Sashe 66
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zaunawa khadeeja tayi tana nunama sarah kujerar dake facing nasu tace bismillah zauna muyi abunda ya kawomu lokaci natafiya
zaunawa tayi tana kara kafe khadeeja da ido setaga kamar ta tataba ganinta awani wuri ...ganin kallon yayi yawa yasa khadeeja gyara zama tana fadin sarah kifito dazanen mugani inyaso se kici gaba dakallona har se gano munina
Saurin sunkuy dakai tayi cike dajin kunya tafito dazanen tadora akan table daukan zanen khadeeja tayi tana kallo tace yayi kyew sedai da'alama Wanda yayi zanen yafi zanen kyew
Saurin dagowa sarah tayi tana fadin ai nice nayi zanen
dagowa khadeeja tayi ta kalleta sannan tamaida kallonta kan zanen tace nasani....shiyasa nafadi haka
Tabota asma'u tayi tana mata alama jakar kudin tadora kan table din sannan tamikama asma'u zanen tana kallon sarah tace am ..sarah zane yayi kyew ga kudinki amma bamaso se muntafi wani abu yabiyo baya idan kinsan da Matsala tun yanzu kifadamana
Murmushi sarah tayi cike dafarin ciki tana kankame jakar kudin tace a'a...a'a....karkudamu bawata matsala bari intafi sauri nake ....tana kainan tafita daga restaurant din direct inda uncle jamilu yagayamata tanufa dan mika kudin
Tana fita wani dan saurayi yazo yamikama asma'u photunan dayadaukesu sannan suka fito daga restaurant din cike damamaki khadeeja tace to amma meyasa kika bata kudin gaske nadauka fake one zakibata tunda munsamu photunan
Murmushi asma'u tayi tana dafa kafadan khadeeja tace khady sarah ba irin wa'inda za'ama wayau lokaci guda bane ....bayau tasaba rike manyan kudi ba so zata iya banbance jabun kudi da nagaske kuma kinga seda taduba kudin dakyew sannan tasake maki zanen .....ni yanzu bakudin bane agabana ....ina zargin wani abu saboda nasan sarah wa'innan kudin ba komai bane awajanta ....dahar zata daga hankalinta sosai akan setasamesu ...dole akwai abunda take boyewa
Shiru khadeeja tayi tana tunani nadan lokaci sannan tadago tana kallonta tace kina nufin akwai abunda zatayi dakudin kenan ....wanda takeso tayishi dagaggawa kuma cikin sirri
"Yes.....abunda nake zargi kenan shiyasa nabata kudin dan inaso insan komiye
"To yanzu miye abunyi ....
tada motar asma'u tayi tana fadin yanzu dai bari muje kicanza kaya se in saukeki agida daganan kuma zan wuce nasami ABI ......lokaci yayi da sarah zatagane kuskurenta ....ki kira ahmad awaya kigayamasa munsamu zanen nikuma duk yanda mukayi da ABI zangayamiki
sedare Asma'u ta iso gidan bayan taje sungaisa da grany tawuce bangarensu azaune ta isko AK bakin gado yadafe kai yana tunani
Dressing room tawuce tacire jacket da Jakarta sannan tadawo kusa dashi ta tsaya cikin sassanyar murya tace what's wrong....
Katseta yayi dafadin tambayana ma kike ..... kinfi kowa Sanin halin damuke ciki kina ikrarin company nakine amma kika barni da ahmad mune mukadamu da matsalar tun yaushe kika bar company se yanzu zakizo kina mun wata banzar tambaya .....dafashi tajeyi yayi saurin mikewa yana bige hannunta yace no don't touch me....bakisan wahalar danasha bane kafin nakafa company nan lokacin ba'ama saran za'a haifeki ba amma yanzu kinzo duk kin rikitamun lissafi tunda muke ba'ataba sace wani Abu ba se yanzu
Zaunawa tayi bakin gadon tana sauke ajiyar zuciya tace kaagama...?
Juyowa yayi cike datakaici yana nunata dayatsa yace ...bari kiji ingayamiki idan kika zama silar tabarbarewar abunda najima ina ginashi senamiki abunda har kimutu kina nadamar rayuwarki kuma kigwadani kiga ....
dagowa tayi tana kallonsa tace wai miye zaka wani tada jijiyoyin wuya akan wannan maganar dafarko dai company nawane ya ruguje ko yaginu wannan matsalata ce bataka ba ....abu nabiyu kuma nasamu Wanda yasaci zanen
saurin karasowa yayi yadurkusa gabanta yana fadin wait....what?...ya akayi kikasan Wanda yasaci zanen bayan bakima zauna a companyn ba
Mikamashi zanen tayi tana murmushi tace wasu lokutan idan kayi anfani da kwakwalwarka to komai zai zomaka dasauki ....cikin rabin wuni nanemo Wanda yasaci zanen kuma.....
Katseta yayi dafadin eh naji kinyi kokari dama ai kama barawo awurin dan uwansa barawo ba komai bane tunda duk tunaninku iri dayane... nidai gayamun waye yasaci zanen nan dan allah
"To idan nagayamaka mezakayi badai ansamu zanen ba ai shikenan abar maganar kawai
"bangane abar zancen ba ...kin kuwasan girman laifin daya aikata kuwa ...to ko baki gayamun nizan nemoshi kuma wallahi se na dankashi hannun police kowaye shikuwa
dafa kafadarsa tayi cikin sassanyar murya tace sorry to say that but.....
"But what?
Sunkuy dakanta tayi kasa cikin rawar murya tace sa...sarah ce....tasaci zanen
Zaro ido yayi hade dabude baki cike da mamaki dakuma takaici yama rasa mezaice se kallonta yake yana nuna zanen dayatsa
"ita taje har office din Ahmad tasaci zanen kuma tasayar dashi akan miliyan biyar ....sedai abunda yake dauremun kai shine...mezatayi dakudin
mikewa yayi daga durkushen dayake agabanta yakoma kan gadon yazauna yana dafe kai yace ....allah kadai yasan mezatayi dasu dazu dasafe tazo tana tambayana kudi kuma naji ta ambaci 5M Wanda badan haka ba ba yanda za'ayi nayarda cewa zata iya aikata wannan abun
Dafashi asma'u tayi cike da tausayi tace nikaina nayi mamaki sedai nakasa gano metake boyewa
Mikewa yayi cike datakaici yafara safa da marwa yana fadin ba abunda take boyewa halin sarah ne se ahankali ni nakasa gane metakeso ne arayuwa ....duk wani gata da iyaye keba yaya'ansu nayi kokari naba sarah bata taba Neman Abu awajena tarasa ba ....bansan ina takoyo wa'innan mugayen dabi'un ba
Komawa yayi yazauna bakin gado yana kallon asma'u yace ...koda yake ba laifinta bane taga komai tayi inazuba mata ido ne shiyasa to wannan karon bazan kyaletaba zanbata mamaki kamar yadda nayi alkawarin hukunta duk Wanda yasaci zanen nan haka zan hukuntata .....allah dai yakaimu gobe kigani ....banzar yarinya kawai
washegari dasafe sarah nazaune apalo tadora kafa daya kan daya tana danna waya sauran kuma kowa yadukufa yana aikinsa
jiki asanyaye AK ke saukowa daga bangarensa asma'u nabiye dashi abaya cak yatsa bakin stairs din yana kallon sarah cike datakaicin halayenta dayatsana fiye dakomai
Wuceshi asma'u tayi har tsakiyar palon ta tsaya tana kallon sarah da murmushi tace ...bad morning sarah...
Dagowa tayi tana kallonta fuska adaure tace why will u wish me a bad morning
zaunawa asma'u tayi kan kujerar dake facing tata tace saboda wannan safiyar zata kasance bakar safiyar dabazaki taba mantawa da'ita ba arayuwarki ...wato yauma tublassaraa'ir....
Wani dogon tsaki sarah taja tana cigaba da danna wayarta tace tunda kika shigo rayuwarmu kowace safiya takoma baka agareni and I won't forgive u for that ...
Mikewa tsaye Asma'u tayi tana fito dazanen tadora akan cinyar sarah tana murmushi tace ko kingane wannan zanen
Zaro ido tayi atsorace tadago tana kallonta cikin rawar murya tace wa.....ni....ni bansan wannan zanenba ...kuma akan me kike tambayana
dariya Asma'u tayi tana kallon AK sannan tajuyo tana kallon sarah tace ...karki batamana lokaci sarah nasan kinsan wannan zanen kuma ke kika saceshi a office din ahmad jiya dasafe kuma ajiyan dayamma kika sayarwa wani mai suna kamal akan naira miliyan biyar
saurin mikewa sarah tayi cike damamaki tana kallon AK dake karasowa wurinsu sannan takalli asma'u tana boye damuwarta tace ...wannan zancan banza ne ...ko ince tatsuniya ke kanki kinsan cewa nafi karfin 5M to akan wane dalili zanje inyi sata dan nasamesu
murmushi asma'u tayi tana dafa sarah cikin sassanyar murya tace nima abunda nakeson sani kenan ...sarah kigayamun meyasa kika aikata haka idan wani ne yasaki kigayamun ninasan matakin dazan dauka
Shiru tayi tana tuna lokacinda JJ yamata kashedi idan tafadama wani to tadauka tamkar takashe kanta ne dan tabbas seyakasheyta
Ba tambayarki akeba ......AK yafada yana daka mata tsawa
atsorace tadago tana kallonsa cikin rawar murya tace ni ...karya takemun ..bansaci Zane ba Yaya kaima kasan sata ba bahalina bane
photunansu najiya Asma'u taciro daga jakanta ta watsamata cikin kakkausar murya tace wa'innan fa suma karyane ko kinaso kicemun bake bace ajikin wa'innan photunan ko kuma bawannan zanen bane ahannunki
Wayarta taciro takira khadeeja dake tsaye bakin get tabata izinin shigowa nan take segata acikinshigarta irin ta jiya sarah naganinta taji gabanta yafara dukan uku uku nan take wasu hawaye masu zafi suka hau zarya afuskanta
alokacin kowa napalon yataru banda jamilu da aysha dasuka fita tundasafe kallon khadeeja asma'u tayi sannan takalli sarah tana fadin wannan bashibane kamal din dayasayi zanen ahannunki
Dagowa sarah tayi tana kallonta cikin daga murya tace eh ...shine ..hakane kwarai nasaci Zane kuma nasayar kudin kuma nacinye ..mezaki iyayi ...dukiyar gaba dayanta tayayana ce dan haka inada damar yin abunda naga dama ke har kinada bakin dazaki .....
bata karasaba AK yafizgota cike da takaici yawanketa dawani gigitaccen mari seda jiri yadibeta tajuya zata fadi bashir yayi wata irin supper yatarota tafada kansa agigice tamike tsaye tana tureshi tanufi wurin AK tana fadin Yaya ...did...you just slap me
zaburowa yayi zai rufeta daduka asma'u tarikoshi tana bashi hakuri tureta yayi ahasale yaciro wayarsa yakira police cike da mamaki kowa ke kallon lamarin dan duk basusan abunda kefaruwa ba se grany da asma'u tabata labarin komai
Komawa sarah tayi tazauna kan kujera bata kara maganaba idonta abushe dip hawayen suka dauke sunyi jajir kamar barkono se zuciyarta dake faman tiriri kowa yayi shiru apalon kamar ba mutane har yan sandan sukashigo gidan wurin AK suka nufa kansa akasa batare dayayi magna ba yanuna musu sarah dayatsa suka nufo Inda take
Jiki asanyaye tamike tsaye suka tasa keyarta har lokacin batadago kanta ba kuma batayi magan ba seda suka wuce kusan asma'u sannan tadago tana kallonta da jajayen idanuwanta bakinta namotsi alamun tanaso tayi magana amma bata furta komai ba suka tafi da ita
Cike da takaici bashir yakalli AK cikin daga murya yace Yaya yau kaida kanka kamika sarah hannun yane sanda why.....metayi maku
Banza yayi dashi yajuya ahasale yakoma bangarensa itama asma'u tanufi hanyar fita batare datace komaiba khadeeja nabiye da ita abaya
Suna fita sukahadu dasu jamilu zasu shigo yana rike dajakan kudin dasuka ba sarah jiya cike damamaki suka kalli juna itada khadeeja sannan takalli uncle jamilu tana murmushi tace kamakara jamilu naso ace kananan kaga wata drama mai daukan hankali
kaga har nazargeka akan satar Zane ashe sarah ce mai laifin bakaiba
Kauda kai yayi yana daure fuska se kora jus dinsa yake hankali kwance
karban jakar aysha tayi ahannunsa tamikama asma'u tana fadin to mara mutunci ga kudinki se kishafa ma babana lafiya aje can akarata dason kudin tsiya