Sashe 73
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abangaren aysha ma haka Sam baccin ya kaura a idonta dama can batasan lokacinda yadauketa ba wayarta tadauka takira AK amma akashe cike da takaici tadafe kai tana fadin nashiga uku yanzu yazanyi idan AK yaga videon nan nasan kashina yabushe ya allah kahana asma'u ganin AK adaren yau harse nariga ganinsa
Ganin AK yayi bacci yasa takaraso ahankali tana taba goshinsa taji zafin yaragu balanket tajanyo tarufeshi sannan tazauna kusa dashi tana kai hannunta kannasa tana kallonsa cike daso dakauna
Washegari dasafe ahmad yashigo gidan bangaren grany yanufa kai tsaye tana zaune ya iskota bayan sungaisa yazauna kusa da ita yana fadin grany AK bai kira ba
"yakira abidi amma baigayamun inda yakeba kuma kaga haryanzu
Shiru yayi nadan lokaci sanan yace to ...asma'u fah
" itama batanan ahmadi tunjiya tafita nemansa har yanzu amma natabbata duk inda yake suna tare ...nace wai koyanagidan gonarsane
Girgiza kai ahmad yayi yana ciro wayarsa aljihu yace bayacan saboda jiya naje sani yacemun baijeba
wayarsa yakai kunne yana sallama tadayn bangaren Umma ta amshi sallamar suka gaisa sannan yace ...ummanace ko asma'u tana nan gidan ne
Cike damamaki Umma tace a'a batanan dams yanzu nakeso intura khadeeja can gidansu tadubomun ko lafiya ina kiran wayarta bata dagawa ....baka sameta agidansu bane ...ahmad ko wani Abu ne yafaru nasan Abid zaiyi fushi da ita kan zubewarcikin aysha ko ....
Shiru yayi nadan lokaci sannan yace umma ko kunatar dahankalinki ba abunda ya faru yanzu haka ma suna tare
shiru tayi batace komai Ahmad yace Umma deeja tana kusa ne...?
Eh gata....tafada tana mikama khadeeja wayar sannan ta tashi jiki asanyaye tawuce dakin inna
Khadeeja nakai wayar kunnenta kafin tayi magana ahmad yace deeja kizo gidansu AK kisameni yanzu ....
Aysha naganin gari ya waye tanufi bangaren iyayenta ko tashi daga bacci basuyi ba tahau buga musu kofa aunty sadiya nabudewa tafada jikinta tana rusa kuka hankali tashe takama hannunta tazaunar da ita tana fadin haba aysha wai har yanzu baki daina kukannan bane ai Ko nice namutu kukan dakikayi ya isa haka ganin taki daina kukan yasa ta tashi takira jamilu cikin magagin baccinsa yafito yana hamma
Aguje aysha takarasa wurinsa tana kara fashewa dakuka tace dady everything is over burinmu yarushe dady I was so selfish .....
Jan hannunta yayi suka zauna yana fadin haba ...haba yar lelen babanta wannan kukan dakike kina wa'innan maganganun ai sekitona mana asiri....nimafa naji zafin zubewar cikinnan naki saboda harnagama bujet dina akansa amma wannan munafukar yarinyar seda tayi sanadin dayazube ....ai Nina ba kyaleta zanyi ba senadau fansar jikana taji inda dadi....yakarashe maganar yana janwata doguwar hamma saboda baccin dakyar iya ma yake bude idonsa aganar ma batafita da kyew
Kamo hannunsa aysha taycikin muryan kuka tace dady kayi hakuri naboyemaka abubuwa dayawa akancikinnan Wanda seyanzu nake nadamar hakan ....gaskiyar magana ba AK ne yamun ciki ba salim ne yamun kumayanzu haka Asmau tadauki videon mu zata nuna ma AK amatsayin shaida daga nan Kuma nasan......
bata karasaba ya wanketa dawani lafiyayyen marin dayasa takusa sakin fitsari awajan atsorace tadago tana kallonsa kafin tayi magana yadaga hannu zaikara mata wani tayi saurin tashibaguje tabuya abayan sadiya tana rera uban kuka kamar wacce ake yankar naman jikinta
afusace yamike tsaye dan tuni bacci yagudu a idonsa cikin kakkausar murya yanufota yana fadin banza shashasha ....bakiji kunyar fadamun wannan banzar maganar ba ...dan uwarki kinakallon inakika bari yamiki ciki ...kuma meyasa baki gayamun tunda wuri ba ....karo nabiyu kenan kina mun wasa da damata hannu yadunkule zaijai mata naushi sadiya tarike hannun tana fadin haba ...haba jamilu kasheta zakayi ne... ai ko jaki ka kaima wannan naushin sai yakai kasa bare wanann karamar yarinyar
kuace hannunsa yayi yana fadin kibarni kawai inkasheta dan da ita gara babu ....shekara nawa ina jiran wannan lokacin tun tana karama naginata akan wannan burin nawa seda komai yazo karshe duk tabi taruguza mana al'amari ....duk basaboda sakacinta bane asma'u tasamu damar shiga rayuwar AK yanzu ganshi tazame mana karfen kafa mun rasa yanda zamuyi da ita ....yanzu gashi mubaga dukiyar ba kuma tahanamu rawar gaban hantsi ....saboda damuwar datake sakani kayana harsunfara mun yawa da bansan wani Abu magani ba amma yanzu kullun nine jika wancan kora wancan ....kuma duk ke kika jamana ....yakarashe maganar yana nuna aysha dayatsa
cikin rawar murya tace dady nace kayi hakuri bandauka abun zaiyi tsanani haka bane nidai yanzu kataimakeni kar AK yaga wannan videon dan allah
"Dallah yimun shiru kinason taimakona meyasa baki gayamun tun jiya ba yanzu mezan iya yimaki ...kije can wurin shashashan saurayinnaki ya taimakeki tunda ke kwata kwata bakida hankali bakida tunani irin namata shi ai yanzu yana can hankali kuance saboda ko kamasa akayi bazai kuana ba ubansa zafito dashi .....kekuma kohadamu kikayi nida uwarki kika sayar bazaki hada kudin dazaki kwaci kanki ahannun AK ba
fitowa tayi daga bayan sadiya tarungumeshi tana fashewa dakuka tace dady please stop saying that tsoro nakeji ....
ajiyar zuciya aunty sadiya tayi tana kallonsu tace gaskiya kuzauna musan abinyi duk abunda yafaru yariga yafaru yanzu semutari gaba ....wane mataki yakamata mudauka ....
zauanwa uncle jamilu yayi kan dai daga kujerun Palon yana cije lebe yace asma'u .....asma'u ..
...asma'u wallahi naaaaaaaa tsani yarinyarnan kai ayanda nakeji yanzu tsap zan iya kasheta idan takamun gardama dan da'ace burina bazai cikaba ta tonamana asiri agaban AK to wallahi banki ba ace gabadayansu sun mutu kowa yahuta ......
Kwance suke suna bacci hankali kuance asma'u nazaune bakin gado tadora kanta akan kirjinsa shikuma yazagayo dahannunsa abayanta dayan hannun kuma yana cikin Nata tarikeshi gam
ahankali yafara bude idanuwansa har yasaukesu akan kyekkyewar fuskarta lumshe idanuwan yayi yakara budesu yana cigaba dakallonta se alokacin yalura da ciwon dataji agoshinta jiya gashi yadan kumbura ga jini nan yadaskare akai yajima ahaka yana kallonta ganin rana tafito baiyi sallar asuba ba yasa yafara kokarin janye hannunsa daga nata wanda hakan shiyafarkar da ita tayi saurin tashi zaune tana janye gashinta dayarufe mata Rabin fuska cikin sassanyar murya tace yajiki.....kaga ruwan sama ya dauke muyi sallah se mutafi gida
Baice kalaba yasauka daga kan gadon yana rangaji yanufi toilet ....seda yayi brush sannan yayi alwalwa yafito
Koda yazo ta shinfida mashi darduma tana rike da rigarsa batare dayakalleta ba yakarbi rigar yasaka yana mamakin miye takeson gayamasa datanace akan se ya saurareta duk Koran dayamata taking tafiya kuma still tana kula dashi tadamu darashin lafiyarsa yana kabbarta sallah itakuma tawuce toilet tayo alwala koda tafito yagama sallah yana zaune kan dardumar kafin takaraso ya mike tsaye yabata waje
Saitin window yaje ya tsaya yana kallon waje ita kuma tafara sallah
[27/07, 23:37] Hassan Atk: tana gama sallahr tanufi kan gadon tafara gyrawa bata luraba tayi ball da glass cup din ya ijiye akasa ya fashe
yarkara tayi ta dafe kafarta tana yarfa hannu aguje AK yakaraso wurin yana duba kafar yace meyasa kina tafiya ba kya kallon gabanki jinin da yake zuba ya kalla sannan yadago yana kallonta fuska ahade yace are u doing this intensionally dan kiga kozan damu dake ko .....
Janye kafarta tayi daga hannunsa tace bana bukatar kulawarka kuma base nayi hakan ba nariga nasan baka damu dani dinba ....
ganin jinin naci gaba dazuba yasa yamike yasamo handkerchief da turare sannan yadawo kusanra yadurkusa zatayi magana yakamo kafar yana fadin dallah zauna kimun shiru awajan
Dakyar tayarda yafesa mata turare akan yankan sannan sannan yafara daure mata da handkerchief
kallonsa take tana murmushi ahankali tafurta u can easily change a relationship but u can never change ur feelings
batare dayadago ya kalleta ba yace sonawa kikeso in maimaita miki cewa bana sonki kuma bawata alaka datarage tsakanina dake nayi hakane bawai dan nadamu dakeba sedan alkawarin danama grany cewa matukar kina matsayin matata to zan kula dake ....
"ABI aduk lokacinda kayi kokarin boye wani abu azuciyarka alokacin fuskarka ke kokarin nunashi ....u have love for me in ur heart just gave a chance .....
Dagowa yayi yana kallonta bayan yagama daure kafar fuskarsa bayabo ba fallasa yace to inajinki gayamun menene .....
saurin dagowa tayi tana kallonsa cikin sauri sauri tace ABI bani nayi sanadin zubewar cikin aysha ba itace ma tayi niyyar bigeni damota saboda tasan ina dauke da shaidar dazata nuna maka cewa cikin dayazube banaka bane .....cikin salim ne ...ABI salim ba saurayin sarah bane saurayin aysha ne sunjima tare dashi alokacinda tagane tana dauke daciki lokacin tayi abunda tayi sannan daga baya tadora maka alhakin cikin kuma ka amince da ita ....kowane lokaci nayi kokarin gayamaka gaskiya se kaki saurarena kace natafi nabaka waje saboda aysha tagama gayamaka karya da gaskiya kuma ka yarda da ita tana anfani da cikinta dan samun biyan bukatunta ....aysha bata taba sonka ba yaudaranka kawai takeyi salim takeso kuma haryanzu suna tare jiya nagansu amota shine nadauki videon su inaso innuna maka datasan nagansu shine sukayi kokarin sakani accident amma allah yayi banji ciwoba lokacinda nafito naga halin datake ciki nayi saurin daukanta dakaina muka
nufi asibiti dan aceto rayuwar babynta
mikewa yayi tsaye yana tafa hannu hade damurmushi yace wow.....what a story.....gaskiya kin iya tsara labari duk wanda yaji wanann story naki aiyi kuka amma banda ni saboda ban yarda da ita ba .....lokacinda kika tafi kika barni ina sonki kuma nadamu dake nayi kukan rashinki nashiga damuwar kasance batare dakeba senaji rayuwar gabadaya badadi ....amma lokacinda kika dawo senagane ainahin true color dinki ....kika fitomun da tsantsanr halinki na yaudara da zamba cikin aminci that was the real truth....kin yaudareni kin yaudari grany da Umma ....komai narayuwarki karyane ur love.....ur care ...and everything was lie
saurin mikewa tayi tashiga gabansa tana fadin my love was not lie ABI duk abunda kaga nayi nayishine saboda kai I only did that to protect u from ur enemies.... shiyasa namaida duk dukiyarka kan sunana ....Kafin kayaki makiyanka dole sekazama kamarsu ...
dakatar da ita yayi ahasale yace nibanada wasu makiya family kawai gareni idan ma akwaisu to kece ....u are just making storys coz u don't want to leave the lifestyle which u got in my house