Sashe 69
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gyara zama tayi tana kunna wayar tace ....khady yanzu wayoyi sunkawo sauki kwarai wajan yada labarai yanzunnan abu zaifaru idan kayi posting kafin minti 30 yagama zaga ko ina duk wani makusancinka zaigani to muma zamuyi anfani dawannan damar wajan yada rashin lafiyar aysha natabbata saurayinta zaigani kuma idan har yana sonta da abunda kecikinta to zaizo kinga mukuma se muga kowaye .....
Cike dafarin ciki khadeeja tarungumeta tana fadin kai gaskiya Amman kinhadu ni nayi maganar cikin Bacin rai ke kuma kinjuyata tadawo shawara ...how amazing
Murmushi asma'u tayi tamika mata wayar tana fadin yanzu gashi jeki daukomana pictures dinta kamar guda uku karki bari taganki kuma kiyi sauri kar ABI yadawo yasameki
Karban wayar tayi tanufi dakin da aysha take cikin sa'a kuwa ta iskota tana bacci har bakin gadon takarasa tayi mata guda uku masu kyew sannan takoma wurin asma'u nan take sukayi posting harda sunan asibitin da room no duka sukasa aikwa ko minti 5 ba'ayi ba sega kiran salim yashigo wayar sedai tayi saving da MD shiyasa basu canki kowaye ba lokaci guda seda yajera missed call sunfi 30 jin shiru yasa hankali tashe yanufo asibitin dan sanin halin datake ciki duk dacewa yanajin tsoro amma kuma sam yakasa natsuwa darashin daga wayarta
suna nan zaune aka kira sallah AK yanufi masallaci khadeeja kuma tashiga dakin da aysha take dan yin alwala asma'u dama tanada alwalarta sedan kwalin khadeeja tashinfida anan wurin ta tada sallarta
AK yazo fita kenan sukaci karo da salim shikuma yana sauri zai shigo juyowa yayi ahasale zaiyi magana ganin AK yasa yayi saurin sunkuy dakai murya can kasa yace sorry
Murmushi AK yayi yace bakomai niyakamata inbaka hakuri ban lura dakai bane
Murmushin yayi shima batare dayace komai ba yajuya yanufi dakin da aysha take
asma'u tana sallah haryawuce tagabanta yashiga dakin duk bata saniba yana leka dakin yaganta akwance cike da damuwa yakarasa kusanta yazauna ahankali yakai hannunsa yana shafa kanta hade dakiran sunanta
Kamar amafarki takejin muryan salim nakiranta ahankali tabude idanuwanta tana ganinsa tafara kokarin tashi tana fadin what are u doing here salim are u mad....meyasa zakazo nan ...yamma akayi Kasan ina asibiti
saurin rikota yayi yana kuantar da ita yace I am sorry sweetheart ...nasan nayi gangancin zuwanan sedai tun da naga kinyi posting rashin lafiyarki I can't control my self kiyi tunanin halin dazan shiga amatsayina na uba idan naganki acikin wannan halin
Zaro ido tayi tana kallonsa damamaki tace posting fa kace .....salim ni banyi posting din ko.....karan rife kofar dasukaji ne yakatsemata maganarta atsorace suka juya suna kallon kofar cikin rawar murya tace ohhh my god....salim please just get out of here ...we will talk later ...just leave
saurin mikewa yayi yana manna mata kiss agoshi da cikinta sannan yanufi kofar sedai koda yamurda yajita akulle bayanda baiyiba amma yakasa budeta juyowa yayi yana dafe kai yace aysha ankulle kofar daga waje
Hannu tadora akai tana fashewa dakuka tace dama nasani shikenan yanzu asirina yatonu nasiga uku ni aysha jin ana kokarin bude kofar yasa salim yayi saurin boyewa bayan labule ita kuma aysha takoma ta kuanta sedai hantar cikinta banda kadawa ba abunda take har wata zufa ke gangarowa agoshinta
khadeeja ta turo kofar tashigo se asma'u da AK abayanta suna bin dakin dakallo har bakin gadon AK yakarasa yana fadin deeja ni banga kowa ba kuma kince anan kika gansa zaune
Kofar bayi tabude taleka sannan tafito jiki asanyaye tana kallonsu tace Yaya allah dagaske nagansa kuma har nakulle kofar yana ciki baifita ba
Juyawa yayi damamaki yana kallon aysha yace aysha wani yashigo dakin nan ne
Girgiza kai tayi tana tabe baki tace to waye kwa zaishigo inaga dai abunda ya tsoratani dazu nakira sunanka shine itama ya tsoratata ....kasan yara da rigima
Sunkuy dakai khadeeja tayi tana mamakin ina mutumin yashiga kodai imagination dinta ne ...
Juyawa asma'u tayi zata fita kawai tahango takalmin salim daga kasa zaro ido aysha tayi atsorace ganin tanufi wajan labulen yasa takwala ihu tana dafe cikinta har wani fizgefizge take kamar mai fitan rai
Hankali tashe suka nufeta suna rirriketa alokacin salim yafito daga cikin labulen yabar dakin aguje khadeeja tafito zata kira doctor kawai tahangosa yana tafiya cikin sauri sauri waigowar dazaiyi kawai suka hada ido baiganeta ba saboda ba wanda yasani acikinsu tana tsaye tana kallonsa har yabacemata jitayi kamar tabishi sekuma tajuya tanufi office din doctor aguje yazo yafara dubata su AK nawaje suna jira se kaikawo yake Sam yakasa nutsuwa asma'u da khadeeja kuwa nagefe azaune kowa da abunda yake tunani
Doctor nafitowa yace shidai gaskiya baiga wata matsala ba amma dai yanzu tafara bacci so karwanda yatasheta
Cike dataikaci AK yabar wurin yanajan wani dogon tsaki dan abunta yafara isarshi
Yana tafiya khadeeja tamatso kusan asma'u tana fadin Amman allah dagaske nake saurayinta yazo kuma dazu dazan kira likita nagansa yana fita daganan ba.....
Katseta tayi da fadin nasani khady nima naga takalminsa abayan labule naje zanduba kenan aysha tafara ihu abun takaicin dabamuga fuskarsaba ko sunansa ma ni bansaniba
Murmushi khadeeja tayi tace nidai banga fuskarsa sosaiba amma idan nagansa zan ganesa sedai sunan ne nima banrikeba
Dafa kafadanta asma'u tayi cike dafarin ciki tace yayi kyew insha allahu mundauko nasara acikin shirinmu yanzu komai zaizo mana dasauki khady nagode da ....
Hannu tadaga mata tana daure fuska tace um um ....kinga zakifara ko ....nagayamiki banaso idan kika kara allah gida zankoma
Murmushi tayi tana kama kunnenta tace sorry namanta ne
Mikewa khadeeja tayi tana shinfida dan kwalinta tace ni ko sallah ma banyiba natsaya CID kuma inagamawa zamu tafiyarmu ai ba uwarmu bace dazamu tsaya tana zaginmu muna jinyarta Wanda take dolensuma sunki zuwa se mu shi kanshi AK mai takama da cikinta gashi yagudu yabarmu anan wato mune bamusan ciwon kanmu ba kema ai kinada abunyi aikinki kika bari kikazo nan dama wata rashin lafiyar gaskece bata munafunci ba .....seda takainan sannan ta tada kabbara
Itadai asma'u tazuba mata ido tana murmushi seda taga tafara sallah sannan tamatsa daga gefe takira ahmad da grany awaya tabasu labarin abunda yafaru
abangaren bashir kuwa cikin ikon allah yatara kudi yayi Belin sarah akan zaici gaba dabiyan kudin dakadan kadan har yagama tunda sukataho daga police station take kuka har suka iso gida yayi parking amma taki fita daga motar zagayowa yayi yabudemata kofa cikin sigar lallashi yace sarah please... Wannan kukan ya isa hakakizo mushiga ciki kiyi wanka kihuta
Girgiza kai tayi tana share kwalla tace a'a nikam tsoro nakeji Yaya kurata zaiyi bazai yafemun ba
Durkusawa yayi yana langabe kai kamar zaiyi kuka yace kizo muje mana ba abunda zaimiki ko ba kya son ganinsa ne ....kullun kinamun kuka inkawoki gida yanzu munzo kuma kinki shiga ko tsohon gidanki kikeso kikomane
Dagowa tayi tana kallonsa cikin miryan kuka tace ina ne tsogon gidana
"Sell mana.....yafada yana murmushi
Girgiza kai tayi wasu hawayen nakara zubowa seda yasharemata su sannan yamike yana riko hannunta suka nufi cikin gidan suna zuwa daidai kofar Palo taja tatsaya saboda tsoron haduwar da AK shikanshi bashir karfin hali kawai yake amma yasan AK bai iya fushiba dawuya zaikarbeta amma yayi alkawarin gyara rayuwarta dan haka yayi shahada ya jata dakarfi suka sakai cikin palon
Dawowarsu kenan daga asibiti gabadayansu suna zaune apalo ana fira AK nakusan aysha yana yankamata mangoro tanasha sewani narkewa take tana zuba shagwaba shikwa dagangan yakebiyemata dan asma'u taji haushi da ranta yasoma baci amma data lura dagangan yake seta nuna kamar abun baidameta ba daga tadago kai se sunhada ido sedai tamai murmushi ko tadaga mai hannu shikuwa sefaman hada fuska yake daga karshema yamikama aysha farantin yakoma kusan grany yazauna sukaci gaba dafira
Ahaka su bashir suka shigo palon AK naganinsu yamike tsaye yana kallonsu fuska adaure yace je kamaidata inda kadaukota
karasowa yayi cikin palon kamar zaiyi kuka yace Yaya dan allah kayi hakuri ....nasan abunda tayi bata kyewtaba amma yanzu sarah ta canza ba irin dabane ....kayi hakuri kabata dama takarshe .....
bakaji menace bane ....nace kamaidata inda kadaukota ....kafini sonta ne ko kafini sanin halinta ne kafin in kirga uku kubacemun daganan idan ba haka ba kuma duk abunda namuku Ku kuka so 1........2
Aguje sarah takaraso wurinsa tadurkusa har kasa tana riko kafarsa cikin sheshshekar kuka tace Yaya dan allah kayi hakuri kayafemun wallahi nadaina ....bazan kara yin abunda bakaso ba
Ball yayi da ita yana nunata dayatsa cikin kakkausar murya yace kidaina ko karki daina duk daya wanna tsakaninki da ubangijinki ne amma ni nariga nacireki adangina sarah tajima damutuwa awajena ...dan haka kima daina bata lokacinki kitashi kibacemun dagani
Dagowa tayi tana kallonsa da rinannun idanuwanta ganin yana nufota yasa ta tashi aguje tanufi wurin grany takankameta cikin dasashshiyar murya take fadin wayyo allah grany kitaimakeni kiba Yaya hakuri kar yakoreni daga nan wallahi bansan inda zanjeba ganin grany taki motsawa yana kara nufota afusace yasa tafara zagaye mutanen palon daya bayan daya tana rokonsu subashi asma'u nagefe amma ko kusanta batajeba har tagaji da rokonsu sunyi shiru kansu akasa bawanda yatankata cike da takaici bashir yazo yaja hannunta yana kallon AK yace shikenan Yaya zan maidata Inda nadaukota amma kasani duk ranar da kaje wurin baka sametaba karka zargi kowa kazatgi kanka ...yana kainan yajata afusace yanufi hanyar fita da ita se kuka take kamar ranta zaifita tana mikoma AK hannu tama kasa magana se fadin take Yaya.....dan allah nadaina .....Yaya..
Sunkai daidai fita tarike kofar da dayan hannunta duk yanda yayi kokarin janta yakasa seda takuace aguje tadawo Palon direct wurin asma'u tanufa tariko hannunta tana fadin asma'u dan allah kitaimakeni kiroki Yaya yayafemun wallahi bazan kara shiga rayuwarki ba kuma bazan kara yunkurin raba khadeeja da ahmad ba I promise.....
fizgo hannunta AK yayi afusace zaijata waje asma'u tayi saurin rike hannunsa da hannunta daya kanta akasa batare data dagoba cikin murya mai kaman rada tace leave her alone .....
juyowa sukayi atare suna kallonta cike da takaici AK ya fizge hannunsa yana fadin ba abunda yashafeki kanwata ce ko yankata nayi babu ruwanki aciki