Sashe 13
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahmad kullun yana kan dakalin kofar gida yana jiran khadeeja ita kuma tun ranan ta sauya hanyar zuwa islamiyya setayi uban zagaye kullun cikin latti take ga Umma namata fadan kuana biyu bata dawowa da wuri
Umma ce zaune akarkashin bishiya ta hura wutan murhu tana hada turaran wuta asma'u tafito ciikin shirinta nafita kusan Umma tazauna tace wai umma har yanzu khdy bata dawo ba?? Umma zatayi magana kenan suka ji anturo kofa khadeeja ce tashigo tana rangaji tana zuwa tazauna ragwazab akan tabarma tana nufashi asma'u tamika mata ruwa tana fadin sannu Umma tace wai khadeeja ina kike tsayawa kwana biyu bakya dawowa da wuri ne ? Khadeeja takauda zancan dafadin haba tunda nashigo Layin nan nakejin kanshin turaran wuta ashe Umma ke hadawa namu ne???
Umma tace na momyn Ahmad ne ta iko dashi dazu na hadamata khadeeja bata gama jiba tafada daki
asma'u tayi murmushi tamike tana fadin Umma ni natafi se nadawo Umma tace to adawo lafiya kinga dana gama hadawa da nabaki kinbiya mata dashi amma jiki kawai naba khadeeja takai mata aguje khadeeja tafito daga daki har Zane na kwancewa tasha gaban asm'u tana fadin ammah dan allah kidan jira minti biyu Umma tagama se kikai mata kinga yanzu nadawo nagaji asma'u tagane khadeeja tsoron haduwa da ahmad takeyi murmushi tayi tace khdy sauri nakeyi kije kikaimata kimanta da maganar fa'iz ba abunda zai maki kinga daganan ma inkingansa se kibasa hakuri hakuri tayi fuskar tausayi ta langwabar dakai asma'u tayi dariya taja kuncan khadeeja tace wai khdy ce nake ganin tsoro a idonta khadeeja ta zun bura baki tace niba tsoro nakeji ba Umma tace wai gulmar me kuke ne asma'u bazaki wuce ba kintsaya biye ma wannan Mara aikinyi ko asma'u tayi murmushi ta wuce tana fadin senadawo
Khadeeja ce tsaye akofar gidansu ahmad takai minti goma atsaye tana shawarar tashiga ko kar tashiga can dai tayi shahada ta kwankwasa kofar mai gadi yaleko yana nan ganin khadeeja yabude kofar dama yasanta tana zuwa gidan wani lokaci ahankali khadeeja tasa kai cikin gidan tagaida mai gadi kamar ta tambayeshi ahmad na nan sekuma tace kar yayi tunanin ko wurinshi take zuwa da sanda tafara tafiya tanayi tana waiwaye kamar mara gaskiya ahmad da fitowansa kenan daga bangaransa ya hangi kamar wulgawar mutun haka yaji yana son ganin kowaye
Da sallama khadeeja tashiga palon ajiyar zuciya tasauke ganin Momy ce kadai a dining tana cin abinci Momy tadago tana amsa sallamar murmushi tayi tace auta yau kece agidanmu kodai batan kai kikayi ne khadeeja takarasa wurin momy tana gaisheta sannan ta mika mata robar turaran wutar tana fadin gashi inji Umma Momy tayi murmushi tace nifa nasan ba banza ba naganki agidan nan ina asma'u khadeeja tace tanan nan lafiya kana ta juya tana fadin Momy natafi se anjima Momy ta riko hannunta tana fadin wai lafiya kike sauri kamar ana koranki khadeeja tayi murmushin yake aranta tana fadin Momy bazaki gane bane
Momy ta janyota ta zaunar da ita kan kujera tana fadin zauna bari nazuba maki abinci khadeeja ta zaro ido tace Momy allah akoshe nake Momy tafara zuba mata sakwara da miyar agusi tana fadin se kinci zaki tafi khadeeja badan taso ba ta zauna tafara cin abincin tana kalalo murmushin dole amma ayanda take dinnan dan karamin motsi zaisa taruga da gudu
ninfashinta ne yakusan daukewa ganin ahmad ya turo kofar tsaye yayi daga bakin kofa yana mitsitsike ido dan ganin dagaske itace kodai gizo take mai ne Momy ce tadago tagansa atsaye murmushi tayi tace karaso mana ahmad baka santa bako khadeeja ce diyar Umma danake baka labari muna mutunci da ita tana zuwa nan gidan bakudai taba haduwa bane se yau
Kadeeja ta zaro ido😳 ganin ahmad yanufosu Yana murmushin gefe
Momy ta tashi tana fadin bari nashiga da turaran ciki khadeeja taji kamar tabita amma ba hali
Ahmad yakaraso yaja kujerar kusa da khadeeja yazauna yana kallonta
Khadeeja ta sunkuyar da kai kasa gabanta na dukan uku uku
Ahmad yagane ta tsorata murmushi yayi yace shekaranjiyar nan naganki kinata vibration yanzu kuma naganki so silent lafiya ??khadeeja dai ba baki se ido abincinma takasa ci se juya cokalin take ahmad yayi kasa da murya yace tsorona kike ne ? nan ma dai shuru ba magana aranta take fadin khadeeja karki nuna kina tsoransa lokacin ne zai samu damar cimma nufinsa akanki ajiyar zuciya ta sauke cikin karfin hali ta tsakuri sakwara takai bakinta ahmad dai yakafeta da ido dagowa tayi tasaci kallonsa ai kwa carab suka hada ido atake suduka biyun suka ji gabansu yafadi
lomar da khadeeja ta hadiye ce ta tsaya mata awuya ba shiri tafara shakuwa da sauri ahmad ya zuba ruwa akofi yamika mata yana fadin yi ahankali my flying Bird khadeeja tazun buro baki aranta tana fadin badai niba ruwan takarba takai baki afili ta furta thank u TARZAN saurin dafe baki tayi tare da zaro ido ahmad ya tintsire da dariya yace ke dan nakiraki da flying Bird shene kirasa sunan dazaki kirani dashi se Tarzan?? wayarshi dake aljihu yaji tana vibration hannu yakai aljihu yana kallon khadeeja ya hade fuska yana fadin bakinki bai mutu ba Ashe
Khadeeja tazaro ido ganin yakai hannu aljihu ita duk atunaninta asid zai dawko daga aljihun bashiri tayi wata irin supa tacapke hannun ahmad ahmad cikin muryar kuka take fadin dan allah da annabi kayi hakuri wallahi wallahi subutar baki nayi Dan allah karka watsa mun bazan sake ba i promise Umma da ammah duk zasu zo subaka hakuri wayyo na shiga uku momyyyyy!!!!
Ahmad dai yayi tsaye yana kallon ikon allah banda dariya ba abunda yake sam ta hana yafito dawayar
Da kyar yasamu ya kwace hannunsa ya riketa yana fadin ke wai mezan watsa maki wayata fah zan Ciro daga aljihu
Khadeeja tayi shuru ta sadda kai banda kadawa ba abunda cikinta keyi
Hannu ahmad yasa yadago fuskarta idon khadeeja alumshe kawai jira take taji asid afuska
Shikuma ahmad ido yakuramata yakasa dauke idonsa daga kanta jiyake kamar yarugumeta amma bahali jin shuru yasa khadeeja tabude idonta ahankali tasauke su cikin nasa wani Abu sukaji yana ratsa tundaga Kansu har tafin kafa sunkai Minti 2 ahaka jin motsin fitowar Momy ne yadawo dasu daga duniyar dasuka fada khadeeja taja baya adabirce tafara soshe soshe Momy takaraso tana fadin ya kuma naganku atsaitsaye lafiya ahmad ya Sosa kai baice komai ba khadeeja tayi murmushin dole tace Momy zan wuce yanzu Umma takirani tace naje Momy tayi murmushi tace kodai ahmad ne ya koreki nasan halinsa baya son baki khadeeja tanufi hanyar fita tana fadin shine Momy ahmad yazaro ido yana kallon khadeeja data fita dasauri har tana tuntube Momy tayi dariya takalli ahmad tace mekamata ? Kallon momy yayi yace to ni kwa mezan mata? Momy tace tunda naji tafadi haka to tabbas kamata wani abun ahmad yanufi hanyar fita yana fadin momy bari infita senadawo
Momy tabishi da murmushi dan tasan wurin khadeeja zaije saboda dazu agabanta komai yafaru tunda khadeeja takira sunanta momyyyy tafito dan ganin ko lafiya
khadeeja tana tafiya tana waiwaye har tafita get waigowa takara yi taga ahmad abayanta yana fadin my flying Bird dan tsaya mana ai bai gama rufe baki ba taruga aguje tasha kuana
ahmad ya tsaya yana dariya har da rike ciki ....
[18/07, 15:03] Hubbey Frd Ameena Kn: 📚📚📚📚📚📚
👨👧DOMUN KANWATA👩👧
🖊na marubuciya Husna kabir zarewa( the mammah girl)
🖊dasunan allah mai rahama mai jinkai....
👨👧DOMUN KANWATA👩👧
3⃣5⃣⏭4⃣0⃣
Cikin kuana biyu soyayya da shakuwa mai karfi tashiga tsakanin khadeeja da ahmad tun tana tsoron shi intaganshi tana guduwa har tagaji tasaki jiki suna soyayyarsu mai ban sha'awa wani lokaci kagansu kamar abokai ko yan uwa amma har yanzu taki bari yazo gidansu asma'u ce kawai tasan da soyayyar su
Abangaran AK kuwa yagama yanke shawara da zaran su aysha sun dawo za'ahada bikinshi da na Ahmad ayi gaba daya kowa ya huta
ayau ne ake saran dawowar sarah da aysha AK yarasa inda zai saka kansa da murna har wani kara gyara akayi na musamman domun su
yau ko office baijeba yana gida wurin grany ana girke girke