Sashe 16
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna isa company office din AK suka wuce gaba daya
Mamaki ne yakamasu ganin aysha da sarah a office din
Daure fuska AK yayi Yana fadin me kuka zoyi nan
Langwabar da kai sarah tayi tace Yaya please give us a chance to explain
Kujeransa yanufa Ya zauna yana fadin banada lokacinda zan bata wajan sauraron tatsuniya
Cikin muryar kuka aysha tace AK wai meyasa kake mun hakane you've change completely I said I'm sorry kuka ne yahanata karasa maganarta
Ahmad da tunda suka shigo ya wuce Drowan dake gefe yana duba wasu files
Dogon tsaki yaja tare dazaran wani file yayi waje yana fadin aikin banza bin bayasa sarah tayi tana fadin bari nabaku space
Suna fita aysha tafada Jikinsa tafashe da kuka mai ban tawsayi tana fadin AK Dan Allah kayi hakuri komai yawuce Allah nafasa aikin banaso ni kai nakeso bandawka abun zaikai haka ba ko yaune nashirya zan aureka kuka ne yaci karfinta
Jiyayi yakasa jure kukanta hannunsa yadawra akanta yana fadin it's ok hanunta Yakama yazaunar da ita kan kujera sannan yazaro farin handkerchief a alijunsa ya mika mata Karba tayi tashare hawayenta cikin rawar murya take fadin ka... Ka hakura...? Kai ya gyada alamar eh
Murmushi tayi tace yanzu zamuyi aure ko ?
No way yafada yana zama akn kujerarsa
Dip murmushin fuskarta yadauke cike da mamaki tace bangane ba
Hannanyansa ya ware yana fadin nariga nasamu wacce zan aura kuma awannan satin
Afirgice tamike daga kan kujera Tanufesa tana fadin u most be joking right?
Kai ya girgiza yace kodaya and don't blame anyone u r responsible for it
Kara fashewa tayi da kuka tace ai nabaka hakuri AK why did u do that to me kawai saboda kaga INA sonka kamanta ni shekara nawa nayi ina jiranka shine.... Kukan dayaci karfinta shi yahata karasa maganarta
Tawsayinta ne Yakama AK Dan shi kanshi shaidane akan irin sonda aysha kemasa
Tasowa yayi yazo kusa da ita ya tsaya kauda kai tayi tana share hawayan fuskarta
Kafadunta Yakama yazaunar da ita yana fadin zauna muyi magana
zama tayi tana sauke nunfashi idonta har ya kunbura saboda kukan da tawuni tanayi
Hannunta yakama cikin muryan lallashi yace aysha I'm sorry nasan ban kyewta ba danayanke hukunci cikin fushi amma zanje insamu grany nabata hakuri ajanye maganar dama itace tazaba mun yarinyar ke kuma se ki kiyaye
Nan gaba u need to think twice before u speak
Murmushi tayi tarungume shi tana fadin thank u sweetheart Dan Allah kar kace zaka barni bazan iya rayuwa batare dakai ba
Kanta yashafa yana fadin I know tashi tayi tace to tunda komai yawuce let's have some fun Ak yace no I am busy
Langwabar dakai tayi cikin muryan shagwaba tace kenan baka hakura ba mikewa yayi yadauki jacket dinsa yana fadin let's go
Cike da farin ciki tabi bayansa
Office din ahmad yaleka azaune yake haushi duk yacikashi ga sarah Tasashi agaba se zancan bikinsu take mishi jiyake kamar ya bibbige mata baki
Jin anturo kofa yasa duka suka juya
Murmushi AK yayi yana fadin to Mr Romeo se kazo mutafi
ai zunbur ahmad yamike yana fadin thank god dama zafi ya isheni
Shi duk atunaninsa yadauka shida AK zasu fita ganin sarah tashiga mota yasa ya hade fuska bai gama shan mamaki ba seda yaga aysha ma tabude tashiga AK yatashi motar yana fadin babe se ina?
Wani irin kallon
kabada maza ya watsama AK tare dajan tsaki
Aysha tace wonder life
Sarah takatseta dafadin no shopping Yaya yakamata mufara shiri fa basauaran lokaci
Ko haka ba D ... Tafada tana kallon ahmad
Banza yayi da ita kamar baijita ba
Bata damu ba taci gaba da surutunta da AK
Dan itama aysha takaici ya isheta itada taso sufita daga ita sai AK
Sheraton suka nufa suna isa aysha taja AK sukayi wani gurin
ahmad ma kan wani guri yasamu yazauna yaciro wayarsa aljihu ya lalubo wayar khadeeja bugu biyu tadawka tareda sallama lumshe jingina yayi jikin kujera hade da lumshe ido yana amsa sallamarta
Shuru sukayi nadan lokaci tadayan bangaran khadeeja tace malam idan bakada abun fada hang up inada abunyi
Murmushi yayi yace yaw yan tsiyarne akai kenan Dan ma kinsamu na kiraki
Dariya tayi tace to ba dole ka kiraba kana so kaji zazzakar muryar khadeeja ba
Dariya yayi yace yabon kai bacinsa
Baki tazunburo kamar yana kallonta cikin muryan shagwaba tace to ai kai dayakamata kafada baka fada ba shiyasa natuna maka wai ni kwa Tarzan anya ma kuwa ka iya soyayya
Kwashewa yayi da dariya yace taya za'ayi insani bayan bantaba yiba amma aduk lokacinda nake tare dake se inji tamkar awata duniyar nake rayuwa banjima da haduwa dakeba amma se nakejin kamar tunda aka haifemu tare muka taso lokaci guda kika shigo rayuwata amma ayanzu rayuwata batada wani anfani idan har bake
Khadeeja tace hmmm ragamun hakanan Tarzan zaka kasheni da lubayya
Cikin muryan tsokana yace kufa mata ba'a iya muku kince ban iya soyayya ba yanzu kuma nazage na kwararomaki kalamai maimakon kiyaba sekuma kice ya isa hakanan dariya ta sa tana fadin to yi hakuri kalaman naka ne naji yayi iri daya dana mawakin Indian nan acikin wakar ishq vala
Kai yasosa yana fadin ai ina bala'in son wakan ne shiyasa na haddace amma karkidamu indai soyayya ce to ko sharukhan albarka
Dariya tayi tace to Allah sa idan baka cikin masu tashin matansu abacci da kafa ko adana musu dundu
Dariya yayi yace haba wuce nan yarinya se kin shigo zakiga nawa salon
Katse maganar tayi dafadin wai ya kunyi magana da sarah kuwa
Nan take fuskarshi tacanza cikin sanyin murya yace a'a tukkuna dai ni bansan ta inda zan fara bane
tadayan bangaran khadeeja tace haba Tarzan kar kabada maza mana kaifa namiji ne bai kamata wannan Dan karamin abun yadameka ba
Katseta yayi dafadin wannan ba karamun abu bane flying Bird bakaramun karfin hali zanyiba wajan gayama AK bana son kanwarsa
Ahasale khadeeja tace to kai ka aureta mana
Shuru yayi baice komai ba
Cikin sanyin murya tace sorry tarzan inajin haushin kaina ne dakashiga matsala kuma nakasa taimaka maka amma koda ta text ne base kagaya mata ba
Murmushi yayi yace nice idea I will try it shiyasa nake sonki akwaiki da brain....jin karan fashewar Abu abayansa da yayi shi yakatsemai maganarsa katse kiran yayi tare da juyowa
Sarah yagani atsaye fuskanta sharkaf da hawaye idonta yakade yayi ja ga kwalbar jus nan datafashe akasa jikinta har rawa yake bata damu ba tabi takan kualbar ta wuce harsaida tayanketa akafa amma bata ma san ta taka wani Abu ba saboda tsaban tashin hankalin datake ciki
Kusan Ahmad taje tatsaya kallonsa take da rinannun idanuwanta ko kiftawa batayi
Cikin sanyin murya ahmad yace sarah I'm sorry I know I hurt u by playing with ur emotions kibani dama namaki bayani
Bai yi auneba yaji saukar mari akuncinsa tuni hankalin mutanan wajan yakarkato wajansu
dafe kuncinsa yayi cike da mamaki yace kika mareni
Cikin rawar murya tace kozaka ramane kabani mamaki ahmad Ashe dama haka kake bansaniba kai wane irin butule ne
Rintse ido ahmad yayi hade da dunkule hannu zuciyarsa na tafarfasa wai yau shi aka mara in public kuma wai mace yatabba yau daba sarah bace tamareshi da Allah kadai zai kwaci koma waye ganin mutane na kallonsu yasa ya raba tagefenta yawuce batare da ya kalleta ba
Durkushewa tayi awajan tare dasakin wani irin kuka wanda dagaci kasan nabakin ciki ne seda tayi mai isarta sannan ta tashi tana jan kafa da gyalenta ahannu ita tafice basu bi takan su AK kowa ya wuce gida ataxi
Seda su AK suka fito basu gansu ba kuma yana kiran wayoyinsu basa dagawa
Janshi aysha tayi tana fadin muje mana AK tunda kaga basanan kenan suntafi
Aranan sarah wuni tayi adaki banda kuka ba abunda take aysha tayi tambayar duniyan nan amma taki gayamata se fadin take
impossible wallahi bazai yiwu ba he is mine and he only belong to me no one can never separate us .....
muryanta harta disashe saboda kuka har banci yadauketa
Washegari tunda safe grany tashirya tasami inna da maganar tana so suhada auren zumunci tsakanin Abid da Asma'u
Bakaramun farin ciki inna tayi ba nantake ta'aika kiran Abba bayan yazo tazayyane masa komai yayi murna sosai kuma yabada goyon baya saboda yasan AK kuma ya yaba da halayansa na taimakon talakawa da matasa
Yabasu tabbacin cewa da yamma zaije yasamu Umma da maganar duk yanda sukayi zasu ji ""''"""
Ur's.........✍
👩💻Maryam Mhd
[18/07, 15:03] Hubbey Frd Ameena Kn: afirgice tadago tana kallonsa da mamaki tace ahmad nizaka mara
Wani malalcin murmushi yasaki yace idan har zaki iya sa hannu kimareni to banga dalilin dazaisa nakasa marinki ba
Nunata yayi da yatsa yace and let me worn u
This isn't ur bedroom so wannan yazama karo nakarshe dazaki shigomun office without my permission
Sannan waccan yarinyar da kika kira da karuwa to bari kiji tafiki matsayi da daraja awurina idan har kika kara bude kazamin bakinki kikayi wata maganr banza akanta to wallahi zan baki mamaki ahaka kike so na aureki
Hannunsa tarike tana kuka tace ahmad please try to understand my love for u dagaske nake sonka zan iya mutuwa akanka daga ganin wannan yarinyar irin mayaudaran yan matan nan ne she is just after ur money
Fisge hannunsa yayi yana fadin get out of my office
Kara matsowa kusa dashi tayi tana fadin ahmad listen
I said out !!! Yafada yana daka mata tsawa
Dagudu tafita daga office nin tana rera kuka mai ban tawsayi
Komawa yayi yazauna kan kujera hade da lushe ido
Asma'u ce zaune agaban abba ta sunkuy dakai kasa tana wasa da yan yatsunta
Ga inna da Ummi agefe sunkafeta da ido
Kanta abba yadafa yace asma'u kinyi shiru kenake sawrare idan kinada Wanda kikeso kifadamun banaso namaki abunda zai takura rayuwarki
Carab inna takarbe dafadin yo ina taga Wanda takeso yarinyar dako samari batada
Kunyace kawai irin ta asma'u
Kafadanta abba yadafa yana fadin a'a nasan halin asma'u akwaita da zurfin ciki kibari kawai muji tabakinta
Itadai asma'u tunda abba yacemata jikan grany tayi shiru tana tunanin to wanne kenan amma dai tasan ba abidi bane tunda taji grany tace yanada wacce zai aura