Sashe 70
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Se alokacin tadago tana kallonsa tace baya cikin dabi'una shiga abunda baishafeni ba ....lokacinda bata nemi taimakonaba bannemi shiga tsakaninku ba amma ayanzu bazan iya jure ganinta ahaka ba ....tunda tanemi yafiyarka ka yafemata mana inyaso sekabata dama takarshe anan zaka gane dagaske tacanza ko karya take
Sake kama hannunta yayi yana fadin ni nasan menakeyi bawani canzawan datayi sonawa tana nuna tacanza amma kuma abunda zatayi daga baya harse yalinka ada
Kara rike hannunsa tayi wannan karon cikin kakkausar murya tace AK this house belongs to me.....ni nakeda damar yanke zata zauna ko bazata zaunaba kagane....juyowa yayi yana kafeta dajajayen idanuwansa fuskarsa adaure tamkar baitaba dariyaba yajima ahaka kafin yasaki hannun sarah dakarfi ya juya afusace yabar gidan
[26/07, 00:20] Hassan Atk: da daddare tana zaune apalo tana kallo AK yashigo daki yawuce kai tsaye batare dayakalli inda takeba bin bayansa tayi tana masa magana yayi banza da ita har dressing room tabishi amma kamar baisan da mutum awurin ba yafara cire kayansa seda taga yana kwance belt dinsa sannan tayi saurin baro wurin tadawo bakin gado tazauna tana jiransa
Can anjima yafito sanye dakayan baccinsa yana fitowa tamike tsaye tana fadin AK katsaya kasaurareni mana
baiko kalli Inda takeba yanufi dressing mirror yana fadin ai kunne keji ba idoba langabe kai tayi kamar zatayi kuka tace wai dagaske fushi kake dani ne
Gadon yanufo yana shirin kuanciya yace akan me zanyi fushi dake laifin me kika mun .....
saurin riko hannunsa tayi tace to katsaya muyi magana mana idan har bafushi kake daniba meyasa baka.......
Juyowa yayi yana kallonta yace miye abun fushi aciki gidan nan nakine dan kinba sarah izinin zama mezaidameni tunda ba akaina zata zauna ba .....kawai maganar ne banajin yi... niba radio bane dazanyita aiki kowane lokaci ....yakarashe maganar yana kwace hannunsa hade dazaunawa bakin gadon yafara danna wayarsa
Fizge wayar tayi ahannunsa tana fadin AK nasan kaji haushin hanaka kurar sarah da.....
"Kibani wayana am sending a message
"Bawani massage haka kake idan kana fushi dani sekafake dawani aikin dan kar kasaurareni ....AK please.... idan har bamuyi magana ba taya zamu warware wannan matsalar
Ganin yayi shiru yana kallonta yasa tazauna kusa dashi tana mikamasa wayarsa tace kayi hakuri nasan kayi hakan ne badan bakason sarah ba sedan kana ganin hakan shi zaisa tagane kuskurenta ....AK sarah macece tsanani ko tsatstsauran hukunci baya ladabtar da ita sedai ma yakara tunzurata saboda zataga kamar antsaneta ne ba'asonta ba'adamu dahalin dazata shigaba hakan zaisa tafada wata rayuwar ....tunda har tagane laifinta kuma tanemi yafiyarka to bai kamata ka kuretaba .....janta ajiki yakamata kayi kacigaba danuna mata illar abunda ta'aikata inyaso zaka ita sakamata doka akan idan har takara aikata wani abun ga abunda zaka mata ...kasha gayamun cewa aduk lokacinda ka kalli sarah tana tunamaka da ummarku ....ya akayi dazu kamanta wannan fuskan har kake kokarin nesanta kanka da ita ....
Tunda tafara magana yayi shiru kansa akasa yana sauraronta se alokacin yadago yana kallonta da alamar tausayi afuskansa ahankali takai hannunta tadafa kafadansa tacigaba dafadin
AK sarah tamkar amana ce awajanka tunda Kaine matsayin iyayenta natabbata da Abba ko Umma suna raye bazasu so ganin sarah ahalin datake ciki dazu ba ....banjima dasanin sarah ba amma nahango nadama karara a idanuwanta ....idan har baka yafemata ba kayi sanadin databar gidannan har taje tafada wani mugun hali to kanada alhaki akan duk abunda ta'aikata ....now its up to u sekayi abunda kaga yafi dacewa da ita nidai bazan kara yunkurin hanaka korarta ba ....tana kainan tatashi tafita tabarshi azaune yana tunani
Palo takoma taci gaba dakallonta secan cikin dare tadawo dakin tsaye tayi tana kallonsa daga inda yake zaune yayi bacci kafafuwansa akasa da'alama baisan lokacinda baccin ya daukesaba ahankali takaraso bakin gadon tagyara masa kuanciyarsa juyawar dazaiyi yariko hannunta yasa akasan fuskarsa yana cigaba dabaccinsa murmushi tayi tana shafa sumar kansa cikin dabara tazare hannunta ahankali sannan tajanyo bargo tarufesa tajima azaune kusa dashi tana kallonsa kafin takoma dayan gefen ta kuanta
Washegari dasafe tana breakfast a dining sarah tazo ta gefenta ta tsaya tanaso tayimata magana amma kunya ta hanata
janyo hannunta asma'u tayi tazaunar da ita kan kujerar dake gefenta tana murmushi tace ya akayi....do u want say something...
Sunkuy dakai tayi tana wasa dayan yatsunta cikin sassanyar murya tace dama ....sonake nabaki hakuri akan abubuwan danamuku abaya dan allah kiyafemun kuma kirokarmun Yaya ya yafemun ....takarashe maganar tana fashewa da kuka
Murmushi asma'u tayi tana kurban tea tace sarah komai yawuce karkidamu ....tunda kingane kuskurenki kuma kingyara fine ...fatana dai allah yasa dagaske kike shi kuma yayanki wannan tsakaninku ne ke kika masa laifi keyakamata kiroki gafararsa
"To amma ...ai narokesa yaki yafemun ko kallona ma bayason yi
Dafa kafadanta asma'u tayi tace sarah AK yanada saukin kai yanzu zai hasala anjima yamanta yanada saurin manta laifin da'aka masa kici gaba dabashi hakuri ....kuma kinsan bayason jin kukanki to kidan hada da kuke kuke ko yakoreki kar kitafi .... Dole ya saurareki
Murmushi sarah tayi cike dafarin ciki tace nagode sosai kuma insha allahu zanyi yanda kikace amma ni tsoro nake kar yarufeni daduka kingafa jiya yanda yayi ball dani anan wajan har yanzu wurin naciwo
Tashi asma'u tayi tana dariya tadauki wayoyinta tana fadin ba abunda zaimiki yanzu ya huce ai
duk yanda AK yayi fushi dasarah ganin tana faman rusa kuka gashi taki cin abinci hardasu zazzabi dole yasauko daga dokin zuciyar dayahau kamar yadda asma'u tace haka yagayamata idan har takara aikata wani abu mara kyew to bashi ba ita kuma bazai kara yafemata ba nan take ta amince akan daga yau bazata kara sallake umarninsa ba cike dafarin ciki suka rungume juna tana cigaba dabashi hakuri
asma'u nadawowa taje aguje tarungumeta tana bata labarin yanda sukayi jerowa sukayi suna tafe suna fira aysha nagefe tana kallonsu seda taga asma'u tawuce bangarenta sannan takarasa wurin sarah tana daure fuska tace wai sarah miye haka kike tunda kika dawo gaba daya kincanzamun sewani shishshigema asma'u kikeyi idan ma wani abun kike shiryawa ai sekifadamun insani
Wani banzan kallo tawatsamata tanajan dogon tsaki tawuce bangaren grany batare datace uffan ba
Bashir dake gefe yana kallonsu yayi murmushi cike dafarin ciki yawuce bangarensa yanajin dadin sauyin dayagani atare da sarah
Washegari darana AK da ahmad suna dawowa daga masallaci kenan suka hango salim tsaye abakin get yana jiran fitowar aysha bakaramin razana yayi ba ganin AK na nufosa nan take yafara tunanin abinyi amma kafin yayi wani yunkurin boyewa sun iskosa hannu yamikamasa yana murmushi bayan sungaisa yace
kamar Kaine mukahadu a asibiti ranan ko ....mekake anan
Sosa kai salim yayi yana kame kame yace eh nine .....na...Nazo wurin ....wata yarinya ne anan gidan
Wakenan ....ahmad yafada yana kafe salim da ido dan yalura adan tsorace yake maganar
Juyowa salim yayi yana kallonsa yace sarah sunanta ...anan gidan take
Murmushi AK yayi cike dafarin ciki yakara bashi hannu yana fadin allah sarki ai kanwata ce...shine kuma kake tsaye awaje mukarasa ciki mana
Duk yanda salim yaso kinshiga seda AK ya yajashi har cikin palon gidan
bayan yazaunar dashi yanufi sama dan kiran sarah shikuma ahmad yafara jeromai tambayoyi dan har lokacin baigama yarda dashi ba
yana hawa kan stairs sukaci karo da asma'u tana sakkowa zata fita riko hannunta yayi yana fadin lady boss wait....inazakije haka
Kallonsa tayi damamaki tace kamar ya banganeba ....lafiya kake tambayar Inda zanje
Jan hannunta yayi suka koma sama yana fadin zo kiji wani labari mai dadi seda suka shiga bangarensu sannan yajuyo yana kallonta yace kinsan me .....
Girgiza kai tayi tana mamakin farin cikin datake hangowa afuskansa takosa taji konamiye
Murmushi yayi yana dafa kafadanta yace yanzu inadawowa daga masallaci nahadu dawani abakin get yake gayamun wai wurin sarah yazo that's means saurayintane ko...
dariya tayi tana juyawa tace taya za'ayi insani kaje katambayi sarah mana
Kara riko hannunta yayi yana murmushi yace idan dai har dagaske saurayinta ne zanfi kowa farin ciki saboda nalura yaron yanada hankali da nutsuwa fuskar tausayi yayi yana kauda kai yace inama chitti ta tana tare dani zanso taga wannan farin cikin datajima tana son gani afuskata ....
Kwace hannunta tayi tana kaimishi duka aciki tace kabari har kaji ko saurayinta ne mana kai kullun kana saurin yanke hukunci akan abunda baka tabbatar ba
jan hannunta yayi yana dariya suka nufi dakin sarah zaune take suna waya dabashir tana ganinsu tayi saurin ijiye wayar tana murmushi tace gaba dayanku haka allah yasa ba wani Abu nayi ba
Jan hannunta yayi yafito da ita batare dayamata bayanin komai ba suka nufo palon Asma'u nabiyo dasu abaya jikinta yayi sanyi tana tunanin halin da bashir zaishiga idan yakasance dagaske saurayin sarah ne yazo
aysha tazo fita kenan tahango salim da ahmad apalo suna fira wani irin birki taja tatsaya tana kallonsu cike dafirgici ganin su AK sun nufo palon yasa itama takarasa dan sanin meke faruwa
Zaunar da ita AK yayi yana murmushi yace wato kinyi saurayi shine kike boyemun ko
Saurayi kuma .....tafada tana bin kowa napalon dakallo sannan tajuyo tana kallon AK tace Yaya ban....fahimceka ba
Nuna mata salim yayi yana rankwashinta kai yace bakisan wannan bane koba saurayinki bane
Juyowa tayi damamaki tana kallon salim kafin tayi magana yayi sarin fadin .am....yaya bamu riga mungama daidaitawa bane nidai naganta inaso hasalima yaune karo nafarko danafara zuwa nan gidan shiyasa bazata gane niba
Juyowa AK yayi yana kallon asma'u tayi saurin kauda kai tana murmushi shima murmushin yayi sannan yamaida kallonsa kan salim yana shafa kai yace sorry bansan haka abun yakeba amma duk dahaka naji dadin ganinka kuma nabaka izinin kacigaba daneman aurenta allah yashigemana gaba
saurin dagowa tayi tana kallonsa zatayi magana yakatseta dafadin um um kinmanta alkawarin mu ne
sunkuy dakanta tayi kasa nan take taji hawaye suncika mata ido tayi saurin tashi takoma dakinta tana fashewa dakukan dabatasan konamiye ba
salim nafita aysha tabi bayansa dan sanin dalilinsa nayin hakan
amota ta iskosa yana jiranta tana Shiga ya tada motar seda sukayi nisa sannan yabata labarin abunda yafaru juyowa tayi tana kallonsa fuska adaure tace to meyasa kace wurin sarah kazo yanzu gashi ka kara samu amatsala
Dariya yayi yace to base sunkara ganina ba yauma kaddara ce takawoni kuma inaso inganki shiyasa nazo