Sashe 7
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
AK ne da Ahmad suka fito daga cikin gida da nufin shiga mota birki suka ci suna karema motar kallo ahmad yace AK wannan wane kalan painti kama motar Kane ko duk cikin gayun ne AK kuwa tsaye yake kamar guki yasaki baki da hanci yana kallon motar ko kftawa baya yi ahmad kuwa banda dariya ba abunda yake ya zagaye motar rubutun da tayi ya hango yayi saurin karasawa ya karanta kallon AK yayi yace toh!! Fah!!
Matso kagani da kyar AK yake Jan kafarshi ya karasa wurin da mamaki yace never slap a woman ??? Zancan banza kai Ahmad ya katse shi da cewa wa kamara kuma?? Ak ya zabgamai harara yace wako zan mara kawai dai inaga akwai mahaukata ne alayinku ahmad ya kara kallon motar ya kwashe da dariya har da rike ciki AK yakalle shi ahasale yace zaka sa agoge mun motata ne ko se kagama bata mun rai ahmad ya tsagaita dariyarsa yace ai bani nakar zomon ba AK yaja tsaki ya koma ya zauna akan dakalin kofar gidan ahmad ya leka ya kira mai wanke motocin gidan yasa shi ya wanke motar yaje kusa da AK ya zauna yana kunshe dariyarsa
Suna nan zaune akagama wanke motar suka shiga AK yaja suka tafi
Yana driving amma aransa yana maimaita never slap a woman dakarfi yaja birki harseda ahmada yabige kanshi goshi yadafe tare da fadin wane irin iskanci ne wannan zaka mun lahani AK yadaki sitiyarin motar tare dafadin baby doll !!! Yes ita na mara kenan itace zata mun hakan ahmad yaja tsaki yace waye kuma baby doll AK baice komai ba yatada motar seda suka hau titi yabama ahmad labarin abunda yafaru yakare da fadin ni tsoro ma naji inace ko nayi gamo ne ahmad ya kwashe da dariya yace AK har yanzu tsoronka tun na yarinta yana nan gaka da tsoro kuma kana son kallon horror films nan suka fara tuna yarintar su suna dariya har suka isa gidan su AK yana gama parking ya juyo ya kalli ahmad da nufin yin magana se kuma ya kwashe da dariya ahmad ma Yakama dariya yana fadin kai wai miye kake ma dariya AK ya janyo mashi madubin dake jikin motar yanuna mashi ahmad ya kalli fuskar shi yanda goshinshi yayi kululu inda yabige dazu fuska ya hade tare da fita daga motar masu aiki suna gaida shi ko kallonsu baiyiba ya wuce cikin gidan AK yabi bayanshi yana dariya palon yashiga tare da sallama aysha ce kawai apalon tana waya katse wayar tayi tana amsa sallamar ta gaishe shi ba yabo ba fallasa ya amsa ya wuce sashan grany AK ne ya Zo tabayanta ya rugumeta a tsorace ta juya tana ganin shine ta dake shi akirji tace kabani tsoro murmushi yayi yasake matseta a jikinsa yace naga kin kara wani fresh ne kuana biyu miye sirrin tureshi tayi tace miye sirrin kwa banda kai kara janyota yayi yace Dagaske ?? to me nake baki da har yakawo hakan ?Juya mishi baya tayi tace kawai ganinka da nake ne juyo da ita yayi cikin rada yace to bari nabaki wani abun kinga se kikara fresh kokarin hade bakinsu yake ta tureshi da gudu ta haye sama murmushi yayi yashafa kansa tare da cije lebensa nakasa ya wuce bangaran grany inna ladidi dake labe tun dazu tana kallonsu tayi tsaki tareda fadin akwai sauran aiki agabana
yana shiga bangaran grany ya isko ahmad kuance akan 3siter yana tattaba goshinshi da yakara girma zama yayi kusa dashi yace dazafi ne tsaki ahmad yayi yace se yanzu zaka wani shigo ai da kazauna acan AK yayi murmushi yace to bazan tsaya in gana da rabin raina ba kawai se in biyo wani gardi
Ahmad ya tashi zaune yace wallahi kana bata lokacin kane abanza nasha gayamaka ina yawan ganin aysha da wasu mazan a wurin shakatawa amma kaki yarda
AK yaja tsaki yace kai wallahi kacika abun haushi kawai dan kaganta to se me ai ba auranta nayi ba dazan hanata kula kowa kuma ita tace maka samarinta ne haka kawai se in takura air mutane ba gaira ba dalili kuma ma bandamu ba domun kai kanka shaidane aysha ni takeso so akan me zan damu kaina fitowan grany ne yakatse mashi maganar shi suka juya suna kallonta harara ta maka musu tace miye kuka wani kafeni da ido kunga air kekkyawa to kwalelanku dariya suka sa suna gaidata da fara'arta take amsa gaisuwar AK yatashi yanufi dining yazubo masu abinci ahmad ya kalli grany yace grany akwai fura? Kauda kai tayi tace sedai nono murmushi yayi yaci gaba da cin abincinsa frig tanufa ta dauko mashi fura ta kawo mashi karba yayi yana washe baki seda tazauna tace dawa kayi dambe yakara ma tsayin goshi AK ya kwashe da dariya ahmad ya harereshi yace grany waye kwa banda wannan grany tace subhanallahi garin yaya kuda tun kuna yara sedai kuyi cacan baki me ya kaiku ga dambe
Dariya kawai sukayi basu ce komai
Sarah ce tashigo palon Cikin wata dogur riga pink tayi rolling da farin gyale se farin takalmi tayi kyau sosai se kanshi take zubawa tana zuwa ta gaisa dasu takasa dauke idonta akan ahmad shiko sodaya yadago ya kalleta yaci gaba da cin abincinsa dining tawuce ta dauko spoon tazo tazauna a tsakiyansu itama ta fara cin abincin can ta dago takalli AK tace yaya kaga mun kusa tafiya inaso muje shopping kuma da kai nakeso muje Gashi yau kadai kakeda lokaci mushirya ka kaimu dagowa yayi yakalleta yace da magriban nan kike so muje shopping?? Shagwabe fuska tayi tace yaya please
Kamar daga sama taji ahmad yace ina zakije har aranta taji dadi murmushi tayi tace London yace keda wa?? tace aysha yace mezakuje yi kallon shi tayi da mamaki takasa magana bai ko kalleta ba yace kinyi shiru seda ta tattaro nutsuwarta cikin sanyin murya tace Hutu mikewa yayi yace kushirya idan mundawo masallashi zamu je yana kai nan yafita AK yabi bayanshi yana fadin ji wani karfin hali Dan allah
Da gudu sarah Tawuce wurin aysha tana murna tagayamata
Zasu je shopping kuma da ahmad za'aje aysha tace bana gayamaki ba yanda kike din nan wane namiji ne zai Ganki ya kauda kai
su Ak suna dawowa daga masallaci suka wuce shopping sarah nata kokarin shishshige ma ahmad tun baya kulata har yasake suna fira se da suka zagaya gari kafin suka dawo gida agidan ahmad ya kuana kasancewar dare yayi sosai dasafe ma tare suka yi breakfast su uku abangaran grany bayan sun gama cin abinci ne grany tafito cikin shirinta na fita Ahmad ya kalleta yace grany ina zuwa kuma grany tace asibiti zanje dazu yahya yake cemun matar shi ta haihu suna asibiti AK yace OK hakane ya gayamun kallon sarah yayi yace kuje kiraka grany mana baki ta zunburo tace yaya allah nagaji grany tayi tsaki tace kiyi zamanki dama bana so mikewa sukayi suduka sukafito suna isa guards suka mike AK yakalli yahya dake tsaye yana washe baki Yace yahya ya kuma naganka anan kaida yakamata ace kana wurin matarka yanzu ya sunky da kai kasa baice komai ba ahmad yamika mashi hannu yana mai barka grany takalli yahya tace asibitin zani yanzu wuce muje kabaro mata kazo nan kana washe baki kamar gonar auduga dariya suka sa duka banda sarah data kauda kai mota suka nufa shida grany se da yabude mata baya tazauna kana ya shiga gaba driver yaja suka Wuce suma su AK suka shiga mota Da sauran guards dinsa sarah ta leko ta window tace to yaya ahmad mun gode da kabamu lokacin ka murmushi yayi baice komai ba AK ne yabude motar ya kalli sarah yace shigo tace what??? Yace yes!! Naga bakida niyyar barinmu mutafi ne kuma we are getting late baki ta zunburo tace kai yaya!!!
murmushi yayi yace toh se mun dawo baya taja tana daga musu hannu har suka fita daga gidan sannan ta sauke ajiyar zuciya tare da lumshe ido ahankali ta furta ka kusa zama nawa Ahmad