba tayi saving da ABIDI fitowa sukayi daga dakin grany ta musu sallama ta wuce sukuma suka nufi wajan yankan kati
Basu suka bar asibitin ba se la'asar gidan su inna suka wuce suna shiga palon suka iske Abba yadawo daga tafiya dukansu suna zaune apalo bayan sungaisa fa'iz ya kalli inna yace kakus yau me aka muku a asibiti hararan shi tayi tace kai wallahi kafita a ido na in rufe wai meyasa kuka raina nine? yo inba iskanci ba makaranta katura nine dazaka tambayeni abunda akamana ??Dariya yayi yace allah baki hakuri daga tambaya to maida wukar Abba ne ya katse shi dacewa ya isa haka kai bamasan rashin kunya inna tajuyo takalli Abba tana washe baki tace Musa ina wannan aminiyar tawa danacemaka munhadu a aikin hajji ? Abba yace eh ina tune da ita inna tace yawwa to yau munhadu a asibiti abba yace ah toh madalla Abu yayi kyau fa'iz ne ya kwashe da dariya yace nifa nasan inna indai taje asibiti bata rasa kanun labarai abba yajefeshi da jaridar dake hannunsa yatashi yana dariya yabar palon inna tajuya takalli nusaiba taga tana kunshe dariya tace wai ni yaran nan meyasa kuka raina nine nusaiba tahade fuska tac ni kuma me nayi?? Abba yakalleta yace tashi kiba mutane waje zanyi maganin ku ne ai tashi tayi tana zubure baki tayi ciki Asma'u ta tashi tace nizan wuce gida abba allah ya huta gajiya har takai bakin kofa abba yakirata dawowa tayi tazo daga kasa kusan kafanshi tazauna ta sunkuy da kanta kasa tana wasa da zoban dake yatsanta abba ya kureta da ido shidai natsuwar yarinyar yana birgeshi yana jinta aransa fiye da yanda yake jin nusaiba bayan rasuwar kaninshi duk son da yake mashi se yadawo kanta ajiyar zuciya yasauke tareda kiran sunanta cikin sansanyar murya yace Asma'u!!!! Seda Asma'u taji gabanta yafadi da kyar ta amsa da na'am abba !! Abba yaci gaba da fadin Asma'u burin kowane uba nagarine yaga yarsa Takawo munzilin aure kuma ya aurar da ita ga miji nagari Tunda allah yakarbi ran kanina hakkinki na ya yadawo kaina to yanzu banada wani buri da yawuce naga na aurar fake ga mijin da yadace dake dama can harkokin ne suka tsaya shiyasa kikaga nasamaki ido amma yanzu alhamdu lillahi komai yayi daidai hausawee company zasu bamu sarin kaya afarashi mai rahusa to nasan insha allahu zamu dace to dama nagaya maki ne saboda idan kinada Wanda yake tsayayye kifada masa ina son ganinsa yana kai nan ya juyo ya kalli inna yace inna kome kikace inna tafashe da kuka tace me kwa zance banda allah shiyi albarka allah yajikan mahammadu abba yace a'ah inna miye abun kuka kuma Asma'u da tunda abba yafara magana take hawaye kanta akasa aranta tana fadin tofah !! ranar tazo kenan lokaci yayi dazan samu amsar tambayoyin danake yiwa kaina akowane lokaci kenan wane kalan muji zan aura ?? Yaya halinshi yake nagari ne ko akasin haka??dan nan garin ne kowani garin koma badan kasar bane gaba daya?? miye makomar rayuwar umma data KANWATA??ni miye makomar tawa rayuwar?? wasu irin mutane zanje nayi rayuwa dasu ?? shin zasu soni ko kuwa ?? allah kaine gatana!!! kukan inna dataji yasa tafashe da kuka mai ban tausayi abba yadora kanta akan kafanshi yana shafawa hawaye nagangarowa daga idonshi itama Ummi kukan takeyi sunkai kusan minti 10 ahaka palon yayi shiru sautin kukan matan kawai ke tashi abba ne ya rarrashi kanshi kana yararrashe su da hannayanshi biyu yaruqo kafadun Asma'u yatadata tsaye hannu yasa yadago fuskanta idonta alumshe amma hawaye na tsere afuskanta cikin muryan tsokana yace wacece wannan ?? Bude idonta tayi takalleshi Takara sunkuy da kai kara dago fuskanta yayi yace wannan ba asma'uta bace asma'uta jaruma ce batada saurin karaya bata barin wani yayi kuka bare har ita tayi amma ya naga wannan asma'un tana kuka?? Murmushi tayi har saida hakoranta suka fito abba ya goge mata hawaye yace Yawwa wannan murmushin shiyafi dacewa dake rugume shi tayi tace abba nagode hannunta yaja yana fadin muje nasama maki mashin karkiye dare yanzu muga wannan rigimammiyar tabiyoki Tanadai karatu ko? Asma'u tace eh abba Juyowa tayi tama su inna dasuka kafesu da ido sallama tabi bayan amma suka fita suna tafe suna fita yana rike da hannuta gwanin sha'awa seda yatare mata keke napep tashiga ya biya kudin sannan yaleko yace inkinje kicema auta nace tazo takarba tsarabanta Baki ta zunburo tace Abba nawa fah?? Dariya yayi yace har danaki zata kawo maki murmushi tayi tace mungode abba sannan tamishi se dasafe suka wuce suna dagama juna hannu