Sashe 76
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aguje tanufi motar tabude ahmad nazaune hularsa tawani karkace kana ganinsa kasan bakaramar wahala yashaba semaida nunfashi yake dakyar yamikoma asma'u Goran ruwan da kekasan kafafuwansa tana karba tajuya wurin AK Tamika masa sannan tadawo wurin khadeeja dake faman sunkuy dakai tana washe baki Sam taki yarda suhada ido dakyar tafito daga motar sannan ahmad yafito bawanda yayi magana acikinsu har AK yakaraso wurinsu duk idonsu nakan khadeeja fuskarsu adaure kana ganinsu kasan bakaramar wahala sukasha a motar ba ita kanta motar duk ta jigata
ganin kallon dasuke mata yasa tafara wata malalaciyar dariya tunsuna daure fuska har suka biyemata suna dariyar suna tuna halin dasuka Shiga lokacinda take gudu akan titi sunjima ahaka kafin suka kintsa kansu suka nufi cikin gidan bayan sungama tsara komai
Suna Shiga aka mike gaba daya ana kallonsu dagudu asma'u taje ta rungume grany cikin rada tabata labarin shirin dasuka tsara nan take farin ciki yakaru afuskanta
Aysha nagefe tana kallonsu cikinta banda kadawa ba abunda yake har wata zufa ke keto mata saboda fargaban abunda AK zaimata danyanzu ta tabbatar dacewa AK yagama Sanin komai na abubuwan data aikata ganin duk sunshigo banda AK yasa gaba daya suka kalli asma'u damamaki zasuyi magana kenan sukaji anturo kofar atare suka juya dan ganin kowaye ...
..
AK ne tsaye abakin kofar yana bin kowa napalon dakallo daya bayan daya haryazo kan asha datakejin kamar taruga aguje dan tashin hankali ....
Kallon dayakebinsu dashi bakaramin tsoratasu yayi ba yajima ahaka kafin yafara takowa ahankali har yazo wurin grany yagaidata sannan yamike yanufi wurin aysha yana jifanta dawani gigitaccen kallo tuni hawaye suka fara wankemata fuska tana ganin yazo gab da ita tafara ja dabaya tana zare idanu seda takai jikin kujera sannan ta tsaya cak tana hadiyar yawu ga ysoro da firgici karara afuskanta ...hannunsa yadaga kamar zaiwankamata mari atsorace ta runte idanuwanta zatayi magana taji taji hannunsa agefen fuskarta dasauri tabude ido dan ganin shidinne kuwa?
Wani lallausan murmushi yasaki mata yana yawo da hannunsa agefen fuskarta cikin murya mai kaman rada yace baby how u feeling now.....badai wata matsala ko.....
Jikinta gaba daya yamutu bakinta ma takasa rifewa se faman gyada kai datakeyi
Hannunta yakamo yana Murza yan yatsunta cikin wani irn salo seda tafara lumshe idanuwanta ganin haka yasa yayi wani malalacin murmushi yana jifanta dawani irin kallo mai cike da tsana .....ahankali yafurta
[04/08, 17:27] Hassan Atk: 📚📚📚📚📚📚
👨👧 _DOMUN KANWATA_ 👩👧
2⃣1⃣0⃣
Aysha am so sorry... nasan abunda nayi sam ban kyewta miki ba nagujeki alokacinda kikafi bukatata akusa dake ....zafin rashin babyna yasa namanta cewa ke uwarsa zakifini jin radadin zubewar cikin ....kuma duk laifina ne tunfari Dana yarda da abunda kike kokarin gayamun da duk haka bata faruba...nayi butulci danayi saurin manta soyayyarki agareni da alkawarin danayi cewa zan aureki ....amma yanzu nagane kuskurena kuma inaso ingyara wannan kuskuren by marrying u and changing ur life for good.....
Shocking.........😳
gaba dayansu sunkasa motsi tamkar gumaka haka suka dawo se kallonsu suke kamar idonsu zaifado kasa saboda mamakin kalaman dasuke fita daga bakin AK ....
Uncle jamilu se washe baki yake tamkar Wanda akabiyama hajji jikinshi har tsuma yake saboda farin cikin ganin burinsa yakusa cika
Ita kanta aysha sake dabaki take agaban AK tana kallonsa cike da mamaki danjin zancan nasa tayi tamkar amafarki amma ganin ba alaman wasa atare dashi dakuma damuwar datahango afuskokin su asma'u shiya tabbatar mata dabaisan gaskiyar abunda kefaruwa ba har wasu kwalla kezuba a idonta na farinciki muryanta narawa tace oh allah nagode maka dakadawomun dafarin cikina AK dama ansha gayamaka duk duniyarnan ba Wanda zaisoka sama dani amma kaki yarda dani ka wulakantani lokaci guda ka manta da soyayyarmu saboda kafada tarkon wacce batasan miye so ko tausayi arayuwarta ba ....amma yanzu tunda kadawo gareni komai yawuce let's jus get married and start a new life .....
gyada kai yayi tare da kai hannunsa yadafa kafadanta yana murmushi yace yes baby we will get married kuma nan bada jimawa ba ...zamu manta da duk abunda ya wuce ....musake sabuwar rayuwa ...bazan yarda nasake maimaita kuskuren danayi ba yanzu ashirye nake dana aureki base najira amincewar kowa ba ....aso ko kar aso ni AK zan aureki .... get ready baby u will soon gonna be my wife .....
tsalle tadaka tarungumesa dakarfi tana kyalkyala dariyar farin ciki uncle jamilu nagefe yana tayata jiyake yama fita jindadin abunda yafaru dan tuni yaji duk wata damuwarsa ta kauce fatansa kawai yaga andaura aurennan ko hankalinsa yakuanta ....
Grany nagefe azaune tana kallonsu se murmushin mugunta take tana cije lebe seda ahmad yatabota sannan tayi saurin mikewa tsaye tana fadin ...yo wannan ai zancan banza ne ko kunmanta alkawarin danayi cewa matukar ina raye abidi bazai auri aysha ba to har yanzu ina kan bakata idan har kana son albarkata to dole kanisanci aysha kuma kacire zancan aurenta aranka saboda hakan bazai taba faruwa ba
azabure uncle jamilu yamike tsaye cike datakaici ya nufota yana yarfa hannu cikin kakkausar murya yace haba haba inna meyasa kike mun hakane me aysha ta tsaremaki ....miye aibunta dabazaki so AK ya aureta ba....yanda yake jikanki haka itama jikarki ce so what's the point...ko kiyayyar dakike nuna mun ne tashafeta
"Kiyayya kuma jamilu ....
"Eh kiyayya ....tun ina karami nafahimci cewa kin tsaneni sometimes se ina tunanin kamar bake kika haifeni ba ....kin kware wajan Nina banbanci tsakanina da marigayi kabiru sodayawa nakan nemi Abu awajanki amma sekihanani kibashi .....
saurin dago kai grany tayi tana kallonsa cikin sassanyar murya tace mene.....wannan wane kalan shirmene jamilu ....yakake Abu kamar mara hamkali ....
"Eh naji Mara hankaline ni aidama kullum haka kike fada ....u always says stupid things about me ....komai nayi ban iyaba duk abunda zanmiki bazan birgeki ba amma komai kabiru yayi ....was perfect bayataba laifi awajanki to yanzu abunda kika mun shine zakiwa ya'ta....to kisani bazan daukaba kuma idan har kikanemi shiga rayuwarsu to komai zai iya faruwa
afusace AK yayi yunkurin nufo wurinsa ahmad yayi saurin riko hannunsa yana masa alama da yanatsu .....bawanda yalura dahakan saboda gaba daya hankalinsu nakan jamilu da grany
kallonsa kawai grany keyi tana rike dabaki saboda al'ajabin kalaman jamilu tuni wasu hawaye masu zafi suka wankemata fuska
afusace asma'u tashiga tsakaninsu tana kallon jamilu da jajayen idanuwanta cikin kakkausar murya tace ya isa haka jamilu.....idan baka ragamata amatsayin mahaifiyarka ba karagamata kodan katsira da dan ragowar mutuncin dayarage maka ....you've said enough.... kanata ikrarin bata sonka ta tsaneka .....tafison Abba dadai sauran shirmanaka ....shin kataba tambayar dalilin dayasa take haka .... ayar gajeriyar rayuwarka kataba ganin inda uwa ta tsani danta....nooo .... jamilu bansan yaushe ko wane lokaci kuka dauka tare da Abba ba amma inada tabbacin yana mata abunda ko amafarki baka taba yimata kwatan kwacinsa ba ....akowane lokaci kazo wurinta karba kake ahannunta shin kai kataba bata wani Abu .....abubuwan kuntatawa dakake yimata koda dagaske ta tsaneka to banga laifinta ba she have a right to hate u....
tanakainan tajuya wurin khadeeja tama alama da ido nan take tazo taja hannun grany suka nufi bangarenta seda taga sunshiga sannan tafara takawa ahankali har ta isa inda AK yake tsaye da aysha agefensa fuska adaure tatsaya dap dashi harsuna shakar nunfashin juna cikin murya mai kaman rada tace kabani mamaki....dafari kaki saurarata yanzu kuma kana kallo ana gayama grany magana amma kayi shiru saboda son wata yarufe maka ido...waizakuyi aure ....badai aureba ....kuje kuyi amma kusani badai agidana ba dan haka tun wuri kunemi matsuguni ayanzu natabbata kanada isassun kudinda dazasu isheka gudanar darayuwarku yanda kukeso
baijira yagama jin zancanta ba yawuce bangarensu fuskarsa dauke da damuwa kamar tabi bayansa sekuma tadake tana kallon jamilu tace sekafara shirin aure inafata kanada yan canjin dazaka kashe wurin biki dan kwandalata bazatayi ciwon kaiba ....
tana kainan tawuce bangaren grany koda take ta isko ahmad da khadeeja nabata hakuri amma Sam taki kulasu seda asma'u taje suka taru suna lallashinta
[04/08, 17:27] Hassan Atk: AK napalo azaune yayi jugum yana tunanin maganganun jamilu kana ganin fuskarsa kasan yana cikin bacin rai
Har asma'u tazo kusansa baisani ba seda yaji tadafashi sannan yadago kai ahankali yakalleta suna hada ido tagirgiza mishi kai alamar yadaina damun kansa ....
Kwanciya yayi akan 3sitter yadora kansa saman cinyar asma'u harzuwa lokacin baiyi magana ba kuma jikinsa is very weak
ahankali takai hannunta tana shafa sumar kansa cikin sassanyar murya tace ABI tunanin me kake ....karma kabari maganganun jamilu subata maka rai ....yanzu kake gane asalin waye shi amma ninasan zai iyayin fiye dahaka akan abunda yakeso ..... amma yanzu tunda komai yakusan zuwa karshe just relax OK.....
hannunta yakamo cikin nasa yana dan murzawa ahanakali lokaci guda suna having eye contact dakyar ya iya bude bakinsa yace chitti meyasa zasumun haka.....miye banmusu ba arayuwa....duk abunda sukeso ina kokarin basu ...basu taba Neman Abu awajena na hanasuba kuma bantaba bude baki namusu gori ba akanme suke son cutar dani ....abunda yafi bani haushi wai uncle dina ...yan uwana najini sune suke fatan rabani da farinciki suke kokarin dole se wulakantani ....
gefen fuskarsa tashafo cike da tausayi tace ABI kayi iya abunda zaka iya sauran kuma bawanda zai iyamusu shi se allah ....hakuri zakayi da duk abunda zaka gani agidannan kafin lokacinda zaka kammala abunda kayi niyya ...kanada hali mai kyew kana zaune dasu zuciya daya basu isa su cutar dakaiba ....dazu munyi magana da lawyers zasuyi arranging papers amma kafinnan gobe yakamata muje company munada meeting da companyn Lagos ....
"What....akan wane dalili zamuyi meeting dasu ...
Murmushi tayi tana wasa da button din rigarsa tace ABI Sanin kanka ne munada rashin fahimta atsakaninmu ...kuma hakan bayada wani anfani ....akowane lokaci kayi kokarin yakar mahassadanka da kakkyewan niyya ...nakira meeting dinne dan musamu fahimtar juna kuma mumagance matsalar datake tsakaninmu ....aganina idan har muka hada kai dasu gaba dayanmu zamu anfana kuma zamu samu cigaba aharkar kasuwancinmu ....