Sashe 10
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su sarah ne akan hanyar su ta zuwa gidan su ahmad cikin wata sabowar BMW fara se shiki take kana ganinsu kaga ya'yan manya aysha tana sanye da wata doguwar riga baka tayi roiling da milk color din gyale jaka da takalminta milk color ne sarah kuma wando ne da riga ajikinta wadon tight ne baki se rigar ja da adon baki ajiki ta roiling da bakin gyale sunyi kyew bakadan ba aysha ce ke driving sunzo daidai shagon Maman luka aysha taja birki ta tsaya sarah da ke charting awayarta iPhone 6 tadago takalleta tace yadai?? Aysha tanuna tanuna khadeeja dake tsaye tana kokarin bude frig tace kalla style din jikin yarinyar can sarah tamaida kallonta kan khadeeja tawani ya tsina fuska tace yana da kyew menene? Aysha tace ina sonshi sarah ta hade fuska tace haba aysha kar kijamana raini mana taya zakije wajan waccan karamar yarinyar kice tabaki style aysha tace come down bawai rokonta zanyi ba da kudina zan saya horn tafara dannawa khadeeja tana jinsu batago dago ba taci gaba da aikinta Maman luka kuma tashiga gida ta dawko sauran kayan sarah taja tsaki tace ji wani rainin hankali tana jin mu fah aysha takashe motar tafita tana fadin kibiyo da wayarki sarah taja tsaki tafito tana yatsina fuska
kusan khadeeja suka zo aysha tace ke!!! Ke!!! ba kya jine ? Maman luka da fitowarta kenan daga gida takalle su tace lafiya me kuna so ? basu ko kalleta ba aysha tasa hannu taja rigar khadeeja tabaya tace ke wai ko kurma ce khadeeja tamike tsaye ahasale tace malamai wai lafiya ko sallama babu kunzo Kun mun tsaye akai kuma ni ba ke sunana ba Sarah tace ke kar kiraina mana hankali basunan ni muka zo jiba style din jikin ki mukeso khadeeja ta kalli rigar dake jikinta wata doguwar riga ce mai shegen kyew da Asma'u tadinka mata ga salla baya tajuya ma sarah tace toh aunty zage mun zip din se nacire nabaki atare suka ce what??? khadeeja tace yesss to inba haka kwazo kusani agaba kuce nabaku style din jikina Maman luka da ke gefe ta kwashe da dariya sarah ta juya tamata wani irin kallo bashiri tafada shago
Sarah ta juyo ta saita khadeeja da wayanta tana fadin photon style din zamu dawka kuma saya zamuyi dama meza muyi da tsumman dake jikinki ahasale khadeeja tasa hannu tabige wayar tafadi kasa har saida tafashe sarah tadaga hannu da nufin marin khadeeja
Cikin zafin nama khadeeja tarike hannu tare da Nuna ta da dan yatsa cikin kakkawsar murya tace don't even try it sannan tasake mata hannu da karfi har saida tayi yar kara aysha tabude baki zatayi magana amma da suka hada ido da kadeeja seda taji hantar cikinta ta kada bashiri ta hadiye maganar ta tare da jan hannun sarah suka tafi har sun shiga mota khadeeja tadawko wayar sarah da tafadi tana fadin wakuka barma wannan Nokia din taku sarah taleko tace kinfimu bukatar ta aljana kawai aysha ce tayi saurin tada motar ganin khadeeja tanufo su har motar tafara tafiya khadeeja ta wurga wayar daidai setin kan sarah ji kake kwal sarah tafasa uban ihu tare da dafe kai ta window taleko taga khadeeja na dariyar keta cike da bakin ciki tace I HATE YOU!!!! Khadeeja ta kara kwashewa da dariya tace HATE YOU MORE sannan tajuya tanufi shago tana fadin Maman luka matsoraciya fito sun tafi Maman luka ta fito tana washe baki tace deeja bakada caw amma kamun daidai yara din basuda kunya khadeeja tadauki fanta daya afrig tace Maman luka nawa kike saida fanta Maman luka tahade fuska tace Dari khadeeja tace kunun aya gah Maman luka takara hade fuska tace sima Dari Khadeeja takama hanya tana fadin nadauki fanta amadadin kunun aya Maman luka tace ha'an deeja abunda kanayi ba caw khadeeja bata kulataba tawuce Maman luka tabita da kallo can tace toh dija kasa gyale din mana khadeeja bata juyo ba tayi murmushi ta kwance gyalen qugunta tana fadin kema ki gyara zip din rigarki
Maman luka tayi saurin kai hannu baya taji zip dinta abude ido tazaro tace cayyyy kenan shiyasa deeja ya tambayeni ko baban luka yana gida can kuma tayi dariya tace kai deeja wahala tajuya tana fadin yaya original kanwa jabu
Su sarah har sun kusa is a gidansu ahmad amma har yanzu tana dafe Dakai da kai tana hawaye aysha takalleta tace sorry duk ni naja haka tafaru sarah tayi tsaki takauda kai gefe tana fadin wallahi duk ranar da nakara ganinta se namata abunda se tamutu tana regreting aysha ta kunshe dariyarta tace yi hakuri kinga yanzu mukaje haka yakike tunanin ahmad zaiji sarah tayi murmushi tana gyara fuskanta
suna is a gidan suka iske Momy da ahmad zaune apalo suna fira da fara'a Momy ta tarbesu dams tajima da Sanin Sarah tana son ahmad bayan sungaisa Momy tace yanzu ahmad yake cemun zakuyi tafiya ko sarah ta sunkuy dakai irin kunyar nan tace eh momy shine nace bari nazo muyi sallama Momy tace kin kyewta kwa bari akawo maku abun sha ko tashi tayi tanufi kitchen sarah tasa kafa ta zuguri aysha ta dago ta kalleta alama Tamata da ido ta tashi tana fadin Momy bari natayaki suna fita tadawo kusan ahmad tazauna tana fadin yaya yagarin
remote ya dauka ya kunna TV yana fadin fine se tafiya ko? Murmushi tayi tace eh amma zanyi missing dinka dagowa yayi ya kalleta suka hada ido ta sauke kanta kauda kansa yayi yace sati daya kamar gobe ne kundawo kawai dai idan kunje kusan irin wuraran da yakamata Ku shiga dawowar su Momy ne ya katsemasu firansu bayan sunsha ruwa sukama Momy sallama suka fita har parkin space ahmad ya rakasu bayan sun sunshiga mota sarah tace yaya zaka rakamu airport gobe ko? Juyawa yayi ya koma yana fadin allah ya kaimu ...
washegari dasafe misalin karfe10 khadeeja ce akan hanyarta ta zuwa gidan Abba karbo tsarabarta
Tana isa gidan bangaran Ummi tanufa azaune ta isko su duka apalo nusaiba ce tazo dagudu suka rugume juna kusan Abba khadeeja taje ta zauna kamar zata shige jikinsa Abba ya shafa kanta yace auta yau kice agidan mu kin tuna dani kenan fa'iz dake gefe azaune yace Abba tsarabarta tazo karba khadeeja ta harareshi tace Abba manta dashi kar yahadamu fada Ummi tayi dariya tace ai gaskiyarsa khadeeja bakya son zuwa nangidan Asma'u tafiki zumunci baki tazunburo ta mike tsaye tace tunda hakanema ni tafiyata zanyi Abba ya riko hannunta yace a'a yi hakuri kyalesu kawai ni kinji nace wani Abu?
murmushi tayi tace Abba toh kabani tsarabar sauri nake Umma zata aykeni
Fa'iz ya kuashe da dariya yace aha'ap ai nasani ahasale khadeeja tanufi wurinshi mikewa yayi yana fadin in zaki tafi ki fadamun muje tare ina so inga ummana tsaki tayi tace ai kasan hanya base kajirani ba nusaiba ce Tamika mata ledar tsarabar takarba ta dawo wurin Abba tazauna tace Abba miye aciki murmushi yayi yace riguna ne guda biyu keda asm'u se gyalen shikuma na ummanku ne murmushi tayi tace Abba mungode kana ta tashi tamusu sallama tawuce har takai kofa Abba yace kifa biya kigaida inna nasan halinki dariya tayi tace toh Abba
tana fita bangaran inna tanufa bakowa apalon tawuce bedroom nan ma bakowa har ta juya se taji karan ruwa abayi dawowa tayi tastaya takure kofar bayin da ido
Inna ce tafito wanka birki taja ta tsaya tana kallon khdeeja da ta kafeta da ido tsaki tayi tace ke wallahi bakida hali haka kawai se kishigo mun daki ba sallama kuma kinganni ko gaisuwa babu to mekika zoyi nan khadeeja tagyara tsayuwarta tace ina kuana inna tanufi drowan kayanta tana fadin kirike kayanki bana so khadeeja tayi dariya tace inna mugyambo inna tajefeta da rigar hannunta tace wai ba narabaki da kirana da wannan sunan ba wallahi duk ke kikasa yaran gidan nan suka rainani khadeeja tayi dariya tace to yi hakuri bani kudin mashin inna ta kauda kai tace banda shi khadeeja ta juya tana fadin Wanda gareki subata inna tabiyota tana fadin bakinki yasari danyan kashi khadeeja tanufi har hanyar fita tana murmushi tace se anjima inna tace kigaida ummanku kuma kice ma Asma'u tazo ina kiranta
su ahmad ne da AK zaune a airport sun rako su sarah mikewa sukayi jin afara sanarwa AK yakalli aysha yace toh honey se munyi waya ko murmushi tayi tace OK suka maida kallonsu kan su sarah da tasa ahmad agaba kamar zatayi kuka ahmad yadago ya kalleta yace sarah tafiyar nan fah ba dole inkinga bazaki iya ba se kifasa murmushi tayi tace yaya zanyi kewarku kauda kai yayi baice komai ba kamar daga sama yaji ta rugume shi tsaye yayi kamar gunki aranshi yana fadin toh ita wannan miye nufinta janyeta yayi yana fadin is OK kuje karku rasa flight dagowa tayi ahankali tace I LOVE YOU!!! afirgice yadago yana kallonta sannan ya juya ya kalli AK yaga su yake kallo yana murmushi dawo da kallonsa yayi akanta ahankali shima yafurta LOVE YOU TOO!!! Murmushi tayi takoma wurin AK tarugume shi dariya yayi yace hmmm my little sis tafara soyayya ko
duka takaimasa a kirji tace um um yaya kadaina sani kunya dariya sukayi duka banda ahmad da yafada dogon tunani shi dai yasan ba soyayya tsakaninsa da sarah duk wani Abu da masoya keji atsakanin su shibaya jinsa akan sarah asali ma shi kallon kanwarsa yake mata amma yanda yaga farin ciki afuskar AK bazai iya kallon kwayar idonsa ba yace baya son kanwarsa ba sallamar dasuke masane takatse mishi tunanin shi hannu yadaga musu ya juya AK yabi bayansa suna fitowa ahmad yace AK bani makullin bakar motarka ni gida zan wuce AK yace haba Ahmad wane irin gida kuma bayan kasan munada aiki dayawa agaban mu Ahmad yakarba makullin yana fadin bajimawa zanyi ba muhadu a office motar yashiga yaja ya wuce yabar AK atsaye yana kallonsa kafin shima ya shiga dayar motar driver yaja suka wuce guards na rufa masa baya AK yalura da yanda jikin ahmad yayi sanyi amma shi atunanin shi tafiyar da sarah tayi ne toh amma shi meyasa baya jin komai dan aysha ta tafi???
[18/07, 15:03] Hubbey Frd Ameena Kn: 📚📚📚📚📚📚👨👧DOMUN KANWATA👩👧